← Book details Gidan Marayu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 18

Sashe 4

Gidan Marayu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

```Kai maraya ne ko katab'a tinanin marayu fiye da komai hakki ne akanmu mutaimakawa marayu su tsaya da kafansu mu tallafa musu ba sai Wanda iyayen sa suka rasu kadai ne,marayuba ,mutausayawa marayu y'an uwan mu mujawosu daga fad'awa mummunan hali ```

🅿️1️⃣5️⃣⏭️1️⃣6️⃣

"Haba Hajiya Sayyada fa y'a take a wajenki kobabu komai tunda naga acikin yaranki akwai sa,arta karkice haka taimako ne bakomai ba kokema zaki,iya taimaka mana ba komai aciki bane kiyi hakuri"kinji kunya zulai talauci da maraici ba in dabaya zuwa zai iya gangarowa gidan nan .
"Kiyi hak'uri maman Sayyada nayi muku dan Allah ne bakomai ba dan nima bansan bayan rain wazai taimaki yarana ba ,wannan sune k'anana acikin yarana dan haka karkiji komai nan gaba komai nabawa Sayyada banason godiya kibarshi

Tunda ,akafara maganan Sayyada tanata aikin ta har tagama Jan hannun Inna tayi sukabar gidan hawaye ne masu zafi suka zubomata dayawa tinawa tayi lokacin Janbo yana raye dubu hamsin sunfi k'arfi amma Yau akan dubu uku wata har cimusu mutunci takeyi tana gidan ubanta ma ,iyayen ta sunfi k'arfin dubu uku " Inna karki damu nabar aikin a gidan ta,tunda batasan darajan iyayena ba.

"Kiyi hak'uri Sayyada shi duniya yawace da ita kuma kunada dukiyar Ku nasan zai isheku rayuwa dan shanu sunfi ashirin da tumaki kuma ba kad'an bane Allah dai yarufa asiri Amin

Shiryawa tayi tawuce makaranta nan ma,ana taran lattice zaneta akayi tawuce makaranta abun duk yadameta har a,katashi ko Hafsat bataga fara,arta ba akan b'acin ranta da Hajiya zulai tasakata

Wuni tayi acikin bak'in ciki washe gari babu yadda Inna batayi da Sayyada ba amma tace tabar aiki a gidan matan dabatasan darajan iyayen taba.

Sunfita bara amma Yau abincin bamai kyau suka samuba garama Sadiq yasamu kunu mai kyau tunda na gyad'a ne kuma dayawa yasaka a wata gora da masa guda biyu .

Yau exam d'in Biology sukayi yabawa wasu wahala amma banda y'an uku tsabagen ilimi takowa ce fuska ta addini data boko, sundawo sungaji " gacen abincin Ku kud'auka kuci dan Yagana d'azu tazo dubaku wasu yara sundameta da kuka "shine take so kuje Ku rarrashe su kozasuyi shiru " lafiya kuwa mama Salamatu? dazu ankawo mana wata yarinya ce batada lafiya kullum acikin jeji take kwana yarinyan y'ar shekara takwas ne tayi wata biyu acikin jejin tananan kusa da wani gari kalal,lawa, "mun,tambayi yarinyan ya,akayi aka kawota nan tace matar babanta ne tazo tayasar da ita, munce ina mamanta wai tarasu,shine aka d'auketa akaje akayi mata gwaji ashe yarinyan HIV ne da,ita wai k'anin yadikkon tane yake kwanciya da ita babanta yarasu mamanta mahaka.tunda Mama salamatu tafara bada labarin duk Kansu sukayi shiru kowa akwai abunda yake tinawa" mama Salamatu wato dayawa an tsincemu Ashe dai in anyi bincike mu y'an asali ne muna had'uwa da sharrin shed'anun iyaye ne ,Allah ya kyauta haka sukaci abincin suka wuce b'angaren yara k'anana sunyi wasa dasu da ta ,tsuniya Sosai har mangariba yayi ,

A kullum kafun su kwanta sai sunyi karatun qur,ani kafun su,iya bacci ,yauma haka sai da suka shirya zasuyi bacci mama Salamatu tayi musu magana"gobe zamuyi bak'i a gidan nan daman al,adan gidan ne ,duk lokacin dazasuyi bak'i shiryawa sukeyi suyi wanka, har sushirya k'annen su .

Washe gari

Da safe suka hau shiri k'arfe tara da rabi suka ,iso d'an majalisa yazo dubasu tare da kawo musu kyauta dayawa"

Director ne yafara magana "kaman yadda kukasani manyan mutane sukan kawomana ziyara yauma ,sunzo suduba mu ,sunkawo mana ziyara

" sannun Ku yara manyan gobe munji irin d'a,a dakuke da shi da biyayya karku damu kuma y'an gata ne kaman kowa muna sonku munkawo muku katifa da kayan abinci har da sutura,take suka hau godiya ,tunda akafara bayanin nan wani yazubawa Rafi,atu ido har sai data cenza wani wajen tsayuwar

Har ,akatashi anyi musu kyautan kud'i dubu biyar biyar taro ya watse "ke Rafi,atu kinga yadda wani ke kallon ki," nagani bakiga sai danabar wajen bama,tunda akafara magana yaketa kallo na ,haka ne

Koda suka koma d'aki maduk abun yadame su,ko,a ina yasanta, " in natina munyi kusan barin gidan nan mukoma cikin gari duk sai inji wani kala,gashi ance mutane suna zuwa su d'auke mu suce zasu rik'emu wasu kuma suna zuwa neman auren mu"amma nikam in za,a d'auki mutum a d'auke shi yana yaro yafi gaskiya kam.

Maman Khairat
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

🅿️1️⃣7️⃣⏭️1️⃣8️⃣

Yarinya ce kekkewa da ,ita Rafi,atu na,am maryam meyasa mutane musam man mata babuda, hankali ne? "meyafaru taya zaki d'auki ciki sannan kireni cikin k'arshenta ki haihu ki yasar da yaran"dayawa Rafi,atu yawanci sunhad'u da sharrin mazane "taya kenan ta,in da aka hau tanan za,a sauk'a" bari kuji abunda baku saniba "

Wataran naje gun mama salamatu nace tabani wani labari da zai rikitani ,sai cemun tayi ba yanzu ba, na matsa mata k'arshe tambaya nayi mata "cewa nayi " taya akayi munfi maza yawa a gidan nan ,bud'en bakinta sai cewa tayi"yawanci abu guda uku zuwa biyu ne na farko son zuciya na biyu suna had'uwa da sharrin samarin yanzu Wanda zuciyoyin Su babu Allah a cikinsa , mayaudara sunfi shiga gararin rayuwa saboda siyar da darajan Su ,sannan iyaye kuma basa yadda da k'addara sai sukuresu k'arshen ta sufad'a wasu halin fiye dana baya ..

"muddin mutum yasaida kimarshi toh yarasa abu mafi daraja da kima k'arshen har da martabar shi" kunji fa kenan "shiyasa kakanun mu sun gaji sune silan zuwan munan ,amma bafa dukan mubane hakan yafaru da mu akwai yaran sunna dayawa ,a cikin mu amma na banzan sunfi yawa..

Rukayya kinyi shiru ,abun ne yakebani mamaki haka zamu k'arishe rayuwar mu,bamusan dan ginmu ba" amma mama Salamatu tace mun wataran Wanda suka kawomu sune iyayen mu sai daga baya sudawo suce mu yaran sune "idona idon uwata magana biyu zan gayamata " amma bansan kotana raye kobata raye ba."muyi musu fatan dacewa dan sunsha d'awainiya da mu tun muna gudan jini"tabbas Allah kasa muyi k'arshe mai kyau Amin "babu abunda na tsana fiye da gorin da akeyi mana"Rafi,atu nifa baya damuna ko kad'an

" ance fa zamusha wahala wajen yin aure shiyasa sukan yi tinani sai suhad'a mu da irin mu"dakata maryam nikam bazan tab'a auren iri naba koda zan mutu banyi aure ba"karki fad'a haka suma ba,ason ransu hakan yafaru ba ..

Kudai mutafi tun lokacin da sukadawo duk jikinsu yayi sanyi sun tausayawa yarinyan babu Wanda yasamu, ishashen baci dukan su, mama salamatu ta lura da su amma batason tasakasu kukane dan dukkan su abun tausayi ne,tunda sukafara exam basu shigawata da muwa ba akan basu kulawa Sosai wataran motar gidan marayu ce ke kai su,.

SUMSUMMA

Da kwad'on k'anzon suka kwana dan su Sulaiman basu samo abun kirkiba duk fitan da sukayi da wuri, da safe Sayyada tatafi gun aikin ta har tagama kuka takeyi a she Hajiya Zulai ta lura da,ita "Sayyada zonan meyasa meki?" Anty babuda abunda zamuci ne sai yayuna sunfita sunyi bara, yanzu ko sun fita basa samu "kona koma haka zamu wuni ranan maciji suka gasa mana mukaci da sukaje yin ,ita ce" kibar kuka Sayyada shi rayuwa da kika ganta a kwai jarabobi dayawa a cikin ta, karki damu kiyi hak'uri har Baban Ku yadawo "Baban mu yarasu yanzu shekara shida kenan " karki damu Allah shizai zamemuku gata kinji ga shinkafa kid'iba muku kayan miya dayawa dan tafiya ma zamuyi kayan abinci dayawa cikin bako tabata magima leda Harda garin tuwo "nagode Anty " bakomai gobe karki zo zanyi tafiya sati d'aya zanyi "Allah yakiyaye Amin Sayyada" Anty a she kinada kirki murmushi tayi.

Lokacin da tafitoh daga gidan Hajiya zulai tana tafiya ga kaya cen tahango Sadiq takirashi"ke Sayyada kayan waye? "Muje gida sauk'ar da kayan yayi ,kigayamun komai tagaya mishi sai yaji matar Yau ta burgeshi" duk da musgunawa Sayyada datakeyi ..

K'arisawa gida sukayi ko,ajiye kayan basuyi,ba suka hau bada labari"Sayyada Baba yabar mun Ku, k'arshe kece zaki k'arb'e girman kaman sallah a keyi shinkafa da miya suka dafa, sukasa,a tire sukeci gaba d'ayan su ,sati sukayi basa zuwa baran dan suma bacine da suba dan ledar taliya d'aya basa cinyeta,"wannan rana yazame musu abu a tarihi sune da kayan abinci dayawa sunyi sati biyu da ita yaran basu fasa fita baraba da itacen wata rana sunfita saran ,itace maciji ya sari ,Sadiq kuka Sulaiman yatayi haka yanemi wani ganye da wani yatab'a nuna musu,goyoshi yayi duk ya galabaita yana zuwa ya ajiye shi ganin ya,ajiye shi kaman macecce Inna tasuma yaran duk sun rikice a wan Inna uku, lokacin Sulaiman yataafi masallacin aguwansu yazube yata kuka shine sukazo aka kira mai magani yacire dafin ya d'aure da magani , suka ,k'ara shiga cikin garari ga ciwon Sadiq ga basuda koda kanwa ce ,itacen Sulaiman yadaina zuwa ga Hajiya,Zulai bata dawo ba sai datayi wata d'aya a she sunsamu sab'ani da mijin ta.

Babu Wanda yake taimakon su sai baran da Sulaiman yakeyi daga yasamu zai kawo musu, yafita yanemi wani ko sabulun wanki basuda shi kayansu yayi datti shawara ,yayi zaitafi bayan tasha yayi dako ,yana ganinka zai ce"dako ne abashi ashirin Hamsim har yatara d'ari biyar, yasiyo sabulu da omo har da lemon dari a Sadiq,yana dawowa ya d'auki roban baran shi..

Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

PAID BOOK 200

__________________
🅿️1️⃣8️⃣⏭️1️⃣9️⃣
__________________

"Kahuta mana Sulaiman Inna kenan ",kitina da baba yakusan barin duniya yacemun ,in kula,daku sosai kinga kuwa yazame mun dole ,a kaina " Allah yabada sa,a Amin ..

Tunda yafita har kusan karfe bakwai bai dawoba yasamu abincin Amma babu miya ko taji ,gayar tuwan ne, daya ga haka,yashiga wani gida suka bashi yaji yawuce gida ,lokacin da yashiga gida Sayyada murna tayi sannu da zuwa yauwa kadawo? E Inna nadawo bude roban tayi "ya babu miya ?" Haka nasamu babu wata matace tabani yajima"yazamuyi ,inna mu murmusa musa ruwa mudan dama tunda masara ce zata ciyu "Allah yamuku Albarka ya yareku daga kowani ,irin Abun k'i Amin Inna yadda sukayi dabaran har tayi dad'i kuwa ,haka suka cinyeta ko mai babu abun tausayi kowa na farin cikin ya k'oshi.

GIDAN MARAYU
Chapter 4 · 0% Book details