Sashe 1
Gidan Marayu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story And writing by Amina ma,aji (maman Khairat)📚✍
True life story
```Albishirin Ku dan Allah kucemun Goro fari tas,ni maman Khairat nasake kawo muku wani labari mai rikitarwa, da kuma fad'akarwa, dakuma ilmantarwa duk ku bud'e kunnen Ku ajikina nakeji labarin (gidan marayu) gaskiya Solon daban ne nikaina na jinjinawa labarin nima nabude kunnena, dan in sha Labari```
JANKUNNE
*Ban yadda wani ko wata sujuyamun labarin tawani fuskaba labarine da yafaru da gaske ba k'irk'irarren labari bane .in labarin yayi dai dai darayuwar wani Ku tuntub'eni ta number wayata zanyi muku cikekken bayani .*
*Drug Abuse*
*Muguji aikata fyade da cin zarafin marayu wannan na,d'aya daga Cikin rashin cigaba, da nutsuwa a zuciya .muguji, ta,amali da miyagun kwayoyi ya na barnatarwa fiye da ilmantarwa wannan sak'one daga Had'akar marubutan Hausa Nigeria*
"Inna yunwa mukeji cikina har ciwo yakeyi ko ruwa kibani zan mutu" yi hakuri sulaiman ga sadiq bayanan baran tana yaje gidan wancen matar ko garin kwakine ya karb'a muku koda babu sugar.
Inna kibamu koda ruwane zamusha ba,jiya akwai sauran garin da kikarage ba dakike tuk'a tuwo kibamu kisaka ruwa"haba sadiq ,daga shigowarka,taya zakace mujik'a garin tuwo?inna kenan kedai kibamu akwai tsamiya kisaka mana guda d'aya tayi tsami "toh sadiq shiga d'aki inna tayi taduba garin ko Cikin tàfin hannu bazaiyi ba yazatayi tunda yaranne suka kawo shawaran kwanan silver tad'auko tawanke take ta tankade garin taga yazama kad'an saboda jiya nik'an batayi laushi ba .
Juye garin tayi tasaka tsamiya ta murza d'and'anawa tayi taji yayi dad'i Kuwa nufan k'ofar d'akin tayi duk sun rik'e Cikin" kutashi kusha gashi duba abun sadiq yayi yagani koshi d'aya zai shenye mik'ewa yayi "ina kuma zakaje?inna zan k'ara ruwa ne dan, ya,ishemu har su Ibrahim sudawo da sayyada ,bude randan yayi ruwan tayi k'asa kalan k'asàn randan yayi yasamu ruwan bari yayi ta kwanta yajuye ruwàn kowa yasha k'annen su,sukaragewa in sundawo daga makaranta susha.
Sulaiman tashi yayi daga kwancen da yayi " harka tashi E inna natashi kema kisha mana koda kad'an ne.kusha kawai badamuwa,har k'àrfe sha biyu da rabi tayi "sauran yaran suka dawo daga makaranta " inna barka da gida yauwa kundawo? E mundawo "yunwa inna " gacen faraufarau kud'auko kusha "inna wannan bazai,isheniba kuyi hak'uri kusha "
"Inna bari in d'auki roba in tafi bara kozamu samu abunda zamuci " Allah yabada sa,a sulaiman Amin,haka yata yawo kowani gida yaje shiru yaje gida yafi biyar kafun yasamu guntuwar shin kafa shima Wanda yara sukaci ne suka rage ya k'ara shiga wani gidan yasamu taliya wani gidan tuwoce miyar kuka, duk yahad'a yana fitohwa, suka had'u da sadiq "kasamu kuwa?" alalene itama nakeganin tab'aci sai nera ashirin da biyar wani mutum ne yabamu.
"kagani sadiq mutafi gida ninasamu abinci kuma zai ishemu tunda roban tacika har ,a leda nasaka " sulaiman muje kawai muk'ara kozamu samu abinda gobe zamuci Allah yasa musamu tuwo ,kagani sai inna tayi mana d'umame"shikenan muje kawai ,bari muyi dabara musaka abincin aleda sai muje kozamu samu wani toh muje .
Sayyada tatafi debo ruwa haka tacika ko,ina tayi shara ibrahim yana zaune ,har su,sulaiman ,sukadawo shida sadiq "inna yaukam munsamo dayawa hakane " sayyada kid'auko tire mujuye ,haka sukaci abincin dukansu har inna Sauran sukabari sai da safe zasuci .
Sun k'wana ,acikin walwala kowa sai fara,a yakeyi in yatina da sunada abunda zasuci .
***********************
Washe gari
*********************
da sassafe inna tahad'a karare tayi musu d'umame kafun suka wuce makaranta dan har sun, sunsamu ,ana zane wasu,sakamakon basuzo ,a kan lokaci ba,sayyada ko komawa tara basayi saboda babu ,abunda zasuci koda sun koma gida, ne,ga kullum basa zuwa akan lokaci dan sai tawuce wani gida tayi wanke,wanke kafun a bata dubu d'aya da d'ari biyar ga wajen da nisa tundaga sumsumma, har waziri Ibrahim ga cenciki ne, matar gidan sai masifa da duka .
Wani rana kan sayyada naciwo bataje da wuriba"uban meyahanaki,zuwa da wuri Anty ?"kiyi hak'uri kaina keyimun ciwo" toh acikin kud'in ki "naji Anty
Kizuwu,sai wani kallona kikeyi kinzubamun ,ido kaman mayya...
Maman Khairat ce
[25/05, 07:34] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story And writing by Amina maaji(maman Khairat)📚✍🏿
PAID BOOK 200
FREE PAGE 1/8
TRUE LIFE STORY
3️⃣⏭️4️⃣
JANKUNNE
*Ban yadda wata ko wani sujuyamun labariba ko satar fasaha tako wace irin fuska banaso abunda a,kayimun a INA MAFITA ,ayimun a wannan labarin yafaru da gaske ba k'irk'irarren labari bane.in labarin yayi dai dai da rayuwan wani ko wata ku tuntub'eni ta wannan number 08068748984 zanyi muku cikekken bayani yadda labarin yake.*
*DRUG ABUSE*
```Muguji aikata fyade da cin zarafin marayu da yaran dabasu jiba basu ganiba koda sunada gata ko ,akasin haka wannan na d'aya daga cikin rashin cigaba,da rashin samun nutsuwa a cikin zuçiya .muguji ,ta amali da miyagun kwayoyi yana barnatarwa fiye da ilmantarwa ```
******kud'in ki ,taga masifan Hajiya Zarah bana wucewa bane d'aukan tsintsiya tayi cikin lokaci kad'an tagama wanke wanken tayi tagama duk abunda zatayi tayishi a cikin rashin kuzari.
" Anty k'arfe nawa ne?kinsani aikin lokacine?aa Anty kaman bazata dubaba ta d'auko wayar takwas saura kwata7:45am zantafi Yau munada mathematics ga malama Amina ce karta dakeni"ina ruwana kije mana, in har naduba baki wanke mun kaya mai kyau ba gobe zaki samoni.
Dasauri Sayyada take tafiya har tana had'awa da gudu ta,isa gida"Sayyada kitsaya ki ci,wani abu mana "inna zan,makara,ga malamar mathematics,cedamu ,kinsan mathematics ba ganeta,akeyiba ga malamar batada Sauk'i" kije Allah yabaku sa,a in antashi tara kidawo kinji zan,ajiyemiki tuwon "toh inna"
K'arfe takwas da minti talatin da takwas ta,isa ansaka sauran kwashe datti da takaddu yagaggu"ke Sayyada sama,ila,sai yanzu zakizo? Malam Ali kayi hak'uri banajin dad'i "toh ke kullum sai kinyi lattice ne?mekike tsayawa yine? Tarasa mezatace zanasu akayi bulala biyu biyu,kuwuce .
Tanazuwa taga malama Amina ko kulata batayiba sai dataje tazauna" ke Sayyada kificemun daga aji "kiyi hak'uri malama banajin dad'ine dakaman bazanzoba ganin Yau munada kene Nazo..
Kijeki zauna har,aka gama darasi ,tafita haka malamai sukata shiga ,har tara darabi yayi ,aka buga,lokacin,cin abinci yayi mutàne sai tafiya gida sukeyi amma banda sayyada,in tajema mezataci kowa ya watse sai mutane Wanda bazasuwuce gomaba ,wata qawarta ne Hafsat " Sayyada zomuje gidan mu bakitab'a zuwaba kullum sai nabada labarinki ,a mamana"Hafsat bazanjeba banajin dad'i zazzab'i nakeyi!!
"Kizo,muje akwai magani sai kisha gana gayawa mamata taredake zamuzo nace tadafa mana taliya"hmm Hafsat kenan kije kawai "sai datayi da gaske kafun Sayyada tabita ,cikin ikon rabbi sunci abinci tasha magani maman Hafsat
Tabata taliya biyu da sabulu da Su barkwano takaiwa mamanta ,harda kud'i dan kayan makaràntan jikin Sayyada ta kalla tasan tana cikin wani hali' " nagode mama nagode fara,a Sosai akan fuskan Sayyada,tanata zumud'in a tashi dan rabonta da sudafa taliya har sun manta sai dai in Su ,sulaiman sunje bara sunsamu,ko inna tayi surfe susamu susayi garin tuwo suyi.
Kud'in da maman Hafsat tabata,ne tasiya musu kayan miya,ana siyarwa a wani gida kusa da makarantan su, tasiyi na saba,in ,70 tatafi gida"inna Yau farin ciki nakeyi"nameye kenan? kinji abunda yafaru"naji dad'i da wasu suke taimakon mu ,akan dangin mahaifinku,da nawa"inna karki damu watarana zaizama labari,hakane inna
Wannan kam sai dai ikon Allah!! Allah yamana maganin komai Amin
"Bari mujira su sulaiman da sadiq in basu samoba sai muyi taliyan " gaskiya Sayyada dole kiyi murna tunda Yau kowama murna zakisamu"bayan tafiyanku ,nashiga wani gida nanemi surfe nayi sa,a kuwa kwano shida sukaban dawa na surface nakaimusu suka biyani"Yau acikin sa,a muke.
Ina Ibrahim? Shima Yau kuka yayi sai yabi su ,Sulaiman baran shine nace yaje hawaye ne yazubo a idon Sayyada "meyasakike kuka ?
" babu komai naji tausayin mune, kawar da zancen Sayyada tayi"inna Yau abun mamaki malamar da nake tsoronta har tausayamun ,tayi"ta kyauta kuwa dabata daki sarkin tsoroba"kaman kinsani inna"Allah yataimakeni .
____________cen kusan k'arfe biyu duk sundawo da abinci dayawa ,sukadawo wani yaji tausayin Ibrahim yabashi nera d'ari biyu ,200 ga abincin mai kyau ga yawa, sai Suka kasance a cikin farin ciki Sosai inna tadad'e tana godewa Allah datayi salla ,inna tanason ,Ibada amma karatun kad'an ne tunda ,a ruga tatashi, babu Wanda yadamu da karatu, sauranma su Sulaiman ne suka koyamata tatsuniya sukayi da dare sunata dariya .
Ranan jumma,a su Sayyada k'arfe shad'aya da minti arba,in da biyar 11:45 ,akatashi, tadawo gida duk wankin su Harda nasu Sad'iq ta,tattara tayi kayan daman duk basuda yawa, d'ayan kayanta guda d'aya malamà Amina ce takawo musu itada y'an ajinsu su biyar na yaranta, tanason kayan Sosai.
Itace su Sulaiman sukatafiyi jeji ,shida Sad'iq har yamma, sukadawo,sun sai da, k'ulli d'aya dubu d'aya suka raba d'aya ,k'ullin suka siyar d'ari hudu 400,da murna suka koma gida sunsamu gidan Anyi shara anyi wanki"Sayyada sannu kinyi wanki keda bakejin dad'i "yaya kufa aiki me wahala,kukaje" Allah yamiki Albarka Amin "in ta tina yayunta sungama primary basuje gababa sai taji wani kala,har hawaye takeyi" banason kullum kina kuka "nasan karatun mukike tinawa karki damu ,kina gama primary mukuma zamutafi
Da gaske yaya E da gaske zamutafi Sadiq zankai nikuma zantafi in yi kasuwanci✍🏿..
Maman Khairat ce
[25/05, 07:34] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story And writing by Amina maaji (maman Khairat)📚✍🏿
🅿️5️⃣⏭️6️⃣
Free page 1/8
```Littafin na kud'ine zaki biya d'ari biyu ki karanta ta,ta wannan acc no 4271914014 FCMB ko katin MTN ta wannan number 08068748984 shedar biya 08068748984
Gidan marayu salon daban ne akwai tarin darasi mai yawa a cikin labari kukasan cedani a kowani lokaci page biyu a rana akwai tausayi da rud'ani.```
Aguje wasu mutane guda ,uku suka shigo office d'in "meyasa zaku shigo mana office batare da kunyi sallama ba? duba hannun su yayi yaga yaro a leda " munkawo wannan yaron ne munganshi acikin bendir,da safe shine akace mukawo shi gidan nan tunda bamusan iyayen shi ha..
Take dukkan su sukatashi daga zaunen dasukeyi mik'a yaron sukayi tsutsane a mamaye acikin ledar ga bend'ir din shima tsutsa ya mamaye shi,daga ganin yaron ya kwana biyu cireshi akayi aka kira yagana, cibin nan har tazama kore tafara samun matsala d'aukan yaron yagana tayi taje tayi mishi wanka ,aka gasa cibiyan kafun tadawo dashi har madara ,aka bashi.
*********Kafun aka hau cike cike dan wanda suka kawoshi sai da sukabada addreess na in dasuke ,