← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 26

Sashe 7

Gangar Jikinsa Na Aura Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

komai ba ke bata burgeki ? Rauda ta tabe bakitace'' yaya haisam rannan fa kace nice kadai kanwarka a makarantar nan yanzu kuma kace itace'' haisam ya kyalkyale da dariya ya dafa kantayace!! Rauda kenan, ai har yanzu kina nan amatsayinki na kanwata itama hannah yar uwata cekibga dole kanwatace, nusaiba ma kanwata ce donhaka karki damu. Gata nan duk abunda bata sani ba akan karatu ki koya mata. Haka kuma maganada turanci ku rika tunasar da ita koda ta manta tayihausa karku rubuta sunanta a masu yin hausa sai ahankali zata saba itama ta rinka yin turanci sosai.Haka a daki idan bata san yadda zata yi amfani dawani abu ba kamar man gashi in zata shafa a jiki ku nuna mata mata na gashi ne ba ku ringa yi matadariya ba kuna gayawa kawayenku kunji ?Musamman ke rauda kinga rose suna yawan kawomun kararki wai kina yi musu tsawa kar in sakenaji kina yiwa hannah kinji ko ? Rauda tace''yayaya za'ayi ta shafa man gashi a jiki sai kace bakauyiya'' haisam ya ce a,a wai a misalai nakenufi, koda ace zata manta ta dauko man gashin''tafiyar wani malami ce tasa duka hankalinsu yahuya baya don ganin mai tahowa, haisam yace'' toshikenan ku koma aji ga malam shaiya nan zaikaya muku maths an kada firs period,'' suka ruga a guje, malam shaiya ya mikawa haisam hannu sukagaisa sannan ya nufi s.s.3c yana da period yanakoya musu geograpykamar haisam yayi duba da yace idan ta daukoman gashi zata shafa a jiki haka kuwa aka yihannah babu abunda ta sani a kayan akwatintadaga ta dauko man wanke gashi [shamppoo] takwaba a jikinta sai ta dauko man shafawa ta makaa kanta makilin ma wani lokaci a tsagar kitso rauda tazo ta isketa tana sharbawa. Suyi ta dariya har sugodewa allah daga karshe dai suyi mata bayanidalla dalla , wannan ne na kaza wannan kuma awaje kaza ake shafawa. Babu laifi a sati biyuhannah ta waye ta gane duk kayayyakin amfani nazamani sannan ta koyi cin kayan gwangwani dana kwali, don da farko inda suka dama comflask damadara cokali daya zatayi sai ta fita a guje ta kelayaamai bata sanshi ba haka sardine da gesha kifingwangwani sai taki ci tace tsutsace amma dagabaya duk ta waye tana ci. Hannah tana farin cikimatuka da wannan sabuwar rayuwar data tsinci kanta. Abinci lafiyayye a akwatinta na makaranta ,gashi tana cikin yara sa'anninta suyi karatu taresuyi wasa tare musamman nusaiba tana bala'inkaunar hannah tafi rauda kirki don rauda ta cikanuna isa da nuna tafi kowa kuma duk girmanka saita riga daka tsawa.Ta fannin karatu kuwa. Ada hannah dumama kujera take yi kawai saboda tsantsar turanci ake yia makarantar amma sai nusaiba ta lura hannahbata fahimta don haka a koda yaushe bayanmalami ya gama darasinsa sai ta matso da kujerartahar kusa da ta hannah tayi mata bayani dalla dalla. Haka shima malam haisam kullum a prep dinyamma yana zuwa ya kira hannah ya koya mataabubuwa da dama. A wata daya hannah ta faragane turanci fiye da yadda kuke zato. Ranar wataasabar da daddare ranar ne ake warewa dalibai sushakata su hole rayuwarsu kamar a saka musu kidan disko su cashe wasu kuma su kada tebur dakansu suna waka wasu na rawa. Wasu kumatalabijin ake kunnawa da bidiyo suyi kallon kasetduk dai abunda ransu keso shi zasu yi. Daga 'yanj.s.s 1 har manyansu s.s.3
Chapter 7 · 0% Book details