← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 26

Sashe 18

Gangar Jikinsa Na Aura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

minti biyar za.akira....'' kafin ta rufe bakinta wayar ta fara karahaisam yasa hannu ya dauka ya gaishe fa yayahabibu yaji da kyar habibu yake amsa wa rai a bace habib yace kai haisam mu fa ba yara bane kananakana ji ko? Saboda me zaka dinga yi mana wasa dahankaki ? Kace shekara uku zakayi a makarantarnan sannan ka bari yanxu shekara uku sun cika,Saboda me zaka dinga yi mana wasa dahankali ? Kace shekara uku zakayi a makarantarnan sannan ka baru yanzu shekara uku sun cika,last week da kazo aka gaya maka cewar ka barteaching dinnan ka dawo gida da kamfanoninbaba aiki yayi mana yawa muna neman ma'aikata, kace da zarar ka koma kafin karshen watannanzaka dawo gida kabar koyarwa gashi munji kashiru. Kujerarka na nan na jiranka ga ramla nan najiranka itama. Har anyi bikina da jidda har ta haihu'yar mutane na zaman jiranka kazo ayi bikinku. Waishin me ka zamar da mune, har nawa kake da zaka dinga juya mu ? Don haka karka sake nazomakarantar nan da kaina ka rubuta takardar barinaiki kabar koyarwa nan ka dawo gida muna nanmuna jiranka. Kai baka kishin dukiyar ubanka saigwamnati zata baka da kake mata wannan wahala,me kake nema ka samu wanda a gidanku baza a baka ba ? Haisam ya fusata yace'' ka gamamaganarka ? To bari in fada maka gaskiya ba zanbar koyarwa ba ina nan bazan dawo gidan ba'' yakifa kan wayar ya fice. Principal ta bishi da kallo harya fice. Wayar ce ta sake yin kara tasa hannu tadauka taji habib ya ce''ina haisam din? Tace ''ya fice'' ranki ya dade kema harda laifinki tun rannanbaba ya kiraki har gida ya ce kiyi murda murda kisaa koreshi daga makarantarki zai biya ki ko nawane. Kika ce bazai yu ba. Wannan yaron ko kasheshiza ayi bazai bar makarantar nan ba. Wanne irinlallashine ba'ayi masa a gida ba yaki ya bar koyarwa'' principal ta nisa tace'' habib tunda kajinace bazan iya sawa a kori haisam ba to babuyadda zanyi saboda wannan makarantar tagwamnatin taraiya ce daga kololuwa aka daukihaisam haka kuma korarsa sai daga can abuja.Dana bincika ma babban director na federal shine ya dauke shi aiki alh.sabi'u auwal abokinbabankune ko? To babu kuwa yadda za'ayi nahada baki dashi a koro haisam daga makarantarnan habib ya ce''zanzo makarantar watakila nan dasati biyu, idan na dawo daga tafiya dole ne ma yabar makarantar donyaga ana yi masa sakwa sakwa ya dauka tsoronsa ake yi don ni banga uwar dayake samu ba a makarantar'' a haka suka yisallama suka ajiye kan wayoyin. BAYAN SATI asheda sahabi ba kadai akwai malamai da yawa dasuke son hannah. Sai yanzu suka dinga baiyana.Ranar talata data zagayo haisam da sauran malamai uncle sahabi da uncle yusuf suna zaune a gindinbishiya da prep din yamma sai uncle yusuf ya aikawata yarinya ya ce taje s.s. 1a ta kira masa hannahabubakar . Haisam na zaune yana tunanin lafiyayake kiran hannah. Hannah ta karaso tazo tasurkusa ta gaishe su uncle yusuf bai amsa ba yace'' hannah yau zan nuna miki karshen taurin kai,girman kai daji da kai. Don haka kije ki karyo bulalakatuwa mai kauri dai dai tsawanki ki kawo min''haisam na zaune yana kallonsu hannah ta tashijikinta a sanyaye ta nufi dawa, can ba dadewa tataho dauke da wata zabgegiyar bulala. Tazo ta durkusa ta mikawa incle yusuf ya ce tayi kneeldown ta daga hannu ya kuwa tashi ya farazabgawa hannah wannan reshen. Haisam ya kauda kai gefe kawai yayi shiru, yusuf yayi mata bulalakamar sau takwas sannan yace ''kin san me kika yimin? Cikin sheshshekar kuka hanne tace'' ban sani ba '' ya sake daddagewa ya sakar mata wanidukkan yace'' kin tuna yanxu? Cikin gigicewahannah tace na tuna''ya ce'' to me kika min? Tacejiya daka aiko kace inzo in sameka a lambu banzoba'' ya ce'' yauwa ashe dai kin gane yau sai nalahira ya fiki jin dadi don kin samu ma ana sonki , ke din me da zaki yi min wulakanci? Sahabi ya tashiya karbi reshen nan ya zazzabga mata sau biyar dakarfi kuwa ya ce'' tashi saura ki ki zuwa nan gabaidan muka aika kiranki prep'' tana tafe tana rusakuka ta nufi ajinsu. Sahabi yana cewa '' bari mugazata zo da prep din daren kuwa? Idan bata zo ba wallahi doble din wannan zamu yi mata. Haisamyayi tsaki ya mike ya nufi ajinsu hannah. Zuciyarsacike da tsananin bakin ciki da tausayin hannah.Yaje ajin ya tambaya aka ce hannah bata shigo ba.Nan da nan hankalinsa ya sake tashi yayi waje dasauri yana dube duben ko daji ta tafi ta zauna tana kuka, yazo wucewa ta ajijuwan yan aji shida yajinishi kamar wata tana tsallen kwado ya leka tawundo da sauri yaga ashe a s.s.3a sun taru kusandukkaninsu suna azabtar da hannah ta jike dagumi sharkab saboda gwale gwale da duka.Juwairiyya ce rike da dorina a hannunta tana biye da hannah tana tsallen kwado tana fyauda mata. Afusace haisam ya daka musu tsawa duk sukawaigo wasu suka ruga ajijuwansu suka zazzauna.Ya hango wani masinja ya kirashi yace yaje daji yakaryo masa manya manyan reshen bishiyar mainaya kawo masa. Ya zagaya cikin ajijuwa ya ce dukkaninsu su firfito waje bai rage kowa ba duks.s.3 din, sun dauka abin wasa ne suna tafe sunarangwada suna tauna cingam, juwairiya kenansuka firfito waje daga ajijuwan ya ce'' su fara tsallenkwado suma, yaje cikin ajin ya tarar hannahsharkab tayi gumi ga sawun bulala nan duk jikinta lambar. Yasa hannu ya tasheta tsaye yace ta daureta tafi daki ta kwanta. Tana tafe tana layi tana rikebango ta nufi hostel.suna tsallen kwadon a duk yadda suka gadama a zatonsu zaice su koma aji su zauna sai sukahango masinja dauke da himilin bulalai kai kacejakuna za'a daka tafka tafka dasu. A fusace haisamya karbi bulala suna tsallen kwadon yana binsu dulwacce ta fadi kota tsaya a baya yana tafka mata wani dogon waje ya nuna ya ce har can zasu kaikuma sai su huyo. Haka suka dinga yi suje su juyohar sai da ya tabbatar kowacce ta jigata hawayenma ya kasa fitowa sannan ya ce su biyo layikowacce ta kwanta flate sannan ya shashsharbamata reshen nan sau gima sha biyu. Bayan jikinsu yayi kaca kaca ya farfashe kuka wiwi dankwalayensu a hannu ga kafa ta sage babu damartafiya. Juwairiyya tafi kowa shan wuya duka yayimata kamar allah ya ne ya aiko shi ko kirgawa mabaya yi daa bulalai suka karkarye yasa kafa yadinga ball da ita daman yana ciki da ita. Kuka wiwi suke suna bashi hakuri daga yau baza su sake ba.Sannan haisam ya gyalesu anan a kwance wasu adurkushe. Tunda haisam yazo makarantar nan baitaba zagin wata ba balle duka yau sai ga haisam yacanja fuskarsa babu digon rahama murtik da itakamar zai kashesu haka yayi musu ligi ligi dukkan da babu malamin daya taba irinsa a makarantar kodispline master baya yin irin wannan dukan. Labariya kai gidan principal , agigice ta fito ta taho a bakinofishinta ta gamu da haisam. Ta dube shi sai taga yacanja gaba daya sai taji ta shiga tsoronsa tayi masamagana. Can tace''haisam wannw irin duka kayiwa s.s.3 yau me suka yi maka haka? Ya juyo a fusaceya ce''ki tambayi kanki da kanki daman n fadarannan tunda baza ki iya daukar mayaki ba akanabunda su juwairiyya suka yiwa hannah to ni nadau fansa , kuma zan iya tin haka akan kowa dukwanda yake marmarin takurawa hannah a makarantar na'' principal ta rike baki kawai tanakallon haisam , ya wuce ya barta anan tsaye ya nufigidansa. Yana jiyo malaman da suke zazzaune awajen suna cewa'' ai kuwa yarinyar nan sai zamanmakarantar nan ya gagareta don sai mun zane ta,itama'' nan dai principal ta hau fadace fadace tana cewa'' dole ne na kira meeting da manyan yanfederal akan abun da haisam yake yi min amakaranta. magaruba tayi uncle yusuf da uncle sahabi sukanufo gidajensu ta jikin gidan haisam suka zowucewa yana jin abunda suke fada wai da prep dindare zasu kira hannah suyi mata dukan tsiya .Shima haisam sin yaji in da dadi. A haka suka rabukowanne ya nufi gidansa. Haisam na idar da sallar magariba yayi shigar wata yar riga mai gajerenhannu damammiya(body hook) ya dora wata suitaka ya fita ya nufi gidan sahabi. Ya kwankwasakofa, sahabi yazo ya bude fuskar haisam ce ya ganimurtik ta bashi tsoro. Yaja da baya da sauri. Haisamyasa hannu biyu da karfi ya angaza shi ya tafi taga taga ya fada kan kujerar dake falon. Haisam yashigo cikin falon ya mayar da kofa ya datse. Sahabiyayi tsuru tsuru a zaune haisam ya karaso indayake zaune yasa kafarsa daya ya taka kujerar dasahabi ke zaune ya duko dai dai fuskar sahabisuna kallon kallo . Sahabi ya yatsune fuska ya ce''meye haka haisam lafiya ko ka zama dan taadda ne kazo har gidana ka angajeni'' ya yunkurazai tashi taji haisam ya turashi karshen kujerawannan karon hannu yasa ya danki wuyan sahabi.Sai ido kuru kuru an shakeshi kai kace mujiya ce tafada rami. Haisam yasa hannu a aljihu ya ciro wata karamar wuka ta bude ta tana walkiya tasansanawa sahabi a hancinsa ya ce '' ka kula daabun fa nake so na fada maka idan ka kiyaye kakubuta idan kuwa kaki to kaiconka kaga wannanwukan zan iya lumata a cikinka ko na yanka ta awuyanka ka fadi ka mutu ko? To ina da niyyar aikata haka in har ka kuskura ka sakw takurawahannah a makarantar nan. Zan iya kashe ko wayeba kai kadai ba don haka ka kiyaye. Sannanhaisam ya sake shi ya mayar da wukarsa aljihu yajuya ya bude kofa ya fita yabar sahabi nan zauneyana tunani kamar a mafarki yau yaji kanshin mutuwa baro baro yana fadin''lallai haisam dagaske yake zai iya kis a kan yarinyar nan fa'' abayyane. haisam na fita gidan uncle yusuf ya shigakasancewat duk yawancin malaman samari nebabu mata a gidan. Daya taba kofar yaji a bude saikawai yasa kai. Kicibus suka yi yusuf ya fito dagawanka daure da dan tawul a jikinsa. Yayi mamakidaya ga haisam a tsakiyar falonsa ko sallama bai ji ba, murtik haisam yake babu walwala. Shima sai jiyayi an tunkudeshi kan kujera yayi masa gargadi,kamar yadda ya yiwa sahabi ya firo ya barshi nanzaune yana mamaki. Saboda tsabagen tsorata suyusuf ko fitowa basu sake yi ba sai da safe . Balle suje su
Chapter 18 · 0% Book details