Sashe 10
Gangar Jikinsa Na Aura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
anbulan wacce aka like ta da salataf an yi rubutu da maka dara darakamar haka. FIRST POSITION IN J.S.S 1A RAUDASHITU MUKTAR ya mikawa rauda , daliban suna tafamata raf raf yace taje ta zauna, ya sake dauko watawacce girmanta bai kai girman na rauda va, itamaan like jikinta da salataf an rubuta SECONG POSITION IN J.S.S 1A NUSAIBA IDRIS Ya mikawa nusaiba akatafa mata ta tafi ta zauna itama. Ya dauki ta karshenitama girmanta bai kai ta nusaiba ba, ajikinta anrubuta. THIRD POSITION IN J.S.S 1A PAMELLAMARTINS BENIN Aka tafa ta karba da murna ta tafita zauna, haisam yace''to yanxu san kira na hudu zuwa goma suma su fito nan su tsaya a tafa musudon suma sunyi kokari matuka.'' fargaba ta sakedira a zuciyar hannah. Tace a ranta' idan kumabana cikin mtane goman nan ni kaina nasan banyikokari ba, shi kenan karshen makaranta na yazodon nasan tunda malam haisam ya rantse nasan da gaske yake sai ya zaneni sannan ya korani gida, tarushe da kuka dan ta tsani wannan kalman ta gidasaboda tsananin da ake yi mata da azabtarwa .Baya ga bautuwa ga horon yunwa, babu wankako tayi wankan ma kusan daya ne da batayiba,don wankan babu sabulu, sai wani lokacine idan tayi wanke wanke dan omo yayi saura takeboyewa tayi wankan dashi shima a sati baifi sodaya ba anan kuwa sunkinan sabulu zesr haisamya siya mata, ga mayukan shafawa iri iri ba kalarkitson bane ko tayi kitsin kwana biyu ya farazamewa . Amma yanzu da ta sami mayuka masu sashi yayi laushi sai take wankewa da man wankegashi ta mulke da man gashi tasa ribon ta dauretamkar indiya baki sidik a kwance fatar jikinta tayiluf luf sumul sumul ba ita ba, ita bata ki har shekarashida ba'a yi hutu ba . Malam haisam yaci gaba dakiran daliba ta hudu, ya kira ta biyar, ta shida hannah bata ji sunanta ba, ya kira bakwai da tatakwas. Sai kukan da take ya kara tsananta har nakusa da ita suka fara jiyo sheshshekar kukan datake yi suna juyowa suna kallonta, haisam ya kirata tara sannan ta goma yace '' hannah abubakarimam . Shima sai yayi ajiyar zuciyar jin dadi hannah ta mike ta taho idonta tamkar anyi wasan ruwakaca kaca da hawaye. Haisam ya dafa kanta yacehannah kukan meye kike shashsheka lafiya ? Yishiru goge hawayenki kinzo na goma kinyi kokari''dadi da kwanciyar hankali suka lullube hannahyasa aka dinga tafa wa daliban da suka zo na hudu zuwa na goma. Daga karshe yace su koma suzauna yaci gaba da kiran dalibar data na goma shadaya zuwa saba'in da shida ta karshen kenan watagandamemiyar ajin ce tafi kowacce girma a ajin maisuna eneka eddiward itace tazo musu ta karshe, dayawan dalibai suka rushe da kuka jin malam haisam ya furta repeating suna tunanin shikenanza,ayi musu repeating haisam ya shiga lallashinsuyana cewa kowa tayi kokari babu wacce za.ayiwarepeating kasancewar da damar da zasu iyadagewa nan gaba ba.ayi second term ba balle thirdterm sannan suka ji dan sanyi a ransu suka fara goge hawayen daya jika musu ido. Hannah takoma gefe tana kallon jifgin mutanen data kayaryayin da zuciyarta take jinjina mata ai kinyi matukarkokari tunda kin wuce mutane sittin da shida, farinciki ya lullube zuciyar hannah. Ta sake sa randawowa makaranta idan hutunsu ya kare kasancewar taji haisam ya yaba da sakamakontadon haka zai sake yi mata siyayyar makaranta dabiyan kudin makaranta da aka ce duk term akebiya kuma dubunnan nerori. bayan kowacce tayishiru da kukan da dayawa suke yi sai haisam yace''duk kunyi kokari kasancewar 'yan ajin babu marar kokari yace kowacce tazo ta karshe anan ajin ne ab.c. Ko d ita zata zo musu ta wajen goma sha waniabu, kunga kowacce tayi kokari karku damu. Yadauko wata katuwar leda a gefensa ya ce dai dai suringa tasowa suna karba.Biscuit nemai dadi ya rarraba musu kowacce daliba ta samutun daa kan rauda har eneka eddiward kowacce tafara murnar tayi kokari. Da haisam yaga duk sunware yana musu wasa da dariya sai yace'' ina si na shaida muku daga yau ko kuma ince daga dagagobe ranar hutu idan na tafi hutunnan shikenan natafi kenan. Gaban kowacce ya yanke ya fadi. Bamugane ka tafi ba kenan uncle haisam '' su duka sukatambaya . Haisam yayi murmushi yace ''kun san nicopper ne. Nazo ne yin bautar kasa wannan makarantar(N.Y.S.C)KUMA yanxu lokaci yayi damuka kare don haka idan na tafi hutun nan bazandawo makarantar nan ba. Ina muku fatan alherikuma shawara nake baku akan kowacce ta dagetayi karatu banda wasa '' kowacce jikinta yayi sanyifuskarsu alamar basu ji dadin wannan batu na class master dinsu ba . Suna son haisam saboda kula dasoyayya da yake nuna musu wasa da dariya akoda yaushe sai wasu dayawa daga cikinsu sukarushe da kuka. Babu kamar rauda, nusaiba dahannah, ai kuma gara rauda da nusaiba akanhannah wani sabon tashin hankali ya rufta mata fiye dana dazu. Haisam zai bar makarantar nan itakuma ina zata dosa ?''.Haisam ma wani tsananin bakin ciki ne yamamaye a zuciyarsa yana tsananin son yan ajinsa.Baya so ya tafi ya barsu yana tausayinsukasancewar yan yara babu kuma wani malami komanyan daliban da zasu zauna suna basushawarwari kamar hannah, wa zai kula da hannah? A bar zancen kudin makaranta da siyayya(provision )ita kanta tana bukatar a kula da ita dakara karfafa mata gwiwa wajen idan ta tafi hutugida ta dawo makaranta. Koda a gida an ce baza tadawo ba tasa kuka har sai an dawo da ita. Ga wasuabubuwa da suka yi mata nauyi a aji ma'ana bata ganewa sai shi haisam da kansa yake nunnunamata har sai ta gane. Allah sarki hannah ya fada azuciyarsa ji yake kamar ya rushe da kuka dantsananin bakin cikin rabuwa da dalibansa. Ammaya daure ya dinga lallashinsu, idan wadannnansuka yi shiru sai wadansu su rushe da kuka. Haisam har ya gaji da lallashi yace su tashi su tafidakunansu sai gobe zasu hadu a wajen assemblyhutu, suka nufi dakunansu kowacce na sharbehawaye. Haisam kuma ya nufi gidansa dake staffqurters yana mai matukar jin ba dadi a ransa. Kowayayi shiru ya daina kuka amma banda hannah. Nusaiba da rauda suka dinga lallashinta amma takidainawa taki cin abinci sai tayi kamar tayi shiru tadaina sai ta tuna ta rushe da kuka. Haka ta yini curtana kuka. Rauda tace waini hannah kukan nan dakike yi kinfi kowa son yaya haisam ne ? Ni fa munfikusa da shi babana abokin babansa ne. Kuma yayana auwal abokinsa ne. Haka kuma yata ywadaya uba daya ramla budurwarsa ce koma nacematarsa ce don har ansa musu raba, sanda mukeamerica yan gidansu a gidanmu suke sauka insunje kuma da muka dawo nan kasar saboda yayahaisam ma aka kawoni makarantar nan tunda yana malami yace da abbana makarantar akwai karatu.To harni na hakura na daina kuka ke ba za kihakura ba kamar kinfi kowa sonsa. Ya ce dai kekanwarsa ce kuma ni a sanina 'yan uwansa duk akano suke na sansu kuma amma ni ban sanki ba.Kuma duk yan uwansa babu masu kama dake ke kamar balaraniya kike ko buzuwa ce ni ban saniba'' nusaiba tace'' haba rauda meye haka in ba yaruwarsa bace zai fada ne ? Hannah ta sake rushewada kuka. Daman abunda rauda take yi mata yaisheta. Tunda aka kawo ta malam haisam yacekanwarsa ce taga rauda tana kishi da ita. Wai ya za ayi ace hannah kanwar yaya haisam ce bayan itakadai ce kanwarsa a makarantar. washe gari da sassafe dalibai suka shirya kayansutsaf na tafiya gida suka saka kayan makaranatar(uniform) suka dunguma babban dakin taro (hall)don yin assembly hutu. Hannah nusaiba sukakinkimo jakunkunan kayansu na sakawa sukakuma rarrataya jakar litattafansu a baya. Akwatinsu kuwa da katifu da bokitai a wani daki ake lufgawaa rufe. Ba.a tafiya dasy gida. A bakin hall din sukaajiye jakunkunan sannan suka shiga cikin hall dindan yin assembly. Kallo daya haisam yayi wahannah yasan tasha kuka kuma tana cikin tashinhankali . Principal ta sanarwa dalibai cewa an basu hutun kwana arba'in da biyu. Don haka ranar dakwana arba'in da biyi ta cika kowacce daliba kadata kara ko kwana daya. Idan ta kara to za.a koratagida. Baza a karbeta ba. Sannan tayi musu nasihohiakan idan suka je gida su dinga taya iyayensu aikibanda yawo a gari gidan kawaye balle kuma masu samari. Mataimakin principal ma ya tofa albarkacinbakinsa. Ya jawa daliban kunne akan su zamamasu da.a da ladabi da biyayya a duk inda suke.Saura malamai ma suka yi musu nasihohi akan suyiamfani da abunda principal ta fada musu damataimakinta. Sai kuma daga karshe malami uku da suka zo bautar kasa suka yiwa dalibanmakaranta sallama akan in sun tafi sun tafi kenanba zasu dawo ba. Malaman yan bautar kasar suneuncle haisa, rose iliya da hassan bawa. Dalibaimasamman ma yara sunji ba dadi saboda sun sabada malaman. Musamman haisam saboda kirkinsa da wasa da dariyarsa yasa kowacce daliba tahi tanasonsa. Musamman daliban da take koyarwa sunamatukar bakin ciki da rabuwa da malaminsuwanda ya kware wajen koyar musu da geography.Nanfa dalibai suka rode da surutu wasu na kukawasu na fadin'' we miss you ! We miss you so much!! Uncle haisam, we miss you more, stay don'tgo please. A haka dai principal da sauran malamaisuka fice suka umarci daliban suma su tafi dukwacce aka zo dauka. Hannah da nusaiba a bakinbarandar hall din wajen jakunkunansu suka zauna.Nusaiba tace'' allah yasa dady na tun jiya yaxo kano daga abuja. Ya kwana a kano yau da safennan ya kamo janyar kazaure. Kar ace yau zai tahodaga abuja gaskiya sai yamma zai karaso kazaurewallahi murna nake yi kaman za'a sani a aljannah.Dama ace ina rufe idona na ganni a gida'' hannahtayi murmushin karfin hali don babu walwala a zuciyarta dama ace duk wanda son zuwa gida yadaga hannu sai tafi kowa daga hannu dan ta zaunaa makaranta. Nusaiba ta kallo hannah wacce tunsafe bata murna. Musamman ma yanzu da taji ancehutun kwana arba'in da biyu za'ayi sai ranta yasake baci. Ga kuma babban tashin hankali haisam zai tafi. Nusaiba ta kula hannah ko irin dan dokintafiya gida bata yi. Sai surutu take ita kadai hannahbata sauraron ta sai wani tunani take daban.Nusaiba ta dan zungureta da gefen hanni tace''waike hannah meke damunki ko murna bakya yigida fa yau zamu'' hannah ta nisa sannan ta sake yin murmushin karfin hali tace'' me kika gani ?Wallahi nima ina murna dama