Sashe 25
Gangar Jikinsa Na Aura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
asibitinBabura.Iya Abu nata yiwa Hannah surutu tana cewa gatananUwar iya yi wai har tayi kilin din da zata daukiMahaifinta ta kai asibiti wai har asibitin Babura tazama *yar boko. Sai da Uwar biyu tayi wata gudacur aGumel sannan ta dawo Kazaure tana zuwa tananiyyarta shaidawa Haisam halin da Mahaifin Hannah kecikisai aka ce mata ai bayan tafiyar su Hannah da satibiyushima ya bar koyarwar ya kwashe kayansa yakomaKano. Ta nemi Safiyanu shima aka ce mata ai shitundayayi aure a Kaduna ya tare da sabuwar amaryarsaacan ya sami aiki, sai Uwar biyu ta hakura dasanarwaHaisam don ita bata taba zuwa Kano bama balleta tafinemansa. Su Hannah kuwa sai da suka shafe wataguda da kwana shida sannan aka sallamesu dagaasibiti. Kanin Mahaifinta ne a wajensa amma itamatakan je tayi kwana biyu uku acan har dai sukadawogida gaba daya. Jiki da sauki tunda yana zama dakansa ba sai an tallafo shi ba. Sai dai kudadenhannunHannah sun kare kakat saboda siyan magungunanasibiti.Nan fa balokokon Iya Abu ya tashi akan tagaHannahbata da kudin da zata sayi dan biskit da madarardatake sha idan tazo hutu da, dole ta ci tuwan gidan.Hannah ce shara, wanke-wanke da dafa abincitukatuwan bakar dawa da miyar kuka a murhun kasa.Kwanci tashi su Hannah sunyi wata biyar da gamamakaranta. Hannah har ta fara zuwa makarantarbokongarinsu tana koyarwa. Duk da dai ba'a dauketa amatsayin Malama ba don Jarabawarta bata fitoba.Amma a karshen wata ana bata dan na batarwa.Ranarasabar babu makaranta. Da sassafe bayan Hannahtagama wanke-wanke tana kokarin daura tukunyartuwon burabuskon gero miyar kuka na rana saikawaiIya Abu tazo ta kashe wutar da ruwan tuwon. Tace tacanja ra'ayi yau an fasa yin abincin ranar sabodaunguwa zata ita da jikokinta don haka meyeamfanintuwon. Ta dauke garin tuwon da kukar kadin tasaadaki ta datse ta yafa mayafinta zata fice. RanHannahya baci ta ce "To Baba fa, me zai ci shi da bashidalafiya? Yau jikin nasa a rikice yake tunda sassafeamaiyake. Iya Abu ta ce "Sai yaci hakuri ko ki kwasheamanda yayi ki dumama masa. Cikin fushi Hannah ta ce"Inaraye a duniya Mahaifina ba zaici amai ba inshaAllah"Mari tas Iya Abu ta sakar ma Hannah akanlallasusankuncin nan nata ta ce "Ke kin isa ina fada kinafadalalle wuyanki ya isa yanka. Malam Habu da yakekwance sai jikinsa ya dau kakkarwa tashin hankaliyadira a zuciyarsa yaji marin da aka sakarwa Hannesaiya hau hawaye yana kira "Yar Baba yi hakuri zonanwajena ki zauna. Hannah tana hawaye ta je gefenshinfidarsa ta zauna Iya Abu tana tsaye akansutana tabalokokonta tayi har ta gaji ta kama hannunjikokintasuka fice, da taji ba'a kulata ba. Zuwa can wanilokacimai dan tsawo Hannah da Mahaifinta sunyi zugumsuna tunani sai ta jiyo mai tallar fura da nono tazotazo wucewa, da sauran *ayan canji a jakarta tatashita leka ta kirawota, ta dauko kwanon sha ta saya.Tadama ta tashi Mahaifinta zaune ta bashi yasha yakoshisannan ta gyara masa kwanciyar ya kwanta takomagefensa ta zauna tayi lamo zuciyarta cike datakaici gayunwa tana addabar cikinta. Can Malam Habu yace"Yar Baba, ta ce "Na'am Baba. Ya ce "Allah Yayimikialbarka ya baki miji na gari mai sonki kamarHaisam,sai Hannah tayi shiru tana tunani da mamaki yaakayiMahaifinta yake hada mijinta da Haisam.Malam Habu ya ce "Ya ba ki amsa ba? Ta ce"Babakamar Haisam kuma? Ya ce "Eh kamar yadda yakekuladake yake nuna miki kauna. Tayi murmushi ta ce"Mutunci ne dashi da tausayi amma ba soyayyabace.Malam Habu yayi dan tari ya ce "*yar Baba matsokusadani kiji. Hannah ta matso kusa dashi. Ya ce "YarBabababu mai sonki a duniyar nan kamar Haisam, babumairikeki tsakani da Allah irin Haisam, babu mai rikekiamana ko bayan raina wanda ko dar bana yi saishi*yar Baba. Haisam yana matukar sonki. Hannah tace"Meka gani kake cewa haka? Ba sona yake ba kokadanmutunci ne ai bai taba gaya mun ba. Malam Habuyanisa ya ce "Yanzu tashi kije ki nemi gidansu aKanokice na amince masa ya zo zan bashi ke ya aureki.Hannah ta zabura ta ce "A'a Baba ya za'ayi injekawaiince masa ka yarda yazo ya aure ni bayan bai cezaiaureni ba. Malam Habu ya ce bakya yimun musu,karkifara daga yau bazan ce kiyi abunda zaki cutu bajekikawai ki fada masa. Haisam ne zai rike mun keamana*yar Baba duk duniyar nan shine kadai na yaddayaaureki. Jeki ki shiryo ki tafi yi sauri *yar Baba.Hannahta tashi a sanyaye zuciyarta cike da zuluminwannanal'amari.Ta shiga cikin gida ta sake salla wanka ta sakawanidandatsetsen sabon leshinta kalar brown ta yafagyalenta a kusa da Babanta ta ce "Na shirya zantafi,ya laluba karkashin tabarmarsa ya dauko wasukudi yabata, ya ce tayi kudin mota. Ta ce ya barshi tanadakudin mota, ya ce ta karba shi mai zaiyi da kudininbata karba bama kwashe su za'ayi, kudin da yatattarane na *yan dubiya. Har Hannah takai bakinkofazata fita sai ta tuno ai bata san kwatancen gidansuHaisam ba gashi bata taba zuwa Kano ba sai cantatuna akwai inda ya rubuta mata kwatancengidansu ajikin littafinta (slum book) da ta bashi ya cikemata. Takoma daki da sauri ta binciko cikin littattafanta tadauko sai kawai ta jefa littafin a jaka ta fito.MalamHabu na kwance bacci ya fara daukarsa yajimotsinmutum sai ya bude ido ya ce "Waye? Hannah tace "Nice Baba, ya ce "Baki tafi ba ne, *yar Baba kobakyasonzuwa ne? Ta durkusa a gabansa ta ce "Baba bahakabane mantuwa nayi na dawo amma yanzu zan tafizanbi ta gidan Iya Salma(tsohuwar matarsa ta fari) koitatazo ta taya ka zama kafin in dawo baza a barkakaikadai ba. Malam Habu ya ce "To Allah Yayi mikialbarka. Hannah ta ce "Amin Baba Allah Ya bakalafiyaya ce "Amin *yar Baba, kuma ko bayan raina adauraaurenki da Haisam ina fatan kema kina sonsa?Hannahtayi dariya ta rufe ido, alamar kunya Malam Habuyayidariya shima ya ce "Yar Baba fada min gaskiyamana.Ta ce "Baba saboda tsananin kyautatawa da kuladayake mun sune suka sa nake ganin girman YayaHaisam har naji babu wani mutum da nake so datsananin kauna bayan kai Mahaifina sai kuma shi.Babaina son Yaya Haisam sosai har nakan kasa bacciyanzusaboda tunaninsa da kewar sa musamman yanzudamuka rabu. To amma Baba babu yadda zanyi sainagakamar shi ba haka yake nufi a zuciyarsa ba.MalamHabu ya ce "Tashi kije shima yana sonki fiye dayaddakike ji. Amma muyi addu'a kafin ki tafi mu karanta salati goma gaannabisuka karanta suka shafa. Hanna tadinga kwararo add8u'ai sannan daga karshe sukashafa. Hannah ta sake yi masa sallama ta fita. Tanafita gidan iya salmai ta nifa ta shaida mata abundake tafe da ita. Nan da nan iya salmai ya zari gyalenta ta nufi wajen tsohon mijinta dan uwanta abunkaunarta wacce dole ce ta raba su don ta kuladashi kafin hanna ta dawo. Hanna na isa tasha tatarar da mota fijo zata je kano ta cika saura wajenmutum daya tayi sauri ta fada sai tafiya. Babuabunda hannah take ji a ranta yau sai tsananin farin ciki, ji take kamar anyi mata albishir da gidanaljannaj. Tana san yaya haisam har ranta, to shimakuma yadda ta lura yana sonta sosai kuwawadannan dara daran idanuwan nasa ne takehangowa a zuciyarta idan yana kallonta. Da wasufararan hakoransa tasa idan yana mata nasiha wai waya ganni a kano yau a kusa da yayana haisamkuma ma wai yazo muyi aure an bashi ni'' hanna kefada a zuciyartaDadi marar musali ya disu azuciyarta kowa yaga hannah yasan tana farin ciki ayau. Sun isa kano lafiya a tashar yan kura akasassauke su. Hanna ta fito daga mota ta kalli gabas da yamma kudu da arewa. Daga bil'adama neburjik a gaba da bayanta. Tace a ranta''ikon allahkano mai mata da maza, ta dawo tumbin giwa kodame kazo an fika. Yanzu ina zan fara dosa gabas koyamma ? Abunya bata mamaki ganin yadda akekallanta har wasu mazan waiwayenta suke . Da farko ta dauka kowa ya ganta yasan bakauyiya cebata taba zuwa kano ba, ta fita daban da yan garisai da taji wasu samari su biyu sunxo wucewasunce mata'' ke kyakykyawa dan rufe fuskar nantaki kada kisa wasu mazan suyi hatsari a garinkallonki. Sannan ta yarda tsabagen farin da suka gani da kyakykyawan fuskar da kirarta suke kallosai tayi sauri ta dora gyalenta aka ta rufe fuskartaidanuwanta kawai a bude, tace a ranta dukkyawawan matan garin nan daman har wani kyauzaus gani? Kwalelensu yaya haisam ya riga su. Tabude jakarta ta dauko littafin da adireshin gidansu haisam ke rubuce ta karanta sunan unguearsuleman cresent, sai ta sami wani kwandasta motatace malam don allah ina motar suleman cresent ?Yace ''a'a gaskiya babu takamaimai motar da takezuwa irin wadannan manyan inguwanni, ammashawarar da zan baki ki sami tasi ki dau shata ya kaiki har kofar gida. Ga masu tasi nan a tsatstsayebabu kowa a ciki. Ya nuna mata su, tayi godiya takarasa wajensu, babu abunda ta fara hangowa saiwajen waya an rubuta'' make your call here'' takarasa wajen masu wayan tace'' anan ake yinwaya ? Mai waya yace eh nan ne. Ta dauko littafinnan ta dubo lambar nusaiba ta mika masa.Bugu daya wayar ta shiga ta fara ringing. Watamata ce ta dauka sannan ya mikawa hanna kanwayar hanna ta karba tana kallon kan wayar donita baya san yaya zata yiba'' mai waya yace kudinkiyana tafiya an dauka fa kisa a kunnenki kiyi magana. Sannan hanna ta tuna yadda taga ana yibayan ta gaishe da matar sai tace'' hanna kawarnusaiba ce. Nusaiba nake nema'' matar tayi dariyatace'' oh hannah ce ? Nice mami mahaifiyar aiyanusaiba ai tana london har ma an samar mataaddmision tana jiran sakamakon jarabawarta ne ta fara karatu. Hanna tayi bakin cikin rashin samunnusaiba a waya sai suka yi sallama ta mikawa maiwaya kan wayar. Yace''minti uku kika yi. Tace nawane? Ya fada ta dauko ta bashi sannan ta juya ta tafimurna take kawai a zuciyarta yau gata a kano tanawadaka da komai irin na yan burni har kan waya yau ta rike lallai. Wani mai tasi inyamuri baya jinhausa ta samu sai suka fara yarawa da turanci .Tace suleman cresent zai kaita ya fadi kudin ko ragibata nema ba ita a tunaninta komai a burni a kaideyake ba'a neman ragi kuma ita burinta kawaiyakaita taga haisam. Suna shiga unguwar saita dauko littafin ta duba lambar gidan ta gayawadireban ashema a kofar gidan suke sai yace to ai gagidan ta zaro kudinsa ta bashi ta fito daga motar yaja motars ya tafi. Tsantsari, wani tsalelen gida negidan su haisam yafi duka gidajen layin tsaruwahanna tayi matukar mamakin ganin gidan su haisam saboda bata taba zaton haisam