Sashe 4
Gangar Jikinsa Na Aura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ce. Hanne tayi narai-narai da ido kamar zata yi kuka ta ce "Ni ba'a barina naje dandali wasa. Kullum aiki nake yi sai daiinzo in wuce su in zani debo ruwa. Haisam ya sakegyara zama ya ce "Ban gane ba sai dai ki zo ki wucesu in zaki debo ruwa? Ke kullum a debo ruwa kikebakya zuwa wasa? Hanne ta ce "Eh, sai dai suSaude Yayyena da kanne na ne suke fita wasa.Haisam ya ce "Ina Mahaifiyarki take? Hanne tasake saka gefen gyalenta ta share hawaye ta ce"Tun ina shekara biyu ta rasu. Yaji gabansa yayanke ya fadi ras, saboda yanzu ya gane Hanne agidansu tana cikin halin wahala kasancewarMahaifiyarta ta rasu da alama kishiyar Uwa tana wahalar da ita. Allah Sarki Hanne ya fada a ransayayin daya kura mata ido. Hanne ta bashi tausayida, a yanzu kuma ta sake kara bashi tausayi akantausayi wanda badan ya daure ba da zai iyarushewa da kuka. Can bayan sun dauki wani lokacimai dan tsawo babu wanda ya sake cewa komai. Dukkaninsu kansu a sunkuye a kasa suna tunani,Haisam ya rike kai da hannuwansa guda biyu canya dago ya kalli Hanne ya ce "Yanzu dai a gidankuke kadai Babarki ta haifa kenan baki da Yayye ko?Hanne ta ce "Eh. Ya ce "Shine kuma ake saki deboruwa kullum. Hanne ta ce "Ba debo ruwa kawai ba kullum ni nake wanke-wanke, shara, wankinsu, dakai dabbobi kiwo daga can nayo musu ciyawa.Haisam ya buga kafa a kasa ya ce "Kai wannanwanne rashin imani ne haka? To ya akai kike zuwamakaranta? Hanne ta ce "Sai wajen sha dayan ranakoma wataran bana zuwa, tun ana min dukan makaranta har suka daina su Malamai. Shine waniMalami ya je ya sami mai gari ya ce a yiwa Babanamagana a dinga turoni makaranta da wuri tundaina da kokari, Haisam ya ce "Sai da maigari ya kiraBabanki ya fada masa sannan ake turakimakarantar da wuri? Hanne ta ce "Cafdijan shima Baban ya isa? Ya ce "Kamar yaya bai isa ba.Ta ce "Shima tsoron Iya Abu yake, matar tasazaginsa take,*ya*yanta suyi masa, sai dai in ana dukana inakuka shima yadinga yi. Hawaye ya sake kece mata, shima ya jikwalla ta cika masa ido, ya dauko wani hankici fari kal a aljihunsaya gogeidanunsa ya mika mata, ya ce "Yi shiru Hanne dainakukagoge hawayenki. Ta karba ta goge. Haisam ya ce"Bari na danyi miki tambayoyi naji kina kokari? What is yourname?Hanne ta ce "My name is Hanne Habu,Ya ce "Howold areyou? Ta ce "I'm eleben years old. Wich school areyou? Ta ce "I'm in Babban-mutum special primary school.Haisam yayidariya ya ce "Hanne Habu haka kike da kokari? Toke da bakyazuwa makarantar sosai ya aka yi kika koyi dukwannan? Hanne tayi murmushi ta ce "Ai daga baya maigariyasa akakirawo ita iya Abu da kanta taje fada ya sakashaidu ya ce"Duk ranar data hanani zuwa makaranta ko namakara sai ya kaita kara local goverment. Sannan take barina natafimakaranta da wuri sai dai idan na dawo tayi tadukana tanacewa ga wanke-wankenta nan harya bushe natsaya a hanya ina wasa. Haisam yayi tsaki ya girgiza kai alamartausayawa.Yayi gyaran murya ya ce "Hanne ina so kiyi minalkawarin zakidage kiyi karatu duk rintsi duk wuya. Kar ki zo kifara ayi hutu ki koma gida kiga kawayenki da yayyanki sunagida basa zuwamakaranta kema kiki dawowa. Hanne ta ce"Kwarankwatsazan dawo.(hahah. Inkikayimata dariya bazancigabarmikiba,'Eh' dake nake Zee ) Haisam ya kece da dariya (subhanallahi, tinda shima yayi to kema danyi amma kadan),ya ce"Kwarankwatsabarantsuwa bace wallahi Allah za ki ce. Hanne tayidariya ta ce"Mantawa nayi Malamin makarantar Islamiyya yahana mu cewa kwarankwatsa. Haisam ya ce "Kina zuwaIslamiyyakenan? Ta ce "Eh, ada makarantar allo muke zuwadaga bayaaka bude makarantar Islamiyya da yamma dakuma dare duka ina zuwa. Haisam ya ce dakyau Hanne yanzuidan anyihutu kin koma gida sai kici gaba da zuwa taIslamiyya karkifasa zuwafa kinji? Hanne ta ce "To. Haisam ya cigaba da kallonta har sai da Hanne ta fara jin kunyar kallonda yakemata sannan yayi murmushi ya ce "Hanne dukwannankwalliya ce kika yi a fuskarki, ta zuwa makarantace? Hanne tayi murmushi ta sunkuyar da kai kasa tana rurrufefuska dahannu ta ce "A'a ba kwalliya bace. Ya ce "Gashi nankinrambada kwalli kinja wata doguwar jagira kinyifashin goshi da kwalli kinyi digo-digo duk fuskarki kice bakwalliya bace. Gawannan tsakiyoyi da kika jifga a wuya da hannuhar kafarkima kin daura, Yana dubanta yana dariya. Hannan tace "Eh sarkar salla tace Baba ya siya mun. Ya ce "Kingananmakarantar an hana sawa idan Malamai suka ganizasu kwacesu tsittsinka miki, ciro su ki bani in ajiye miki saianyi hutu in zaki tafi gida na baki. Cikin sauri taji zancentsittsinkawa taciro ta bashi, yadda take bala'in kaunar sarkokinnan natabata son abun da zaisa ta rasa su. Haisam ya karbayana jujjuyasu yaga wasu irin tsohon wuri ne aka jera sucikin liloaka daura ya ce a ransa "*Yan kauye suna gayu.Yayi murmushi ya jawo jakar kayansa ya budewanikaramin zip ya zuba ya mayar ya rufe. Ya juya yakalli Hanneya ce "Kuma a cikin akwatin naki bude in gani kokinzo da wani abunda dokar makaranta ta hana. Hanne tatashi dagakan akwatin ta bude ya karkato ya leka akwatinbabu abundaya hango sai tsummokarai, cikin sauri ya ce "Hanneme wancan nake hangowa kamar miciji a cikinakwatinki? Hannetasa hannu ta zaro wani dan siririn gyale baki yakanannadeya kudindine ta ce "Gyale ne ba miciji bane. Haisamya kyalkyale da dariya ya ce "Na dauka kofi kika yiminna miciji.Hanne ma tayi dariya ta ce "Gyale na ne dan bansaruwa bana kadeshi shiyasa ya cukuykuye, ya sake lekaakwatin sai ya hango wani dan dogon karfe mai huda huda ajikinsa, jikinsakamar farar azurfa yana kyalli ya ce "Hannewannan fa, karfenmenene? Dauko muga. Hanne ta yi murmushi tadauko karfen ta mika masa ya karba ya jujjuya bai san ko meyeba ya ce"Wannan kuma na maye. Hanne ta ce "Idan najekiwo nakeyiwa dabbobi busa dashi, abun busa ne. Haisam yace abun busa kuma? Hanne ta ce "Eh kawo ka gani. Ta karbikarfen tamayar da akwatin ta rufe ta koma kan akwatinta tazauna takaikaice ta fara busawa Haisam wannan karfen kaikace Sarkin busar Sarki ne yake yi, karin busar mai dadi daalama daiwaka ce, Haisam ya buda kunnuwa yana sauraroya baza idoyana kallon yadda take yi.Can ta kyalkyale da dariya ta ce "Haka nake yi.Haisam yayimurmushi ya gyara zama ya ce "To ni abunda bangane ba,kamar yaya sai kinje kiwo kike yi? Daman a wajenkiwo ake yin busa? Waye ya koya miki kuma? Nan da nanHanne tacanja daga yanayin farin cikin da fara'a da sakinjikin da takejikinta yayi sanyi ranta ya baci. Haisam ya ce "Yakika canja nan da nan daga tambayarki? Hanne ta rushe dakuka ta kifakai da gwiwa, Haisam yayi matukar mamaki daganin wannanhali da Hanne ta fada yanzu- yanzun nan ya ce"Yaya kina dariya ki koma kuka, Hanne dago kanki. Ta dagoya ce "Gogehawayenki. Ta goge. Ya ce "Fada min meye nakukan? Hanneta ce "Wani abu na tuna shine ya sani kuka. Haisamya ce "Meye abun da kika tuna? Hanne ta sa hannu tasake gogehawayen da ke idonta ta dauko abun busar dakekan cinyartata rike a hannunta tana jujjuya shi.Tace kullum dasafe nake fita kiwo da raguna da akuyoyin iya abucan dawa. Bana dawowa sai da yamma musammanrabar asabar da lahadi. To awajan kiwo ne nakehaduwa da wani tsoho mai suna malam saleh. Wani lokaci sai yazo ya wuce ni ina kuka idan yunwa tadameni don yini nake anan kuma ba.a kawominabinci. Har dai rannan ya zo ya sameni a gingininuwa ina kuka. Yayi ta tambayata dakyar dai nagaya masa yunwa nake ji. yace '' ba.a kawo minabinci daga gida ?nace ba.a kawomun kuma bana zuwa dashi. Ya ce '' ina babata? Nace ta rasu'' shineya ce min kullum zai rinka bani abinci ina ci dakekullum da rana daga gidansa ake kawo masaabinci nan wajen kiwon rigarsu tana nan kusakusa da garinmu , shine kullum muke haduwadashi yana waka harya koyamin nima nakoya. Sai ya ce ya barmin abun busar tunda na iya, ko bayanransa dansa zai ringa kawo shanunsa datumakinsa kiwo na dinga yi musu busa. Bayan nannaga kwana biyu naya zuwa kiwo bana ganinshanunsa kuma. Hankalina ya tashi naji duk banajin dadin kiwon ni kadai babu wanda muke zama muyi hira muyi busa muyi waka tare. Sai da akadade naga shanunsa da tumakansa an kawosuwajen kiwo amma ba malam saleh bane wanisaurayi ne. Naji gabana yana ta faduwa ko lafiyaina malam saleh yake? Naje na tambayi yaron sai yace shi dansa ne kuma babansa malam saleh satinsa biyu da rasuwa shine a duk sanda naje kiwo nagadabbobinsa sai suyi ta bani tausayi ina kuka''hanne ta goge hawayen da yake zubo mata haisamyayi ajiyar zuciya. Zuciyarsa cike da tausayin hanneya ce a ransa'' hanne yarinya karama tasan bacinrai, tasan tashin hankali ta rasa kowa da zai tarairayeta wanda zata gani taji dadi baya gamahaifinta. Allah sarki , na yiwa allah alkawaribazan kyale yarinyarnan taci gaba d tagaiyara ba''ya juyo ya kalli hanne wacce har yanzu take rike daabun busarta a hannunta tana jujjuyawa.Yacekawo abun busar shima na ajiye miki, idan ba haka shima malamai zasu kwace'' hanne tayi murmushita mika masa ya karba ya jujjuya ya bude zip dinjakarsa inda ya saka tsakiyoyin nan nata ya saka yamayar da zip din ya zuge ya ce'' yanzu abunda za.ayi kije kicin gashi can ya nuna mata da hannunsaya ce kice uwar biyu, tazo inji malam haisam kinji ku taho tare'' hanne ta mike cikin ladabi tana maiamsawa cikin ladabi ta nufi inda ya nuna mata tanatafe tana kara tsuke damarar data ci da gyale akugunta.Haisam ya bita da kallo har ta kure yayimurmushi ya girgiza kai'' bayan tafiyarta da kamarminti biyar sai ga hanne da uwar biyu sun taho tare bayan uwar biyu ta gaishe da haisam durkuso harkasa duk da ta haifeshi tama yi jika dashi amma aidurkusama wada ba gajiyawa bace irin abunalherin da haisam yake yi musu ita da abokanaikinta na kicin sune masu dafawa yan makarantaabinci. Duk ranar da yake duty idan yazo kicin duk sai ya bisu da kudi dukkaninsu don haka allahallah suke malam haisam yazo kicin bayan sungaisa ya ce'' uwar biyu wata alfarma nake si kiyimin idan baza ki takura ba '' uwar biyu ta sakegyara gwiwoyinta da ta durkusa tace'' haba malamhaisam menene ni kuwa a duniya zaka nema ina dashi na