← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 26

Sashe 11

Gangar Jikinsa Na Aura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na bude ido in gannia gida yanzu'' nusaiba tahi dadi da wannangudunmawar hira da hannah ta fara bata tace'' nikuma ina zuwa gida fruit salad zansa ayi min in ciwallahi shi nake marmari ''Nusaiba ta zabura tace'' meye makani,kwatantamin yadda yake nima idan naje gida incea soyamin'' hannah tace'' ai shi makani dafa shi akeyi. Ba kisan gwaza ba ? Nusaiba tace'' gwaza!gwaza!! Menene ma gwaza ? Oh cocoam zaki cemun. Kai allah ya sawake inci gwaza sai kace wata yar kauye ? Hannah tayi shiru don tasan ita yarkauye ce kuma acan su gwaza abun marmari ne.Nusaiba tace. A ina kuke samun gwaza ni banaganin ta ma ko a kasuwan abuja'' hannah tace mumuna samu'' uncle haisam ne ya tunkaro wajen dasuke zaune , su duka suka mimmike tsaye don girmamawa gami da cewa , good morning sir'' yace'' morning hannah, good morning nusaiba. Yauyammata sai gida naga nusaiba sai murna kike yiko ? Nusaiba tace yaya haisam murna yau nakelamar za'a sakani a aljanna. Haisam yayi dariya yace '' hannah kefa, kema kina murna kaman za a sakaki a aljannah ? Hannah tayi murmushin karfinhali tace'' eh'' ina murna nima, shigowar wata motakirar end of discussion ce ta katse hirar da suketazo ta tsaya. Kafin mutumin da yake ciki ya fitodaga motar nusaiba idris ta daka tsalle mike dagudu ta nufi wajen motar nan tana cewa babama oyoyo. Ya taho shima da saurinsa ya rungume ta suduka murna suke yi. Nusaiba ta ruko hannunmahaifinta ta nufo wajen da malam haisam dahannah suke zaune su duka suka mike dongirmamawa. Nusaiba tace, ga class master mu danake baku labarinsa a wasika nace shi yake kula damu uncle haisam sunansa. Alh idris yayi dariyayace. Oh uncle haisam duk wasikun nusaiba sai tarubuto mana labarinka da kai da kawayentahannah da rauda. Haisam yayi murmushi yace allahsarki ai ga kawarta hannah , hannah ta duka tagaishe shi ya mikawa haisam hannu suka gaisa. Nusaiba tace'' baba daga wannan hutun unclehaisam ba zai dawo ba. Alhaji idris ya ce da haisam''ai dama teaching practice kake yi ananmakarantar ? Haisam yace ''eh bautar kasa(N.Y.S.C)nayi kuma mun gama. Alhaji idris yace badadi yara sun saba da kai gashi zaka tafi, mun gode allah ya saka da alheri. Haisam ya ce '' ba komai aikannena ne.nusaiba ta ciro takarda daga jakarta dabiro ta mikawa haisam tace ya rubuta mata lambarwayar sa. Ya karba ya rubuta mata. Ta karba tamikawa hannah tace '' hannah rubuta min lambarwayar ki a kasan ta uncle haisam'' hannah tayi turus ita bata taba taba wayar bama balle ta sanyadda ake amfani da ita har ta san wata lamba.Haisam yayi sauri ya ce a'a ke rubuta mata taki zatakiraki. Nusaiba ta rubuta lambar wayarta ta mikawahannah, hannah ta karba. Daga karshe hannah takamawa nusaiba jakarta suka nufi wajen mota. Alhaji idris ya bude but haisam ya kama ya saka.Nusaiba ta rungume hannah su duka sunahawaye. Nusaiba tace'' kina zuwa gida ki kirani awaya kuma kullum zamu dinga waya munagaisawa. Alhaji idris ya dafa kansu ya ce '' ku dainakuka hutu za kuje yana karewa zaku dawo ai baku rabu ba gaba daya. Nusaiba da mahaifinta sukashiga mita ya ja suka tafi hannah da haisam sunadaga musu hannu har suka kure sannan sukakoma inda suke zaune da suka zauna. Sai gacincirindon dalibai suka zo suka zagaye haisamkowacce na baiyana rashin jin dadinta game da barin makarantar da zai yi, haisam ya baiyana musucewa in allah ya yarda duk term zai dinga zuwayana ganin su. A haka suka dai suka dinga wasada dariya kamar yadda suka saba rauda ma takaraso wajen ta zauna a hirar da ita basu lura dasanda motar gidan su ta shigo ba, sai kawai suka hango auwal wan rauda ya tinkaro su. Rauda tamike da gudu taje ta rungume yayanta, yanakarasowa ya mikawa haisam hannu suka kashe yace'' malam ,malam haka kake sa daliban naka agaba kuna rera hira ? Haisam yayi murmushi ya ce''bankwana muke yi kasan daga yau shikenan bazan dawo ba'' auwal ya ce wai har kun gamabautar kasar haisam yace ''kwarai kuwa ba famanake da kai ba kazo ka dinga yi mana dan kwanabiyu ma kaki to gashi nima allah yayi min komawagida gaba daya mun zama daya. Ya ce'' lallaishekara kwana ce kamar yaune muka kawoka kamar kayi kuka baka san kauye. Haisam yatuntsire da dariya ya ce'' gashi kuwa na saba yanzuhar bana jin dadi zamu rabu da dalibaina, nan daiauwal ya sami kujera ya zauna shima dake gwaninwasa da dariya ne da mutane ya dinga hira dadaliban nan yana zolayarsu dakyar haisam ya banbaro shi daga wajen daliban nan, auwal dazolaya ya sami yara yana ta zolayarsu musammanhannah, duk da ma baisan yadda take da haisamba yana tayi mata wasa wai ita balarabiya ce takoya masa yarensu yana tambayarta me ake cewayaro da larabci? Tayi dariya tace ban sani va shi a tunaninsa taki fada be kawai baisan ita babalarabiya ba ce. Auwal ya mike ya ce da daliban to ragowar kwakida kanzo na tafi tunda kun zama yan kwantai ba'azo daukar ku ba. Ya kallo hannah ya ce'' ke yaryemen jirgin kasarku baizo ba kema mun tafi munbarki sai kinfi kowa kwantai saboda ke ba yar kasaba ce. Hannah ta kyalkyale da dariya sauran dalibai suka ce'' mu bama cin kwaki bamu san ma yaddakanzo yake ba allahnya sawake kuma mumayanxun nan za'a zo daukar mu. Haka wasa dadariya aka dinga yi da auwal da su hannah haisamna gefe yana kallon yana dariya yace'' da hannahkema dauko jakarki kizo mu tafi na riga na muki signing ke da rauda mu tafi kawai. Auwal ya ce dahannah ''ah ke da nace sai kinfi kowa kwantai ashetare zamu tafi dake ko a filin jirgi zamu ajiyeki ne akano ? hannah tayi dariya tace ''oho ni dai banyikwantai ba'' haisam ya dauki jakar rayda cimaksaboda nauyi ba zata iya dauka va ya kai ya saka a mota.Auwal ya ce da hannah'' kawo kema in taya kitunda vaki da karfi don nasan a garinku bakwa cintuwo sai yar gurasa da zuma ko ? Hannah daimurna take kawai da ba gida za'a kaita ba kanozasu wuce da yaya haisam. Rauda da hannah sukaje suka shiga mota a gidan baya suka zauna, yaya haisam da auwal suma suka shiga motar yayahaisam ne yake yukawa auwal yana zaune a gefe,suka nufi get din fita. Dalibai na daga musu hannuhar suka tafi.rabon rauda da ta yiwa hannah magana tunjiya yau ko magana bata yi mata ba saboda tsabankishi da ita wai saboda yaya haisam yana ji da itaitama yace kanwarsa ce, yanzu taga yan uwantakarta tabbata gata a motarsu yaya haisam zai wuce daita gidansu ma. Ta kalli hannah ta yamutse fuska tace'' kema kano zamu dake kenan, daman a kanokike baki taba gaya mana garinku ba ! Hannah tayishiru ta rasa amsar da zata bata. Haisam ya ce ''ehrauda da ita zamu kano a gidanku ma zata zaunakinga sai ku dinga karatu tare ko ? Rauda tace'' saikace basu da da gida ai a gidansu a nemeta. Cikin rada hannah tace'' babu wanda zai nemeni, ni bazani gida ba. Ta mudubi haisam na kallonta yayimurmushi kawai. Haisam ya nufi cikin garinkazaure auwal ya dubi haisam yace a'a haisam inazamuje mu da zamu kama hanyar kano. Haisam yace'' cikin garin zani akwai wacce zamu dauko. Basu tsaya a ko ina ba sai kofar gidan uwar biyu damana shirye take suna aika yaro yayi sallama ya ce injimalam haisam sai ta fito da gyalanta daman a shiryetake tsaf ta fito. Bayan sun gaisa haisam yace da surauda su matsa mata ta zauna, suka matsa ta shigata zauna a kujera baya sannan suka gaisheta dukkaninsu. Haisam yaja mota suka tafi bai tsaya ako ina ba sai a babbar tashar kazaure ya tsaya yajuya ya kalli uwar biyu da hannah yace'' to ananzaku hau mota ko ? Uwar biyu tace'' eh akwai motahar babban mutum a nan'' uwar biyu ta yunkurazata fita ta juya ta kalli hannah wacce bata da niyyar fita bata ma san da ita za'a fita ba a tunaninta uwarbiyu ce kawai zata sauka ita kuma su kara gaba sutafi kano sai taji uwar biyu tace'' to hannatu fito mutafi ko ? Cikin rudani hannah ta juya ta kalli haisamdon jin abinda zaice sai ya rasa me zai ce matakawai ya sunkuyar da kansa kasa ya kasa magana, ya fito daga motar ya bude but ya dauko jakarhannah. Nan da nan kwandastocin mota suka zosuna cewa'' babura zaku ne. Ko daura ? Uwar biyu''motar babura zamu hau sai mu sauka a babbanmutum. Haisam ya mikawa kwandasata da zasubabbam mutum jakar hannah, uwar biyu tace '' af har yanxu hannah bata fito daga motar bane ?Haisam ya leka cikin motar ya tsaya yana kallonhannah baice mata komai ba, ta sunkuyar da kaicikin sanyi jiki ta jawo jakar litattafanta (schoolbag)ta rataya ta juyo ta kalli rauda ta kalli auwaltace'' na tafi sai anjimanku'' rauda tace au har dake zaku shiga motar haya kin fasa zuwa kanon ne ?Hannah ta gyada kai kawai sannan ta fito. Yayaauwal yana yi mata wasa yana cewa, af ashe yarkauye ce ma, motar babura zaku hau ko? Hannahta fita ba tare da ta bashi amsa ba,. Haisam dahannah suma suka nufi cikin tasha dama uwar biyu da kwandasatan daya dauki jakar sun shiga tasha.Motar bus ce wacce baifi mutane hudu ba ta cikaba. Uwar biyu ta zauna a kujerar baya aka sakajakar hannah a but hannah ma taje kusa da uwarbiyu ta zauna, jikinya sanyi kalau kamar marar lakahankalinta a tashe yake kamar wacce za'a kaita lahira ba gidansu ba. Haisam ya zaga ta wundon dauwar biyu ke zaune ya danko kudi ya mika mata yace' ga wannan kuyi kudin mota dan karku mastu kibiya kudin kujerun bayan a barku ku kadai sannanki fito ki shiga aishalle super market kafin mota tacika ki siyowa hannah sabulun wanka, wanki man shafawa dana gashi. Biskit da alewoyi ta yiwa yangidansu tsaraba.?ya sake deno wasu kudi masuyawa yace wannan kuma ki ajiye da zarar hutu yakare ya rage kwana biyu kije ki taho da ita kikawota gidanki zanzo in kara yi mata siyayya namayar da ita makaranta. A cikin kudin ki bawa mahaifinta dan na kashewa ki gaya masa lallai lallaihutun
Chapter 11 · 0% Book details