← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 26

Sashe 24

Gangar Jikinsa Na Aura Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

atamfofobibbiyu yaya haisam ya yiwa hannah na candy.Bayan takalma da yan kunne, sarka da dan kunneharda gwal ya suyo mata. Suna isa tasha a bakin tasha safiyanu ya tsaya da motar. Ma'aikata nan'yan union su biyi suka zo suka tambaye su inazasu da suka fada sai suka ce babu motar babbanmutum yanzu amma baza a dade ba zata zo. Haisamyace su kwashe jakunkunan su kai cikin tasha,hanna da uwar biyu suka shiga cikin tasha. Safiyanu da haisam suna nan bakin mota a tsaye abakin tasha. Can suna taye suna hira sai safiyanu yakalli agogo ya ce yanzu fa muka yi da hajja kakatazan dawo mu tafi kano tana can tana jira na''haisam tace'' ai ba komai heka kawai nima idannaga tafiyarsu acaba zam hau in koma cikin makaranta.. Suka yi sallama safiyanu ya shiga motaya tafi, haisam kuma ya shiga cikin tasha A cikinwata yar rumfa ya iske hannah a zaune akan jakarkayanta uwar biyu kuma akan wani benci suna'yar hira suna jiran zuwan mota.Haisam ya karasa cikin yar rumfar yanatambayar su''har yanzu motar bata zoo bane? Uwarbiyu tace'' sun dai ce yaznzu zata zo munzo da wurine wai daman motar bata zuwa da wuri'' ta mike dasauri daga kan bencin tace da haisam ya zauna ,yace''lah babu komai yi zamanki mana''' uwar biyu tace'' a'a ka tsaya'' ga kawayena acan suna sayarda zogale bari inje wajensu mu gaisa daman dankar na bar hannah ita kadai shine yasa banje tundazu ba''uwar biyu ta tafi .haisam ya zauna yanakallon matafiya da masu mota ana ta hayaniya. Canya juya ya kalli hanna wacce ke zaune akan jakarta tayi jugum kamar tunanin wani abu take, ya kuramata ido kawai yana tunani a ransa. Babu abundaya fara tunawa sai a ranar da aka fara kawohannah makaranta ta ci dammara ta hau ta zaunaakan akwatinta tayi jugum tayi shiru a lokacin dababanta ya tafi ya barta. Amma yanzu maimakon dammarar da taci sai tayi shar da wani tsadaddenbakin leshi mai duwatsu kala kala suna sheki ajikinta. Dinkin fitet tsamammiyar riga da siket ta yafadan yalolon gyale ta dana daurin dan kwali yayinda lallausan gashin nan nata mai santsi baki datsawo ta tufke da bakin ribon a keyarta. Hannah ta dago kai sai taga yaya haisam kallonta yake yikawai a lokaci guda sai kowannensu ya sakarwadayan murmushi. Abunda itama ta fara tunawaranar da babanta ya kawota makaranta ta hau kanakwatinta ta zauna tayi shiru yaya haisam yanazaune akan benci yana kallonta. Mai tallar biredi ne yazo ya ishesu da a sayi buredi ga gardi, zakibiredin tsaraba . Haisam ya kalli hanna yace'' bazaki sayi abun tsaraba ba ne ki kaiwa yara? Hannatace'' kyalesu yaya'' ya ce '' ban gane kyalesu ba,haka zaki yi wata bakwai kije musu hannurabbana, biscuit ko sweat zaki shiga aishalle ki saye, ungo kudin ko ki aiki wani yaron? Ya cirokudi a aljihunsa, hannah tayi dariya tace'' su fasunfi ganewa ayi musu tsarabar biredi'' haisam yace su sha tea da safe dashi ? Hannah tace'' a.a surinka gutsira a haka'' su duka suka yi dariya.Haisam ya ce da mai biredi ya sauke yaje ya siyo jakar bacco ya dawo. Ba dadewa sai ga mai biredidauke da jakar bacco. Haisam ya ce ya juye buredinduka a ciki. Hannah ta rike baki tace'' yaya haisamwadanna manya manyan buredi har wajen takwasai suna da girma sunyi yawa biyu ma sun isa''haisam ya ce a'a basuyi yawa ba kowa yazo yayi miki sannu da zuwa sai ki yago masa gayan birediki bashi kice tsaraba'' su dukkansu suka kyalkyaleda dariya harda mai sayar da biredi dadi yakamashi ana masa ciniki. Mai lemon fata ne yagarzayo da sauri yaga an siye na abokinsa, shimaya bude muryarsa gaba daya yana ''a sayi na tsaraba'' shima haisam yace ya siyo bacco yazo yajiye duka farantin , yayi kololo kuwa dan cika. Nada nan ya garzaya da sauri ya siyo bacco ya juye saikudinsu tumus a hannu. Sika jerawa hannabakkuna a gaba suka tafi suna murna. Hanna tadago kai ta kallo haisam fuskarta cike da murmushi gami da nuna jin dadin kulawar da yake yi matatace'' yaya na gode fa kwarai da gaske'' ya ce''babu komai hanna'' hanna ta dago ta kalle shi sukahada ido tace'' yaya haisam baka bani abin busanaba da tsakiyoyina daka ce in baka zaka boyeminkada malamai su kwace min din nan tun randa aka kawoni aji daya.Haisam ya tuntsire da dariya hanna ma hakayace'' bazan baki ba sai kinyi wannan kwalliyar dakika yi a fuskarki mai digo digo nan da wannandammarar da kike yi sannan zan baki sarkokinki''suka sake tuntsirewa da dariya ya ce'' busa nake yida abun busarki fa. Kusan kullum da daddare kafin in kwanta zaki yi mamaki idan aka ce yanzu na fikiiya busar da wakar. Nafa rike yadda kuke wakarda amratu kanwata zabje in kaiwa a gida ashe bakibani ba, bari inje in dauko muki'' hannah tayi sauritace'' ban san kana so ba na bar maka, hartsakiyoyin ma in so kake? Yace ''eh suma amratu zan bawa ta dinga kwalliya dasu'' hannah tayidariya tace''amratu baza tayi kwalliya dasu ba,komu yan kauye mun daina saka irinsu'' motar dazata je babban mutum ce ta shigo. Doguwar bus cenan da na uwar biyu ta taso tace dasu'' hannah gamota nan tazo daga jakar su zuba kayan a but'' kwandasta yazo ya debi jakunkunan kayanhannah da tsarabar ya zuzzuba a but, hannah dauwar biyu suka shiga kujerar baya su biyu kacalsauran wajen haisam ne yake biya daman hakayake musu in dai ya kawosu tasha to mutane hudubasa zama a baya. Hannah da uwar biyu ne kawai suke zama ya biya kudin sauran kujerun. Matafiyasuna ta shiga mota haisam yazo ta jikin wundonuwar biyu ya mika mata kudaden motarsu dakuma wanda zata bawa mahaifin hannah kamaryadda ya saba aika masa, uwar biyu tana ta godiya.Haisam ya zaga ta wundon hanna wacce jikinta yayi sanyi tana daf da fashewa da kuka, ya mikamata wata ambulam fal da kudi. Ya fara yi matanasihohi masu tsuma zuciya kamar yadda ya sabayi mata amma wannan karon nasihohin sunshabambam da na kullum hade da bankwana yake yiyace'' hanna alhamdulillah allah ya kawo mu ranar da kika gama makaranta kin zana jarabawarkarshe allah ubangiji ya baki sa!a. Hanna ki kula daaddininki sosao daman can ke mai addini ce nasanda haka amma ki kara . Kada ki damu a duk halinda kika tsinci kanki. Na wahala kina jin dadi dukallah yana sane dake kuma yana sonki ba wai ya wareki bane don ya tsaneki yake hadaki da masifuiri iri da bakin ciki. Allah {s.w.a}yana jarababawansa ta duk inda yaso kiyi kokari kicijarabawarki , ki kuma din ga gode masa a dukrintsin da kike ciki. Idan kika gode masa a dukyanayin da kika godewa allah to shi zai canja miki, ina so ki kula cewar babu wani mutum a duniya dazai zama shine matakin gatan kowa don allah kirike wannan allah shiya halicce ki shi yake ba dawakuma shi yake hanawa babu me miki wani abubanda allah kici gaba da yin tawakkali allah yanasane dake. Tsananin kukan da hannah take rusawa shine ya dabartar da haisam ya rasaabunda zai ce shima ji yayi kwalla ta cika masa idotaf sai kawai ya juya ya tafi ya ce'' allah ya kiyayehanya, sai anjima'' wani kululun bakin cikin neyazo ya tokaresu dukkansu a wuya tsananin bakincikin rabuwa da juna. Gagarumin tashin hankali ya mamaye zukatansu kowanne na fidda ran sakeganin dan uwansa kuma. To tayaya hanna zata zokano tace tazo ta gaishe da malaminta bayan ramlana nan na nemanta zata halakata idon ta idon tatace sai taga bayanta. Shi kuma yaya za'ayi haisamyaje garinsu hanna bayan duk gari ya dauka sharrin da ramla tayi, iya abu na yadawa hanna bakaratu take yi ba soyayya take yi da wanimalaminta. Hanna tayi zugum a zaune a mota ji takeduk duniyar babu dadi. Yanzu zaman dindindinzata je suyi da iya abu tasan ba karamin bakin cikizata hadu dashi ba a gidan. Ga tsananin bakin cikin rabuwa da yaya haisam saboda sun saba sosai dontafi jin bakin cikin rabuwa dashi akan nusaibawacce suke kwana tare su tashi komai tare hattabacci baya rabasu. Uwar biyu ma sai duk jikintayayi sanyi shi kenan idan ta kai hanna gida baza tadawo ta dauketa ba kuma. Suka isa gidan su hannah, hannah ta shiga gida da sauri tana murnazata ga babanta. A shimfidarsa a zaure ta ganshikwance sharkab babu lafiya ashe watansa wajenhudu a haka. Ciwo kullum gaba yake sake yi saiakwantar a tayar. Hannah ta gigice har tana nemanrasa hankalinta yayin da taga mahaifinta ya zama kashi a kwance kurket dashi kaninsa ne uwa dayauba daya yazo yana jinyarsa . Dan ta iya abu cewatayi ya mutu mana tace ta gaji da zaman jinya tundayaki warkewa tayi na allah 'yan uwansa kuma suzosuci gaba da kula dashi ita ta huta. Hannah tasakuka taje ta tsugunna a gabansa tace'' sannu baba'' yace'' yauwa sannu 'yar baba ashe da rabonkizo muyi magana ban mutu ba nace aje a kirawomin ke a makarantar kizo kiga gawar mahaifinkibasu je ba'' cikin sheshshekar kuka hanna tace''baza ka mutu ba baba daina fada ma'' uwar biyuma ta matso kusa dashi tace'' sannu malam habu ya jikin ''yace'' jiki dai gashinan uwar biyu sai dai kuyimin addu'a idan na mutu, allah ya saka miki daalheri ke da haisam da gidan aljannah abundakuka yiwa hanne na gode''uwar biyu ma hawayetake yi. Hanna tayi kuka kamar ranta zai fita. Ananuwar biyu ta yini sai da la'asar tace zata tafi suka yi sallama da malam habu dake radai yana maganatashi tsaye ne baya iya yi. Hannah ta rakata hartasha.A hanya Uwar biyutakebawa Hannah shawara ta ce "Tun da ke mai ilimice kiyiamfani da iliminki, ki kai Mahaifinki asibitin Baburatunda kudin da Haisam ya bawa Mahaifinki dawandaya baki mai tsokane zai isheku. Da abarshi a gidaanamasa jike-jike duk wata cuta ake kara masa.Mutum akwance har wata hudu ya kare sai kashi da fata. Atashar Uwar biyu ta sami mai mota aka yi tsadazata jegida a dauko marar lafiya a kaishi asibiti. HannahdaUwar biyu suka shiga mota, dake itama Uwar biyudaman motar Babura zata shiga daga Babura zatahauta Gumel. Sai kawai su duk su tafi tare. Motar tajeharkofar gidan, direban da kwandasta da kanin MalamHabu suka ciccibeshi suka sashi a mota sukashigasuma da *yan kayayyakinsu suka nufi
Chapter 24 · 0% Book details