Sashe 8
Fatima Bintu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muna shiga gd ana kiran sallar magrif, ban daki na shiga nayi alwala nayi salla, ina idarwa na fara krtn alkur'ani har zuwa isha'i, bayan nayi salla na fita, dakin yaya fauze nashiga na sameta ta idar da sallar kenan itama, tace yauwa Fatima dama inaso na tambaye ki, ya akayi kikasan favorite din my Prince dagowa nayi da sauri muka hada ido, sai idea yazo min nace ranarda ya fara shiga class dinmu ne yace kowa yayi introducing kansa da favorite food dinsa, to shi ya farayi sai yace danwake ne favorite dinsa. OK naga yaji dadin abincin dana sani ni na karba nakai nace ba saida na fada miki ba kika ki yarda.
Bayan sati daya
Da yamma wajen 5pm ya kira yaya fauze yace gashi a kofar gd ta fito, aikuwa da sauri ta fita fararen kujeru tasa rahee ta Kai musu suka zauna, bayan sun gaisa yace don Allah fauze wata alfarma ce me girman gaske nake so kimin, tace to my Prince ina jinka wato akwai wani Abu da muka boye bamu sanar dake ba nida Fatima, shekara biyu data wuce...........ya bata lbr tun daga ranar daya fara ganina har irin shakuwa da kuma son dayake min, bayan ya gama yace favour danake so shine ki amince min na janye maganar auren da take tsakanina dake ta koma kan Fatima, because she is my first lover,,,,,,be karasa mgnr ba ta yanke jiki tafadi summamiya,,, kuma daidai nan motar yaya jafar ta shigo cikin gdn da gudu ya Debi ruwa ya yayyafa mata, sai gashi ta farfado suna hada ido ta saki wani kuka me ban tausayi Yaya jafar yayi hugging nata yace faruwa ne fauze? Prince yace baze aureni ba, wai Fatima yake so. Ya salam why suraj? Me yasa Kai mana haka? Kanaso ka rabamana kan gdn ne? Kasan kana son Fatima me yasa ka musa mata lkcn data fadamin? Suraj kam kasa amsa tambayoyin yayi, at d end ma motarsa ya bude yabar gdn. Ina daki ina kallon wani film a laptop dina naji mum tana kwala kira da karfi, ina zuwa tace min Dan ubanki wane asirin kika zuba a cikin danwaken da kika yiwa Prince ranan? Asiri kuma mum? wallahi banda kuka da kanwa ba abinda nasa, kuma zan Iya dafa alkur'ani akan haka, karya kike munafuka kina binta, kinacin dunduniyarta kinyi makirci, kinbi bokaye kin rabasu dashi yace mata yanzsama zai aura, to walle yanda ya fasa auranta, kema bazai aureki ba shegiy tsinanniya yar gadon bin malamai. Tunda ta fara zagina nake kuka ina dadin innalillahi wa inna ilaihir rajuun har ta gama, zanyi magn tace bata bukatar jin komai daga bakin kawai na tafi na bata waje ko kuma ta karya ni. Daki na koma na ringa kuka kamar raina zai fita har aka kira sallar magrif ina kuka saida nayi me isata sanan naje nayi alwala nayi salla, na fadawa Allah kukana, nayi addua sosai, har aka kira sallar isha'i na tashi nayi, sanan na dauko wayata na kira suraj bugu daya ya dauka nace kana ina yace ina office, nace asibiti yace eh, nace to ina zuwa yanzu. Gyalena na dauka na tafi, ina shiga na sameshi ya kifa kai akan table yana kuka, ko gaisheshi banyi ba nace suraj me yasa kamin haka? Me yasa kace ka fasa auran yaya fauze kasa mum tana tunanin ko asiri nayi maka? Do Allah don annabi suraj in har da gaske kake kana sona to kayi hakuri ka auri yaya fauze, she is my blood sis and I really Luv her don Allah ka aureta suraj na karasa ina kuka. Bazaiyuyu na aureta ba Fatima, sbd ke nake so, kuma idaan ban aureki ba zuciyata zata Iya tarwatsewa kema kuma nasan idan na mutu bazaki Dade ba zaki Bini, ko kinaso kice min bakya sona? Aurena dake Fatima ceto ran mutun biyu ne, while aurena da fauze ceto ran mutun daya ne, so kinga kena gwara a ceci mutun biyun. Wanan gaskiya ne Prince mukaji muryar yaya fauze kamar daga sama, tabbas gara a ceci rayukan mutun biyu shiyasa ma na yankewa kaina decision wata yar karamar kwalba ta dauko a Jakarta kaga wanan poison ne aciki zansha na mutu, sbd idan bana raye zakuyi aurenku successfully, fisge kwalbar nayi a hannunta ina kuka me tsanani nace ni ya kamata na mutu bake ba fauze, sbd kin nuna min so ba irin zugar da mum batayi miki akan kar kiyi zumunci dani, amma baki taba dauka ba, ina sonki yaya fauze idan kika mutu kika barni bansan yaya zanyi ba, bude kwalbar nayi nakai bakina cikin zafin nama suraj ya karbe, besan lkcn daya wanka min mari ba, baki da hankl ne? Iam asking baki da hankl? Wani kukan na kara saki me ban tausayi kawai saiya jawoni jikinsa ya rungumeni. Yaya fauze na ganin haka saita dauko daya kwalbar a cikin Jakarta kawai ta bude ta fara sha karaf a idona da gudu naje na karba kawai sainaga ta sulale ta fadi kasa, bansan lkcn dana kai kwalbar hannuna baki ba kawai na fara shan guntun poison din data rage, nooooooooo! Suraj yace da karfi ya iyo kaina
Maman Aysha
[8/26, 8:20 AM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
9⃣0⃣to9⃣5⃣
Jijjigani ya farayi yana cewa why Fatima? Meyasa kika zabi daki kashe kanji? Kinsan kuwa duk musulmin daya kashe kansa ya mutu kafiri? Idan sona ne bakyayi you hv to tell me Fatima,,,, wata mahaukaciyar dariyar da yaya fauze tayi ce tasa muka zama shocked, gaskiya my Prince kana tsananin son Fatima, da farko nayi zaton wani lefin nayi maka bansani ba shiyasa ka koma kan fatima, amma yanzu nagane you really Luv her badly. Ta juyu wajena Fatima ba poison bane acikin kwalbar, anti malaria syrup ne quinine sbd yanda daci sosai shiyasa nayi amfani dashi. Nasan kina tsananin sona Fatima, amma bantaba zaton zaki Iya rasa ranki akaina ba, wani shu'umin murmushi tayi Wanda ita kadai ta San maanarsa sanan tace my Prince na amince da bukatar daka nemi nayi maka, zanje da kaina nayiwa Abba bayani aure tsakaninka da Fatima consider it done insha Allah. Uffan yarima bece ba sbd gabadaya brain dinsa ta shiga tunani, sbd har yanzu abinda ya daure masa kai shine yaushe fatima ta daina sonshi da harta zabi yar uwarta akanshi, dagaske take dama da tacemin da daina sona? Nima ya zame min dole na cire sonta a zuciyata, dagowa yayi da jajayen idanuwansa yace Ku fita zan rufe office dina, ba musu muka fice shi kuma yana rufe office din ya fice daga asibitin. Muna zuwa gd dakina na wuce na kwanta kaina banda sarawa ba abinda yake, wani wahalallan bacci ne ya dauke ni. Yaya fauze kuwa kasa hakuri tayi Abba ya dawo kawai ta dauki waya ta kirashi ta fada masa duk abinda ya faru, saidai ta boye shan fake poison damartabayb😀, Abba yaji dadin hakurin da tayi sosai yaci mata albarka, sanan yayi mata addua Allah yayi mata sauyi da miji mafi alkairi tace amin Abba. Suna gama waya ya kira me martaba yayi masa bayani, me martaba yace Allah yasa hakane yafi alkairi suka amsa da amin gabadayansu. Suraj kuwa tunda ya koma gd yayi wanka, ko takan abinci be biba kawai kwanta wa yayi yaci gaba da yiwa kansa tambayar da bashi da amsarta" wacce irin tsana Fatima take masa da har ta ture dinbin son da yake mata, ta zabi yar uwarta fiye dashi?
Washe gari
Bayan sun gama break fast me martaba yace yarima Alhaji Abubakar ya kirani, yace ya amince da auranku da Fatima, kuma insha Allah zamusa date very soon, Allah ya tabbatar da alkairi, kuma Allah yasa haka shine mafi alkairi, yace amin a hnkl, yace ya naga kamar you're not happy? Murmushi ya kakaro yace iam dad
Maman Aysha
[8/26, 10:59 AM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
9⃣5⃣to1⃣0⃣0⃣
Tunda daga ranar yaya suraj ya fita harkata, ya daina kirana awaya, sanan ya daina zuwa gdnmu tun ina ganin abun kamar wasa, sai gashi tafy ta mika kullum ina cikin duba waya ko zanga test missed call ko text message dinsa amma shiru, abin duniya ya dameni sbd yanzu ne ma wutar sonsa take kara ruruwa acikin zuciyata. Da haka a daddafe na samu na rubuta final exams dina yanzu sai jiran fitowar result.
Yauma as usual lna zaune a daki, tunanin sa kawai nake, nace karfa ace Prince ya daina sona? Tab amma kuwa dana shiga uku, wata zuciyar tace duk lefin kine Fatima, Prince yana balain sonki amma kikayi watsi da damarki, sbd me zaki zabi yaya fauze akansa? Inda ace itace kina ganin zata Iya sacrificing kanta sbd ke? No bazata Iya ba, nayi shirme kuma na tafka babban kuskure, banyiwa yaya suraj adalci ba, ya zama dole na bashi hakuri wayata na dauko na fara dialing no shi daida nayi wajen 15 missed call beyi picking ba, wasu zafafan hawaye naji sun fara zuba a idona, na shiga uku, shi kenan ya daina sona, na jawowa kaina. Wata zuciyar tace to kiyi mishi text mana, kawai saina fara rubuta masa test hakuri na bashi sosai, kuma na nuna masa nayi regretting din abinda nayi masa yayi hakuri ya yafemin. Inata zuba ido naga reply dinshi ya shigo amma shiru kake ji.
A bangaren Prince kuwa yaji dadin ganin text din nata,sbd ya karanta shi yafi sau goma amma kwai saiyaji baze Iya yimata reply ba murmushin mugunta yayi ya koma ya kwanta.