Sashe 10
Fatima Bintu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A kwana a tashi ba wuya a wajen Allah, yau gashi saura wata daya bikinmu. Yau juma'a muna zaune muna hira da yaya fauze saiga su jamcy sun shigo, Jamila kawata ce sosai tare mukayi sec sch da ita. Alokacin da muna makrnt banida kawar data kaita, Amma bayan mun gama data fara university saina fahimci ta canja hali gabadaya ta koma yar iska, shiyasa naja baya da ita sai hi-hi. Ah jamcy yau kice a gdnmu, sannunku da zuwa bismilla Ku zauna, fridge naje na debo musu drinks na kawo sanan na zauna muka gaisa dasu. Jamcy tace dama birthday na zaayi gobe a golden brown hotel, shine nazo na fada miki, nace to Allah ya kaimu gbn, karfe nawa? Ba wani dadewa zaayi ba 5to6 ne, ok to shikenan.
4:15pm
Na shirya cikin wata haddadiyar gown irin ta turawa daga sama a tsuke take daga kasa kuma ta bude, dake akwai touch na green ajikin rigar sai kawai nayi rolling da green gyale, na manna glass dina dark brown, sanan nasa green shoe&bag. Harna shiga motata zan tafi saina tuna Golden brown baa shiga da mota saidai kayi packing a bakin titi, kuma indai suraj ya gani ko yaji labari he will punish me, kawai saina kira xuby nace idan bata tafi ba tazo ta daukeni. Hakan kuwa akayi, tare muka je ina shiga jikina yayi sanyi sbd responsible Mutanen da suke cikin wajen basu da yawa. Waje na samu na zauna a bude kida suna ta rawa ta yan iska, muna zaune saiga class mate dinmu su wajen bakwai sun shigo, sai kawai muka kafa grp aka fara hira muna ta tuna rayuwarmu ta 0 level ana dariya saurayin zuby ya kirata suka fice nace don Allah karki Dade kinga da wuri zamu tafi tace to. Jamcy ta shigo akayi mata birthday song, ta yanka cake ta bawa wani Dan iskan saurayinta akayi tafi, sanan aka fara rabon abinci. Daya daga cikin friends dinta ce ta tambayi kowa kalar drinks din da zaa kawo mishi, wasu suce lacasera, wasu coke etc ni kuma nace maltina me sanyi nakeso. Malt din kawai nasha banci abinci ba, inasha muna hira sainaji idona ya fara lumshewa kamar me jin bacci, daga nan ban kara sanin inda kaina yake ba, nidai kawai na farka na ganni a gdn wata mata da bansan ko wacece ba, na dago kaina muka hada ido nace bewar Allah a ina nake, kuma ke wacece? Tace a acikin golden brown hotel kk, kuma ni maaikaciyar wajen ce. Bayan an tashi daga party da kukayi, saina ganki a kwance a kasa da alama a bige kk, shine na kawo ki nan nace idan kin dawo hayyacinki kya tafi gdd. Innalillahi wa inna ilaihir rajuun, alla humma ajirni fih musibati wa aklifni khairun minha, sai kuma na fashe da wani irin kuka me yake faruwa dani ne? Suwaye suke Neman jefa rayuwta a cikin masifa, kuma mena tsare musu? Kuka nake sosai da kyar matar ta bani hakuri na tafi gd. Ina shiga gd kiran zuby ya shigo wayata, Dan haushi ko dagawa banyi ba. Sallollin da ake bina na rama, sanan na kashe wayata na kwanta sai wajen 2:30am na farka nayi alwala nazo nafara jera nafiloli bayan na idar nayi karatun alkur'ani, sanan nayi addua akan duk me nemana da sharri Allah ya tona masa asiri, kuma Allah ya kareni daga sharrin mutun dana ailjan. Sanan na koma na kwanta bacci me dadi ya dauke ni.
Maman Aysha
[8/30, 1:10 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
1⃣6⃣0⃣to1⃣6⃣5⃣
Washe gari
Tunda na tashi naji kaina yana ciwo, gashi gabana sai faduwa yake tunda nayi sallar asuba nayi wanka nayi brush na koma na kwanta ban tashi ba sai wajen 12:30pm, shima yaya fauze ce da taga shirun yayi yawa ta shigo ta tasheni. Tana taba jikina taji zafi rau kai Fatima dama baki da lpy Amma baki fadaba? Haba Fatima don Allah nifa yar uwarki ce, be kamata ki ringa buye min damuwarki ba, yanzu me kike sha'awa na dafa miki? Kunun gyada, alright bari naje nayi miki. Bata fi 15 mint ba ta kawomin cikin flasks, na zuba nasha sanan nasha pcm saina danji dadi ta zauna muna hira although de iam not in d mood, amma dai haka nake Dan biyeta har aka kira sallar azhar, tace naje muci abinci kije kuci kawai bakina ba apatite baza kici ko kadan ba kinsan ban Dade da shan kunu ba.
8:15pm
Ina zaune ina Jan carbi na idar da sallar isha'i kenan ita kuma yaya fauze ta fita TJ saurayinta yazo, naji wayata tana ringing ina dubawa naga suraj cikin farin ciki nace hlo sweet man.....ban karasa ba yace kizo ina waje a dakire yake mgnr. Damm naji gabana ya fadi dama ban cire hijabin da nayi salla ba kawai sainasa takalmi na fice a compound din gdn a tsaye na ganshi ya kifa kansa akan mota nace assalmu alaikum dakyar ya amsamin, nace mu shiga ciki biyoni kawai yayi guest parlor muka shiga yana zama ya wurgo min wasu hotuna kanajin muryar sa yayi kuka yace ko zaki Iya fadamin waye wanan mutumin? Ina dubawa naga hotonmu ne nida wani mutumin da ban taba ganinshi a rayuwata ba yayi hugging dina ina kwance a kafadarsa mitsitsika idona na farayi ko mafarki nake sainaga da gaske ne, na kalli hotunan sunkai kala goma, na karewa hoton kallo rigar da naje birthdayn jamcy ce jiya ajikina, kawai saina fashe da wani irin matsanan cin kuka....stop Fatima ya daka min tsawa da wata muryar da ban taba sanin yanada ita ba. Amsarki nake bukata ba kuka nace kiyimin ba, lefikan dana kamaki dasu a baya kince baki aikata ba, to wanan fa? Hotonki ne fa ajikin namiji kuma daga ganin hoton ba computer bace ta hada tare kuka dauka, sanan ana ganin ki ansan a buge kk why!!! Fatima? Ina Iya kokarina naga na kwantar miki da hankali Amma me yasa kika zabi da kiyi Rayuwa mafi muni? Harka da maza, shaye-shaye oh! Noooo meyasa Fatima? Kin cuceni, kinci amanar soyyaya, kin gama dani Fatima ya karasa maganar shi yana kuka me taba zuciya,,,,,,kinsa babana sarki ne, kuma iam d only son a wajen su sbd haka duk yanda nakai da sonki bazasu taba bari na auri in responsible irinki ba. Iam disappointed on you Fatima, very disappointed. Tunda ya fara maganar kuka kawai nake na kasa furta komai yaya fauze ce ta shigo falon, tana zuwa ta dauki hoton ta fara dubawa, kawai saita fashe da kuka wallahi sharri aka kulla miki my sis, wanan sharri ne don Allah Prince karka bari mahassada suci galabar rabaka da Fatima pliss! Wanan ba halinta bane can't you trust her? Rufemin baki da Allah, banason renin hankali, idan kk kara magn saina wankeki da mari, stupid kawai. Ko be takanmu be karayi ba ya fice daga gdn.
💖me krtu Ku a ganinku wa yake kullawa Fatima wanan makircin ne?
Ina jiran comments
Maman Aysha
[10/14, 9:39 PM] +234 814 518 6542: 💖💖Fatima Bintu💖
1⃣6⃣5⃣to1⃣7⃣0⃣
Kuka nake sosai shikenan yaya fauze na rasa suraj, na rasa farin cikina, ya Allah ka dauki raina na huta da wanan Rayuwa,,,,,, haba Fatima kefa musulma ce, y kk nema kiyi sabo, inaso ki sani duk mu mini na kwarai baya fitar da rai daga rahamar Allah, rungumeni tayi ta kaini har daki sanan tace suraj yana tsananin sonki Fatima, inaji ajikina zai dawo gareki, kuma inaso ki sani ni yar uwarki ce me tsananin sonki nayi miki alkawarin zanyi duk wani bincike insha Allah saina gano me hada miki wanan Sharrin kiyi hakuri ki kwanta kinji, ko na zauna na tayaki kwana, nace aa ngd da kularki yaya fauze, Allah ya saka da alkairi tace don mind its my pleasure. Gud nyt, nace OK nyt.
A bangaran suraj kuwa kusan ince harya fini shiga tashin hankali. Tunda da ya shiga daki ya kori duk fadawan da suke gadin dakinsa, sanan yasa key ya rufe dakin yana aikin kuka yana fadin wasu maganganu kamar zararre, duk gata da mulki irin na suraj yau sai gashi akan tayils ya kwanta ko filo babu. Da safe haka ya tashi jiki ba kwari amma yayi kokarin boye bacin ransa sbd karsu me martaba su fahimci halinda yake ciki. Office kuwa yana zuwa ne kawai, amma hatta staffs din asibitin sun San baya cikin hayyacinsa saidai ba Wanda ya isa ya tunkareshi sbd kowa yasan kwarjini d kuma wulakancinsa.
1 weak later
Gabadaya na fita hayyacina na rame, duniya gabadaya tayi min zafi gashi Abba da yaya jafar suna China watansu biyu kenan da tfy sunta shirye2 bude sabon kamfanin Abba na atamfofi, kuma sai nan da 1 month zasu dawo kullum muna waya amma na kasa fada mishi halinda nake ciki sabd karna daga mishi hankali. Yaya fauze ce take ta faman dawainiya dani, gashi son suraj sai karuwa yake a zuciyata na rasa inda zansa kaina