Sashe 4
Fatima Bintu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaya fauze kuwa tunda ta koma daki tayi super akan gado, wani irin farin ciki ne yake dibanta tace kai gaskiya inada SAA a Rayuwa ta oh abu kamar a mafarki, wai ni zan auri suraj allura cikin ruwa, kuma wani abin farin ciki ma har gd aka kawomin shi, Allah na godema nan take bacci me dadi ya dauke ta.
Yau lecture 8am ce dani, da wuri na shirya sbd yanzu Abba yana gari sainaga dama nake shiga kitchen, lkcn dana fi ba Wanda ya tashi a gdn n Dade a bakin titi a tsaye ina jiran mota, Amma shiru ko alama babu da naga time yanata kurewa sai kawai nahau machine, munyi tfy me nisa wani me mota ya sako mana kai, ban kara sanin inda nake ba sai a asibiti, lkcn dana farka naga Abba da aunty sakina da kuma yaya jafar a zaune a dakin, ina bude ido Abba yazo da sauri ya rungumeni a jikinsa yace alhamdulilla Allah nagode ma sannu Fatima kinji Allah ya kara rufa asiri nace Amin, yanzu inane yake miki ciwu nace kafata ce yace dislocation ne, kuma an gyara zai daina insha Allah aunty sakina da yaya jafar sukayi min sannu, suka bani abinci naci sanan Abba yace yan class dinku da wasu daga cikin malamanku sunzo dubaki, lkcn baki farka ba sunce agaisheki, nace ina amsawa, to Amma Abba ya akayi kasan nayi accident shi mutumin daya bigeki ne, ya duba contact din wayarki yaga kinsa abbana shine ya kirani yaron yanada kirki sosai abokin jafar ne ma. An kara rubuta min wasu magun guna sanan aka sallame ni mota daya muka tafi gabadayanmu bayan Abba ya saukeni a gd , gdn hajiyarsa ya wuce ya mayar da aunty sakina dake dama agidn yaje ya daukota , suna shiga ya gaida HAJIYA tace ya me jikin yace da sauki, an sallame mu ma, don Allah Hajiya ina Neman alfarmarki a karo na biyu, tace ina jinka, don Allah inaso ki amince min na bawa Fatima motar dana saya mata, sbd wallahi hawa machine idan ba dole ba bashi da amfani, yanda suka fadin nan da yazo da karar kwana zata Iya mutuwa don Allah Haj ki taimaka min, aunty sakina tace ai Haj ya kamata ma ace kin rage tsanar da kk nuna wa Fatima, sbd wanda kika tsaneta sbd su yanzu suna ina? Kinga basa duniyar kuma yarinyar nan fa gudan jininki ce Haj, ya kamata kiyiwa mahaifinta kara, sbd shima yana yi miki biyayya. Nisawa tayi sanan tace na amince maka Abubakar, kuma insha Allah daga yau na daina tsanar Fatima, dama bawai bana sonta bane kishine yasa Amma insha Allah daga yau na dena, Allah yayi muku albarka ya kara hade kanku suka amsa da amin, cikin tsananin farin ciki Abba yace zan tafi Haj Allah ya kara miki lpy tace amin. Da farin ciki ya dawo gd, direct dakina ya wuce yace Fatima Haj ta amince na baki motrki, kuma ta daina fushi dake, sabd haka yanzu zaki Iya zuwa gdnt. Alhamdulilla nace , Allah ya kara karemu daga sharrin shedan Abba yace amin.
Maman Aysha
[8/20, 4:21 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
4⃣0⃣to4⃣5⃣
Alhamdulilla na warke harna fara zuwa asibiti, sbd yanzu a level 400 nake, kuma anyi posting dinmu clinical area, kullum idan na fita sai 6pm nake dawowa gd, yau gashi har munkai wajen 4wks acan. Yau week end yaya fauze tace Fatima ki shirya muje yini gdn yaya jafar, kinga tunda suka dawo befi sau daya mukaje ba nace to, wanka na shiga na shirya, da motata muka tafi Federal low cos gdn yake, matar shi aunty Kadija tayi murna da ganinmu sosai, muna zuwa yaya fauze ta haye kujera ta fara chtn ni kuwa ina ajiye jakata na shiga kitchen na fara aiki har saida muka gama komai muka jera a dining, shiyasa aunty Kadija take sona muna shiri da ita sosai, wani lkcn ma Dan tana tsoron mum ne. Yaya ma da ya dawo ya gammu yaji dadi sosai, tare muka hau dining mukaci abinci, bayan mun gama kuma muka zauna anata hira, ya fauze ce tace ni kuwa yaya kuna waya da suraj kuwa? Yace eh ya kirani jiya ma, ai yau wajen satinsa hudu a Germany, zaiyi order wasu machines ne, irin Wanda ake EEG, brain CT scan, etc kinsan yana business sosai, sbd machines guda daya sai kiga kudinsa ya doshi 5 million, kuma sai yayi order sama da Dari biyu a lkc daya, gwamnati tana bashi kwangila ai yasa mata a wasu manyan asibitocin, mukace uhmm lalle ya tara kudi yaya yace sosai ma.....yaya bani no shi ta Germany ya fauze ta katse shi yace OK gata nan duba, tana fara dialing ta fice daga wajen, ringing kadan ya dauka hlo, hii my Prince gud afternoon? Afternoon how are you? Iam not feeling fine, me ya sameki? Sbd katafi for the past 4wks, ba kayimin sallama ba, kuma da kaje baka nemeni ba, oh sorry tafyr ce tazo min unexpected, amma insha Allah next WK zan dawo, thanks for d concern bye, be jira me zatace ba ya kashe wayar. Ta Dade tana kallon wayar kafin daga bisani ta dawo ta zauna.
Haka Rayuwa taci gaba gashi yanzu har mun gama practical zamu koma lectures, asmy ce ta kirani take fadamin yanzu smk communicable dxs zai ringa daukar mu, kuma gobe 4to6 muke da shi, Dr masari kuma 2to4 nace to nagode.
Wani lace na saka red and yellow Riga da siket ne, na yafa gyale yellow na sa shoe&bag na dauki key din motata na tafi. Na shiga class befi da 10mint ba sai gashi ya taho yana wanan tafiyar tasa me dauke hnkln maza ma ba Iya mata ba na Dade ina mamakin yanda yake tafiyar sa, Ashe Dan sarki ne, sanye yake acikin fararan jeans da T.shirt yayi stock in sanan ya Dora red jacket akai red color, takalmi ma red, Baku ganshi ba kamar asace shi a gudu sbd kyau. Yana shiga class din yayi tsit kmr ba kowa bayan gaisuwa ya fara mana viral infection, da HIV/AIDS ya fara, yayi mana causes pathopysiology da kuma sign and symptoms, anan ya tsaya yace next period zaaci gaba, amma yanada tambya kuma idan baa amsa masa zai cirewa kowa na class din 3 marks, yaci gaba da cewa tambayar itace meyasa wasu couples din zakaga mijin yana dauke da AIDS, amma matar duk screening din da zaayi sai aga neg? Bash ya mike yace sir may ba suna amfani da condom ne, yace No, akwai Wanda zai kara trying? Kowa yayi tsit, sai yace since you cannot answer the question I will....be karasa ba na mike nace is because d woman doesn't have CD4 receptor in her body, juyowa yayi muka hada ido, kawai sai yace correct gabadaya yan class din suka dauki tafi shima wani dan iskan murmushi yayi, sanan yace bye class, suka amsa da bye sir, bayan ya fita sukace Fatima saving us Fatima, wanan mutumin bashi da M, kodan igiyar mulki tana jansa ne, asmy tace ga Dan banzan kyau kuma ba, amma fa be fiki kyau ba Fatima! Dariya nayi nace ke kika sani dai. Ina fitowa daga class naga wayata tana vibrating in dubawa naga suraj, ina kallo naki dauka, saida yayi 10 missed call sanan ya hakura, motata kawai nashiga na danna mata key na tafi gd
Maman Aysha
[8/20, 7:02 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
5⃣0⃣to5⃣5⃣
Su mum an samu damar wahalar dani, sabd Abba ya tafi China, akan harkar kasuwancin sa, yau dake weak end ne yau banje mkrnta ba duk wani aiki na part mum ni tasa nayi, abincin dare ma tuwo kala biyu nayi, bayan nayi semovita da miyar danyan kubewa, mum tace batason semo, na shinkafa take so haka na kara komawa kitchen nayi mata. Ina gamawa na shiga dakina nayi wanka na dauro alwalar sallar magrif wata lallausar gown nasa me kyau purple color rigar ba me nauyi bace ta shan iska ce, kuma bata karasa kasa sosai ba sbd saida na daura zani da zanyi salla, zan tada salla kenan mum ta kwalla min kira ina zuwa naga ta debo tulin inner wear's dinta da na yaya fauze, debi wadanan kayan ki wanke min nace to bari nayi salla, bayan na idar na dauki alkur'ani na krnt har aka kira sallar isha'i, na mike nayi tun kafin na idar naji kaina yana juyawa sbd yau da zazzabi na wuni,ina idar da salla na kwanta akan sallaya nan take bacci ya daukeni, kmr daga sama naji ana kwala min kira a firgice na tashi na fita ina zuwa ta wanke ni da wasu kyawawan Mari har guda uku, daiai nan su yaya jafar da suraj suka shigo falon, wani mahaukacin jiri ne ya kwashe ni na tafi zan fadi suraj yayi sauri ya rikeni na fada jikinsa yaya jafar cikin bacin rai yace haba mum me tayi miki don Allah? Aiki na sata bata yimin ba, aikin me? wanki na bata.......jafar gwara kazo mukaita asibiti ta sume fa, kuma temprature din is very high, cikin tashin hankali suraj yake mgn da sauri suka sani a mota, direct asibitin suraj suka wuce dani, da kansa yayi treating dina harna farfado muna hada ido yace sannu my pretty binshi kawai nayi da kallo banyi mgn ba yaya jafar ne ya shigo da Leda a hannunsa yace ta farfado yace eh, sannu Fatima nace yauwa sannu daidai nan mum suka shigo ita da ya fauze tana kukan munafurci don Allah kiyi hakuri Fatima wallahi sharrin zuciya ne, don Allah kiyi hakuri bunta kawai nayi da kallo, nasan sbd kar suraj yayi mata mummunar saida tayi haka. A Daren muka koma gida, su Yaya jafar da suraj da fauze suna zaune a dakina suna hira har nayi bacci, ban san lkcn da suka tafi ba
Maman Aysha
[8/20, 8:02 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
5⃣5⃣to6⃣0⃣