Sashe 3
Fatima Bintu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alokacin dana cika 5yrs, akaiwa mijin aunty sakina transfer ya koma abuja, aikuwa abbanmu ya matsa dole sai aunty sakina ta dawo masa dani, ba yanda batayi dashi ya bar mata niba, amma yaki, sabd wai bayaso nayi nisa dashi. Haka ta hakura tana kuka tana komai ta dawo dani, tun daga lkcn ne kuma Rayuwa ta ta canja, tun ina yar karama mum da Haj babba suke hantarata suna nuna min tsana a fili har mantawa nake Haj babba ita tahaifi abbanmu , sabd duk tsanar da takewa mamana yanzu ta dawo kaina. Lokacin da yaya fauze ta sami admission Abba ya saimata mota vibe me kyau take zuwa makrnt da ita. Nima lkcn dana samu admission sai Abba ya sayamin Mercedes 4matic 350 aikuwa mum ta daga hakalinta ta ringa bala'i wai yana nuna banbanci a tsakanina da yaya fauze, taje ta hada shi da Hajiya, ita kuma tace ya karbe motar bazan hau ba yace don Allah hajiya kiyi hakuri, wallacar, yayan Wanda basu kaini kudi bama suna da motoci ballantana ni, hajiya tace na Riga na gama mgn, idan kuma baka bi ummar Nina ba ban yafe maka ba, saboda hajiya irin jahilan Mutanen nan ne. Wanan shine dalilin da yasa nake shan wahalar tafiya mkrnt a commercial car. Muna da yan aiki sunkai mutun goma, amma duk da haka mum tace ni zan ringa dafa mana abinci, da Abba yayi magana sai yace wai ni nace zan ringayi, gashi ban isa nayi musu ba saita dake ni. Dake a gas nake girkin kuma su wani dake-dake da yanka abubuwa duk su Iya mero ne suke min, sbd haka yanzu girkin harya zamemin jiki har time table ce dani, kuma ina yawan karnt cooking book. Abba Haj babba suka kai katsar India zaayi mata kidney transplant, shida aunty sakina ne a wajent watansu uku kenan yanzu.
Cigaban Labari
Maman Aysha
[8/19, 7:24 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖💖
3⃣0⃣to3⃣5⃣
Su Abba sun dawo yaya jafar ma yazu da matarsa a wani company yake aiki a England daga krt suka rike shi. Alhmdl jikin Hajiya yayi sauki, muna zaune a dining muna cin abinci me martaba sarki ya kira Abba yace akan maganar da mukayi dakai ranan ne, zamu zo dashi gobe insha Allah yace to ranka ya Dade, Allah ya kaimu goben yace amin. Bayan ya kashe wayar yace karima tace na'am, na manta ban fada miki ba munyi magana da me martaba ya nemi da acikin yayyana na bawa dansa auran daya daga ciki saboda aminta da take tsakaninmu yake sha'awar hada zuri'a dani, kuma kaf yayan sa ba Wanda yake so kamar shi, ya bashi lkc sosai ya fito da mata amma har yanzu shiru, shine ya yanke hukuncin nemo masa da kansa, sabd haka ina ganin tunda Fauziya ce babba sai a hadasu da it ko? Mum tana washe baki tana komai tace kwarai kuwa Alhaji ai wanan hukuncin yayi, Allah yasa ayi damu, muka amsa da amin gabadayanmu sanan Abba ya kalli yaya fauze yace Fauziya saiki shirya tarar sa gobe tace to Abba, sanan ya kalle ni yace auta kema Allah ya fito miki da mafi alkairi, cikin jin kunya nace amin Abba, a zuciyata ta kuwa cewa nayi na Riga na samu, jiran shi kawai nake ya furtamin da bakinsa.
Yau tun safe ake shirin tarar me martaba da dansa, anyi misu abinci yafi kala biyar banda snacks, da drinks, sbd drinks ma wajen kala biyar na hada banda na bottles, su yaya fauze kuwa sai rawar kai ake yau saurayi zaizo😀 basu zo ba sai bayan sallar isha'i, su biyu kawai suka zo daga shi sai Dan nasa. Bayan sun gaisa da Abba yace a kira masa surukar tasa su gaisa, daga nan kuma sai su gana da Dan nasa Abba yace yo jafar jeka kirata, muna daki inayi mata kwaliya sbd ita bata Iya daukar wanka sosai ba, yaya jafar yace ta fito, tana fita, taje befi da 10 mint ba yaya jafar ya kara dawowa yace Fatima Abba yace kizo Ku gaisa nace to, kaina a sunkeye na gaisheda me martaba Abba yace ranka ya Dade har gdn marigayiya Bintu ce, itace jaririyar da ta bari shine na mayar mata da sunan ta, me martaba yace Allahu Akbar Allah ya jikanta da rahama gabadaya aka amsa da amin, sanan Abba yace baki gaishe da Yayan naki ba, na dago kai nace ina wun........muna hada ido bakina ya kasa karasa wa, inna lillahi wa inna ilaihir rajuun kawai nake fada a zuciyata, amma shi saiya basar kawai yace lpy, ina gajiya? Sanan na dawo hayyacina nace ba gajiya. Mikewa nayi na tafi dakina na kwanta kaina ya fara sarawa bansan lkcn dana fashe da wani irin kuka ba nan take tausayin kaina ya kamani, kuka nake sosai, motsin mutun naji ya shigo dakin na dago a razane sai naga yaya jafar ne, Fatima me ya faru? Don Allah karki boye min komai, Fatima ni Dan uwanki ne, tunda kuka hada ido da yarima suraj naga mood dinki gabadaya ya canja, tell me the truth kin sanshi ne? Cikin kuka me tsanani na bashi lbrn irin shakuwar da take tsakaninmu, kuma ban boye masa ba na fada mishi ina tsananin sonsa. Mikewa yayi ya fita yana shiga falon ya yiwa Abba rada a kunne suka fito waje ya fada masa komai, sai Abba yace yaya ya koma ya kira masa yarima suraj, bayan yazo yace ya kirani, ina zuwa Abba ya kalli suraj yace Fatima ta fadamin cewa kun shaku da ita a makrnt, idan kasan akwai soyyayar Fatima a zuciyarka to ka fadamin yanzu, sbd Fatima da Fauziya duk yayyana ne, kaga dole daya zaka aura kabar daya so feel free. Shiru wajen yayi tsawon lkc ba Wanda yayi magana , Abba ya kara cewa kai nake sauraro suraj, sanan ya nisa yace ba abinda yake tsakanina da Fatima Abba, nasan dai muna tsananin mutunci da ita amma ban taba cewa ina sonta ba, dagowa nayi da sauri muka hada ido sai yayi sauri ya kawar da kansa, Abba yace to shi kenan zaka Iya komawa ciki, sanan ya kalle ni yace Fatima kar wanan abin ya dameki, ba duk abinda kk so ne yake zama alkairi agareka ba, kuma inaso ki Sani kullum inayi miki addua, sbd haka inaso kisa a ranki Allah yasa haka shine mafi alkairi agareki, nace amin Abba, insha Allah zanyi yadda kace, yace Allah yayi miki albarka nace amin.
Tofa, masu kart kun yarda da abinda yarima suraj yace kuwa?
Ina jiran amsar Ku
Maman Aysha
[8/20, 8:59 AM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖💖
3⃣5⃣to4⃣0⃣
Ina barin wajen dakina na koma naci gaba da kuka me ban tausayi, tabbas ina son suraj so bana wasa ba, amma me yasa kayimin haka suraj? Meyasa kabi hanyar da zaka koya min Sonka at d end kuma kace baka sona? Why suraj, why pliss me yasa kamin haka? Na shiga uku, shikenan na rasaka har abada, ya Allah kayimin sauyi da mafi alkairi, ya Allah ka ciremin son suraj a zuciyata kuka nake sosai kamar raina zai fita zuciyata banda kuna da zugi ba abinda take, saida nayi kuka me isata sanan na shiga ban daki nayi alwala, nayi sallar isha'i ina idarwa nayi shafa'i fa wutri, sanan nayi addua na kaiwa Allah kukana bayan na gama na kwanta
A bangaran suraj kuwa, Abba yana komawa dakin ya kalli yaya fauze yace Fauziya Ku koma mini falo sbd Ku gaisa sosai da suraj din ko tace to Abba, diba mishi abincin Kuje, itace a gaba shi kuma yana baya sai wani karairaya take har suka karasa, bayan sun zauna yaya fauze ta kalle shi tace a gaskiya yerima bazan Iya fadin tsananin farin cikin danake ji yanzu ba, yau na fara ganinka amma inayi maka son da kamar nayi 10yrs da saninka, Allah ya cikamin burina ya nuna min ranar da zan zama matarka. Shiru yayi, yaci gaba da taba wayar shi, da alama chtn yake. Saida taka shurun yayi yawa sanan ta make murya my Prince ina magana kayi shiru? Oh sorry, wani Abu ne ya dauke min hankali anan, Allah yayi mana zabin abinda yafi alkairi. Iya abinda zakace kenan? Yes bakiga addua nayi ba, kuma addua ai itace gaba da komai ko? Eh hakane, wani shu'umin murmushi yayi dani kaina maman Aysha na kasa gane na meye, sanan yace bari naje mu tafi, sai mun kara haduwa cikin sauri tace baka bani no ka ba yace oh sorry ya karnto mata tasa, sanan tay dialing no tace ga tawa nan yace is OK. Tare suka jera suka koma main falon dasu Abba suke, sanan suraj ya kalli me martaba yace yayi smiling yace dad mutafi ko, yace OK son muje, Alhaji zamu je mu wuce, da sauri Abba ya mike yace to yallabai yacewa yaya jafar maza kira mamanku suyi sallama, kamar walkiya saigata tazo yallabai mungode sosai Allah ya kara girma, Allah ya kara zumunci tana washe baki tana komai, har bakin mota suka rakasu, sanan Abba ya Dan rusuna irin na girmamawa yace Allah ya kara yawan rai mungode Allah ya saka da alkairi, Allah ya maida me martaba gd lpy yace amin, suraj yaja mota suka tafi
Maman Aysha
[8/20, 11:06 AM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖💖