Sashe 2
Fatima Bintu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saidai kuma baka fadamin sunan ka ba? Suraj wow nice to met you suraj, me to zan tafi sai anjima OK bye. Tun daga ranar wata shakuwa me karfi ta shiga tsakanin mu da suraj, har banaso ace banida lecture, sbd nasan ranar bazan ganshi ba. Ranar muna discussion dashi sbd exam is aproaching nake fada masa banyi test Dr mumtax ba, kuma yace ba ruwansa idan yaga dama saiya kadani paper sa, wani lallausan murmushi yayi yace karki damu my pretty tsorataki yake so yayi, kedai kawai ki dage kiyi krtu idan ya kada ki saimu rubuta petition kin gane nace eh, haka ya dinga koyamin abinda bangane ba har saida naji na gane komai sanan nayi mishi sallama na tafi.
A kwana a tashi ba wuya a wajen Allah, har gashi mun gama exam, kuma mun shiga level 300, kuma ni na samu highest marks a class dinmu Dr mumtax yaso ya kada ni Amma ba dama sabd nayi wuta suraj ya Iya teaching sosai, sbd komai saida ya koya min shi yanda zan gane. Muna fitowa daga lecture naga yan matan class dinmu sun hada grp da timi table a hannunsu saina karasa wajen nace hlo meke faruwa anan asmau tace hammm gwara da Allah ya kawoki kece habitual late comer to wallahi yanzu dole ki gyara, sabd yanzu Dr SMK ne zai ringa daukar mu Anatomy & physiology nace to waye kuma smk? Ai baki sanshi ba? gabadaya yan matan suka tambaya, aikuwa duk wata buduwar da take science tasan smk, wani handsome malami ne, gentle and very intelligent, he is a ganae doctor, ance a New Zealand yayi kartunsa yan level 500 yake dauka, kuma duk budurwar data dora ido akansa sai taji tayi falling, amma fa bashi da mutunci, kuma disga mutun ba wani abu bane awajansa sbd haka wallahi Fatima ki zama very careful, bcos yan level 500 sunce ba abinda ya tsana irin late coming kinga gobe 9to11 muke dashi, kiyi kokari ki fito da wuri. Insha Allah tun 8 ma xan zo, Allah ya kaimu goben ni zan wuce saida safe OK to Allah yakaimu
Maman Aysha
[8/18, 8:19 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖💖
1⃣5⃣to2⃣0⃣
Tunda nayi sallar asuba ban koma ba kartn alkur'ani nayi har saida gari yayi haske, sanan na shiga kitchen na soya doya da kwai nayi papper soup din kifi ragon ruwa, na zuwa 7:300 na gama jera komai akan dinning, sanan naje nayi wanka nasa wata pink doguwar Riga anyi mata kwalliya da blue stones nayi rolling da blue gyale ina fitowa falo zanci abinci muka hadu da mum na durkusa har kasa na gaisheta da kyar ta amsa, sanan tace me kikayi mana yau nace doya da kwai, tace taf aiko wallahi ni danwake nake sha'awa sbd haka kije kiyi min kafin ki fita zanyi magana ta wanke ni da mari bana ce ki daina yimin musu akan abinda na saki ba, obey b4 you comment sbd haka ina jiranki. Haka na koma kitchen da sauri ina kuka na kunna gas na nebo fulawa na kwaba Dan kadan daidai cikin ta ruwan yana tafasa na fara jefawa bayan ya dahu na debe na kaimata dana duba time 8:30 bag dina kawai na dauka na fita sbd idan na tsaya cin abinci zan makara tafiya nake da sauri kamar zan tashi sama, dake unguwar mu GRA ne baa fiye samun abin hawa ba, saida nayi tafiyar wajen 15mint sanan na samu keke napep nahau. Ina zuwa bakin class din naji anyi tsit, daga mazan har matan kamar ba kowa acikin ajin, Wit confidence na shiga class din amma ganin Wanda yake tsaye a bakin board din yasa nayi mutuwar tsaye, me karatu kunsan waye? Suraj na gani sanye cikin wasu shegun fararan suit sunyi masifar yi mishi kyau....walk out from my class muryar shi ta daki kunnena kafe shi nayi da ido ina masa kallon mamaki.....I say leave my class ko kurma ce ke? Jiki ba kwari na juya na fice, na sami daya daga cikin kujerun bakin faculty nmu na zauna na shiga jerawa zuciyt tanbayoyi, dama shi malami ne? To meyasa ya boye min yace shima stdnt ne? Me yasa ya nuna kamar be taba sanina ba? Me yasa ya rufe ido ya koreni daga class? Haka na zauna ina jero tambayar da bansan amsar ta ba har period dinsa ta kare tare suka jero shida wani bash Dan ajimu, ina zaune su asmau da sauran matan ajin suka zo suka zauna asmy tace Fatima me yasa kk makara, na gayamiki mutumin nan bashi da mutunci, wallahi asmy akasi aka samu, ba ason raina na makara ba, daidai nan bash yazo yace Fatima yace ki sameshi a office wai kuma gashi bansan office dinsa ba, bash yace muje na rakaki saida ya kaini har bakin office din sanan ya juya, ni kuma nai sallama na shiga ya salam aljannar duniya nace azuciyat, sbd office din ba karamin haduwa yayi ba....muna hada ido ya sakar min wani shu'umin smilling da bazan Iya fassara me yake nufi ba....wel come my pretty, have a sit, na sami kujera na zauna, me yasa kika zo class dina late Fatima? Sa'arki daya baa duka a sch din nan da saina zaneki yau, cikin muryar shagwaba da ni kaina bansan inada ita ba nace ai kayimin abinda yafi dukan ma, dariya yayi da har saida fararan teeth dinsa suka bayyana sanan yace haba da Allah, me nayi? Nace ka disgani agaban class mate dina, cikin wata cool voice dinsa yace shiyasa na kirarki yanzu kiyi hakuri, wani lallausan murmushi nayi nace to na hakura, Amma me yasa kace min kai student ne? Sbd inaso ki zama friend dina, kuma idan nace miki ni malami ne you will not agree. amma kinga yanzu ai gashi mun saba ko nace eh hakane, yace to wanan shine dalili, amma fa karki kara zuwa late sbd zaki rusamin rules dina, kinga yauma saida na daure na koreki kinji nace insha Allah zan kiyaye mikewa nayi zan tafi yace ina zaki? Koma ki zauna ga abinci can a food flasks kije kici, nasan bakiyi break fast ba, ya akayi kasani? Dariya yayi data kara masa kyau, sanan yace jikina ne ya bani nima dariya nayi sanan naje na zuba naci, sbd yanzu munyi shakuwar da har ina Iya cin abinci agabansa, bayan na gama nayi mishi sallama na tafi
Maman Aysha
[8/19, 4:43 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖💖
2⃣0⃣to2⃣5⃣
Tun daga ranar nake kiyayewa, na dena makara duk yanda mum takai data son ta makarar dani bana yarda. Da daddare ina kwance a dakina tunanin suraj ya hanani bacci, da nayi zato shakuwa ce a tsakaninmu, Amma yanzu na gane na kamu da tsananin sonshi saidai abinda yake damuna har yanzu suraj baice yana sona ba, saidai yana nuna min caring sosai sbd duk ranar da zai shiga class dinmu saiya kiramni a waya yaji ko Nazo....karar wayata ce ta katseni ni, ina dubawa naga Abbanmu ne hlo Abba ina wuni lfy kalau Fatima, ya karatu Alhmdl ya jikin Haj babba da sauki jibi zamu dawo insha Allah to Allah ya dawo daku lfy, amin Fatima Allah yayi miki albarka nace amin Abba
Wacece Fatima Bintu?
Yace ga Alhaji Abubakar sadiq Danmaliki. Mahaifina shine Dan malikin Gombe, shaharraran Dan kasuwa ne da duk Gombe ba Wanda bai sanshi ba Haj karima( mum) itace matarsa ta farko kuma yar uwassa ce, da babarta da Babar babanmu(Hajiya baba) ubansu daya hajiya babba ce ta hada auran ba wani sonta yake ba tsananin biyayya ce tasa ya amince ya aureta
A bangaren mahaifiyata kuma, tun ba tafi 7yrs ba mahaifinta ya rasu kuma dama aminin Baban su dad din mu ne, sbd haka da inner babarmu ta fita takaba sai Alhajin su dad dinmu ya aureta, wai zo kaga kishi wajen hajiya babba ta ringa balai da kyar ya shawo kanta. Baya taba nunawa mamana bambkwatsaAunty sakina kanwar babanmu itace sa'ar mamana a lkcn sbd haka sun shaku sosai da babata komai tare akeyi musu Hajiya babba tasha tara yayyan ta tayi musu huduba akan inna, amma basa dauka. Kullum tana cikin yiwa babata gori wai agola ce daga ita har inna basa sakewa a gdn, bayan Haj Karimatu ( mum) ta haifi yaya jafar da shekara goma, sai abbanmu ya bujuro da bukatar yanaso ya auri babata, saboda alkcn sun gama sec sch, aikuwa Haj fur taki amincewa, duk da baya yimata musu amma dake ba karamin so yakewa Maman mu ba sai ya hadata da Alhajin shi, shi kuma Alhaji yace tunda yana sonta aure ba fashi sai anyi. Hakan kuwa akayi an daura aure amarya ta tare, abbanmu yana tsananin sonta kamar ya hadiyeta. Lkcn da aka auri mamana mum tanada tsohon cikin yaya fauze, mamana a wajen abbanmu da aunty sakina kawai take samun sauki, sabd mum da Haj babba sun hade kai banda azabtar da ita ba abinda suke, gashi Abba be isa yayi magana ba sai Haj babba tace zata tsine masa. Saida aka haifi yaya fauze da 4yrs sanan babata ta samu cikina, babanmu yayi murna kamar akaina zaa fara yi masa haihuwa. Lkcn da cikin yakai 7month Allah ya yiwa inna mahaifiyar babarmu rasuwa babata tayi kuka kamar ranta zai fita, kuma tun daga ranar ta hadu da pregnancy induced hypertension, kullum blood pressure dinta baya sauka har ya shiga 9monthd lkcn data fara nakuda da sauri aka kaita asibiti, tana haihuwa befi da 1hr ba ta rasu Abbanmu yayi kuka harya gaji, har akayi sadakar bakwai baya Iya cin abinci ya shiga wani matsanancin hali da kamar ita kadai ce matar sa, ni kuma aka damkani a hannun aunty sakina taci gaba da rukona.
Maman Aysha
[8/19, 5:43 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖💖
2⃣5⃣to3⃣0⃣