Sashe 6
Fatima Bintu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ya Dade yana juya wayar shi cike da mamaki, wai yau ni mace take kashe wa waya hmm Allah kai ka jarfceni, Allah ka Yaye min.
Dake yanzu a clinical area muke, yauma as usual zaa koya mana yanda ake brain ct scan, kuma machine din asibitin ya Dan sami Matsala sai kawai ya yiwa suraj waya yace zamuje asibitin sa, yace azo ba matsala. A sch bus aka debe mu, da muka isa Dr galadi yaje ya fada mishi mun karaso tare suka fito ya rakamu har room din da akeyi, saida suka tabbatar kowa ya Iya, dake bamu fi mu 20 ba yanzu a class din, sanan muka fito zamu shiga mota kenan ya tambayi Dr galadi yace akwai abinda zaa kara yi musu ne, or you hv close for today? Yace a mun gama sai gobe kuma, yace OK Fatima biyoni office dina akwai sakon da zan baki ki kaiwa sis dinki, marairaicewa nayi nace ai kuma zasu tafi subarni, kuma nabar motana acan. Wanan ba Matsala ce, don Allah doctor bari na hadaku da driver na ya biku saiya taho mata da motr, a waya yakira shi amma kmr kiftawar ido sai gashi yazo, juyowa yayi ya kalle ni bashi key din da gate pass sai ya dauko miki nan, Dr galadi bye, yace OK bye my Prince, mungode Allah yasaka da alkairi. Biyoni kawai yace ya kara gaba abinsa, haka na rinka binsa a baya yana wanan shegiyar tafiyar tasa ta saraki duk staff din da suka hadu saiya rusuna yace sannu yallabai, wani lkcn bama kajin amsawar tashi sbd tsabar mulki. Shi ya fara shiga office din, sanan nabi bayan shi fadin kyau da tsaruwar office din bazai fadu ba, me krt kawai kayi imagining. 3 seater ya nuna min yace na zauna, bayan na zauna sai ya koma bakin kofa yasa key ya rufe, sanan yazo kusa dani ya zauna kamshin turaren sa ya kara dukan hancina sosai, Fatima ya kirani da husky voice dinsa, me yasa kika dena receiving call dina? Sbd amsa call dinka bashi da wani amfani a wajena, me yasa zakice haka, do you know how important you're to me, Fatima ina tsananin sonki, sonda ban taba yiwa wata mace irinsa ba, yau watana daya bansaki a idona ba, kinsan kunci da balain da nashiga sbd haka.....stop suraj ya isa, bani ya kamata ka fadawa wanan maganar ba yaya fauze ya kamata, ko ka manta cewa kayi dating nata, ko kuma ka manta cewa she is my blood sister? Ko ka taba ganin inda mutun daya ya auri biological sisters at d same time? Karka yaudari kanka suraj magnr soyyaya ko aure a tsakanina dakai bazata taba....
Maman Aysha
[8/23, 9:51 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
7⃣5⃣to8⃣0⃣
Maganar soyyaya ko aure a tsakanina dakai bazata taba yuyuwa ba....karkin min haka don Allah Fatima wallahi kece Rayuwa ta, don Allah ki temaka min, temaka? Bayan Wanda nayi maka kayi ignoring dina? Nifa macece suraj, amma na Iya rufe ido nace muna soyyaya dakai sbd gudun irin wanan ranar, amma kayi disgracing dina agaban parents dina, iam disappointed on you suraj..... Ba asan raina nayi ignoring ba, sbd gudun karna rasaki ne Fatima. Dad dina yana bala'in sona, amma kuma yanada tsautsauran raayi, ya bani lokc sosai na fito da matar da zan aura amma ban kawo ba har lkcn daya bani ya wuce, danaga be kara yimin mgn ba I though ya manta ne, Ashe already yayiwa abbanku mgn, har sun yake hukuncin zaa aura min fauze, so lkcn da nayi making mind dina zan aureki, saina jewa dad dina da mgnr amma sai yace iam late sbd yayiwa amininsa mgn ya bani yarsa, saina roki dad alfarmar ya barni na aureku Ku biyun sabd ina tsananin sonki, sai yace ya amince in har zanyi adalci a tsakani. Hankali na ba karamin tashi yayi ba da na gane cewa ke da fauze blood sisters, na fiki shiga tashin hankali Fatima bcos iam a man, shiyasa baa gane ba, amma wallahi ranar ko runtsawa banyi ba. Wanan damuwarka ce suraj nidai kawai abinda nakeso shine ka manta dani arayuwarka, kacire son da kake min ka mayar kan yaya fauze, ka koyawa zuciyarka son yaya fauze sbd ita zata zama matarka, kuma inaso ka sani tun ranar da kace baka sona na cire Sonka a zuciyata js sbd haka don Allah ka manta dani a rayuwarka na karasa magnr ina kuka, mikewa nayi na nufi hanyar kofa harna bude zan fita, sai na tuna key motata yana wajen driver sa, juyowa nayi nace yi mishi waya ya kawomin key na. Dago kyawawan idanuwansa yayi Wanda yanzu sun rine sunyi ja, yace zo ki zauna, bari na wanke idona saina kirashi. Saida ya saita kanshi sanan ya kirashi yazo ya bani na tafi, tun acikin mota naji kaina yana saramin ina zuwa gd nayi wanka nayi sallar laasr na watsa pcm, kawai nabi lpyr gado.
Suraj ma gd ya tafi, badawan gidansu suna kwasar gaisuwa amma kamar besan sunayi ba direct part dinsa ya wuce yayi wanka yayi sallar magrif, sanan ya nufi falon dad dinshi, tare ya samesu da mum dinshi suna hira, sallama yayi ya durkusa ya gaishesu bayan sun amsa dad yace is like you are not in d mood, ko zan Iya sanin me yake damun yarima? Gyara zama yayi yace ranka ya Dade alfarma na keso don Allah kayimin cikin zumudin son yaji abinda yake damun Dan nasa yace inajinka yarima, gameda maganar aurena da fauze ne, akwai abinda na boye ban fada maka ba, kanwarta Bintu itace yarinyar da nace zan kara aura daga baya.....ya kwashe lbrn komai ya fada masa. Impossible dad yace, kafi kowa sanin bana mgn biyu, dad wallahi idan ban auri Fatima ba zan Iya rasa Rayuwa ta, don Allah ka temaka min, mum kisa baki don Allah wallahi Fatima ce farin cikina pliss, yallabai don....kinga ja danki Ku fice min daga daki, bana son jin komai, Ku fita nace haka mum ta mike rai a bace ta nufi part dinta, shima dakin shi ya koma ya rufe da mukulli ya zare key din yasa a karkashin pillow kuka yake sosai, abinci kuwa ma ba a magana, nan take wani zazzabi me zafi ya rufe shi, mum dinsa ce tazo ta rings buga kofar amma yaki budewa, washe gari ma tru out be bude ba, ba irin magiyar da mahaifyrsa batayi ba, amma fur yaki ya bude har dare. Da kyar ya tashi yayi alwala yayi brush sallollin ma a zaune yayi. Da me martaba yana basarwa, amma dayaga abin da gaske ne harshi akaje ana buga kofa amma shiru, can sai ya tuna yanada spare key, saiya koma dakinsa ya dauko suka bude dakin, a kwance suka sameshi kmr gawa ga jikinshi zafi kmr wuta, da sauri aka sashi a mota aka tafi asibitinsa
Maman Aysha
[8/24, 2:00 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
8⃣0⃣to8⃣5⃣