Sashe 11
Fatima Bintu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
4pm
Yaya fauze tayi knocking kofar office din suraj, yes coming, ta bude ta shiga yana ganinta ya hade girar sama d kasa me yakawoki office dina? Abinka da jinin saraut nan take taji gabanta ya fadi, wata uwar tsawa ya daka mata,,,ina magana kin yimin shiru ko kurma ce ke? Ehm uhmm dama zuwa nayi na baka hakuri akan abinda ya faru tsakaninka da Fatima wallahi sharri......ya isa fice min daga office, bana bukatar jin bayaninki. Wuri wuri tayi, sai kuma ta tuna baya son kuka kawai saita fashe da kuka don Allah my Prince kayi hakuri, wallahi Fatima tana cikin matsananci hali tun ranar da abin ya faru ko abinci bata ci, ta fita hayyacinta don Allah ka tausaya mata Prince wallahi Fatima bata aikata abinda ake zarginta dashi ba. How sure you are ya tambayeni da kakkausar murya, sbd nasan ko wacece sis dina, kaima ya kamata ace kasan abinda zata Iya da Wanda bazata Iya ba. Is OK yaya fauze ga kujera nan zauna, yanzu me kike so ayi? Tana murmushin farin ciki tace so nake ka bani hadin kai mu binciko wadanda sukayi mata sharrin. To ta ina kk ganin zamu fara? Mu binciki jamcy kawarta, sbd ranar da taje birthday dinta aka hada abin, kinsan inda zamu sami jamcy? Eh, to muje. Tare suka jero har bakin motarsa ya bude suka tafi tanayi masa kwatance har gdn, Ashe bama agaban iyayenta take ba haya ta kama take zaune. Har cikin dakinta suka shiga bayan sun gaisa fauze ta dakko pics din tace don Allah Jamila ko kinada masaniya akan wadanan hotunan ? Dariya tayi irin ta yan iska sanan tace kwarai kuwa, Nina nasa a baka Prince yace ko meye dalilin yin hakan? Contract aka bani, waye ya baki? Zan fada maka amma saika biya, saboda business nake.........wasu mahaukatan mari ya wanke ta dasu har guda hudu Dan ubanki nayi miki kama da Wanda zakiyi business dashi?
Maman Aysha
[10/14, 9:39 PM] +234 814 518 6542: .[9/1, 10:10 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
1⃣7⃣0⃣to1⃣7⃣5⃣
Rike kumatunta tayi, acikin Dan kankanin lkc ta tuna da Wanda take magana, kuma ts shiga hayyacinta. Tsawa ya daka mata you're wasting my time ki fadamin wace ta saki? Tana kuka tace cousin dinka bilkisu galadima, ya juyo ya kalle yaya fauze itama shi take kallo, sanan ya juya ya cewa jamcy nawa ta biyaki tace 20k tsuka yayi yace mstsiyaciyar banza akan dubu ashirin kk zabi da ki jefa kawarki acikin wani hali, tur da halinki. Waya ya dauka ya kira sarkin dogarai ka turomin mota da fadawa guda biyu yanzu, to ranka ya Dade wane unguwar ne? Ungu yaya fauze yi mishi kwatance ta karba tayi masa baafi 15mint ba sai gasu, suna shugowa yace Ku tafi da ita kusata a cell din cikin gdnmu. Angama ranka ya Dade wuce muje yar talakwa, suna fita yace mu tafi yaya fauze direct gidan galadima ya tafi tunda ya shiga gdn fadawa suka fara kwasar gaisuwa sama sama yake amsa musu. Tana daki taji wayarta tana ringing tana dubawa taga Prince wani ihu ta saki yehhh plan ya fara aiki yau yarima ne yake kirana cikin kissa da Jan hankali tace hlo my Prince, ki fito waje ina jiranki, cikin zumudi ta fito, dama yasa yaya fauze ta koma back seat so tana zuwa ya bude mata kofar gaba tana shiga ya rufe motar ya fisgeta suka fice daga gdn. Gudu yake kamar zai tashi sama yana zuwa gdnsu ya wuce har bakin cell din gdn, yana faka motar ya fisgota ta fadi kasa, ya wanketa da mari uban me Fatima ta tsare miki kk kulla mata sharri? Au tambayata ma kake? Kafi kowa sanin dalilin ai yaya suraj, sau nawa zan fada maka ina sonka, ko kayi zaton na daina sonka ne? To ina nan akan bakana, idan kaga na daina sonka to na mutu ne, da sonka zan mutu suraj. wani Marin ya kara wanka mata da uwarki ina mgna kema kinayi nace bana sonki, anaso dole ne? janta yayi ya jefata a cell, yasa mukulli ya kullesu tana juyawa taga jamcy ya akayi asirinmu ya Tonu? Wallahi nima bansan ya akayi ba. Karki damu bari na kira Maman shi tasa ya fitar damu. Phone dinta ta dauko ta fara dialing no mum tana dauka tace ranki ya Dade ina wuni, lpy bilkisu ina gajiya ba gajiya, saikuma ta fashe da kuka aa me faru kk kuka yaya suraj ne ya kamomu nida wata friend dina, ya kulle mu a cell, wane cell? Na nan cikin gd
Maman Aysha
[9/2, 8:47 AM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
1⃣7⃣5⃣to1⃣8⃣0⃣
Subahanalla ina suraj din ya fice daga gdn, to zanyi mishi mgn karki fadawa Mutanen gdnku kinji to mum nagode.
Direct gdnmu suka taho yana faka motar yaya fauze ta shiga gd da gudu tana zuwa ta rungumeni albishirinki nace goro mungano Wanda suke kulla miki makirci, yanzu haka ma da prince muke kije yana kiranki dama wata gown ce a jikina yellow, kawai saina yafa mayafin rigar muka fita, a Palo muka sami mum a zaune ta kalli yaya fauze ina zaku? Waje yanzu zamu dawo, na fahimci ta shanyeki yanzu har kinfi jin mgnrta a kaina ma ko? Haba mum don Allah ki daina irin haka muje Fatima. A guest Palo muka sameshi muna shiga yazo da sauri yayi hugging dina kamshin turarensa ya daki hancina Fatima don Allah kiyi hakuri ina sonki da yawa tsananin kishi ne yasa nayi miki haka, don Allah ki yafemin kinji. Na yafe maka suraj Allah ya kiyaye gaba yace amin, Sam mun manta da yaya fauze tana wajen saida tayi gyaran murya sanan muka juyo suraj yayi dariya yace sorry yaya fauze nayi missing dinta da yawa ne wallahi, itama dariya tayi tace ni zan shiga ciki yunwa nake ji, Fatima ki samowa Prince wani abin yaci Dan ina ganin ko lunch beyi ba daidai nan wayar shi ta fara kara hlo mum suraj kana ina? Gidansu Fatima, kazo yanzu ina son ganin ka to, Fatima ai tafiya ma zanyi basshi kawai naci a gd sai munyi waya nace to. Yana zuwa mum ta haushi da fada wato baka gudun magana ko, kasani cewa ba jituwa tsananin Baban ka da iyayen yarinyar nan tunda kaki amincewa da magnr aurenta, meyasa zakazo ka kulleta? Kasan idan babanta yaji zai Iya fassara abin da wata manufar, sabd haka kaje ka fito musu da yarsu yanzu nan, mum laifi fa tayimin, bana son musu Son kawai kaje. Fita yayi rai a bace ya budesu wanan shine warning na karshe da zan Baku duk wacce ta kara shiga sabgata kota Fatima wallahi saina karya shi banzaye mahaukata kawai, Ku bace, da sauri suka fice daga gdn.
Maman Aysha
[9/2, 12:01 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
1⃣8⃣0⃣to1⃣8⃣5⃣
2 waeks later
Komai ya dawo normal tsakanina da suraj, soyyaya muke kamar zamu cinye junanmu, itama yaya fauze soyyaya tayi nisa ita da TJ ana tunanin ma tare zaa hada bikinmu. Gobe ne ranar da gdn me martaba suka yanke zasu kawo lefe, sabd haka Aunty sakina tazo sbd a shirya yanda zaa karbesu a daki ta sami mum tayi mata magana, Haj karima me kk shiryawa na karbar lefen Fatima gb? Ban sani ba, nace bansani ba waye bawanku? Kece kanwar ubanta, sbd haka saiki San me zakiyi amma ni ba wani shiri da nake, haka kk ce? To ai shi kenan dama shiyasa na taho tun jiya sbd tsabar sanin mugun hali irin naki, Allah ya shirye ki,Ta fice daga gdn cikin bacin rai.
Washe gari
Tun 6am muka tafi gdn Aunty sakina dake a Faruk qtrs, Ambici mukayi musu na alfarma soye soye kuwa baa magana duk wani kayan dadi daka sani an hada shi zuwa 2pm mun gama hada komai. Muna gamawa aunty sakina tayi wanka ta shirya tace Fauziya bari naje can gdn nasa a kara gyarwa iam sorry to say nasan mum dinki bazata sa a gyara ba, dariya tayi tace to. Aikuwa da taje ba wani shiri d akayi saida taje tasa yan aikin gdn suka hau gyara, kafin kace me komai yayi neet, tabi sako da lungun gdn ta kunna turaren wuta, sanan ta koma falon da zaa karbi bakin ta zauna