Sashe 14
Fatima Bintu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
1wk later
Zaune suke a cikin dakin da Fatima take, har Abba da me martaba suraj kuka yake sosai ana bashi hakuri, Ku kyaleni nayi kuka dad yaufa satin Fatima uku a kwance batasan inda kanta yake ba, tun ina saka ran farfadowarta harna fara fitar da rai, fatima ce rayuwata dad idan ta mutu to nima bazan dadai ba zan bita. Tun abban Fatima yana daurewa shima besan lkcn daya fara kukan ba aka rasa Wanda zaa bawa hakuri acikin su, daidai nan mum da fauze suka shigo, ita fauze ta fara rera nata kukan dakyar me martaba ya samu sukayi shiru rungume dansa yayi cike da tausayi kayi hakuri suraj ina ganin a shirya fita da ita abroad kawai gobe to wacce kasa zaa.......laila ha illalla Muhammadun rasulilla sallalahu alaihi wa sallam, da gaske yaya fauze zaki Iya kashe ni? Da gaske akwai poison a apple din da naci? Kiyi hakuri karki kashe ni, suraj yaya fauze zata kashe........sai ta saki wani irin ihu.
Maman Aysha
[10/14, 9:39 PM] +234 814 518 6542: [9/4, 11:13] Amina Yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
2⃣2⃣0⃣to2⃣2⃣5⃣
Juyawa yayi ya kalli mum meyasa kk sa akashe ni? Yaya jafar ne ya fashe da wani irin kuka why mum? Meyasa don Allah? Meyasa kika zabi jin dadin duniya fiye da komai a rayuwarki? Wayyo Allah na shiga uku wanan wane irin abin kunya ne, Fauziya ma kukan take kin cuceni mum, wallahi kin gama dani. Tsohon boka shine mahaifina oh noo wallahi bazan yafe miki ba. Abba ne yayi gyaran murya yace yanzu dai kafin nace komai karima na sakeki saki uku, sanan ya kalli police din da suke bakin wajen yace me kuke jira? Ku tafi da su mana, aikuwa tuni suka tisa keyarsu agaba suka tafi. Saida komai ya lafa suraj ya kamani ya kaini toilet nayi wanka nayi brush, suka fita na canja kayana sanan aka kawomin abinci naci, sanan aka zauna anata maimaita abinda ya faru.
2 wk later
Suraj ya sallame ni na koma gida, na ware sosai harna danyi kiba, kowa yana kokarin yaga ya bani kulawa, tattalina ake kamar kwai misali oga suraj, shikam kuda adole yake tabani kullum tare muke wuni dashi a gdn aunty. Yauma kamar kullum muna zaune da aunty da yaya jafar da suraj muna hira sai yaya jafar ya make muryar sa yana cewa Ku kyaleni nayi kuka, yau satin Fatima uku ba tasan Ind...Fatima ce rayuwata idan ta.....be karasa ba suraj ya kai mishi duka muka kwashe da dariya gabadaya, yaya jafar yace ni kadaka ko suraj? Ka manta ni sirinka ne? To wallahi zan fasa baka auran. Iam sorry big Broz kaina bisa wuyana ayi hakuri dariya muka karayi. Aunty tace ni zanyiwa yaya magana ya kamata a daura auran nan su tarkata su koma gdnsu ni wanan rashin kunyar ta isheni haka. Yaya jafar yace yawwa aunty inada wata shawara, be kamata ayi taron bikin nan Abba bashi da mata ba, me zai hana a samo masa bazawara me kyaun hali ya aura, gaskiya ne jafar kayi tunani me kyau aikuwa Halima kawata auranta ya mutu, sabd mijinta yaga bata haihuwa kuma tana da tsananin kirki ga son addini, koda ita zan hadasu? Eh hakam ma yayi, to me ze hana muje mu same shi yanzu? Is OK muje, suraj yayi mana sallama ya tafi. Mun sami Abba munyi masa bayani, kuma ya amince, itama aunty Halima bamu sami Matsala ba sbd haka ba tare da bata lkc ba aka daura aure akan sadaki naira 200k amarya ta tare saidai muce Allah ya bada zaman lpy. Mu kuma ansa daurin auran mu nanda sati biyu.
A bangaran su mum kuwa yan sanda sunyi bincike kuma sun tabbatar da abinda ake tuhumarsu dashi gaskiya ne, sbd haka anyanke musu zaman shekara guda a gdn yari da aiki me tsanani. Kullum daga gdn yaya jafar ake kaimu su abinci.
Maman Aysha
[9/6, 14:12] Amina Yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
FINAL 2⃣3⃣0⃣
A yau ne dubban jama'a suka saida daurin auran suraj mohd Kabir, da amaryarsa Fatima Abubakar sadiq akan sadaki 200k. Biki akayi na gani na fada Wanda fadarshi anan ma bata lokaci ne, events guda Tara akayi kuma dukkan su ba Wanda beyi kyau ba. Aunty Halima da aunty sakina sun taka rawar gani wajen shirya amarya harsu ka sa take ji kamar mahaifiyata tana Raye. Yaune zaayi events na karshen, uwar ango ce ta hada shi sbd tarar amaryar tilon danta.
5pm
Na shirya cikin wani haddadan filtex lace Dan 250k, pitch color ne, amma akwai dikon golden a jiki sabd haka head, bag& shoe duk golden nasa nayi kyau irin Wanda har wasu suke tunanin anya Prince mutun ya aura kuwa? Wanda suka sanni sosai suka basu amsar mutun ce ba aljana ba. BILY ta ajiye makaman yakinta, sabd bata taba karemin kallo ba sai yau, itama kyau na ba karamin tsoratar da ita yayi ba. Suraj ma ba karamin kyau yayi ba abindai baa cewa komai. Bayan angama walima dad da Abba su kasa aka kiramu sukayi mana nasiha me shiga rai, sanan motocin da zan Iya cewa yawansu yakai Dari biyu kuma duk da mutane aciki sukaimin Rakiya zuwa makeken gdn a federal low cos Gombe. Kyau da tsarayuwar gdn bazai fadu anan ba kowa yayi imagining kawai. Bayan yan kawo amarya sun watse aka barni daga ni sai asmy da MURJA, sai kuma bayi mata da aka bani guda hudu zasu ringa yimin aiki, Amma su a boys qtrs din gdn suke. Asmy ce taje ta kirasu suka hadu suka gyara gdn saboda mutane sun Dan mata wani wajen, bayan sun gama suka saka turaren wuta, nima na shiga toilet nayi wanka na shirya cikin wata farar Arabian gown yar wajen 50k nayi wanka da turare. Saida su asmy suka tabbatar komai yayi zamzam sanan sukayi min sallama suka tafi. Sun fita da few seconds najiyo hayaniyar su suraj, voice dinsa na jiyo yana cewa nan ne boda sbd haka Ku juya Ku tafi ai kun rakoni, ko me daya daga cikin su yace sainaji sun bushe da dariya gabadaya har suna tafawa, daga nan sukayi sallama ya shigo ciki. Direct dakina ya shigo yayi sallama ba tare da na dago kaiba na amsa zama yayi a bakin gadon ya dage mayafin rigar na dago muka hada ido ya sakarmin murmushin sa me tsada, ya salam kawai nace sabd zallar kyau dana gani na sha'afa ina kallonsa kawai sainaji ya hura min iska a idona, don't mine Fatima, iam yours forever. Mutuwa ce kawai zata rabani dake fatima insha Allah, wani kallo ya watsa min tashi muyi salla mu godewa Allah ba musu na mike kinada alwala ne? Nace eh. Bayan mun idar ya dauko ledar daya shigo da ita kayan motsa baki ne aciki kala2 yana bani inaci harna ce na koshi, sanan ya danci kadan shima yaje toilet ya wanke hannunsa ya fito. Kamani yayi tashi muje dakina mu kwanta zanyi magana ya jawoni jikinsa ya matse a hk har muka shiga dakin da zan Iya kiranshi aljannar duniya wata yar karmr Riga ya mikomin nasa, dayaga zan bata masa lkc kawai sainaga ya janyoni jikinsa da kansa ya cire gown din jikina ya cire bra da fant din yasa min karamar. Kuka na fara ina kankame jikina da sauri yasa harshensa ya fara lashe hawayen, ina Neman kwacewa daga jikinsa kawai sainaji ya hade bakina da nasa nan take na manta duniyar da nake. Gud nyt Fatima & suraj
Washe gari
Kwance nake akan gado ina kuka banda aikin rarrashi ba abinda suraj yake, da kyar ya lallabni na tashi naje nayi wanka na shirya cikin Hilton white & yellow na murza dauri nayi simple make up nayi kyau sosai kafin na fito yan aikin da aka bamu har sun gama gyara gdn dake dama mum dinsu suraj tayi taraning dinsu, ni turaren wuta kawai na saka. Abinci harda ga gd biyu aka kawo mana wato aunty Halima amaryar Abba da kuma mum. Su prince Affan da suhailat sunzo sunyi mana sallama, suhailat nata tsakanata wai sai sunzo suna.
1y later
Su mum da yaya fauze sun fito daga prison, sun rokeni na yafe musu abinda sukayi min. Yanzu haka sun koma kano da zama, sbd tun fitowarsu aka daurwa mum aure da Baban yaya fauze Malam Adamu.
2 yrs later
Fatima ce take ta gudu a compound din gdnsu wasu yara da kana ganin su kasan identical twins ne mace da namiji suna binta ganin ta kasan ta gaji, Amma su dake yarane ko ajikinsu. Cikin guardian ta shiga suraj yana zaune ya shimfina darduma a kan grass carpet kawai saita fada kansa rungumeta yayi tsam ajikinsa sanan yayi lallausan murmushi yace raguwa kawai ji yanda yara kanana suka sa kikayi wujigawujiga daidai nan yaran suka karaso suka fada jikinsu mikewa yayi ya dauki macen ita kuma ta dauki namijin ya rungumeta suka tafi.
Haka mukaci gaba da Rayuwa, abbanmu ya tsaya takarar governor kuma yaci.
Alhamdulilla anan na kawo karshen Fatima Bintu, fans dina Wanda basuyi aure ba inayi musu addua Allah ya kawo musu mazaje na gari, kuma masu sansu kamar yadda suraj yake son Fatima. Sai mun hadu a Littafina na gaba wato KABEER