Sashe 13
Fatima Bintu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina fita na kira no data kirani da ita, befi da 1mnt ba sai gasu a motr friend dinta na shiga muka tafi. A tare muka shiga gdn muka zauna friend dinta me suna Nancy tace wai kuma gashi banida lemo a gdn, saida kuyi maleji da ruwa mukayi dariya gabadaya ta bude fridge din kenan zata dauko ruwa, kawai sai taga apple tace au kunyi saa ga guntun apple dinda na sayo jiya ta miko mana guda ukune green biyu ja daya, saita dauki Jan mukuma ta miko mana green din nida yaya fauze tunda Ku yan gd dayane bari na Baku iri daya, harna karba sainace red din zaki bani bana shan green apple, OK to gashi nayi bismilla na faraci, munaci muna hira yaya fauze ce ta fara cinye nata, sanan sai ni. Ina gama cin nawa sainaga yaya fauze ta juyo tace min Fatima nace na'am, bani aron eayarki nace to, na mika mata sai kuma tace nayi miki tambaya? eh, bakiyi mamakin yanda akayi na hakura da suraj lkc guda ba tareda na damu ba, bayan kuma suraj irin Mutanen nan ne da ake kira allura cikin ruwa. Murmushi nayi nace ko kadan banyi ba sbd na yarda da sonda kk min, gaskiya ne, amma bari na baki lbrn abinda ya faru a gurguje sabd bamu da lokaci sosai.....
Wato abinda ya faru shine, lkcn da suraj yace ke yake so, na shiga tashin hankalin da ban taba shiga ba, da nayiwa mum bayani saitace muje wajen boka da mukaje sai boka yace akwai tsari ajikin suraj, asiri bazai taba kamshi ba ke kuma kullum acikin addua da karatn Qur'an kk sbda haka ko anyi asirin bazai tasiri ba. Wanan shine dalilin da yasa na fara kulla miki sharri, duk wani sharri da akayi miki nina kulla shi har Wanda akace BILY galadima tayi, nina hada plan din, na fuskanci suraj ya fara zargina shine yasa nayi bincike na gano BILY na tsananin son suraj, saina tura jamcy taje wajenta a matsayin ita zatayiwa aikin, kuma akayi saa bilkisu ta amince harta bata kudi. Ni nasa jamcy ta fallasa abin sbd na kadar da tunanin suraj, sanan kuma mutane zasu kara amincewa dani, ta yadda koda anji lbrn mutuwarki baza'a zargeni ba, saida a zargi bilkisu. Wata dariyar mugunta sanan tace Fatima na fahimci suraj yana yi miki son da ko iyayensa baya musu irinsa, kuma bazai Iya son wata ba saidai idan bakya raye, shine yasa na yanke hukuncin na kashe ki, sbd idan bakya duniyar dole na maye gurbinki. Tunda ta fara magana nake innalillahi wa inna ilaihir rajuun, tana ambaton kisa na dago kaina muka hada ido cikin tsananin mamaki nace kisa? Yanzu yaya fauze zaki Iya kashe ni? Yesss ai kin Riga kin mutu ma Fatima domin kuwa apple din da kika gamaci yanzu akai poison aciki, nidai saidai nace Allah ya jikanki, Allah ya sani ina sonki Fatima na kasa ma.......bata karasa magana ba naji cikina yana wani masifaffen ciwon da ban taba jin irinsa ba, yunkurin tashi tsaye nayi kawai sai tari ya sarkeni wata kumfa ta fara fita a bakina nan take na fadi a wajen ba numfashi.
Maman Aysha
[10/14, 9:39 PM] +234 814 518 6542: [9/3, 12:16 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
2⃣0⃣5⃣to2⃣1⃣0⃣
10mint ya kaisu asibitin sabd shara gudun da yake kamar zai tashi sama, suna shiga amenity din asibitin ya wuce saidai me? Yana shiga yaga Dr Jamil da wife dinsa sunata zabga kuka nan take ya kame waje daya da kyar ya Iya cewa karka boyemin komai friend, me ya faru da ita? Iam sorry to say suraj, she is dead. What!!!! Innalillahi wa inna ilaihir rajuun,,,,,,,,,,,ya zube a kasa summamme kanshi yayi da gudu yana jijjigashi amma ina ko motsawa beyi ba, daukar shi yayi ya kwantar akan katifa daidai nan aunty sakina da tayi mutuwar tsaye ta furta bata mutu ba doctor, kula dakyau tana motsa yatsanta, da sauri ya juya ya dauke ta ya nufi emergency unit da ita, yana shiga ya bude carbud din da suke zuba emergency drugs ta cikin dakin, ya dauko dextrose saline 1ltr da cannula yana gama setting din ya kalli ruwan yaga yana shiga vain din normal beyi tissuing ba da karfi ya furta alhamdulilla tabbas tana da rai. Wasu allurai ya debo yayi mata, sanan da sauri ya koma dakin da suraj yake ya debo ruwa me sanyi ya yayyafa mishi ajiyar zuciya yayi sanan ya bude ido, nan take abinda ya faru ya dawo masa kwalar rigarshi ya rike da gaske fatima ta rasu Jamil? Answer me! Da gaske kake ta rasu? Bata mutu ba suraj, Karya kake bayan ka Riga ka fadamin ta mutu. Wallahi tana nan da rai suraj saidai tana tsananin bukatar temakonka, ka da nutsu ka dawo hayyacinka suraj Fatima poison dinta akayi, so yanzu dole muje ayi abdominal USS, muga wanne organs ne yayi affecting, kuma kasan iam not gud in scanning so don Allah ka nutsu muje mu ceci ranta....ko karasa wa beyi ba ya mike, da kansa ya kaita scanning room duk da suraj expert ne wajen Iya scanning, amma yasha wahala kafin ya gano inda Matsalar take wato intestine perforation, case din is very complicated, any time zata Iya rasa rayuwarta, nasan iam expert a irin wanan surgery din, amma bazan iya ba nayi loosing hope,my friend ka nemo min mafita don Allah. Mafita dayace ka fita da ita out site, yaushe? Bamu da time Jamil, to amma kasan kaf 9ja ba Wanda zai Iya aikin nan sai kai so kaga dole.....be karasa ba yace lets go to theatre room cikin kankanin lkc ya hada kan anaesthetic da theatre nurses, yayi addua ya fara aiki.
[9/3, 2:25 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
2⃣1⃣0⃣to2⃣1⃣5⃣
4hrs later
Aka fito da ita amenity room aka wuce da ita, kuma alhamdulilla yayi aikin successfully. Sai a lkcn ya tuna yabar phone dinsa a mota, iyayensa ne suka fado masa tabbas nasan su mum suna nan suna nemana da sauri ya koma mota ya dauko wayar yana dubawa yaga 55 missed call, dad dinsa ya kira ya fada musu abinda ya faru, ya tambaye shi ko dad din Fatima ya dawo? Yace basu karaso ba sai gobe, ,zamu zo yanzu da mum dinka yace to. Staff din da suke night duty a asibitin basu San me yake faruwa ba, saida sukaga zuwan me martaba da fulanin sa, da fadawa sunkai mutun ashirin suka duba time 11:30pm sai sukace kai kodai MD bashi da lpy ne bamu sani ba? Har cikin dakin suka shiga tana kwance kamar me bacci, me martaba ya Dade akanta yana kallonta sanan ya juya ya kalli suraj yace Weldon my son iam really proud of you, yaushe kake ganin zata farka, bazata wuce 1wk ba insha Allah. Allah ya bata lpy duk aka amsa da amin, to yanzu wa kuke ganin zai ringa kwana a wajent? Aunty sakina tace ni zan zauna ranka ya Dade....bata karasa suraj yace ni zauna dad, sbd kona tafi hankalin bazai taba kwanciya ba aunty kibi Jamil ya saukeki a gd, mum zatayi magn me martaba yace kyaleshi may b akwai dalilin sa nayin hakan. My son Allah ya bata lpy, kuma inaso ka kwantar da hnklinka kaji, nayi waya da commissioner of police ya bada yansanda da zasu ringa gadin dakin nan har a sallameta, akwai mutun hudu yanzu a waje da zasu kwana, mun tafi saida safe.
Abba ya dawo, shima ba karamin tashin hankali ya shiga ba saidai ya godewa Allah dayaji lbrn tana darai, kuma anbaza jami'an tsaro su binciko Wanda sukayi mata wanan aikin.
Fauze da mum plan din mu bazai yuyu ba sbd Prince yace da kansa zai yi zaman jinyar, kuma anzuba police a bakin dakin kinga ba yanda zaayi goje ya shiga, sbd haka meye mafita? Mafita dayace fauze tunda yanzu Fatima tana cikin rashin lpy, ba damar yin addua, mu koma wajen boka ya tura aljani ya karasa mana ita, wata yar iskar dariya fauze tayi shiyasa nake sonki mum muje ko. Kallon su yayi 1by1 sanan yace bazaiyuyu ba, sbd yaron da yake tare da ita kullum acikin addua yake, aljani be isa ya shiga wanan dakin ba Ku canja wata shawarar👹hhhhhhh.....to me ze hana ka rufe mana bakinta ya zamana har Iya karshen rayuwarta bazata taba Iya furta cewa fauze ce tayi yunkurin kashe taba. Eh zamu Iya wanan, ki ajiye kudi zakiga aiki da cikawa to mungode boka karki damu aikinmu kamar yankan wuka yake hhhhhhh.
1wk later
Haka ya cigaba da zaman jinyarta ba Wanda yake bari ya shiga dakin,sai Jamil, Abba dad dinshi da kuma aunty sakina, amma baya dasu duk Wanda yazo baya ganin ta saida su gaisa da aunty sakina su tafi dake kullum da safe take zuwa sai dare take tafiya. Kullum acikin addua suraj yake, kusan kwana yake yana nafila yana fadawa Allah kukan shi. Duk wani nursing care da akewa unconscious patient shi yake mata. Yau yake sa ran zata farka, tun safe yake zuba ido amma har dare shiru, ya kalli operation wound din yaga yayi healing dake kullum ana dressing. Washe gari ma shiru ba alamar motsi, gashi da NG tube ake bata abinci, har dare bata farka ba hankalinsa idan yakai dubu to ya tashi zaune suke da Dr Jamil da sauran doctors din asibitin suna shawara amma basu sami solution ba, at d end saiya yanke hukuncin kiran Dr sultan wani kwararren likita ne da yakai 25 yrs yana aiki Dan jihar jigawa ne, amma mazaunin abj sunyi magn yace zaizo gomben da safe.
Washe gari
Chekiang nata sosai, duk wani system na jikina is normal, kuma ya duba drugs din da suraj ya dorata akai kowanne yayi. Kallon shi yayi yace Dr suraj treatment din da kayi mata nima abinda zan Iya kenan, kuma kaga a duk binciken da mukayi we didn't detect any abnormality, so keep on praying, insha Allah zata mike. Godiya yayi mishi sosai ya bashi kudi masu yawa sukayi sallama ya tafi.