Sashe 7
Fatima Bintu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Suna hanya Abba ya kira me martaba akan mgnr sa rana da sukayi, sai yace masa wallahi ka ganmu a hanyar asibiti yarima ne ba lpy, yace subahanalla gani nan zuwa yanzu, Haj karima ku zo mu tafi asibiti Prince ba lpy, harna saka kayan bacci pyjamas Riga da wando, kawai saina dauko abaya red na Dora akai, na yane kaina da mayafin rigar, nasa flat shoe red na fito muka tafi.
Ana kaishi 2 I see na asibitin yazo ya tare su aminity aka wuce dashi da sauri Dr jamil ya fara duba shi, sanan ya rubuta mgni, waya ya dauka ya kira pharmacist yace ka tro daya daga cikin staff dinka ya kawomin wadanan drugs din, ya fara krnto masa su har ya gama. wayar shi ce ta fara kuka yana dauka daga daya bangaran akace hlo sir, Dr sagir ke mgn, munada wani complicated case a maternity ward need your help pliss, Dr sagir kayi abinda zaka Iya ina tare da CMD ne bashi da lpy, subahanalla Allah ya bashi lpy amin. Da muryar sa da fata fita yace go and attend her Dr Jamil my own case is minor tunda kayi priscription sami wani nurse din yazo.....daidai nan mukayi sallama Dr Jamil yace alhmdl ga Dr Fatima nan zo kiyi setting line ni zan tafi maternity ace to, jiki ba kwari naje nasa canula, sanan na bada IV drugs da sauran maganin, bayan na gama na zauna akaci gaba da hira yaya jafar ma yazo sai wajen 10pm Abba yace mu tashi mu tafi, yaya suraj ne da wasu amintattun fadawa su biyu zasu kwana a wajen shi.
Washe gari da wuri aka sallame shi, bayan yaya jafar ya koma gd yayi wanka yazo yace da yamma zaizo muje fada mu kara duba suraj mukace to, kitchen na shiga nayi masa lafiyyayen Dan wake, na dama kunun gyada me dadi na juye a lafiyyayun food flasks, na juye kunun acikin flask sanan na koma nayi wanka wata lafiyyayar bakar arabian gown na saka, da pink stones ajikinta nayi rolling da pink gyale, simpl make up nayi na dauki pink shoe &bag na fito a falo na sami yaya fauze fuskar nan tasha eye shadow, saikace aljana ta kalle ni tace sis me ya kamata na kaiwa Prince? Nace nayi masa favourite dinshi saiki kai masa azuwan ke kikayi, iam very sure he will appreciate it, yauwa my sis, shiyasa nake sonki, me kikayi masa nace danwake da kunun gyada, nan take tasha mur, kin ma renamin hankali, ai wallahi abin kunya nema, ke kikai masa mana, nace aikuwa zan kai masa din, kuma wallahi karki sake kice in jini, kice ke kika kawo masa nace to shi kenan, daidai nan yaya jafar ya shigo yace meke faruwa wai Dan renin hankali danwake da kunu tayi min na kaiwa suraj, to ita saita Kai mishi ai, nace eh ni muje na kai mishi. Abba bakery muka biya yaya fauze tasai mishi snacks sanan muka wuce.
Kofar gdn a cike yake da fadawa sai muzurai suke, dake sun San yaya jafar da sauri suka bude mana gate muka shiga, saida muka wuce gate uku ana hudun ne muka isa, duk da gdnmu katon ne amma girman gdn sarauta daban yake fadar kyau da haduwarsa ma bata lkc ne. Har bakin kofar falo fadawa suka barmu mukaje sbd sanayya, muna zuwa muka shiga saida muka wuce falo uku, sanan muka shiga na fulanin sarki komai na falon pich color ne yayi kyau sosai, shiyasa akace gaba da gabanta aljani ya taka wuta, duk haduwar gdnmu da muke gani sai muka zama yan kallo a gdn su suraj, gaskiya suraj bashi da giman kai ko kadan ko don ya gaji sarautar gaba da baya ne, yanda yake da saukin kai ba me cewa acikin daular nan yake Rayuwa, curve uku ne a falon, daya na shiga part din me martaba, daya part din fulani, dayar kuma part din suraj, daya bangon kuma katuwar TV plasma ce irin ta tsaye. Da faraarta tazo muka gaisa kmr ba gimbiya ba, sanan tayi mana jagora har zuwa part din suraj muna shiga a zuciyata nace aljannar duniya, komai na falon orange and lemon green, idan ka dauke plasma da TV stand, wani waje ne kamar dining area, instead of asa dining table sai akayi decorating din wajen da wata katuwar darduma, sanan aka jera wasu haddadun toror pillows orange and lemon green ga katuwar spilit AC ga wasu shegun flowers, a wajen muka sameshi ya kishingida amintattun fadawansa masu sashi dishadi suna gefansa a zaune, waje muka samu muka zauna bayan mun gaisa muka tambaye shi ya jiki yace da sauki. Food flasks din abinci na gani sunkai guda goma, a yangance yaya fauze ta mika mishi ledar snacks din da ta siyo masa, sai kawai kunya ta kamani, a zuciyata nace gaskiya da kunya na bashi danwake nan da kunu, yaya jafar ne ya katse min tunanin da nake dacewa Fatima fa tayi maka danwake da kunun gyada ya kalle ni yace Fatima bashi mana, a kunyace na mika mishi aikuwa sai ya fadada faraarsa da cewa kai amma nagode Fatima wallahi dama bakina ba appetite na rasa abinda zanci, zuba min Fatima. Sau biyu yana cinyewa ina kara masa sbd yajin yayi dadi da kaina na daka shi, yana cikin ci mum dinshi ta shigo tace a ina ka sami Dan wake? Yace Fatima ce ta kawomin tace kai amma Fatima kin kyauta Allah yayi albarka, dama yaki cin komai, kuma ni tunanin nayi masa danwaken be zomin ba, suraj yace mum harda kunun gyada yau bazanci abincin ki ba muka kwashe da dariya gabadaya har mum. Bayan ya gama mukaje muka kwashi gaisuwa a wajen me martaba, daga nan muka wuce gd.
Maman Aysha
[8/24, 6:58 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖
8⃣5⃣to9⃣0⃣