Sashe 1
Fatima Bintu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
[8/15, 9:53 PM] amina yakubu: 🍇🍇🍇FATIMA BINTU🍇🍇🍇
1
Kyakyawar yarinya ce zaune ta zabga uban tagumi akan wasu lafiyyayun irin kujerun nan da ake sawa a guarding a rabar cikin makarntr Gombe state university, yarinyar first class ce a wajen kyau, me krt na Baku zabi kowa ya siffanta FATIMA BINTU da duk wata kyakyawa da kuka taba sani a rayuwarki.
Hay wats wrong wata golden voice ta daki kunnena, a razane na dago na kalle shi muna hada ido a zuciyata nace ya salam, wanan ba Indian kuma daga ina, amma a fili saina kau dakai nayi kmr ba dani yake ba, wat are you doing here? Cant you respond? Still na basar, kinga idan carry over kk tara ma kanki ai ba tagumi yakamat kizo kiyi ba, way out yakamat ki nema......mallam don Allah ka kyale ni, ina ruwanka koma mene ne tunda ban kulaka ba ai saika rabu dani ko, wata yar iskar dariya yayi, irin ta mazan da suka waye sanan yace wonderful wato nayi magn da yaren da kika fi kaurewa dashi shiyasa kika amsamin ko? To kinga don't waist my time ba a zama a nan wajen iam very sure da kin tambayi friends dinki zasu fada miki, sbd haka packed your every things and leave, na dago zanyi mishi rashin kunya muna hada ido na kasa sbd tsananin kyau da kwarjinisa, bag dina na dauka na tafi ina tunanin ina zan samu inda ba hayaniya na zauna, na kalli agogon hannuna sai nan da 30mnt murja zata fito daga lacca, kai Allah ya sauwake rashin kudi, inda ace inada kudi ishashe a guna da bazan tsaya jiran har sai wata ta fito daga lecture sanan na tafi ba, da yanzu nahau keke napep nayi tafiya ta. Waje na samu a bakin faculty nmu na zauna, banfi 20 mint da zama ba sai gasu sun fito tace sorry Fatima minata jirana ko? Muje mu tafi, muka nufi inda tayi fakin motar muka shiga, muka tafi gd.
Maman Aysha
[8/15, 10:11 PM] amina yakubu: 🍇🍇🍇FATIMA BINTU🍇🍇🍇
2
Muna zuwa daidai kofar gdnmu ta saukeni ta wuce, baba megadi yana kan benci a zaune na gaisheshi na wuce, ina shiga gida ko dakina ban karasa ba mum tace kiyi sauri ki ajiye kayanki kizo ki daura mana abincin dare nace to, bayan na fito nace yunwa nake ji wallahi mum, kiyi hakuri naci abinci saina Dora miki girkin, tafdi bakici abinci ba a yawon naki, don nasan ba daga makrnt kk ba, ni yanzu banida wani abincin da zan baki a gdnan saiki san yanda zakiyi, nidai ki tabbatar kin dora min girki hawaye ne masu zafi suka fara zuba a idona, yaya fauzi tazo ta kama hannuna tace kiyi hakuri Fatima, wallahi banajin dadin abinda mum take miki zo muje na dafa miki indomie, nayi murmushin karfin hali nace karki damu yaya fauze, inada cornflakes a dakina bari naje nasha.
Maman Aysha
[8/15, 11:41 PM] amina yakubu: 🍇🍇🍇FATIMA BINTU🍇🍇🍇
3⃣to5⃣
Yau lecture safe ne dani, tun da wuri na tashi na hada break fast, na koma dakina na gyara saida na tabbatar ko ina yayi tas_tas, na duba time 8:30am, sauri nayi na shiga wanka na shirya cikin wani maroon lace, nayi kyau sosai na nufo dinning harsu mum da fauze sun gama kryawa ina bude food flasks din naga wayam, duk sun cinye Irish da plantain din sai gayan beridi aka barmun kuma ni bana cin buredi, gashi nayi late bare na dafa indomie, kawai saina dauki gyalena na tafi. Duk saurin da nake saida Dr mumtax ya ringa ni shiga aji kuma gashi bama shiri dashi tunda yace yana sona daki ya tsaneni, inda Allah ya temakeni bani kadai bace mukayi saa ya daga mana kafa muka shiga, yayi mana warning akan gobe a period dinsa ta 4to6 zaiyi test kuma duk Wanda yazo late bazai barshi ya shiga ba.
Bayan mun fito na rasa inda zan zauna, sabd zamu koma lecture 2to4, shahada nayi na koma ta gefen guarding din da nake zama, sabd wajen conducive environment ne yanada dadin zama, aikuwa na zauna be fi da 20mint ba sai gashi ya fito daga lafiyyayar motar shi marcedes Benz new design da gudu naga masu kula da wajen sunje sun durkusa sun gaisheshi, sanan suka debo wasu haddadun food flask daga cikin motar, da wata katuwar darduma suka shimfida akan grass carpet din wajen me makon ya zauna kawai sainaga ya iyo guna you again? Me yasa bakya jin mgn ne, bana hanaki zuwa nan ba? Waikai don Allah waye kai a sch dinan? Iam a student lyk u, to meyasa bakasan zamana anan? Sbd nida friends dina ne kawai muke zuwa, to don Allah kaimin afuwa sbd wallahi nakai 1month ina zama a wajen nan, ba Wanda ya taba yimin magn, harna saba. Ni arayuwata banasan hayaniya kuma bana Iya sakewa a cikin mutane, friends dina biyu a a sch dinan daya tana hostel, dayar kuma unguwar mu daya, so don Allah ka yimin hakuri na ringa zama badan halina ba. Murmushi yayi har saida faraaren hakoransa suka bayyana, sanan yace to na hakura. Komawa yayi ya zauna akan dardumar, ya zuba abinci ya fara ci a foil paper naga ya zuba su paper chicken da snacks ya dauko lemon don Simon guda daya ya kawo min, har nace bazan karba ba daya watsa min wani kallo hannuna yana rawa na karma, amma saina kasa ci agabasa masallaci na koma naci, sbd dama banyi break fast ba. 2 nayi muka koma lecture
Maman Aysha
[8/16, 9:33 AM] amina yakubu: 🍇🍇🍇FATIMA BINTU🍇🍇🍇
5⃣to1⃣0⃣
Yau dake 4to6 ne dani dana gama break fast bacci na koma sai wajen 11am na tashi na Dora lunch abinci iri biyu nayi zuwa 12:30 na gama komai nayi wanka ina idar da sallar azahar naji mum tana kirana, ina zuwa tace naga kina ta gaggawa to inaso ki sani yau towo nake sha'awa da daddare kuma wallahi baki isa ki bar gdnan ba sai kinyi min, na marairaice nace don Allah mum kiyi hakuri wallahi test ne dani, kuma yace idan nayi late bazan shiga class din ba, wanan damuwarki ce idan kiga dama kiyi, in kiga dama kuma ki tafi, yaya fauze ce tazo kiyi tafiyarki Fatima zanyi tuwon, rufe min baki mutuniyar banza fita ki bani waje wallahi idan kikayi nida kene ta koma daki tana gunguni haba mum don Allah wallahi abinda kk yiwa Fatima baya dacewa, ko dan kinga Abba baya gari. Fita nayi na nufi kitchen da sauri na kunna gas na Dora tukunyar tuwo data sulalen nama shaf shaf na jajjaga kayan miya dake gas ne 3:15 na gama, na juye a food flasks, sanan na koma daki na shirya uku da rabi na fita daga gdn amma wani abin haushi na rasa abin hawa inata tafiya a kafa ina addua banyi auni ba naga 3:45 kawai saina tsayar da me mashin, zan hau kenan saiga keke napep kawai sainaje na shiga. Yana shiga class din ina zuwa amma sai yace tunda ya rigani zuwa bazai barni na shiga ba na tafi na marairaice ina bashi hakuri ya dakamin tsawar da saida yayyan hanjina suka kada, haka na juya jiki ba kwari na nufi inda na saba zama kuka nake sosai shi kenan dama kiris yake jira dani burinsu dashi da mum ya cika, me yasa mum ta tsane ni? Tun ina yar karamata take wahalar dani har yanzu bata daina ba why mum, why pliss kuka me karfi yaci karfina, kamar daga sama naji cool voice dinshi kuka kike ya salam, me yasameki kike kuka? Ban bashi amsa ba saici gaba danayi da kuka na duk da nasan ba karamin abu bane yasaki kuka amma kiyi hakuri, kowanne mutun akwai irin jarabawarshi a Rayuwa, so kiyi hakuri ki cinye taki jarabawar don Allah ki daina kuka kinji wani sanyi naji a zuciyata sbd rabonda nayi kuka a bani hakuri tun yaya jafar yana nan......meye sunanki? Fatima A Sadik, nice name ,me kike karanta medicine good level nawa kk 200 Allah ya taimaka amin, nima medicine nake karanta ina 500 level, so idan da abinda baki gane ba kimin magn zan koya miki to nagode
Maman Aysha
[8/18, 6:35 PM] amina yakubu: 💖💖Fatima Bintu💖💖
1⃣0⃣to1⃣5⃣