Sashe 16
Dan Sarkin Sauban Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk abin Nan da akeyi Saudat Bata da labari, sai dai taga kowa ya canza Mata fuska a makarantar musamman friends DINTA maza wad'anda take Dan rage zafi a wurinsu ta hanyar tattab'ata da sukeyi, har yakai da zarar taje kusa dasu ta zauna kowa zai watse yayi tafiyarsa ya barta a wurin."
Tashiga damuwa sosai gashi daf suke da Fara jarabawar fita makarantar wato ssce, tashiga damuwar sosai ga sha'awar da take fama da ita, idan Tasha lemun tsami a banza takeji baya Mata wani aikin komai, hakan idan ta d'auki azumin da zarar tasha ruwa takejin mararta ta kulle sha'awa ta taso Mata."
Wata Rana bayan ta dawo daga makaranta gaba d'ayansu suka HALLARA a kan dining harda Sauban domin suci abinci abinda ya dad'e baiyi ba kenan cin abinci a tare dasu,
Cin abincin sukeyi hankalinta Na Kan Sauban tana Kare Masa kallon sama da k'asa
taga ya murjewa ya k'ara Mata kyau faffad'an k'irjinsa ya bayyana Wanda k'aramar rigace a jikinsa ya bud'e boter biyu Wanda Yake a saman k'irjinsa domin ya Sha iska gashin k'irjinsa duk ya bayyana, tare da zararan 'Yan tsunsa hannunsa wad'anda Yake sakawa a plate Yana d'ebo abinci Yana kaiwa a bakinsa,
Had'iyar biyau tashigayi tana kallon wandonsa anan take idonta yayi ja taji wani irin sha'awarsa tare da matsananciyar kaunarsa sun durar Mata a lokaci Daya, sai had'iyar miyau takeyi kamar wata mayya
Saurin mik'ewa tsaye tayi sai a lokacin mommy ta kalleta tana fad'in ya dai Saudat ba dai har kin koshiba."
Daga Kai tayi alamar eh domin ko magana Bata iyayi,
Cikin muryarta Mai cike da kasala tace mommy zantafi gidansu calfana na karb'o littafina Wanda na Manta dashi a hannunta gashi gobe zamu Fara jarabawa karatu nakeso nayi."
Girgiza Kai tayi tace sai kindawo Amma kisaka direba ya kaiki kitafi da fadawa guda biyu saboda tsaro gashi Kuma dare ne."
To tace snn tafita Wanda Sauban yanajinsu baiyi magana ba, sabida baya da abin cewa, Yana gama cin abincinsa ya mik'e tsaye yanufi d'akinsa domin yayi karatu sabida suna da test a gobe,
a ransa kuma Yana jinjinawa rashin tarbiya irin wacce Saudat take samu daga mahaifiyarta, duk a ganinta gatane take Mata da nuna so."
A daddafe suka Isa gidansu calfana, wato azahiri ba littafi tazo ta karb'aba zuwa tayi ta amshi kaset Wanda zata kalla ya rage Mata sha'awar da take damunta."
Kai tsaye tashiga gidan Bata tare da tayi sallama ba kasancewa mahaifan calfana ba musulmai bane, hakan take shiga gidan batare da sallama ba sai dai idan taci karo dasu a falo ta DUKA ta gaidasu cike da girmamawa snn ta wuce d'akin calfana,
Wnn zuwan Kuma ba kowa a falon da alama kowa yana d'akinsa,
Dan hakan Kai tsaye ta nufi d'akin calfana ta tura k'ofa tashiga."
Turus tayi taja ta tsaya ganin calfana kwance tsirara tare da k'awayenta su biyu kowannensu ba Kaya ajikinsa suna tab'awa junana jiki suna sauke kuwar Jin dad'i."
Anan take idonta ya rufe dama a bukace take, batare da tayi masu magana ba itama tashiga cire Dan guntun seket dinta tare da rigarta tayi jifa dasu gefe D'aya ta fad'a Kan gadon,
ai Kuwa gaba Daya suka dawo kanta sabida komai nata a tsaitsaye Yake tacika fam domin Saudat akwai cikar halitta, gata sabon hannun domin Bata tab'a aikata lesbian ba sai a yau"
A Nan suka shiga aika Mata da sakon ninsu ko wacce da inda take tabawa a jikinta Saudat Kuma sai nishin dad'i takeyi Domin tashiga duniyar da Bata tab'a tinanin da akwaitaba."
Sai da ta gamsu sosai ta zubar da duk abinda ya tarar Mata a Mara snn ta tashi tana murmushin Jin dad'i tare da Sanya kayanta tana kallon calfana tana fad'in "Amma ke muguwace wlh dama kinsan akwai wata hanya ta rage zafi Amma Baki taba fadamun ba Kika barni ina kallace kallace Ina wahalar da kaina a banza, dariya kawai calfana take mata snn Saudat ta d'auki wani littafi cikin littafan calfana tafita dashi domin tanunawa mommy shi ta karb'o"
Tin daga lokacin Saudat ta Fara mu'amala da Mata gaba Daya namiji ya daina Bata sha'awa idan aka cire Sauban, domin shi na daban ne a rayuwarta,
Macce d'aya Bata biyawa Saudat bukatar ta sai ta had'a macce hud'u ko uku ko wacce da inda take tabawa a jikinta,
Hakan zata shigo da mata cikin gida suyi shige dakin tare da rufo k'ofa suyita aikata masha'a hankalin mommy bai taba hankaltar da abinda Saudat take aikatawa ba, sai ma murna takeyi tana Jin dad'i ganin gaba Daya yanzun Saudat Bata da aboki namiji sai macce ko yaushe da akwai kalar matan da take Shigowa dasu a gidan."
Akwana a tashi ba wuya inda Sauban ya kammala karatunsa na cikin nasara har ya juna dgree d'insa shima safwan ya kammala nashi shirye shiryen komawa gida yakeyi."
Saudat Kuma tafara zuwa jami'a makarantar su Sauban a mataki na farko,
Zuwanta jami'a idonta ya Kuma bud'ewa da mata har ya Kai idan ta kalli macce tasan Mai dad'i tasan wacce baxayi Dadi ba, Dan hakan sai ta zaba, saboda tana amfani.da kud'in hannun ta wurin saye zuciyar turawa mata."
Wani b'angare Kuma tana yawan sanyawa Sauban Ido Akan matan da suke bibiyarsa, Dan da zarar taga macce tana biyarsa da sunan tana sonsa har gidansu yarinyar zata saka fadawa su kaita taja Mata kunne a kan Sauban, idan ba hakan duk abinda ya faru aka. Yarinya tayi kuka da kanta,
domin tanayiwa Sauban wani irin so Wanda Bata tab'a hada kowa dashi ba zata iya aikata komai Akan Sauban Wanda bai masan tanayiba."
Wata yarinya d'aya ce wacce takeso tayi Mata taurin Kai akan kula Sauban da takeyi, Wanda taga alamar shima Sauban din yakan sakar Mata fuska Yana Mata murmushin Nan nashi Mai tsada wanda ba kowa yake yiwa irinsa ba,
Sunan yarinyar Fatima Bintu ba hausa ce Yar NIGERIA Yar asalin garin Kano,
Sauban Yana kula Bintu ne saboda tana da sunan mahaifiyarsa a duk inda yaji sunan fateema ko Bintu Yana tsananin daraja sunan da Mai sunan yakanji kewar mahaifiyarsa ta dirar Masa."
Shigowar Saudat kenan a makarantar taci karo da Sauban tare da Bintu a k'ofar motar Sauban Yana k'ok'arin shiga Bintu ta tsayar dashi suna gaisawa Yana amsa Mata tare da sakin murmushi a fuskarsa,
Ai Kuwa Saudat tayo Kan bintu ta kwad'a Mata Mari a fuska
Hakan shima Sauban baiyi wata wata ya kwad'awa Saudat Mari a fuska,
Yana nunata da hannu Yana fad'in bakya da hankali ne?
Me tamaki kinsa ko ita wacce kinsan darajarta a wurina?."
Ai Kuwa Saudat najin furucin Sauban Akan bintu ta kuma haukacewa idonta ya rufe da matsanancin kishi tayi cikin Bintu tashiga kokawa da ita tana dukanta har sai da tayi nasarar yaga Mata Riga,
Sosai ran Sauban ya baci ya hau dukan Saudat tare da rik'o hannunta ya jefata a mota ya rufe, ya cire rigar sa ta sama ya jefawa Bintu alamar ta rufe jikinta yashiga mota yanufi gida da Saudat wacce sai kuka takeyi tana magagganu tana "fad'in na rantse da Allah duk wancce tace zata rab'eka sainaga bayanta, ba Wacce ita,
Babu wata macce wacce ta Isa tayi soyayya da Kai, hakan babu wata macce wacce ka Isa kaso a k'asar Nan.
Juyawa yayi cike da Jin haushin furucinta ya Kuma sanya hannu ya kwad'a Mata wani Marin tare da muge Mata Baki,
Ai Kuwa ta Kuma fashewa da Kuka tashiga irin haukar Nan ta turawa idan suna cikin b'acin Rai hankalinsu fita yakeyi daga jikinsu."
Tuk'insa kawai yakeyi Yana kallonta Yana jijjina magagganun ta to me take nufi da fad'in hakan?"
Kaddai ace son shi takeyi?"
Yayi saurin barin maganar Yana fad'in Kai Allah ya tsare ko Mata sun Kare a duniya ba abinda zanyi da wnn marar tarbiyar."
Suna hakan har suka Isa gida, a kofar gida suka tarar da motoci birjek da alamar daddyn Bauchi NE yazo wato mahaifin Saudat,
Saudat naganin hakan tayi saurin bud'e mota tafito da gudu ta shiga gida tana Kuka."
[8/1, 7:05 AM] Hayat: *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*✍
🤴 *D'AN SARKI SAUBAN*🤴
Writing by
*UMMU SAFWAN*
( _Fareeda Basheer_)
*Page 14*
Sauban na ganin hakan yasan kwanan zan can domin duk abinda Saudat zata fad'a shine gaskiya, Wanda zai fad'a k'arya ne, musamman yanzun da daddy yazo komai zai iya furta Masa a kan hukuncin da ya Mata saboda shima bak'aramun so yake mata ba."
Fasa shiga gidan yayi ya juya da motarsa yanufi masaukina safwan ransa a b'ace zuciyarsa tana Kuna,
Safwan Yana ganinsa cikin wann yanayin ya rikasa ya zaunar dashi akan gado ya d'auko ruwa masu sanyi ya tsiyaya Masa a cup ya Mika masa, a take Sauban ya shanye tare da ajiye cup d'in sannu a hankali ya zame jikinsa ya kwanta Akan gado cikin minti biyar bacci yayi awon gaba dashi."
Ido kawai safwan yabishi dashi Yana kallonsa cike da tausayi domin rayuwar Sauban tana matuk'ar bashi tausayi, yasan ko yanzun akwai abinda Yake faruwa Wanda ko ya tambayeshi bazai fad'a Masa ba."
Da gudu tashiga cikin gidan Kai tsaye a kan jikin mahaifinta ta fad'a ta fashe da wani sabon kuka Mai sauti Wanda ya rikita duka mahaifan nata suka shiga tambyarta a lokaci Daya "Saudat lafiya me Yake damunki?
Dago Kai tayi ta kalli mahaifin nata tace "Daddy Sauban ne,
Daddy inason Sauban ka auramun shi."
Duk wata damuwata itace Sauban daddy idan kunason ganin farin ciki na ka aura mun Sauban, ko baya Sona Ni Ina sonshi idan mukayi aure zan Sanya dole ya Soni."
Wani murmushin farin ciki daddy yayi domin ya dad'e Yana shirya wnn auren had'in lokaci kawai yake jira, sai gashi saudat tazo Masa da wnn zan can Kuma abin dubawa da bakinta take furta ayi Mata aure, tabbas yimata auren shine mafita, domin da zarar yarka macce ta nuna tans son aure to mafita d'ayace ka hanzarta yi Mata shi tin kafin ta lalace maka sabida bakasan yanayi k'arfin halittar da Allah ya Mata ba,
_hmmn Ni kuwa nace daddy ai tini Saudat ta lalace ta Zama kufai_🙊