Sashe 15
Dan Sarkin Sauban Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sun gaisa cike da girmamawa snn tasaka bayinta aka kawo Masa abinci tare da kayan motsa baki, sai da ya kammala cin komai snn ta Kuma dawowa cike da izzah da Isa suka Kuma gaisawa."
Daga Nan Yake fadamata abinda ya kawoshi k'asar Akan karatun Sauban."
Sosai Sarauniya bilkisu taji kunya domin ansanar da ita hakan a makarantar shap mantawa tayi Bata d'auki wani mataki akai ba."
Lura da hakan da maimartaba yayi yasa ya kawar da zancen akan cewa 'ina shi Sauban din Yake Yana son ganin sa, yanaso suyi magana idan da akwai makarantar da yakeso ya fad'a, ayi komai daga you zuwa gobe,
Domin gobe yakeso ya koma."
Mik'ewa tayi jiki a sanyaye tanufi b'angaren Sauban domin ta kirashi, anan ta gamu da wani bafade Yana shawagi Wanda shi aikinsa kenan a cikin gidan,
Takirashi tace yatafi d'akin Sauban yace yazo mahaifinsa sarkin Adamawa Yazo yana kiransa"
Sauban Yana Yana kwance rigingine akan gadonsa Yana tunanin abubuwan da sukayita faruwa dashi tin Yana yaronsa har zuwa yanzun,
Yanaso yaje k'asarsa ta haihuwa Amma saboda ana farautar rayuwarsa yasa baya sha'awar zuwa,
Snn anan ma ba'a barsaba an hanashi yin karatunsa cikin kwanciya hankali sai shige da fice ake Masa Akan karantunsa Wanda yasan duk abinda Yake faruwa daga masarautar gidansu Yake fitowa Dan kuwa shekaranjiya Yana makaranta a zaune yaga waziri,
yafito daga ofishin shugaban makaranta yayo Masa rakiya suna dariya fuskokinsu cike da farin ciki." Meya tare masune dabasa son ganin farin cikinsa, shifa haihuwarsu akayi bashine ya haifi kansaba laifin me ya masu, tabbas lokaci Yana zuwa da zai dakatar da duk wani mugun abunda suke nufi akansa."
K'arar kwankwasar k'ofar d'akinsa ya ankarar dashi daga duniyar tunanin da Yafad'a
Jikin ba kwari ya mik'e yaje ya bud'e k'ofar Yana kallon waye?""
Bafade yagani yayi saurin durkushewa gabansa Yana fad'in ranka ya dad'e maimartaba sarkin Adamawa yanason magana dakai."
Murmushi yasaki na farin cikin jin mahaifinsa yazo, ya d'agawa bafaden hannu had'ida d'aga Kai alamar gashi Nan zuwa."
Komawa yayi yasaka manyan kayansa harda hula sab'anin k'ananun Kaya dake jikinsa gudun kada sarki yayi Masa fad'a akan saka k'ananun Kaya kamar yanda yake Masa a duk lokacin da ya gansa da su."
A gaban mahaifinsa yake Durkushe Bayan ya gaidashi cike da girmamawa,
Murmushi kawai sarki yakeyi Yana kallon d'ansa mafi soyuwa a ransa tare da tausayinsa."
Anan sarki yashiga fad'a masa abinda ya kawo shi, tare da yi Masa fad'a Akan ya dinga tsayawa Yana karatu ya daina Sanya Wasa a karatunsa ya d'iba yagani duk wad'anda suke karatu a tare duk sun wuce sa suna gabansa."
Sunkuyar da Kai Sauban yayi sai da Abban nasa ya gama yimasa fad'a yayi shuru."
snn sauban ya d'aga Kai ya kallesa cike da girmamawa ya d'an sunkuya yace Abba kayi hakuri insha Allah bazan sake ba."
Washe gari sarki Abdullah bebar k'asarba sai da ya kammala yiwa sauban komai na dangane da karatunsa ya canza Masa wata makarantar da duk wani abin da yasan Yana buk'ata snn ya yaje yayiwa sarauniya bilkisu sallama tare da godiya yashiga jirgi yanufi k'asar sa NIGERIA"
Sosai safwan yayi bakin cikin canjin makaranta da akayiwa Aminin nasa wani b'angare , idan ya Tina da dalilin yin hakan yakanji Dadi a ransa, domin yawan fad'uwar Sauban a makaranta shima abin Yana damunsa Wanda iya bincike sunyi bincike sun rasa sanin dalili,
Sai dai duk da hakan amintansu tana Nan domin da zarar antashi daga makaranta safwan Yana wurin sauban duk dai da dai shi ke biyarsa Sauban ko ajikinsa domin wani irin miskiline Wanda baka Gane gabansa bare bayansa snn mutum ne ba Mai son yawan magana ba, snn duk abinda Yake damunsa bazaka tab'a ganewaba bare ganin b'acin rai a fuskarsa. sai dai ya bar komai a ransa."
Hirar safwan da Sauban itace a kullum safwan baya da wata Hira idan suka hadu sai ta Aure a rayuwar safwan shi dai ya Matsu lokaci yazo yayi aure,
domin shi kad'ai yasan yanayin da Yake shiga a duk lokacin da yayi Ido biyu da Jajayen fata masu yawo tsirara."
Harara kawai Sauban Yake watsa Masa tare da jamasa dogon tsaki batare da ya tanka Masaba."
safwan zai waiga ya kallesa ya mere Baki yaci gaba da maganarsa domin ba zai fasa gayamasa abinda ke ransa ba akan aure."
Wani lokacin Kuma idan yanason tsokanar Sauban Dan yayi magana ya biye Masa, sai dinga cemasa dama irinku marasa maganar Nan idan Kika Sami macce sai kunyi kamar bazaku barta da Raina Akan jaraba, har gwara mu muna fitar da abinda ke cikin ranmu."
To a lokaci Sauban sai Kuma Jan dogon tsaki tare da wurga Masa da kallon baka da hankali."
Hakan rayuwa taci gaba da tafiya,
Wanda canjin makarantar da akayiwa sauban ya Fara ganin haske a karatun nasa,
Shima safwan ya kammala karatun NCE nasa
Ya dawo a makarantar su Sauban ya jona dgree d'insa, suka Kuma had'ewa wuri d'aya."
Akwana a tashi ba wuya Saudat ta kusan kammala secondary school yanzun tana aji shidda a secondry
duk wata cika da halittar jikinta na matsayinta na cikakakkiyar macce duk ta bayyana,
Ba laifi Saudat kyakkyawa ce Dan duk inda 'ya macce zata d'aga hannun ta nuna ita kyakkyawace Saudat zata d'aga nata,
Sai dai rayuwar turai da ta ratsata zuciyarta,
Gaba d'aya ta zubar da Al'adarta ta jinin saurata ta d'auko rayuwar turawa ta d'orawa kanta, Wanda da zarar kikaga Saudat idan bakin santaba bakya tab'a cewa ta had'a wata alak'a da musulmi, musamman yanayin shigarta da yanda take ma'amala da maza,
Hakan bai saka Sarauniya bilkisu taga kuskurentaba bare ta tsawata Mata,
Bare Sauban Wanda da abinda ya damesa yanuna zai dinga tsawata Mata bilkisu ta dakatar dashi tana fad'in ya barta tayi abinda ranta yakeso kada ya takurata tinda shi ba Wanda ya saka Masa Ido bare ya takurashi a kan duk abinda zaiyi."
Tin a lokacin sauban ya kawo nagani ya zubawa Saudat akan shigar da takeyi baya Mata magana, sai dai Abu d'aya ne yaji baya iya kyaleta shine rungumar maza tare da Hawa Kan kafafunsu,
ko kwantawa akan jikinsu wnn yakan Dan tsawata Mata idan yagani,
Wanda wnn komai bane a wurin saudat."
Takan d'anji tsoron Sauban idan ta ganshi tana daina wani abun a gaban idonsa."
Saudat macce ce Mai yawan sha'awa, da zarar ta had'a jiki da namiji takejin wani Dadi ya ratsata har sai ta jik'a pant nata
Wannan dalilin yasa take yawan fad'awa jikin maza suna cud'anya domin taji Dadi domin hakan yakan Dan rage Mata wani radadi."
K'arfe biyu na dare Sarauniya bilkisu ta tashiga d'akin Saudat domin tadibo tagani kotayi bacci, wata k'ila tabar komai a kunne, daga Nan ta gyara Mata kwanciya tare da lullub'eta kamar yanda take Mata a kullum." Don d'aukar Saudat takeyi tamkar wata jaririyar goye gashi ta d'ora burin duniya a kanta.'
Tura k'ofar d'akin nata da tayi taji saukar numfashi Yana tashi tare da k'arar TV alamar BF take kallo,
Takai idonta akan gado a can ta hango Saudat ta ware k'afa tana Wasa da a gabanta da hannunta tanajin Dadi tare da sauke numfashi had'ida 'Yar kuwa kamar yanda taga sunayi a TV"
Gaban bilkisu ya fad'i cikin zafin nama taje ta kashe tv tare da fincike jonin gaba d'aya har sai da cire Daga jikin bango, jin shurun da saudat tayai a lokacin ta lura da Ashe mommy ta shigo d'akin, tayi saurin zare hannunta Daga gabanta ta matse k'afafunta tare da runtse idonta gabanta sai fad'uwa yakeyi.
Da sauri bilkisu tanufi wurin gadon Saudat ta Rungume tare da sakin kuka tana fad'in "Saudat waye ya koya maki wannan mummunan d'alibi'ar nasan ba yin kanki bane koya maki hakan akayi waye ya koya maki?" A Ina kikasamo wnn caset din?"
Kuka itama Saudat ta fashe dashi tace "mommy kiyi hakuri nice nasaya da kudina,
A lokacin da nake fadawa k'awayena abinda nakeji a duk lokacin da jikina ya had'u da d'a namiji,
shine suka dinga yimun dariya suna fad'in sha'awa ce take damuna , ya kamata na fad'a maki Halin da nake ciki dan kuyi mun aure Ni kuma mommy Naga ko zancen aure bakyaso nayi maki kin d'auki burin karatu a kaina shiyasa na fad'a masu cewa Koda Wasa gida baza'ayimun aure yanzun ba,
ana suka bani shawarar na dinga kallon wad'an Nan films din da hakan zan dinga cirewa kaina sha'awa." Mommy kiyi hkr bazan sakeba."
Rungumeta mommy tayi sosai tak'ara fashewa da kuka tana fad'in "daga yau kada ki Kuma kallon irin wad'an Nan fina finan duk lokacin da kikaji hakan ta taso maki ki yawaita Shan lemon tsami snn ki waita yin azumi, kinji 'yata hak'ik'a gaskiya Kika fada Saudat har yanzun Baki Isa aure ba da sauranki duka duka nawa kike yanzun kike shekara 17, ajinki shidda a secondary school yaushe Daren yayi bare gari ya waye,
Ki yawaita azumi 'yata insha Allah bazaki Karajin wnn sha'awar ta taso makiba ba."
Girgiza Kai saudat tayi tare da share hawayenta tana fad'in to mommy ki yafemun bazan sake ba, gyara Mata kwanciya tayi kamar yanda ta saba tare da rage Mata sanyin Ac snn tayi Mata sai da safe taja Mata k'ofa,
Snn tanufi d'akinta da tunani fal a ranta tabbas Saudat tana buk'atar aure domin tana da matsananciyar sha'awa Mai k'arfi, to Amma nawa take waye zata aura, har yanzun Banga mijin auren Saudat ya bayyana ba,
Har yanzun da sauran lokaci, kafin bayyanarsa ta kammala dgree d'inta sai mu koma gida Nigeria gaba Daya ayi shagalin aurenta a can."
Washe gari bilkisu ta aika aka Kira mata Sauban,
Tabashi umurnin duk wani namiji da yaga Saudat tana mu'alama dashi a matsayin aboki tabada umurnin Akan Sauban yaja Masa kunne akan kada ya sake kulata ta Raba abotar har abada."
Sauban ya amsa ta to, Yana Mai mamakin bilkisu yau ta kirashi da kanta domin ya tsawata Mata 'yarta mafi soyuwa a ranta,
Hakan akayi duk wani Wanda Saudat take mu'alama dashi a makaranta Sauban ya dakatar dashi tare da yimasa gargad'i, daga ciki har da wani malaminsu Wanda yaga sun shaku da Saudat sosai."