Sashe 9
Dan Jarida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan shine gaskiyar da ta dade tana nema… amma yanzu ta zama barazana ga rayuwar ta.
Ta ɗago kai.
“Ni ba zan ja da baya ba.”
Mutumin ya kalleta na ɗan lokaci, sannan ya ce:
“To ki sani… daga yanzu kina cikin jerin waɗanda ake farauta.”
Fitilar ɗakin ta ɗauke,
Lokacin da ta dawo tamai da hankali mutumin Domin sake masa Wasu tambayi amma wayam ya ɓace, bata ganshi ba......................
_BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_
WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948
ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 🔥 07064904617.
*ƊAN JARIDA*
_(THE JOURNALISM🧑🏻💻)_
*FREE BOOK*
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
(43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!! INA NAN DAWOWA (44) (45) ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM🧑🏻💻) Free book.
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM)*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU....
Haka kuma munada kayan gyaran jiki kala kala, magungunan mata ma zaku samu garemu masu kyau da Inganci 💯, banan muka tsaya ba domin Kuwa muna da Alaƙa da GHT COMPANY magani kan ko wacce cuta H.I.V, SIKLER, HAWAN JINI, CIWON BAYA, MATSALAN IDA NUWA, da sauransu.... Kayan kitchen kayan sakawama duka zaku samu garemu, kudai kawai ku hanzarto neman mu kan ko wacce matsala zamu tsaya domin baku maganin ta in sha Allah.... Zaku iya tuntuɓarmu a 07064904617,.. mungode!........```
_JULLY 2026_
```JIGON LABARIN
Labarin wani matashi mai suna BINASH wanda ya taso cikin talauci amma yana da burin zama babban ɗan jarida. A cikin aikinsa, ya fuskanci cin hanci, barazana daga masu iko, yaɗa ƙarya a kafafen sadarwa, da ƙalubalen neman gaskiya. Duk da haka, ya tsaya kan gaskiya har ya zama sanannen ɗan jarida wanda ya taimaka wajen ceto rayukan mutane da kawo gyara a al'umma. BINASH Kenan ƊAN JARIDA
(THE JOURNALISM)......```
*PAGE 51 TO 60*
Gida tadawo kusan yamma cike da tsoro ko da tadawo su mama sun tafi Ƙauyen gurin neman Wasu ƴan kuɗi da zasuyi amfani dasu gurin ku ɓutar Binash, dama tasan da tafiyar tasani amma ganin basa gidan ba ƙaramin tsoro taji ba domin bata taɓa Zama gidan ita kaɗai ba tunda aka kawo ta, a hankali ta shiga gidan ta rufe.
Da fitowar rana, Amina ta tashi da wani nauyi a zuciya. Flash drive ɗin da aka ba ta ya kasance a cikin jakar ta kamar yana da nauyin duniya a ciki.
Zama tayi a gefen gadonta tana tunani
"Idan na fitar da wannan labari, zan iya rasa rayuwata… amma idan ban fitar ba, gaskiya za ta mutu." abinda ta faɗa kenan a hankali..
Wayar tace ta soma ringing
Yazad ne ya kirata, ta ɗaga
“banasha,” ya ce cikin damuwa
“na ji ana bincike a kan wasu ma’aikata, kuma Sunan ki ma yana ciki.”
Ta yi shiru, kafin tace:
“Sun fara kusantowa kenan.”
Yazad ce da gaske,
“Ki daina wannan binciken banasha domin wannan ba aiki bane kawai yanzu ya zama rikici ne mai hatsari.”
Banasha ta ce:
“Idan na ja da baya yanzu, duk wahalar da na sha ta zama banza.”
Yazad ya yi shiru na ɗan lokaci kafin ya ce:
"Shikenan da zaran dai kinga wani abu da baki yarda dashi Ba to kawai ki kirani, kuma a daren yau komai zai bayyano zuwa safiya zaman koto in sha Allah tareda Binash zaku kwana a gida"
Cikin murna tace:
"Dan Allah da gaske"
"Sosai duk wani abu mai mahimmanci nabada wa lauya an kuma akwai wasu daga Cikin video dana saki nasani zuwa gobe zarginsa zai wanke mutane zasu tsayu domin sa, ina Umma take? Ki gaya mata,"
"Umma ta dage kan saitaje ƙauye wai neman taimakon wasu ƴan'uwanta na case ɗin,"
"Kenan keda Fatima ne kawai a gida,"?
"A'a nace tabita nice kaɗai"
"Ke kaɗai,"?
"Eh da matsala ne"
"No amma dai da kinga abinda baiyi Miki ba to ki kirani"
"Okay ngd Saida safe"
haɗa laptop tayi ta saka flash drive ɗin.
Fayiloli suka fara buɗuwa ɗaya bayan ɗaya
takardu, bidiyo, sautin tattaunawa, da sunaye masu nauyi.
Zuciyarta ta fara bugawa da ƙarfi.
Sai ta ga wani video.
Alhaji Danladi yana magana da wasu manyan mutane:
“Wannan aikin zai ci gaba, ko da kuwa za a rasa rayuka…”
Banasha ta rufe baki da hannu.
Wannan ba kawai cin hanci ba ne… akwai kisa a ciki.
A lokacin ne wayarta ta fara ringing da ƙarfi.
Unknown Number.
Ta ɗaga, amma kafin ta ce komai, murya ta ce:
“Mun san kina da shi.”
Sai kiran ya yanke.
Fitila a ɗakinta ta fara ɗaukewa
Motoci suka fara tsayawa a waje.
Banasha ta miƙe cikin tsoro ta kalli tagan waje
Mutane da ba ta sani ba suna saukowa daga mota…
Suna zuwa Ƙofar gidan.
Ta koma baya a hankali, zuciyarta na bugawa.
“Sun zo…” ta furta a hankali.
Jikinta na rawa tasoma kiran yazad....
Kamar ba zai daga ba can ya ɗaga
"Sun zo wallahi sunzo," ta faɗa cikin tashin hankali
"Kada kidamu gani nan zuwa,"
Kiran ya katse.
Banasha ta tsaya a tsakiyar ɗakinta tana kallon taga. Mutanen da suka sauka daga motar baƙar suna matsowa sannu a hankali.
Zuciyarta ta fara bugawa da sauri.
Ta juya ta rufe laptop ɗin da sauri, ta saka flash drive a aljihu,
Abu ɗaya kawai ke ratsa zuciyarta: Na makara ne?
Wani ƙara aka ji a ƙofar gida.
KNOCK… KNOCK…
“Buɗe ƙofa!” wata murya mai kauri ta ce daga waje.
Banasha ta ja baya a hankali, ta duba ko akwai hanyar fita ta baya.
Wayarta ta yi ƙara.
Saƙon Yazad ne:
“KADA ki buɗe wa kowa, Ina kan hanya.”