← Book details Dan Jarida Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 14

Sashe 8

Dan Jarida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Banasha ta kalli takardar, sannan ta ɗanga kai.

“Ni ba na sayar da gaskiya.”

Shiru ya cika ɗakin.

Fuskar Alhaji Danladi ta canza murmushin ya ɓace gaba ɗaya.

“To kenan kin zaɓi hanya mai wahala.” ya ƙarasa maganar a hankali

"Sir"

Ɗaga mata hannu yayi alamar dakatawa, yajin jina kai tareda nuna mata hanya da hannu.

Jiki sanyaye ta fice.

Da ta fito daga ginin, ta hango mota baƙa a tsaye a nesa.

Kofar ta buɗe a hankali.

Wani mutum ya fito… yana sanye da hula, fuskarsa rabin ɓoye.

Ya kalleta kawai ya ce:

“Ki dakata yanzu, banasha Wannan ba labarin da za ki iya ƙarewa lafiya ba ne.”

Ɓoye tsoron ta kawai tayi ta kallesa

Amma a zuciyarta ta ce: Idan na ja da baya yanzu… gaskiya za ta mutu, kuma mijina bazai samu damar walwala kamar kowa ba"

A zahiri kuwa bata ce masa komai ba ta wuce.

Koda ta isa gida kuma ta taradda mugun labari domin ƴansanda sunzo sun kama minjinta Binash...................

_BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_

WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031013948

ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 🔥 07064904617.

*ƊAN JARIDA*
_(THE JOURNALISM🧑🏻‍💻)_
*FREE BOOK*

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
(43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!! INA NAN DAWOWA (44) (45) ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM🧑🏻‍💻) Free book.
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM)*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```

```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU....

Haka kuma munada kayan gyaran jiki kala kala, magungunan mata ma zaku samu garemu masu kyau da Inganci 💯, banan muka tsaya ba domin Kuwa muna da Alaƙa da GHT COMPANY magani kan ko wacce cuta H.I.V, SIKLER, HAWAN JINI, CIWON BAYA, MATSALAN IDA NUWA, da sauransu.... Kayan kitchen kayan sakawama duka zaku samu garemu, kudai kawai ku hanzarto neman mu kan ko wacce matsala zamu tsaya domin baku maganin ta in sha Allah.... Zaku iya tuntuɓarmu a 07064904617,.. mungode!........```

_JULLY 2026_

```JIGON LABARIN
Labarin wani matashi mai suna BINASH wanda ya taso cikin talauci amma yana da burin zama babban ɗan jarida. A cikin aikinsa, ya fuskanci cin hanci, barazana daga masu iko, yaɗa ƙarya a kafafen sadarwa, da ƙalubalen neman gaskiya. Duk da haka, ya tsaya kan gaskiya har ya zama sanannen ɗan jarida wanda ya taimaka wajen ceto rayukan mutane da kawo gyara a al'umma. BINASH Kenan ƊAN JARIDA
(THE JOURNALISM)......```

*PAGE 41 TO 50*

Daganan babban headquarter aka wuce da Binash bincike yayi tsanani tareda zargin ɓatawa manyan ƙasa suna, kashi sosai ya sha hannun jami'an kafin suka jefa shi cell mai duhu da sauraye,

A can gida Kuwa sun shiga tashin hankali da kuka bama kamar Binash domin Saida tayi zazzaɓi Gashi an hana su ganshi magana ɗaya ce a haɗu kotu, hakan ya sa ranar takai dare gurin aiki, kowa ya watse ya barta Saida ta bayyana Sirrin komai gameda nata binciken kansu Alhaji Kabiru, da sauran file ɗin da tasamu ga binash.
Tana gamawa tafito domin komawa gida,

Binasha ta bar wurin da sauri, zuciyarta na bugawa kamar tayi tsere ƙirjin ta sai bugawa yake, Muryar mutumin da ya fito daga motar da ta tsaya ɗazu baƙa Muryar mutumin ta tsaya mata a kai.

“Wannan ba labarin da za ki iya ƙarewa lafiya ba ne…”

Ta dinga kallon bayanta lokaci zuwa lokaci har ta isa hanya mai cike da mutane. Sai da ta tabbatar babu wanda ke biye da ita kafin ta tsaya ta ɗauki numfashi.

A wannan lokacin, wayarta ta sake yin ƙara.

Sakon text ne.

“Idan kina son sanin gaskiya gaba ɗaya… ki zo tsohon ɗakin labarai da ƙarfe 9 na dare. Kada ki gaya wa kowa.”

Ba lamba, ba suna.

Zuciyarta ta fara rikicewa. Wane ne yake neman ta haka? Abokin gaba ko mai taimako?

Washegari da safe ko su umma basu san fitar ta ba, ta koma ofis kamar ba komai.

Amma a zuciyarta akwai shiri guda ɗaya—ta je wurin taron da aka kira ta.

Yazad ya lura da yanayinta.

“banasha, kina ɓoye wani abu?” ya tambaya a hankali.

Ta yi murmushi kaɗan. “A’a, kawai aiki ne ya yi yawa.”

Ya kalleta na ɗan lokaci, sannan ya ce:

“Idan wani abu ya fara tsanani, ki tuna—ba ke kaɗai bace.”

Wannan magana ta tsaya mata a rai.

Daren ya yi.

Karfe 9:00.

Tsohon ɗakin labarai ya yi shiru kamar ba a taɓa amfani da shi ba. Haske ɗaya kaɗai ke kyalli a kusurwa, yana rawar jiki.

banasha ta shiga a hankali.

“Na zo,” ta ce cikin ƙasa-ƙasa.

Shiru.

Sai wata murya ta fito daga duhu.

“Na san za ki zo.”

Banasha ta juya da sauri.

Wani mutum ya fito daga bayan katanga. Fuskar sa a ɓoye da hula, amma muryarsa ta saba mata.

“Ke kika riga kika shiga cikin abu mai girma,”

Ta matso da matuƙar taka tsantsan.

“Waye kai? Me kake so daga gareni?”

Ya yi shiru na ɗan lokaci, sannan ya ce:

“Ni ne na taimaka miki kika fara samun bayanan farko…”

Ta yi mamaki. “Kai ne ka aiko min da sakon farko?”

Ya ɗaga kai.

“Amma yanzu… ba zan iya kare ki kai tsaye ba. Sun gano ni.”

Zuciyarta ta buga. “Su waye?”

Mutumin ya matsa kusa da ita, ya mika mata wani flash drive.

“Wannan shine cikakken gaskiya. Sunayen, kudade, da duk abin da ke bayan wannan badakalar.”

Banasha ta karɓa da rawar jiki.

“Amma idan kika fitar da wannan labarin… za su kashe mu duka.”

Shiru ya mamaye ɗakin.

Banasha ta kalli flash drive ɗin a hannunta.
Chapter 8 · 0% Book details