← Book details Dan Jarida Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 14

Sashe 6

Dan Jarida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
(43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!! INA NAN DAWOWA (44) (45) ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM🧑🏻‍💻) Free book.
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM)*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*

................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*

```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```

```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU....

Haka kuma munada kayan gyaran jiki kala kala, magungunan mata ma zaku samu garemu masu kyau da Inganci 💯, banan muka tsaya ba domin Kuwa muna da Alaƙa da GHT COMPANY magani kan ko wacce cuta H.I.V, SIKLER, HAWAN JINI, CIWON BAYA, MATSALAN IDA NUWA, da sauransu.... Kayan kitchen kayan sakawama duka zaku samu garemu, kudai kawai ku hanzarto neman mu kan ko wacce matsala zamu tsaya domin baku maganin ta in sha Allah.... Zaku iya tuntuɓarmu a 07064904617,.. mungode!........```

_JULLY 2026_

```JIGON LABARIN
Labarin wani matashi mai suna BINASH wanda ya taso cikin talauci amma yana da burin zama babban ɗan jarida. A cikin aikinsa, ya fuskanci cin hanci, barazana daga masu iko, yaɗa ƙarya a kafafen sadarwa, da ƙalubalen neman gaskiya. Duk da haka, ya tsaya kan gaskiya har ya zama sanannen ɗan jarida wanda ya taimaka wajen ceto rayukan mutane da kawo gyara a al'umma. BINASH Kenan ƊAN JARIDA
(THE JOURNALISM)......```

*PAGE 21 TO 30*

Cikin ƙanƙanen Lokaci suka ɓamasa suna, suka masa baƙin fenti.

Kowa ya fara kallonsa da tuhuma.

Binash ya shiga firgici da tsoro, domin yasan a yanzu Allah ne kawai zai wanke sa, neman Sadeeq ya fara domin shine kawai yanzu sauran hope ɗin sa.

Banasha tace cikin kuka da tashin hankali

"Wannan ƙarya ce!" tana girgiza kai

"Wannan makarkashiya ce… an shirya maka, wallahi na yadda dakai mijina nasani bazaka ai kata hakan ba" ita da Fatima ƙanwar sa sai kuka suke umma ce ma mai ƙarfin halin lallashin su har Binash ɗin,

Editansa, Malam Bashir, ya kira shi cikin gaggawa dole ya nufe shi.

Da ya isa, ya tarar da yanayi mai nauyi.

Malam Bashir ya nuna masa jaridar.

"Ka ga abin da aka yi?"

Binash ya girgiza kai, cikin damuwa da karaya yace:

"Wallahi ban yi ba!"

Sai Malam Bashir ya ce cikin sanyi:

"Binash… ko kasan Saboda wannan laifin hukumar jarida na iya korar ka,? yana daga cikin dalilin da yasa nace maka a'a kada kayi domin nasan wallahi bazasu Barka."

Durƙushewa yayi ƙasa yana hawaye yace:

"dan Allah kada ka koreni ko rana zai iya shafar duka aikina babu inda zan samu, kuma hakan zai ƙara bawa duniya tabbacin eh na aikata ba, kuma Allah ne ga tana wannan aikin shine gatana,"

Cikin tausayin sa mlm Bashir Edita ya kama ka faɗunsa ya miƙar dashi cikin sanyi yace:

"Nasani kuma na yadda dakai Binash saidai a wannan ƙarnin banda ikon taimakon ka domin abin ya riga ya lalace, dole kadaina Zuwa aikin koda na ɗan lokaci ne domin yanzu ana cikin wanna ƙuran kuma kowa ya ɗauka mutane da dama sun soma gujewa wannan kafar gidan rediyon zai iya durƙushewa kayi haƙuri Binash, an sallame ka," yana gama faɗa masa ya fice

Zama yayi ƙasa tareda dafe kansa dake juya masa
Duniya ta fara rugujewa a kan kansa.

Cikin tsananin tausayinsa yazad ya dafa shi yace:

"Kayi haƙuri kada ka kasa cinye jarabawar Ubangiji haƙiƙa Allah yana tare dakai, kuma shine zai tsaya maka, kuma kasani babu abinda zai tsaya koda kowa zai juya maka baya toni ina tare dakai, ya kamata muyi next target kawai ka sake video mai ɗauke da wannan sirrin kawai."

Ɗagowa yayi tare da zuba masa ido lalle yazad yanada Gaskiya,

"Amma Yazad na ɗauke komai na damƙa hannun Sadeeq amma kuma Shuru tundaga ranar ban sake jinsa ba,".

"Mene."?

"Wai kana nufin hujjar da kake da ita ka ɗauka ka bawa Saddeeq, Sadeeq shafi'i wanda nasani shi kabawa."?

Ɗaga masa kai kawai yayi

"Innalillahi wa'inna ilaihin Raju'unmm lalle ka tafka kuskure wallahi rashin sani ya fi dare duhu, amma ina fatan Allah yasa bazaici amanarka ba."

"Bana fatan hakan Yazad dan Allah ka kaini gida kaina ciwo yake."

A wannan dare…

Bayan sun dawo gida,

"Dear, kar ka yarda su karya ka."

Ya zauna a ƙasa, hannunsa yana rawa.

"Sun lalata sunana… sun lalata rayuwata…"

Banasha ta durƙusa kusa da shi tare da kama hannayen sa cikin zubda hawaye tace:

"Akwai wani a cikin abokanka… wanda yake cin amanarka."

Binash ya ɗago kai da sauri.

"Wa?"

Banasha ta kalle shi cikin ido.

"Sadeeq."

Duniya ta tsaya cak.

Sunansa ya yi masa nauyi kamar dutse, cikin rawar baki yace:

"Sa.....d....d...e...e...d! Sadeeq..... fa ki kace kenan abun da Yazad yake ƙoƙarin faɗamun kenan.? Innalillahi wa'inna ilaihin Raju'unmm, taya Saddeeq zai mun haka,"

Lallashin sa ta shiga yi cikin hikima irin na macce...

A wannan lokacin ne Binash ya fara fahimta:

Ba kawai yaƙin gaskiya yake yi ba…

Yaƙin cin amana yake yi......... .

PLEASE KU DAURE KUYI COMMENTS MAI ƊAUKE DA SHARHI TAREDA SHARING LITTAFIN DA LIKE ZUWA REACTING....

WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948

ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 🔥 07064904617.

*ƊAN JARIDA*
_(THE JOURNALISM🧑🏻‍💻)_
*FREE BOOK*

_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)
Chapter 6 · 0% Book details