Sashe 7
Dan Jarida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
(43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!! INA NAN DAWOWA (44) (45) ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM🧑🏻💻) Free book.
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM)*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU....
Haka kuma munada kayan gyaran jiki kala kala, magungunan mata ma zaku samu garemu masu kyau da Inganci 💯, banan muka tsaya ba domin Kuwa muna da Alaƙa da GHT COMPANY magani kan ko wacce cuta H.I.V, SIKLER, HAWAN JINI, CIWON BAYA, MATSALAN IDA NUWA, da sauransu.... Kayan kitchen kayan sakawama duka zaku samu garemu, kudai kawai ku hanzarto neman mu kan ko wacce matsala zamu tsaya domin baku maganin ta in sha Allah.... Zaku iya tuntuɓarmu a 07064904617,.. mungode!........```
_JULLY 2026_
```JIGON LABARIN
Labarin wani matashi mai suna BINASH wanda ya taso cikin talauci amma yana da burin zama babban ɗan jarida. A cikin aikinsa, ya fuskanci cin hanci, barazana daga masu iko, yaɗa ƙarya a kafafen sadarwa, da ƙalubalen neman gaskiya. Duk da haka, ya tsaya kan gaskiya har ya zama sanannen ɗan jarida wanda ya taimaka wajen ceto rayukan mutane da kawo gyara a al'umma. BINASH Kenan ƊAN JARIDA
(THE JOURNALISM)......```
*PAGE 31 TO 40*
Garin ya waye cikin hayaniya, jaridu sun cika titi da sabuwar labari: “An gano wani babban sirri a ofishin kamfanin gwamnati.”
Banasha ce zaune a ɗakin labarai tana danna keyboard da sauri. Ta gaji, amma zuciyarta cike da ƙwarin gwiwa. Wannan shi ne labarin da ta dade tana nema—labarin da zai iya sauya rayuwarta a matsayin jarumar ƴar jarida, kuma ta wanke mijinta da ga komar zagin da aka jefa shi,
Mlm Bashir , babban editan tashar labarai, ya shigo da fuska cike da damuwa.
“Ki dakata banasha, Wannan labarin ya fi ƙarfin ki. Akwai barazana a cikin sa.”
Banasha ta ɗago kai. “Barazana? Amma gaskiya ce nake rubutawa. Idan muka yi shiru, wa zai bayyana gaskiyar?”
Mlm Bashir ya kalleta na ɗan lokaci kafin ya ce, “Wannan ba labari bane Irin na yau da kullum ba, Akwai manyan mutane a ciki. Idan kika ci gaba… rayuwarki na iya shiga hatsari. Kamar dai yadda wasu daga Cikin su suka lalata rayuwar mijinki, bawai ina ƙoƙarin sare miki guiwa bane a'a ina jiye miki tsoron abinda zaije yadawo especially idan kika duba ke macce ce.”
Banasha ta yi shiru na ɗan lokaci, amma ba tada niyar ja da baya ba, Ta tuna abin da ta tuna alƙawarin da ta ɗauka tun farkon ta zama yar jarida don bayyana gaskiya, ba don tsoro ba, kuma tana son bayyanawa duniya gaskiyar waye mijinta.
“Idan na daina yanzu, sam ban cancanci cigaba da aikin jarida ba kuma ban zamo matar da mijinta zaiyi alfahari da ita ba” ta ce a hankali
A jiyar zuciya ya sauke "ina miki fatan alkhairy, wannan karon bazan hanaku bayyana gaskiya ba,"
A ɓoye Kuwa yazad yana ta yata aikin,
A wannan lokacin, wayarta ta yi ringing. Number ɗin da ba ta sani ba ce
Batare da tunanin komai ba ta ɗauka.
Muryar namiji ta fito a hankali:
“Idan kina son rayuwarki ta ci gaba lafiya… ki goge duk abin da kika tattara.. idan kuma ba haka lalle hukumcin ki zaifi na mijin ki muni!.”
Zuciyarta ta buga da ƙarfi, amma cikin dakewa tace:
“Kai wanene?”
Batareda tasamu ansa ba aka yanke kiran.
Shiru ya mamaye ɗakin.
Yazad ya kalleta yace:
“Me ya faru?”
Banasha ta haɗiye yawu, amma ta ɗaga kai da ƙarfi.
“Sun fara tsoratar da ni… kenan na kusa gano gaskiya.”
"Tabbas Kuwa kici gaba ina tare dake."
Sai ta koma ta ci gaba da rubutawa duk da tana cikin tsoro, da barazana.
Domin jarida na gaskiya… ba ya ja da baya........
Banasha ta kasa rufe ido a daren nan. Kiran wayar ya tsaya mata a kunne kamar echo. “Ki goge duk abin da kika tattara…” kalaman da suke yawo a kunnuwan ta da ƙwaƙwalwanta, in da Allah ya taimaketa Binash baya nan.
Amma ita ba ta goge komai ba. Maimakon haka, ta ɓoye dukkan fayilolin a cikin flash drive guda biyu—ɗaya ta ɓoye a ofis, ɗaya ta kai gida, ɗaya tabawa yazad.
Washe gari, ta isa ofis da zuciya cike da shakku. Kowa a sashen labarai kamar ba abin da ya faru, amma yanayin ya bambanta. Mutane suna magana a hankali, suna kallon juna da ido mai cike da tsoro.
Mlm Bashir ya kirata gefe.
“banasha,” ya ce cikin ƙasa-ƙasa da murya tareda mata nuni ta biyo bayan sa,
“wani ya shigo ofis ɗin nan da daddare.”
Ta ɗago kai da sauri. “Waye?”
“Ba a san shi ba. Amma ya yi ƙoƙarin neman fayilolin da kika tara.”
Zuciyarta ta tsaya na ɗan lokaci. “To me ya faru?”
Mlm Bashir ya kalleta kai tsaye. “Sun tafi da komai da ya shafi bincikinki.”
Banasha ta yi shiru, sannan ta fitar da murmushi mai ɗaci. “Ba su san ina da kwafi ba.”
A wannan lokaci kuma, wani ma’aikaci ya shigo da sauri.
“banasha! An kira ki wajen babban shugaban kamfani yanzu-yanzu!”
Duka ɗakin ya yi shiru.
Mlm Bashir ya kalleta da alamar gargaɗi. “Ki yi hankali.”
A ofishin shugaban kamfani, iska ta yi nauyi. Ginin ya fi kama da gidan hukunci fiye da ofis.
Shugaban, Alhaji Danladi, ya zauna a kujera mai girma, fuskarsa ba ta nuna tausayi.
“banasha,” ya fara magana cikin nutsuwa,
“na ji kina son rubuta wani labari game da mu.”
Kallonsa tayi da sauri tace:
“Ina rubuta gaskiya ne kawai, sir.”
Ya yi murmushi mai sanyi. “Gaskiya? A nan gaskiya tana da farashi.”
Ya tura mata takarda.
“Ki daina wannan bincike. Za mu biya ki sosai. Fiye da abin da kika taɓa gani a rayuwarki.”