Sashe 3
Dan Jarida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To Allah Ya kiyaye. amma kabi a hankali, kuma ina ƙara baka shawaran rufe wannan case ɗin domin yana fita nikaina kai duk wanda yake cikin Nan wallahi bazai tsira ba"
"Zan kula in sha Allah sir"
Daganan ya buɗe sabon shafi a media wanda yake amfani da shi ya wallafa dukan
Bayan kwana biyu labarin ya fito.
Ƙasa da al'ummar cikin ta suka girgiza.
Kafafen sadarwa suka ɗauki rahoton.
Jama'a suka fara magana, kan kace me labari ya ƙaraɗe duniya,
Cikin tashin hankali Mlm Bashir Edita yazo office ya samesa tareda rufe shi da faɗa domin cike yake da tsoro tare da fargaba duk da ba'a gidan rediyon ya saki labarin ba a shafin sane amma yasan akwai tashin hankali,
Mutanen da aka tona asirinsu kuwa suka shiga firgici.
A daren ranar...
Wayar binash ta yi ƙara.
Ya ɗaga.
Can ɗayan ɓangaren yaji ance da wata murya mai ban tsoro,
"Ka saurare ni da kyau. Ka janye wannan labari ko kuma za mu kashe ka."
Jikin binash ya yi sanyi, amma Cikin ɓoye tsoron sa yace:
"Kai waye?"
Batareda an bashi amsar wannan tambayar ba Sai aka katse wayar.
A wannan dare ne ya fara fahimtar cewa rayuwarsa ba za ta ƙara zama kamar da ba.....
KU DAURE DAN ALLAH KUYI COMMENTS MAI ƊAUKE DA SHARHI TAREDA SHARING LITTAFIN DA LIKE, REACTING HAKAN ZAISA NA FAHIMCI MUNA TARE KM KUNJI DAƊIN LABARIN DA KUMA SAKE MUKU SHI A KYAUTA..
_BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_
WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948
ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 🔥 07064904617.
*ƊAN JARIDA*
_(THE JOURNALISM🧑🏻💻)_
*FREE BOOK*
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
(43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!! INA NAN DAWOWA (44) (45) ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM🧑🏻💻) Free book.
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM)*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU....
Haka kuma munada kayan gyaran jiki kala kala, magungunan mata ma zaku samu garemu masu kyau da Inganci 💯, banan muka tsaya ba domin Kuwa muna da Alaƙa da GHT COMPANY magani kan ko wacce cuta H.I.V, SIKLER, HAWAN JINI, CIWON BAYA, MATSALAN IDA NUWA, da sauransu.... Kayan kitchen kayan sakawama duka zaku samu garemu, kudai kawai ku hanzarto neman mu kan ko wacce matsala zamu tsaya domin baku maganin ta in sha Allah.... Zaku iya tuntuɓarmu a 07064904617,.. mungode!........```
_JULLY 2026_
```JIGON LABARIN
Labarin wani matashi mai suna BINASH wanda ya taso cikin talauci amma yana da burin zama babban ɗan jarida. A cikin aikinsa, ya fuskanci cin hanci, barazana daga masu iko, yaɗa ƙarya a kafafen sadarwa, da ƙalubalen neman gaskiya. Duk da haka, ya tsaya kan gaskiya har ya zama sanannen ɗan jarida wanda ya taimaka wajen ceto rayukan mutane da kawo gyara a al'umma. BINASH Kenan ƊAN JARIDA
(THE JOURNALISM)......```
*PAGE 11 TO 15*
Soyayyar binash da Banasha ta ƙara ƙarfi, domin har iyayensu sun shiga an tsaida Ranar bikinsu nan da wata biyar,
barazanar kisan da ake masa kuwa taci gaba saidai Babu wanda yasan anayi masa ita domin ya ɓoye,
Watarana bayan ya shiga officer ya manta wayar sa ya shiga toilet dai-dai lokacin kuma Banasha ta shigo, ganin wayar tana ta haske ta leƙa, Number ba suna message ta gani kamar zata share kuma taji ta kwaɗaitu da son ganin meye a rubuce hakan yasa ta buɗe already sun san password ɗin juna haka yasa kai tsaye ta buɗe, saidai ganin abinda yake rubucen yayi matuƙar ɗaga mata hankali tareda jin tsoro,
"Kacika Taurin kai *ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM)* Sam ka kasa fahimtar cewa kaza tana iya tono ajalinta ne garin tone-tonen ta harta tono wuƙa wanda Kuma wuƙar itake zama ajalinta domin ita ce zata yan kata har lahira, munyi maka gargaɗi kaƙiji to lalle Kuwa zaka mutu ai kinmu zaifara kanka, ba kaine farko ba kuma bazaka taɓa zama ƙarshe ba, Shin kasan yaya akayi mahaifinka ya mutu? Hmph duk wanda ya san sirrin mu baya kwanciyar hankalin Wanda ya ganomu kuma yayi yun ƙurin bayyana mu mutuwa ita ce gaskiya a wurin saboda haka zaka mutu *ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM)*" fitowa yayi ganin ta cikin mugun hali sai kuka take, da saurin ya ƙaraso gareta yana faɗin "lafiya"?
Batayi magana ba illa bashi wayar da tayi, shima ya tsorata sosai musamman zancen mutuwar babansa, amma daurewa yayi ya soma lallashinta "tunda fa muka shiga aikin jarida kinsan dole mu tare kasada, kuma Babu tsoro ko ja baya tare da ni kune ƙarfina ke da Umma dan Allah kada ki sanyaya mun guiwa da kukan ki ko tsoro babu abinda zai faru in sha Allah,"
Ɗago jajayen idanuwanta tayi ta zuba masa "amma kasan nikaina bazan iya jure rashin ka ba kuma ko? Ina sonka kuma kana son ai kinka kuma ina son farin cikin ka , wallahi tsoro nakeji bana son wani abu ya sameka,"
Lallashinta yayita yi harta haƙura.
Bazasu iya kashe shi kai tsaye ba domin Akwai sauran hujjar da tarage gareshi yana bada ita kotu sun san ƙaryar su ta ƙare hakan yasa suka yanke shawarar bi ta hanyar abokinsa yazad ko zasu samu galaba ta hanyarsa,
Za a yi wani kisan da zai girgiza ƙasa.
Sirrin da ya shafi mutuwar mahaifinsa zai fara bayyana a hankali garesa tare da barazanar su.
Tun daga ranar da Aminu ya fitar da rahoton cin hanci, rayuwarsa ta sauya gaba ɗaya.
Kowace rana sai ya ji kamar ana bibiyarsa.