Sashe 2
Dan Jarida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Domin babu wanda ya san cewa wata babbar ƙaddara tana jiransu.............
NASAKE MUKU LABARIN A FREE BOOK PLEASE 🙏 DAN ALLAH KU DAURE KU BINI A HANKALI TAREDA COMMENTS, LIKE, SHARE, REACTING, HAKAN ZAISA NAGANE KUNA BIYE DANI KUMA KUNA JIN DAƊIN LABARIN NAWA, KUMA HAKAN ZAISA NA FAHIMCE JIN DAƊIN SAKE MUKU LABARIN DANAYI A KYAUTA.. DAN ALLAH KUYI COMMENTS MAI ƊAUKE DA SHARHI TAREDA SHARING LITTAFIN, NGD.....
_BASEERATA ITA CE ARZIKINA 😍_
WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948
ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 🔥 07064904617.....
*ƊAN JARIDA*
_(THE JOURNALISM🧑🏻💻)_
*FREE BOOK*
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
(MRS_MLM GRAPHIX & NOVELS ALƘALAMI DA FASAHA STUDIO 💥 ✨ 💥)
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! (42) TARKON SO!
(43) RASHIN JINI 🩸 RASHIN TSAGAWA!!! INA NAN DAWOWA (44) (45) ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM🧑🏻💻) Free book.
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ƊAN JARIDA (THE JOURNALISM)*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰*
................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics```
```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~
sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU....
Haka kuma munada kayan gyaran jiki kala kala, magungunan mata ma zaku samu garemu masu kyau da Inganci 💯, banan muka tsaya ba domin Kuwa muna da Alaƙa da GHT COMPANY magani kan ko wacce cuta H.I.V, SIKLER, HAWAN JINI, CIWON BAYA, MATSALAN IDA NUWA, da sauransu.... Kayan kitchen kayan sakawama duka zaku samu garemu, kudai kawai ku hanzarto neman mu kan ko wacce matsala zamu tsaya domin baku maganin ta in sha Allah.... Zaku iya tuntuɓarmu a 07064904617,.. mungode!........```
_JULLY 2026_
```JIGON LABARIN
Labarin wani matashi mai suna BINASH wanda ya taso cikin talauci amma yana da burin zama babban ɗan jarida. A cikin aikinsa, ya fuskanci cin hanci, barazana daga masu iko, yaɗa ƙarya a kafafen sadarwa, da ƙalubalen neman gaskiya. Duk da haka, ya tsaya kan gaskiya har ya zama sanannen ɗan jarida wanda ya taimaka wajen ceto rayukan mutane da kawo gyara a al'umma. BINASH Kenan ƊAN JARIDA
(THE JOURNALISM)......```
*PAGE 6 TO 10*
Binash kyakkyawa ne matsa ƙaici shi ba dogo ba kuma ba gajere ba, ya nada saje wanda ya ƙawata fuskar shi, talauci ne da wahala suka ƙara ɓoye kyansa sai yanzu a hankali yake bayyana,
Hakama ya yazad yana da nasa kyawon saidai shi yafi Binash haske, tun suna yara suke abokai maƙota ne har iyayensu suna girma juna, ba kuɗi garesu Sosai ba amma dai sun fi su binash kuɗi,
Suna ƙaunar junan su sosai da farko yazad ya soma biye ƴaƴan masu kuɗi hakan yasa har binash yayi gaba yabarshi, amma yana Yawan masa faɗa da nasiha daga baya dai bayan sun walaƙanta shi kuma sun sashi Cikin matsala har akai koran shi Saida baban sa yazo ya roƙa sanin yana da kirki aka ɗaga masa ƙafa amma saiya maimaita shekara 1 hakan yasa ko agurin binash ya samu matsayin da yafi nashi, domin shi diploma ya kammala da ƙyar saboda bai sawa ransa yin karatun Ba, shikuwa binash yasan shine gatansa ya maida hankali sosai yanzu haka yanada digree har bautar ƙasa yayi, Saida yasha baƙar wuya kafin ya samu aikin, kuma akayi Sa'a akayi amfani da digree ɗinsa shiyasa yake gaba dasu .
Banasha Kuwa kyakkyawar ce iyayenta duka sun jima da rasuwa Sakama kon hatsarin Mota ita ce kawai ta tsira yanzu haka tana hannun ƙanen babanta ne daya ke shiko Allah bai bashi haihuwa ba hakan yasa Banasha tazamo musu ƴa., har tagama diploma ɗinta kuma tasamu aiki dashi nan Haske Media.
WANNAN KENAN
Wata rana Aminu ya samu wani sirrin gwamnati.
Takardun sun nuna yadda wasu manyan mutane suke wawure kuɗin talakawa, su barsu cikin matsala da talauci gamida yunwa ga rashin tsaro, babban abun mamaki wani babban mutum ne da mutane dayawa suka yarda dashi amma shine yake ai kata wannan bada ƙalar, kawai ya fahimce yana da fuska biyu ne Irin ta gogaggun ƴan siyasa, ga matsin rayuwa da talakawa suke ciki kuma rashin tsaro ana ta kashe su da walaƙanta mata,
Idan ya fitar da labarin, zai iya ceton dubban mutane.
ya sani Idan kuma ya fitar da shi, rayuwarsa za ta shiga haɗari, bama iya shi kaɗai ba ya sani har nakusa dashi abun zai iya shafar su, domin Saboda mulkinsu babu Abinda bazasu iyayi ba, wasu har naman mutane sukanci kawai saboda biyan buƙatar kansu. a haka yake saƙawa da warware wa cike fargaban abinda zai iya zuwa yadawo musamman kan family ɗinsa domin shi sam baya tsoron abinda zai iya samun sa, A haka dai bacci ɓarawo ya sace shi ya kwana yana tunani.
Washegari ya kai wa editansa, Malam Bashir. Batare Umma tasani ba,
Bayan ya karanta takardun, sai ya ɗaga kai cikin tsoro da fargaba yace:
"Binash... ka san waɗanda ke cikin wannan rahoton kuwa ka ko san ha tsarin su?"
Cikin rashin tsiro yace:
"A'a sir"
"To Kuwa ina son kasani Mutane ne masu iko da ƙarfin faɗa aji, mugunta rashin imani da kuma tausayi. Mutane ne da za su iya kashe mutum saboda rufe asirin su, mutan ne da basa ƙaunar bayyanar gaskiya. a matsayina na wannan editing km na gaba dakai to ina mai baka shawara ka aje wannan kayi shuru da bakinka hukunci Ubangiji shine zai musu"
Binash ya haɗiye yawu, sam baya tsoron kansa family dinsa yake dubi,
Amma bai ja da baya ba, domin zuciyar sa tana ƙara masa Ƙwarin gwuiwa da kalaman Mahaifiyar sa kan gaskiya wanda tasha faɗa masa tun yana yaro hakan yasa yaji Aransa koma me zai faru dole ya bayyana gaskiya.
"Gaskiya dole ta fito." Kalmar ƙarshe data bayyana a bakinsa wanda shi ya ɗauka a zuci yayi maganar
Malam Bashir ya yi shiru.
Daga ƙarshe ya ce: