Sashe 6
Ba A Boran Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na ce." Ka za'ba Kulsumu ko Nadiya Yaya na gaji da zaman gidanka Allah ne sheda na yi abinda zan yi Allah ya saka mini tozarcin da ka ke yi mini." Kuka mai k'arfi ya k'wace mini.
Kamo ni ya yi yana so ya rungume na kama hannunsa na gartsa masa cizo!
Ya ri'ke hannuwana duk biyun Yana girgiza kafad'ata.
A raunane Ya ce." Kyauta Ya zan iya rayuwa babu ke! kin san dai abinda ki ka yi ba daidai ba ne, me ya sa za ki dinga dukan iyalina? ke waye ya yi miki haka?
Kuma kin fi kowa sanin matsayin Uban Nadiya a gurina, me yasa a matsayinki na wakiliyata ki ka d'aura damarar wargaza mini kan gida, duk wata 'baraka daga gurinki take fitowa ya ba zan yi zargin ki ba."
Ina kuka na ce." Shiyasa kenan ka ke yi mini gorin haihuwa ko Yaya Rabi'u?
Ni ban yi maka gori ba sai kai za ka yi mini, anya duniya da gaskiya Yaya, kullum rikici idan ya tashi a gidan nan baka bin ba'asi ni kake d'orawa lefi na gaji wallahi, dama ban ajiye komai ba ka sallame ni kawai ka zauna da masu cikin haihuwa, ba za ka had'a kai da matanka ku tarwasa mini zuciya ba." Kuka na ke yi mai cin rai.
Na tashi da sauri na fara birkito da kayana da suke jere a cikin kwaba...
PAID BOOK
#500via 7084653262....Binta Umar Opey bank ko 0542382124...Binta Umar gtbank.
A tura sheda 07084653262.
Masu tambayar wannan karon babu Vip ne .
Zan yi amma a talgram kawai za mu kammala littafin cikin kwana goma ko 'kasa da haka da ikon Allah.
Wad'anda suke bukata kuma suna yin talgram din sai su yi mini magana domin jin abinda za su biya.
'Yan Nijar kuma dala d'ari katin airtel sai ku yi magana da momina kai tsaye babbar macace don Allah a kula.
*+227 88 13 77 40*
*GARKUWAR MATA*
*BINTA ABBALE*
[12/13, 9:16 AM] Bintu: *BA A BORAN NAMIJI!!*
*NA*
*BINTA UMAR ABBALE
*M.W.A*
*ADVERT* *HTTPS://INCENSEREPuBLIC.NG*
*KANO NAJERIA*
*GIDAN 'KAMSHI DA FITA KUNYA.
*Ina masoyan kayan kamshi Ina manyan mata? mata 'yan kwalisa? wannan sanyi fah sai da turare trust me kina bukatar turaren wutan Incense republic muna da turaren wutar daki,turaren jiki,turaren kabbasa da kabbasa spray ba a iya turarukan wuta kadai muka tsaya bah muna da humrori asalin humra mai kamshin manyan Hajiyoyi irin asalin kamshin yan Maiduguri ba tsami gaye bah
Ga kuma kullacha maii Tashin kai
wadda zaki ji dadinta a wannan yanayi na sanyi.Sannan muna da oil perfumes da zaki iya shafawa ko a jiki ko a kaya kuma wani abin burgewar a cikin oil perfumes dinmu akwai wanda har maza za su iya amfani dashi.
Hajiya za ki iya sayawa mijinki ko kuma saurayin ki saboda kara dankon soyayya
Turaren wuta
Humra
Kullacha
Kabbasa spray
Turaren Kabbasa
Turaren wanka
Room Freshner
Oils masu kamshi
Souvenirs package mai dauke da Turaren wuta,Humra,Kaskon turare wuta da Lalle da sticker
*Domin neman karin bayani sai a tuntubi wannan lambobin*
Wa.me/2348137369317
0813 736 9317 ko 0904 482 2052.
Na yi nisa sosai a arewa.
*Binta Umar Abbale.* https://www.arewabooks.com/chapter?id=67482a18ca3a075ba0996752
Ya dabaibayeni ta baya.
Na fara turjewa ina buge hannuwansa.
Yana nishi yake fad'in." Kyauta ki ka fita daga gidan nan, Allah sai ranki ya 'baci wai ya kuke so na yi da rayuwata ne?
Me yasa ko wane namiji yake zaune lafiya da iyalinsa, amma ni kun mayar da ni gaula kullum cikin fargaba da zullumin kaidinku."
Na kalle shi hawayena na zuba na ce." Kai ka saya duk abinda yake faruwa a gidanka ba ka da adalci, dan haka ni na yi abinda zan yi a zamana da kai Allah ne sheda ban cuceka ba."
Kafin ya ce wani abu kira ya shigo wayarsa ya fito da ita daga gaban aljihunsa ya rike tsintsiyar hannuna katamau!
Ya sa wayar a kunnansa.
Nafisa ce cikin hayaniya ta fara yi masa sababi! maganganuta duk a kaina ne tana furzar da su da tsantsar kishina da yake cikin k'okon ranta.
Na d'auka zai biye mata sai naga ya kashe a jirkice ya kalle ni ." Kyauta kada ki fita daga gidan nan idan kina so mu wanye lafiya." Da sauri na ce." Idan ba na so kuma fa?"
Tashin hankali muraran!
Ya bayyana a cikin idonsa.
Duk ranar da ya tu'ke ni na yi masa tutsu! irin wannan ya kan ransa nutsuwarsa komai nasa Yana tsayawa cak!
Na ja tsaki na juya ko tausayi bai ba ni ba domin duk abinda yake yana sane ya mayar da ni karkatacciyar kuka duk jarabarsa idan da tashi a kaina zai sauke.
Maganar da yake a waya ita ta dakatar da ni daga barin abinda na ke yi.
"E, wallahi Baba gata nan tana had'a kaya ta 'ki jin maganata kwana biyu Kulsumu bata mutuntuni, idan zan kafa doka a gidana itace take fara rusawa.
Yanzu Baba daidai ne Kyauta ta dinga zage 'kwanji akan abokanan zamanta!
Har sai da ta fasawa Nadiya baki fa."
Jikina ne ya yi kwata'kes jin irin sharrin da yake shirya mini a gurin mahaifina wanda nake ta jinsa yana salati da tu'ajibi.
Na sake tsinkayar maganarsa yana fadin." Wallahi kuwa Baba dama yau na ce zan zo na d'auke ka domin aje a basu ha'kuri ta dawo d'akinta ko saboda Yaranta."
Ban ji abinda Babanmu ya ce ba amma yanayin yanda yake magana a fusace da 'bacin rai shi ya kara tabbatar mini da cewa; Hud'ubar da Rabi'u ya yi masa ta samu gurbi a zuciyarsa.
Kashe wayarsa ya yi, ya kama hanya ya fita ya barni da akwati a gaba domin ya san abinda zai yi mini kenan ya dakusar da ni.
Akwatin na mayar Saman kwaba na duba agogo bakwai saura da sauri na tashi duk da ba girki na ba ne amma dole na sa Ido akan su Baffah dalili Nadiya da Aliya sun sa gilli a cikin zuciyarsu kowacce zata kimtsa Yaranta ne domin tafiya makaranta.
Kicin na nufa Jummai ta kammala musu abinci ta zubawa kowa a fulas. muka gaisa na tambayeta su Baffah nan take sheda mini ta yi musu wanka tun d'azu suna can suna shiryarwa.
Ina fitowa daga kicin na ji hayaniya na tashi daga gurin Nafisa.
Gabana ne ya fad'i ban san ranar da zamu zauna lafiya ba a gidan nan.
Nafisa 'korafi ne da ita, ita a haukanta ranar girkinta kada ya kula kowacce daga cikinmu saboda haka akace mata ana yi.
Fitowa ta yi hijabin wuyanta ya karkace tana share hawaye.
Da sauri na tari gabanta na ce." Nafisa menene haka da sanyin safyar nan?" Hannu ta d'aga mini a kufule ta ce." Kin ga Ummi kada ki yi mini wata magana tunda igiyar aurena a hannuki take sai ki sa almakashi ki datse d'ayar da ta yi saura dama biyun ma ke ki kayi sanadinsu."
Na tausasa harshe na ce." Nafisa don girman Allah ki koma d'akinki, ki yi ha'kuri da rayuwar nan kina kallo dai Hajajju ta yi wayo shekara goma Sha hud'u ga walida idan ku ka cigaba da irin wannan wallahi Khalid da Huzaifa ma da suke da k'ananun shekaru ba za su manta ba."
Yaran duk suka fito suka tsatstsaya da kayan makaranta a jikinsu.
Da Ido na nuna mata su.
Sai ta juya ta koma tana share fuska.
Na kalli Hajjaju dake share hawaye wato duk hatsaniyar da iyayen sukeyi a gaban yaran ne, na ce." Ke Hajajju ki ja su ku wuce ku tafi Adamu direba na jiranku."
Da sauri suka fita jikinsu duk a sanyaye."
Har na yi nufin tafiya gurina na sake tsinkayar wata sabuwar sa'insar a tsakaninsu.
Ban yi nazarin komai ba na kutsa kaina d'akin tana tsaye a kansa tana sakin kausasan kalamai tana kuka babu tauna harshe shi kuma yana zaune ya shirya tsaf Yana gyara link din hannuwan rigar dake jikinsa.
Yun'kurin tashin da ya yi dukkaninmu ba mu yi tsammani ba kawai na ga ya d'auke fuskarta da wani bahagon mari! wanda sautinsa har sai da ya fita.
Itama ta zabura ta matsa gefe hannunta dafe a kumatunta
Da sauri na shiga tsakaninsu bakina na rawa na ce." Wai Yaya Rabi'u don Allah menene haka? wannan fa ba mutuncinka ba ne, YA ZA A YI a gaban yara ka dinga tozartamu, wallahi zaka lalata musu tarbiyar baka sa ni ba."
Ba tare da ya ce mini komai ba ya ture ni ya je ya d'auki hularsa ya d'ora a kansa ya tsaya gaban mudubi yana daidaita zamanta.
Ashe ba ni kad'ai lamarin ya yi wa ciwo ba.
Kawai sai na ga ta zabura! za ta nufe shi hawaye na zuba share-share a kumatunta.
Na ri'ke hannunta ina girgiza mata kai.
Tana sheshshekar kuka ta ce ." Me yasa ba ki bari ya nakasta ni ba, ai duk abinda yake yi mana a gidan nan da sa hannunki, kin san ba girkin ki ba ne amma idan ya shiga d'akinki da asubah sai ki rike shi Allah ne kad'ai ya san abinda kuke aikatawa na shiga hakkinmu wallahil-azimin ban yafe ba."
Da mamaki mai yawa a tare da ni na ce." Nafi ki dinga kyautata zato na alheri tsayin shekarun da mukayi a tare ya kamata ace ki san halina, bana fatan ranar da zan ci amanar wani daga cikinku abinda ki ke zargi Bai ta'ba faruwa ba.
Ta cire hannunta daga nawa tana fad'in." Ai ga shi nan sai ki tambaye shi yaushe rabon da ya had'a shimfid'a da ni, yau kusan wata biyu kenan, Kuma na auna na lura duk ranar girkina yake shiga gurinki ya shud'e awanni bai fito ba, wallahi ba zan yarda ba sai manya sun shiga maganar nan."
Shiru na yi kawai ina kallonsa domin maganar ta girmi tunanina, lallai kishi ya rufewa Nafisa Ido da har ta yi subtar Baki gurin fad'in sirrin dake tsakaninta da mijinta.
Na san dabi'arsa ce yin hakan, amma ni bana lamuntar son zuciyarsa duk da a wani 'kaulin Malamai sun yi inkarin cewa; Miji zai iya kwanciya da matarsa Koda ba ranar girkinta ba ne.