Sashe 15
Ba A Boran Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inna Hauwa ta ce kawai a daga tariyar tunda ba ni da lafiya ga kuma wannan abu da ya yi dirar mikiya.
Farincikina ya koma ciki lokacin da Baban titi ya shigo ya tabbatar da maganar tariyar babu fashi.
Sai kawai na 'kunshe kaina a d'aki na dinga rizgar kuka.
Da kyar inna Hauwa ta rarrasheni, na yi wanka na sanya sabuwar atamfar da Nene ta dinka mini.
Muka zauna muna
jiran zuwan Gwaggwo Hansatu, da Habiba wandanda suka kasance 'yan'uwan baban titi na jini.
Tsabar takaici har kuka sai da na yi saboda abinda Yaya Rabi'u ya yi mini na rashin kawo mota a d'auke ni don ya ga babu nisa da kafafu na je.
Sai da suka kai ni wurin matar gidan suka d'amka mata amanata sannan suka yi mini sallama suna jaddada mini kyautata ha'kuri da juriya.
Na tattare jikin wuri d'aya hawaye na tsiyaya.
Ya shigo da karsashi da kwarin guiwa.Na kalleshi yana cire babbar rigar jikinsa.
Ya ke cewa" Wata rayuwa ce sabuwa muka tsinci kanmu Kyauta, shi fa auran nan da ki ke ganinsa rahama ne wallahi, ni'ima ne ai annabi ya yi gaskiya da ya ce ku yi aure da 'kuruciyarku domin ku more rayuwa!."
PAID BOOK
#500via 7084653262....Binta Umar Opey bank ko 0542382124...Binta Umar gtbank.
A tura sheda 07084653262.
Masu tambayar wannan karon babu Vip ne .
Zan yi amma a talgram kawai za mu kammala littafin cikin kwana goma ko 'kasa da haka da ikon Allah.
Wad'anda suke bukata kuma suna yin talgram din sai su yi mini magana domin jin abinda za su biya.
'Yan Nijar kuma dala d'ari katin airtel sai ku yi magana da momina kai tsaye babbar macace don Allah a kula.
*+227 88 13 77 40*
*Domin jin yadda take kasancewa dari biyar ne, za ki biya a saki a guruf, kamar yadda na fad'a da farko akwai tsarin manya wato special za mu kammala littafin cikin kwana bakwai in sha Allahu rabbi.
Amma a talgram za mu yi.
Ga duk wadda take da buk'ata sai ta yi mini magana.
Sannan ka'ida ne dama duk masu bibiyata sun san cewa Idan na gama littafi ya zama complete dubu daya ne, kada ki zo saye ki ce kin ga an sa dari biyar a jiki, lokacin da nake posting din pege by pege ne.
Ubangiji Allah Ya yassare ya baku ikon saye.
Na tabbata dai daga farkon shimfidar labarin kun sheda tafiyata ta wannan karon ta bambamta data sauran, dukda cewa ina ta'bo al'amura da dama na yi rubutu akai, amma dai wannan tafiya ce, mai hargitsi tare da dambarwa.
Sha'anin Rabi'u ba'abore da matarsa Ummu-kulsum Kyauta, wani lamari ne mai sosa zuciya.
Ku dai kasance da ni.
Domin jin yadda za ta kaya.
Hanyoyi biya gashi can a sama, idan kina da matsalar acct sai ki yi mini magana domin na gaya mini irin katin da nake so ki turo mini.
Na gode sosai
*GARKUWAR MATA*
*BINTA ABBALE*
[12/19, 9:18 AM] Bintu: *BA A BORAN NAMIJI!!*
*NA*
*BINTA UMAR ABBALE
*M.W.A*
Na yi nisa sosai a arewa books
*Binta Umar Abbale*
https://www.arewabooks.com/chapter?id=67482a18ca3a075ba0996752
*ADVERT*
Follow this link to join my WhatsApp community: https://chat.whatsapp.com/JrVGCbG7R8SFurApPbPilB
*SAMIES KITCHEN*
The Best Chartering Service
*KANO STATE: NO4 ZOOROAD HOUSING ESTATE*
*Jama'a Samies kitchen wurin fita kunya ne da kece raini.
Wuri ne ingantace da ya amsa sunansa domin sharewa ma'abota karamci hawaye a yayin da wata hidima ta same su.
Bari na jaddada muku SAMIES KITCHEN Ya samu sheda da lambar yabo gurin cika alkawari da karrama jama'a.
Kada na cika ku da surutu bari na tafi kai tsaye domin sanar daku ainihin abinda ya sa nake kwad'aita muku 'kulla alaka da su.
Wato SAMIES KITCHEN sun 'kware wajan shirya girke girke na gida dana waje.
Sun yi shura wurin 'karbar order daga kowane sassa a fad'in Najeria.
Suna yin abincin biki, abincin suna, abinci taro, abincin saukar al'kur'ani, order domin yin Birthday.
Sun gwanance sosai wurin yin cima iri-iri da kayan ma'kulashe duk domin fita kunyar abokan hurd'arsu.
Sannan ba su tsaya iya nan ba suna hada-hadar sayar da manya manyan leces 'kananu da manya kowane irin na'ui.
Suna bud'e dilolin leces irin namu na gida (mama ta mutu) kala daban daban.
Ana samun kayansu da inganci tare da farashi mai sau'ki.
Domin neman karin bayani sai a tuntubi wannan lambobin.*
*08173037544 ko 07044417448*
*Wannan shine 'karshen shafukan da zan ba ku kyauta.
Ubangiji Allah Ya yassare ya ba ku ikon saye.
Domin karanta dambarwar da take faruwa a gidan Rabi'u ba'abore! sai a duba k'asan shafin na yi bayanin yadda za a biya kudin karatu.
Rabi'u ya ce ya gode da 'kaunarku a gare shi
Ya ce a sanar da ku bai yi komai ba amma kuke masa fatan mutuwa.
Ya 'kara da cewa na jadadda muku shi da abar kaunarsa Kyauta mutuwace za ta raba su, don bai ga dalilin da zai sanya ya rabu da matar rufin asirinsa ba
*Masu amfani da manhajar arewa books za su iya zuwa can su karanta littafin domin na yi nisa a can din.*
19&20
Na yi bakam!
Ina satar kallonsa yana sambatu, shi ko rakiyar abokai ma babu shi kad'ai ya tawo abinsa.
Ya kunna wayarsa yana haska fuskata.
Da sauri na juyar da kaina gabana na cigaba da tsalle.
Yaya Rabi'u ne gabad'aya yau ya canza mini, tsoronsa nake ji.
Zuciyata ce ta yi sanyi dana tuna cewa duk zulamarsa dole ya barni dalilin abinda nake tattare dashi.
Ya kira sunana a tsanake.
Kyauta."
Na ce."Umm!" Sai ya sauke ajiyar zuciya da 'yar wata dariya irin ta murna yana fad'in." Yanzu nan zan sayi bakin nan, bari mu yi sallar godiya ga Allah tukkun
Ban ce masa ba na yi ba.
Na rabu dashi ya je, ya yi, alwala ya dawo ni ma na je na yi.
Na bishi muka yi sallar.
Na nisa na fashe da dariya duk da a cikin 'bacin rai da hawaye sha'be-sha'be nake hakaito tushen rayuwarmu sai da na murmusa.
Wato a dukkan tsayin rayuwata ban yi abin da yake damuna kuma ya sanya ni dariya mai yawa irin sallar da na bi shi muka yi ba ni da tsarki ba.
A wanccan lokacin tsoro da kuruciya ya sanya na yi hakan.
Dariya ta sosai ta k'wace mini.
Domin sababi da sakacin da muka da yi a daren farkon namu ba kad'an ba ne.
Komin bacin ran da nake ciki idan na tuna wannan dare sai na murmusa ko kad'an ne.
Sai da na nutsu na juya na kwanta sosai na cigaba daga inda na dakata.
Na takure a gefe guda.
Yayin da shi kuma ya matsu ya takura mini akan mu kwanta.
Ya yi kundubalar sanya hannu ya daga ni, ya kai ni kan gadon, tare da zare mini hijabina.
Nan da nan na saka hannu na rungume kirjina domin duk yadda nake da shi ba zan iya tuna yaushe ya gan ni ba tare da hijabi ba.
Kullum cikin yi mini mita yake wai kamar matar limamin gari.
Kan akwatinana ya dora hijabin bayan ya ninke.
Duk yadda na takure hadi da kankame jikina bai fasa mannuwa da ni ba.
Da na ga dai shafar da yake yi mini ta tsananta ya sanya na ture shi gefe ina 'barin jiki tare da ce wa "Ba ni da tsarki fa Yaya Rabi'u".
Ya yi galala ya numfasa ya ce "Mai karya d'an wuta ne Kyauta.
Ki kwantar da hankalinki ba abin tashin hankali zamu yi ba, domin dai iyayenmu ne suka hadamu daki d'aya, wannan kad'ai ya isa ki gane girman sha'anin aure.
Kada ki janyowa kanki tsinuwar malaiku, ai ke Malama ce, ta ya ya zaki bini sallah bayan baki da tsarki?
Kin san wanda ya yi sallah ba tare da tsarki ko alwallah ba ya kafirta."
Yana rufe baki na rushe da matsanancin kuka mai sauti tare da ce wa "Ashadu Allah illahu wa ashhadu anna muhammadir rasulillahi.
Allah ka karbi musuluntar da na yi"!
Na tsananta kukan da nake yi.
Bak'in cikin da Yaya Rabiu ya shiga ya wuce misali.
A dalilin ya gamsu ba karya nake yi ko iyashege ba ne.
Cikin fishi ya ce "Za ki mini shiru ko kuwa sai kin ankarar da mutanan gidan halin da muke ciki alhalin ba komai ne yake wanzuwa a tsakaninmu ba, sai tsantsar bakin ciki.
Na rantse da buwayi gagara misali Kulsumu tauraronmu bai jitu ba, alamu sun gama bayyana 'kashinmu ba su daidaita ba, haba jama'a Ibtila'i da bacin rai sai rufto mini suke yi daga wannan sai wannan.
Babu wani abu da na tsinta a cikin hadin auren nan sai bacin rai. haba, haba, tunda aka daura auren nan kullum da abin da zai yanko na musiba.
Ban tab'a cin karo da labarin ango mara sa'a ba Irina ba."
Ya numfasa ya yunkura da nufin yin magana na sake rushewa da kukan da yafi na farko.
A dalilin na ji haushin maganganunsa da babu sassauci da tauhidi a cikinsu.
Tsawon lokaci ina kukana kamar ba zai tanka ba, sai kuma ya nisa ya ce "Ki duba darajar Ma'aikin da alkur'ani da k'imar Baban Titi ki mini shiru."
Jikina ya yi sanyi domin kuwa ya dabaibaye ni da girman kalamansa.
Na sassauta kukan na gyara na cure gefe tamkar alkaki na kwanta, ina ta sakin ajiyar zuciya.
Maimakon na ji ya kwanta, sai na ga yana ta zagaye a dakin tamkar dai mai yin sa'a'yi nan da ake fad'a mana yana cikin rukunan aikin hajji.
Ya jima yana yi, kafin ya zauna a gefen gadon yana gunji mai kama da kuka.
Na dinga satar kallonsa ta kafar mayafina, gabad'aya ya diririce sai cije bakinsa yake yi kamar dan tauri Tsorona ya sake ninkuwa!
Kafafu da hannayena suka dinga rawa.
Sai kawai na fara kiran wallahu galibun ala amri, a wautata Allah ya ba ni rinjaye a kansa kada ya yi mini komai.
Sake makurewa na yi a can karshen gado gabana na lugudan daka.
Zumbur ya yi, ya juyo.
Sai ni ma na zabura da sauri na tashi tsaye tare da rungume kirjina da hannuwana.
Gadon ya hayo sosai Yana fad'in." Ba zan iya ba Kyauta, ba ni da karsashi da kumaji a wannan lamarin.