Sashe 14
Ba A Boran Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A wannan karon kam dariyar k'arfi ta gwada mini ta k'wace da k'arfin gaske.
Dan haka na dinga kyalkyalewa har sai da na kwanta akan tabarma da nake zaune.
Yayin da ya yi suntum tamkar kububuwa.
A haka Nene ta dawo ta samemu.
Sai dai yadda ta ga ina dariya ga Yaya Rabiu yana cikin matsanancin fushi sai jikinta ya yi sanyi.
Ta zauna tana fad'in "Bismillahi!
Ta kalle ni ta ce wacce irin dariya kike yi da ta wuce ka'ida haka?"
Ya sake harzuka ya ce "Da ni take Nene.
Kuma Wallahi komai zai faru bazan yarda da wananan wulakanci nata ba.
Sai Baban mai keke da Baban titi sun yi mana shari'a.
Ba zan iya ba.
Tabdi jam ni Rabi'u zata hiwa haka?"
Ya fad'a yana nuna kansa.
Cikin rarrashi Nene ta ce "Ban da abinka Rabiu menene na kai k'ara tun baku fara zama ba?
Ai kowa ce wa zai yi baka da juriya.
Sha'anin mace kuwa sai anyi hak'uri da juriya.
Kada ka sake ka zama mai saurin kai k'ara.
Ke kuma ba shi hak'uri ai kowa baya son dariyar shegantaka irin haka.
Na yi maza na ce "Yaya Rabi'u yi hak'uri.
Ka gafarce ni".
PAID BOOK
#500via 7084653262....Binta Umar Opey bank ko 0542382124...Binta Umar gtbank.
A tura sheda 07084653262.
Masu tambayar wannan karon babu Vip ne .
Zan yi amma a talgram kawai za mu kammala littafin cikin kwana goma ko 'kasa da haka da ikon Allah.
Wad'anda suke bukata kuma suna yin talgram din sai su yi mini magana domin jin abinda za su biya.
'Yan Nijar kuma dala d'ari katin airtel sai ku yi magana da momina kai tsaye babbar macace don Allah a kula.
*+227 88 13 77 40*
*GARKUWAR MATA*
*BINTA ABBALE*
[12/18, 8:57 AM] Bintu: *BA A BORAN NAMIJI!!*
*NA*
*BINTA UMAR ABBALE
*M.W.A*
52/HARVERT NETWORKING BUSINESS
*ALHERI NE
Ina masu sha'awar shiga shahararren kasuwancin nan wato 52U basu da hali?
Ga dama ta samu SZARIA tazo maku da sabon tsari domin taimaka ma marasa 'karfi, wato TEAM WORK. da kud'in ki 'kalilin zaki samu abunda zaki taimaki kanki da 'ya'yan.
Domin 'karin bayani ku tutubi wanan number 08037930727
https://chat.whatsapp.com/CSQ94ZeYnPJ26ppXhBnRII
Na yi nisa sosai a arewa books.
*Binta Umar Abbale.* https://www.arewabooks.com/chapter?id=67482a18ca3a075ba0996752
17&18
Ta sassauta ta ce "Menene kuma kai da har yanzu ba zaka daina fad'a irin na kumfar baki ba."
Tana d'isa aya.
Ya ce "Inno na rantse ban tab'a ganin 'kaskantaccen ango Irina ba.
Ta yaya za'a daura mini aure a saka ni kama gida, aje kuma a shirya shi tsaf sai kuma a barni ni kad'ai?
Na tabbatar ko kema ba ki tab'a ganin hakan ba."
Tsaki ta ja tare da mikewa ta bar shi tana fad'in shasha marar kunya kawai!
Ya yi sakato yana ayyana menene abin da ya yi na rashin kunya?
Ya ma'ke kafad'arsa ya fito ya yi waje cikin kunci mai yawa.
Muna zaune a tsakar gida Nene na yin kad'ai da yake tana yin lagwanin risho Babanmu da Yaya Ibrahim suna tafiya mata da shi kasuwa, suna siyarwa.
Ta kalle ni ta ce "Yau d'inma sai na ce ki d'ebo maganin sanyin ki sha?
Wai ke wacce irin yarinya ce haka da ba Kya son magani?
Kina dai jin yadda innarki Hauwa ta fad'i kyawun maganin da ta yi kundubalar siyowa ta kawo miki, amma sai fama nake da ke ki sha. shiyasa ban yi asarar kud'ina ba.
Tunda ga wancan hakkin dakan ma ki diba ki sha da madara amma kin k'i dad'in azanci.
Na kyale ki, itama Hauwan ta ce na kyale ki, zaki nema da kanki ne."
Na yi k'asa da kaina domin tunda na fahimci amfanin hakkin dakan da take dirka mini nake jin matsananciyar kunyar na sha a gabanta.
Gara na sanyi na kan sha, kawai ni ina cikin jerin mutanen da basa son magani ko wanne irin ne.
Amma tabbas idan na sha na sanyin ina jin dad'in marata dama jikina, tunda hatta fitsarina canjawa yake yi.
Haka kazar da aka dafa da Saiwowin chadi na cinye duk da dai ba ta dad'i ba ce, amma kuma bata da bauri ko kad'an.
Ku tuntube Surayya Halin Yau akan wannan lambar 08032773332 don samun naku maganin sanyin sahihi cikin farashi mai rangwame.
A daren wannan ranar Baban titi ya ce gobe da yamma za'a raka ni dakina.
Ina kuryar d'akin Nene na ji wani irin matsananciyar fad'uwar gaba a dalilin maganar tariyata.
Haka kawai nake shiga rudu da fargabar zan kad'aice daki d'aya da Yaya Rabi'u Tunda aka shafa mana fatiha yake sakin maganganu masu kunyatarwa da sanya fargaba a zuciyar budurwa mai karancin wayewa Irina.
Na kwanta na dunkunkune ko sallar isha sai tsakiyar dare na tashi na yi.
Da safe haka na tashi salo salo babu kuzari.
Nene ta hau sababin yau ko suma nake yi sai an kai ni dakina ta gaji da iskancina da kuma rashin kunyar Rabe.
Na je na yi jinyar a dakina.
Baba dai bai ce komai ba.
Shi kuwa Yaya Rabi'u da hantsi ya bugo mini waya.
Ina dauka sai cewa ya yi "Tsire za'a tanadar miki ko kaza?"
Zullimin da nake ciki ya sake hauhawa.
Na kasa ce masa kanzil.
Ya numfasa tare da ce wa "Kyauta ki fahimce ni fa.
Ni gaskiya bana son ki zo kina mini gidadanci irin haka?
Na tambaye ki, kin mini shiru.
Menene abin kunya a wannan maganar fisabillahi?"
Ya yi k'aramar tsaki ya kashe wayarsa.
Ya bar ni da tawa a kunne.
Ana yin azahar sai kawai labari ya iso mana Inno ta yanke jiki ta fad'i an tafi kaita asibiti.
A gigice Nene ta shirya ta bi bayansu.
Har zuciyata na ji rashin dad'in abinda ya faru.
Amma kuma na samu salamar zullimin tariyar da zan yi a yammacin yau, tunda ta lafiyar Inno ake yi tukun.
Ni kad'aice a gida har magariba Nene bata dawo ba.
An idar da sallar Isha sai ga Yaya Rabiu ya shigo.
Ya zauna a akan turmin da nake zaune.
Fuska babu walwala.
Murya babu amo ya ce "Anya kyauta taurarona da na ki ya had'u?
Ta yaya al'amari irin haka zai dinga gittowa da zarar za'a kai ki d'akinki?
Jikina ya yi sanyi akan yadda ya yi maganar da take nuni yana da malamai da suke fad'a masa ililimin fala'ki a karkace.
Wai tauraronmu bai had'u ba.
Dariyarsa ta nemi kwace mini.
Amma nasa k'arfin tuwo na gintseta domin idan na yi sai ta zamo wani abin daban.
Tunda na sha ganin rikicinsu da Yaya Usman akan ya yi masa dariya.
Kawai zuba masa ido na yi.
Ina kallon sa cikin kaduwa ainun.
Ya tsargu ya ce "Ki kalle ni da kyau.
Nasan kina mini kallon rainin ajawali ne.
Ni kuwa har zuciyata na karaya da ke.
In da ki ka san canka cakare haka kike zame mini.
Ta Yaya za'a ce ranar daurin aure jinya ta rafke ki, sannan an saka ranar tariya uwata ta fad'i ta samu karaya a hannu.
Sannan an zo har rumfata an sace mini buhun gawayi, ai kinsan ana alamta mini ba zan kwashe k'alau a cikin sabgarki ba".
Idon dai na cigaba da zura masa cike da madaukakin mamaki.
"Ki cigaba da bina da kallon izgili da sannu Ubangiji zai warware mini komai.
Amma yadda na shaida Annabi manzon Allah ne haka na shaida taurarinmu basu jitu ba.!
Ban tab'a jin labarin ango irina da ba'a tashi jarraba shi sai ranar aurensa da tariya.
Idan kuwa ansan kina da jinnul ashiq a fito a fad'a mini domin ina da bulalar bugun ko wanne irin makirin jinni ke har ma da mugayen insu da suke yiwa jinni sharri a gamsu da su".

Sai dai yadda ta ga ina dariya ga Yaya Rabiu yana cikin matsanancin fishi sai jikinta ya yi sanyi.
Ta zauna tana fad'in "Bismillahi!
Ta kalle ni ta ce wace irin dariya kike yi da ta wuce ka'ida haka?"
Ya sake harzuka ya ce "Da ni take Nene.
Kuma Wallahi komai zai faru bazan yarda da waanan wulakanci nata ba.
Sai Baba mai keke da Baban titi sun yi mana shari'a.
Ba zan iya ba.
Tabdi jam ni Rabi'u zata yi wa haka?" Ya fad'a da zuzutawa!

Na yi maza na ce "Yaya yi hak'uri.
Ka gafarce ni".
Rausayar da kansa ya yi, bai ce mini komai ba illahi bin jikina da kallo da yake yi.
Kunya ta rufe ni, na kalli Nene da sauri sai na ga hankalinta ma gabad'aya ba ya kanmu.
A hankali na ce." Ya Rabi'u ka tashi ka tafi don Allah."
Ya nisa kafin a hankali ya furta." Balangu kike so ki tsire?"
Shiru na yi masa saboda takaici.
Ya sake yin kasa da murya.
"Kyauta wai ba kya jin abinda nake ji, a matse fa nake."
Gabana ne ya fadi, ya juya na kalleshi ya kura mini ido.
Nene ta zo ta gifta mu ta shige d'aki.
Ya sake kusanto ni kamar zai rungume ni.
Kuka nasa na ture shi da saurin gaske.
Sai ya tashi yana dariya tare da fad'in ." Yarinya yau za ki fadawa 'yan garinku." Gabana ya tsananta bugawa.
Gabad'aya na kasa had'a ido dashi.
Ya ce." Ni na tafi na kimtsa kaina." Ban ce masa komai ba, ya 'kwalawa Nene kira tare da yi mata sallama.
Bayansa na bi da kallo jikina duk a sabule.
Na zame na kwanta kan tabarmar fargaba ta ishe ni.
Haka na yini sukuku jiki babu kuzari.
Da yamma ciwon cikin da nake yi ya rufe ni, na dinga matagugu kafin jinin ya fara zuba.