Sashe 16
Ba A Boran Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Dole sai kin tagaza mini, na kai na kawo ina neman d'auki.
Baki na bude sosai na fara kuka ina fad'in." To ni me zan iya yi maka bayan kasan hakan haramun ne, ka dai yi ha'kuri na yi tsarki tukkuna ."
Ya sake kusanto ni yana kiciniyar cire hannuwana dana rufe kirjina.
"A'a kyauta ke fa Malama ce ba sai na yi miki dalla-dalla ba, akwai dabaru idan ma ba ki iya ba zan koya miki."
Cikin fargaba na ce." Ni dai ka yi hakuri ka daure ai kwana hud'u nake yi zuwa sati babu yawa." Daidai lokacin dana kai k'arshen maganata na ji saukar hannunsa a kirjina.
Na 'kwala ihu!
Ina ko'karin dira kasa.
Ya janyo ni yasa a tsakanin kafafunsa.
Jikinsa Yana kyarma yake cewa." Muddin ba ki kawo d'auki ba numfashi zai yi 'kaura daga gangar jikina.
Kyauta ji na yi kamar kin buga mini guduma a tsakiyar kaina da kina fad'in na yi ha'kuri, ai ko awa d'aya ba zan bari ba ballanatana sati d'aya, ki 'kyale ni na mutsike wad'annan abubuwan, idan da hali ma ki tallafi kaina ki shayar da ni kafin zuwan abinda zamu haifa."
Dojewa na dinga yi ina dukan hannuwansa da yake ta cusa mini a cikin riga.
Kuka nake yi sosai ina fad'in." Don Allah ka bari wallahi idan ina cikin wannan halin ciwo suke yi mini ko wanka na zo yi a hankali nake ta'ba su."
"Kyauta ba fa zan bari ba, dole ne na nemo miki maganin girmansu domin ba suka kai ga cika mini hannuwana ba." Ihun! hauka na shiga yi ina ture shi.
Ya yi mini rikon tsauri! yana ta cusa hannunsa a rigata har sai da zif din ya zuge!
Nishi yake yi! kamar zautacce yana ta sakin zantukan da basu da tushe ballanatana makama.
Na dinga kuka ina rokonsa ya bari domin har ga Allah zafi suke yi mini,
amma kamar turi! jikina ya matu saboda ko-kaye-koyen da muka yi.
Gashi dama ban jima da tashi daga ciwo ba. ina jinsa yana fad'in.''Kyauta ki tallafi kaina ki shayar da ni mana." Wani takaici ya tsaya mini a wuya.
Na dinga mintsinsa a cinyarsa amma ko gazau! sai da ya mutsike mini kirji son ransa sannan ya cika ni.
Ya sauka daga gadon.
Jikina ya yi laushi bayan fitarsa na takure ina shar'bar kukan takaicin rashin imanin da ya gwadawa 'kirjina.
Kuka ya shigo ya same ni ina yi.
Ya kunna fitilar d'akin sannan ya zauna kusa da ni.
Da sauri na juya masa baya.
Birkito ni ya yi yana fad'in." Ni ne fa zan yi kuka kyauta amma ban yi ba na daure to meye a ciki don na tattaba abinda ya fi soyuwa a raina.
Ni fa a Hakan ma ba wani garau na ji ba, na dai yi maleji ne.
Kuma na fad'a miki zan samo miki maganin da zasu zama dumbula- dumbula, ba zan rufe ki ba abinda nake so kenan a jikin 'ya mace."
Cikin kuka na ce." To ni ina ruwana, ni ba wani magani da zan sha domin su 'kara girma a haka Allah ya yi mini su."
"To ni sun yi mini 'kan'kanta, domin duk a zatona sun fi haka cika Ashe beriziya ce mai koko."
Cikin zubar hawaye na d'auki fillo na jefa masa ina mamakin bud'ewar idonsa.
Hannunsa ya mi'ko zai ri'ke ni na goce ina cigaba da jefa masa k'ananun fillon da akayi mini kwalliyar gado.
Yana 'yar dariya yake kad'an fad'in." Ke fa sokowa ce Kyauta menene abin kuka? kin ga yi shiru don Allah kin san dai ba mu kad'ai ba ne a gidan, ki yi shiru na ce miki."
Yana maganar ne a lokacin da yake kare fillon da nake jefa masa na ce." Wannan ai wula'kanci ne ni wallahi Allah ba zan yarda ba sai ka ba ni hakuri." Hannu yasa ya rufe bakina.
Ya rungume ni tsam!
A jikinsa yana fad'in." Ai durkusawa wada ba gajiyawa ba ne, Allah Ya ba ki ha'kuri." Shiru na yi ajikinsa ina sauke ajiyar zuciya.
Cikin kunnena na ji yana cewa" Da gaske nake fa Kyauta ina so kirjinki ya fi haka girma, ki yi kokari a kan hakan."
Yanda ya fadi maganar cikin taushin kalami shine dalilin da ya sa na shiga nazari.
Lallai tunda ya furta hakane a zuciyarsa dole kuwa na cire kunya na nemi Inna Hauwa da maganar domin itace 'yar kunga-kunga kuma tana da jama'a sosai, na san za ta nemo mini sahihin maganin gyaran nono irin na hausa *08089965176 Muna da ingantacce Kuma sahihin maganin gyaran nono irin na hausa wanda amfaninsa bai tsaya iya nan ba har matantaka yana gyarawa, a tuntu'bemu ta lambar wayarmu kai tsaye.*
Kashe mini jiki ya yi da kalaminsa har na mance a kwance nake a jikinsa.
Sai da ya bijiro da wani lamarin tukkuna gayyar ta watse a lokacin da ya nuna yana buk'atar mu had'a baki (kiss) na ce ban san wannan ba.
Ya turza ya turza na 'ki aminta karshe ma sai nasa masa kuka.
Dole ya ha'kura ya kyale ni amma bai kwanta kusa da ni ba.
Ina kallonsa ya d'auki bargo da fillo ya fita daga d'akin.
Lamo na yi a gadon fargaba da zullumi sun yi mini dabaibayi.
Cikin nazari da tunanin rayuwar auran da za mu yi bacci mai nauyi ya d'auke ni.
Da asubah na farka sakamakon motsin fitarsa da kuma kiraye kirayen sallah da massalatai suka yi.
Da yake da wutar lantarki ina fitowa na ga ya jona ruwa a irin babban bokitin nan mai had'e da hita.
Sai da na kashe tukkuna na zuba ruwan a babbar buta na surka ruwan na je na tsaftace jikina.
Ina burushi a d'an kewayenmu na dinga Jin motsin matar gidan tana ta zurga-zurga.
'Daki na koma na takure ina jiran gari ya yi haske na je na gaisheta, domin Nene ta jadadda mini cewa; Na mutuntuna tunda a haife ta haife ni, kuma an yi mata sheda mutuniyar kirki ce.
PAID BOOK
#500via 7084653262....Binta Umar Opey bank ko 0542382124...Binta Umar gtbank.
A tura sheda 07084653262.
Masu tambayar wannan karon babu Vip ne .
Zan yi amma a talgram kawai za mu kammala littafin cikin kwana goma ko 'kasa da haka da ikon Allah.
Wad'anda suke bukata kuma suna yin talgram din sai su yi mini magana domin jin abinda za su biya.
'Yan Nijar kuma dala d'ari katin airtel sai ku yi magana da momina kai tsaye babbar macace don Allah a kula.
*+227 88 13 77 40*
*GARKUWAR MATA*
*BINTA ABBALE*
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
820ef03a1bc34bb9b4821f20ef738091