Sashe 12
Ba A Boran Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Masu tambayar wannan karon babu Vip ne .
Zan yi amma a talgram kawai za mu kammala littafin cikin kwana goma ko 'kasa da haka da ikon Allah.
Wad'anda suke bukata kuma suna yin talgram din sai su yi mini magana domin jin abinda za su biya.
'Yan Nijar kuma dala d'ari katin airtel sai ku yi magana da momina kai tsaye babbar macace don Allah a kula.
*+227 88 13 77 40*
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA ABBALE*
[12/17, 8:51 AM] Bintu: *BA A BORAN NAMIJI!!*
*NA*
*BINTA UMAR ABBALE
*M.W.A*
Na yi nisa sosai a arewa books
*Binta Umar Abbale* https://www.arewabooks.com/chapter?id=67482a18ca3a075ba0996752
* *AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin
gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*!
Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah.
Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci
_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI
_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*
15&16.
Cikin rufin asiri aka yi hidimar biki.
Sai dai kuma azahar tana yi wani irin zazzafan zazzabi ya rufar mini.
Tun ina jarumtar boyewa har ya kada ni.
Hak'ora na suka dinga karo da juna.
Anti Jummai Yayarsa itace ta fara lura da yanayina tunda sai kai kawo suke yi a tsakanin gidajen namu biyu.
Ta saka hannu ta tab'a jikina ya had'a zafi ainun.
Da azama ta fad'awa Nene aka rufu a kaina.
Amma ina abu sai tsananta yake yi.
Dole aka samo a daidaita sahu muka yi asabitin Murtala tare da Inna Hauwa da kuma ita anti Jummai.
Kai-tsaye aka ba ni gado aka shiga ba ni taimkon gaggawa.
Gabadaya jikin mutanan da suka cika gidan ya yi sanyi, ana hidimar biki amarya kuma tana gadon likita.
Ganin gado aka bamu ya sanya Inna Hauwa komawa gida dan d'auko abubuwan da zamu bukata.
Sai da magariba labarin ya samu Yaya Rabi'u.
A sukwane ya isa asibitin.
A lokacin na dan shiga hayyacina amma k'arin ruwa ake yi mini.
A rikice yake fad'in "Jummai me ya sameta?
Wanne irin ciwo ne da zai tashi ranar aurenta haka?"
A sanyaye ta ce "Likita ya ce jininta ne ya yi k'asa.
Sannan akwai zazzabin cizon sauro da ya tsananta a jikinta."
Ya hura iska ya ce "Sallama ba yau ba ke nan?"
Ta ce "E, to da alamu.
Tunda ga wata allura da suka ce , idan an yi takwas na dare, takwas na safiya ma zasu yi mata wata".
Ya saki gauron numfashi ya matso jikin gadon ya ce "Sannu Kulsum!
Na kalle shi kawai.
Domin yadda ya ce Kulsum din har raina na ji ya bambanta da yadda yake fad'a a baya.
Ban iya bude baki na amsa ba.
Domin gabadaya jikina ciwo yake yi mini ga rashin k'arfi.
Ya ce "ikon Allah!
Ana cikin hidimar farinciki sai kuma murna take neman komawa ciki.
Idan kin san jikin da sauki kawai zan nemi sallama mu wuce gidanmu, an shirya komai abin sha'awa.
Gobe da kaina zan nemo kwararriyar ma'aikaciyar jinya ta duba ki tare da saka miki ruwan da sukace za'a saka miki d'in"
Ni dai da ido na bishi zuru.
Ya ja kujerar gefen gadon ya zauna daf da gaban gadon.
Har wajen goman dare yana tukure bai tashi ba.
Tun kafin tara kuma Inna Hauwa ta dawo da shirgi kayayyaki.
Ta zuba ido tana ganin rashin ta ido a wajen Yaya Rabiu.
Ya kanannad'e komai.
Da ta ga goma na shirin yi sai ta cire kawaicin da take yi ta ce "To tashi zan mu kwanta dare ya fara ja ".
Ya mik'e ba tare da ya iya cewa komai ba.
Ta kalli anti Jummai ta ce "Bi shi ku tafi ki kwana da yaranki.
Idan Allah ya kaimu da safe kya zo".
A sanyaye ta ce "To Inna.
Allah ya bata lafiya."
Ta amsa da ameen Jummai.
Suka tafi na bisu da kallo ba tare da na iya ce musu k'ala kanzil ba.
Domin nauyin da jikina ya yi har harshena.
Yayin da Inna Hauwa ta dinga mita tana fad'in "Me za'a yi da halin wannan yaro.
Allah ka rufa mana asiri kawai.
Amma da ganin yadda idanuwansa suke a tsaye kyam tamkar nonon budurwar jiya, ba ta yau da duk a zube suke ba.
Ba k'aramin artabu za'a yi da shi ba, ni kad'ai na gama nazarinsa kafaffe ne bayan rashin kunyar ma.
Ta yi kwafa ta ja tsaki tare da cewa Malam Adamu bai kyauta mana ba, amma Allah yasa hakan ne alheri.
Allah ya juyar da al'amarin zuwa kyakkywa."
A zuciyata na ji babu dad'i.
Domin damuwar da ya shiga ta isa tasa inna ta fahimci cewar ba cushe na aka yi yiwa Yaya Rabi'u ba.
Kawai ya riga da ya saba da yin Abu a baibai.
Duk naci da tambayar da Yayah yake yiwa likitoci da sauran ma'aikatan lafiya akan za'a iya kula da ni a gida bai sa sun sallame ni ba sai da na kwana uku.
Sosai ka yi treatment din maleria.
Na warware ina takawa tare da cin abinci.
Ranar sallama kuwa shi so ya yi inna ta wuce da ni dakinsa.
Yayin da ita ko kad'an hankalinta ma bai kai ga hakan ba.
Har muka fito bakin asibitin yana ta dibi-dibi ganin yadda take rike da ni da tamau.
Murya babu amo ya ce "Inna za ki wuce gidanki ne, ko sai mun fara zuwa can gidanmu?"
Yana rufe baki ta ce "Kai Rabi'u wanne irin gabo ne kai haka?
Na kwana uku da yarinyar a asibiti sannan mu fito ka yi tunanin na barta a titi nayi tafiyata, ko dai ka manta cewar cikinmu d'aya da uwatata ne? ka fitine ni, ka hana ni skaat da rashin ta ido Wallahi."
Ya tumbatsa ya ce "Allahu ya huci zuciyarki Innarmu.
Da wai ki wuce gida ki kintsa ki huta gajiyar zaman asibiti ne.
Amma tunda baki fahimce ni ba, kin mini fahimtar da galibin jama'a suke yiwa Rabi'u to ki huce wa zai mance da matsayin surukursa ne Inna?"
Ta sassauta fushin ta ce "Wa yasan maka.
Ai al'amarin naka ne na ga yana nema ya zama iyashege.
To bazan tafi na huta din ba domin kuwa ban gaji ba, ko cewa zasu yi mu koma sai bayan wata guda Wallahi ba zan k'osa ko na gaza ba".
Da sauri ya ce "Haba Inna!
Allahu ya Kyuata.
Da ikon Allah ba zamu koma ba, daga nan sai d'akinta.
Ai irin wannan abin ma da tausayi."
Ta yi jagale ta kasa cewa komai.
Kawai ta tsayar da adaidaita ta ce Magashi.
Muka hau tare da wasu cikin kayanmu muka tafi, muka bar shi da wasu kayan a gabansa.
A gida muka tarar da Babanmu.
Ya dinga marabtarmu tare yi mana sannu gabadaya.
Ni sannun ciwo ne, ita kuwa Inna sannun hidimar zama da ni ne.
Cikin soyayya baba ya kalle ni ya ce "A a gawa ta ki rami.
Da alamu kin fi ko wacce amarya zullimi tunda har kwanciya kika yi ranar aurenki.
Allah ya baki lafiya.
Sai hak'uri, gabadaya rayuwar ma hak'uri ce domin kalubalen da yake cikinta kabiran ne.
Baka fita da ga wannan matsalar ba sai wata ta yanko maka.
Ki tsananta addu'ar a sanya ki cikin bayi masu hak'uri domin shine jagoran dukkan arzikin duniya da lahira ".
A sanyaye na ce "To Baba."
Daidai lokacin Yaya Usman ya shigo hannunsa dauke da ledar lemo da ayaba.
Kai tsaye gabana ya ajiye yana ce wa "Daga asibitin nake na tarar an muku sallama."
Inna ta cafe da ce wa "Ai da basu sallamemu ba, da kaina zan nemi sallamar saboda azabar takura da Kwarzabar Rabi'u!
Kai wannan yaro za'a yi azinanne".
Baba na jin haka ya yi maza ya shuri takalmansa yana cewa "Ki gaida gida sarkin daru, yau dai ba zamu yi fad'a ba, kin yi dawainiya bai kamata bacin rai ya biyo baya ba.
Amma lamarinki sai an daure.
K'anina Maalam Hassan yana hak'uri kan hak'uri da ke".
Ta ce "Wallahi Malam dawo mu yi fad'an, wacce hidima na yi?
Dan uwa ta yi abin da ya kamata akan diyarta sai ya zama dawainiya?
Dawo mu yi kawai, gara na fito na fad'a muku gaskiyar magana."
Ya yi dariya ya ce "To tattara gaskiyar ki fad'awa y'arki, amma abin da nake so ki fahimta d'aya ne.
Aure dai na riga na d'aura.
Har zuciyata kuwa so nake ya wanzu har gidan aljanna.
Idan kyauta ta ji maganta ta zauna da mijinta lafiya, ta ninka hak'urinta da kowa ya santa da shi, duk runtsi, duk wahala sai ta ga sakayyar alheri domin ta yi mini biyayya, ta kuma mutuntata aure.