Sashe 5
Aurenta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari bunayya ta shirya kayanta izowa gida Nigeria kamar yanda iyayenta suka mata Izini.
Tayi matuk’ar jin babu dad’i a lkcnda zata fice airport, dan ji tai kamar tafiyar har abada ce zatai, tareda iyayen nadiya suka tafi dakuma nadiyar da kanenta, lkcnda jirginsu zai d’aga ita kuka nadiya kuka haka suka rabu cikin kewar juna.
11am dot jirginsu yad’aga izowa gida Nigeria, k’asar haihuwa k’asar gado.
#/Vote nd’ Comment
#/Aufana for life.
[7/22, 23:40] Mugirat Musa: _*AURENTA ZANYI...._*🌷
_Wattpad@Aufana8183_
_11/12......_
Almost 8hrs suka d’auka suna tafiya kasancewar jirgin yana tsayawa yana sauke fasinjoji a sauran k’asashe.
8pm....dot jirginsu yasauka babban birnin tarayya abuja,suna sauka takwaso kayanta taje tazauna tana jiran azo d’aukanta.
Batafi 10mnts da zamaba saiga dank’ara dank’aran motoci sunyi parking agabanta,tana ganin hakan tasan cewa sune sukazo d’aukanta.
Ahankali tamik’e a tsaye tana gyara rigarta data d’age saiga dady da momy da wasu maza uku da mata biyu sa’annin bunayya sunfito daga motocin,dasauri tawaro idanuwanta waje cikin farinciki kamin taje dasauri tarungume dadyn ta tana fadin “oyoyo dady me” shima dariya yake cikin tsintsar farinciki ya k’amkameta a jikinsa tareda sumbatarta yana fadin “welcome back to ur father land my happiness” tace “thanks my dady” sannan taje tarungume momyn ta tana fadin “I really miss u my mom” cikin tsintsar farinciki da k’aunar abar k’aunar tata tace “Miss u too my sweetheart, am so happy to see u nd’ am very appreciate to u, may God bless u, inafatar kindawo lfy”.
Wani irin farinciki takeji daganin iyayen nata,juyawa tai izowa sauranda ke gefensu tace “su waye waennan momy..?” sai jolde tace “au...am sorry waennan matan Aysha and fadila mak’otanmu ne anan kuma yayan k’awayena ne, sa’anninki ne dika” saitai murmushi tareda basu hanu suka gaisa cikin sakin fuska.
Saita sake waigowa agun mazan tace “waennan kuma cousins dinki ne waenda ke karatu anan” suma cikin faraa tadaga masu hanu tareda fadin “Hy...Hy” suma sukacemata “Hy...nd’ welcome back” tace “thanks”.
Daganan aka saka kayanta amota suka shiga suka fice,bayan motoci uku dasuka shiga wasu motacin ukun na bayansu dake d’auke da bodyguards dinsu.
Koda suka isa kowa awani dank’areren gida naga sunshiga k’ayatacce mai kyan gaske,bayan motoci sunyi parking suka fito saiga hadiman gidan sunzo suka durkushe sunamawa bunayya barka da dawowa ta amsa masu cikin sakin sakin fuska.
Daganan suka fice izowa cikin gida.
A parlor suka fara zama kamin daga bisani tashiga bedroom dinta domin yin wanka, bayan tai wanka tacanja kaya izowa wando da riga na hutawa marasa nauyi sannan ta kitse sumarta batareda tasaka rivom ba sannan tafesa tirare tasaka takalmanta tafita parlor.
Koda taje ita kad’ai ake jira ai dinner dinda aka shiryamata, danhaka tana fitowa suka fice dining room inda aka cika wajen da abinci kala kala masu kyayatarwa,ni kaina abun yamatuk’ar k’ayatardani ba kadan ba.
Nan suka zauna aka shiga savin nasu, ahankali suka fara ci suna shan fira har suka kammala sannan suka koma parlor,itadai bunayya dik firarda akeyi bada itaba asalima hankalinta yana kan phone dinta tana chart.
Around 10pm tamasu saida safe tashige bedroom d’inta tai kwanciyarta.
Washe gari dakyar momy tasakata tai sallah tai wanka sannan tasake kwanciya, sai 12pm dot sannan tafarka,bayan tafarka tai wanka tacanja kaya izowa doguwar riga mai dogon hanu bak’a girmanta har kasa.
Bata shafamawa fuskarta komaiba tadaisaka tirare sannan tafita, a parlor ta taddasu momy da dady suna wani aiki akan laptop, nan tamasu barka da safiya sannan tajekan dining tai breakfast.
Bayan tagama sannan tadawo parlor,kwanciya tai akasa kusa da dadyn ta tad’ora kanta akan cinyarsa,shikowa hanunsa yadora akanta yana shafa sumarta yanakuma cigaba da aikinsa.
Momy ce tad’ago tadubeta tace “kishirya kayanki gobe zamu fice kebbi” Ohk...kawai tace sai momy tacigaba da aikinta.
.....................
Washe gari around 10am suka fara shiri,nanfa akafara kwasar rigima tsakanin momy da bunayya wajen saka kaya,momy tanaso koda jallabiya ce bunayya tasaka sbd outside da habuja ba d’aya bane da kebbi, kuma tasan matuk’ar akaga shigarda bunayya keyi baza’aga lefin kowaba sai ita,gashi yanzu kokadan batasan abunda zaisake shiga tsakaninta da hajiyar kadel,to matuk’ar kowa taga yanda suke kula da bunayya dakuma tarbiyyarda suka bata ba abunda zai hana sukoma yar gidan jiya.
Danhaka ta dage sai bunayya tasaka jallabiya itakowa tace bazata sakaba sbd zafine da jallabiyar gashi sau daya ta taba sakata lkcnda sukaje saudiya aikin haji,shima sai idan zasufita take sakawa dasun dawo gida tacire shkn.
Dakyar da sud’an goshi tayarda tasaka shima saida dady yasaka bakinshi ya lallab’eta amma saida tai kuka tasaka.
Around 12pm dot jirginsu yad’aga izowa kebbi state, sai kusan 4pm sannan suka sauka.
Abban ramadan wato kanen dady wanda kebinsa da d’ansa ramadan dakuma bodyguards guda hudu ne sukazo tarbonsu,bayan sungama gaisawa sannan suka fice.
Kai tsaye kantamemen gidansu da aka gina masu sabu atareda sabon companyn su aka wuce dasu,koda suka isa tini angama komai ank’ara tsabtaceshi tsab,komai tsabtsab tastas, gidan upstairs ne hawa biyu acikin GRA,bayan sunsaukesu sannan suka fice.
......................
Washe gari around 10am suka shirya domin tafiya gidan hajiyar kadel, nanma dakyar bunayya tasaka wata jallabiya red color mai shegen kyau itama saida tasaka wandan jeans blue da t-shirt fara akasa dan dasunje cire jallabiyar zatai sbd bazata iya kayan zafin nanba, ga zafin gari gakuma na kayan jiki.
Motoci hudu sukaje dasu,tin a kofar shiga bunayya ke kallon yanayin gidan tana tab’e baki daga bisanima tamayarda hankalinta kan wayarta.
A babban parlon hajiya suka taddata zaune akasa ta kishingid’a da matashi,cikin matuk’ar girmamawa suka risina suka shiga gaidata tana amsawa fuskarta ba yabo ba fallasa ta amsa masu,itama bunayya yanda taga iyayenta sunyi haka tai, cikin sakin fuska itama ta amsa mata tana tambayarta karatinta ta amsa mata da “Fine” tana zama kan daya daga cikin dank’ara dankaran kujerunda ke cikin parlon.
Suna anan saiga abban ramadan da matarsa hajida maccha tareda yayanzu mata biyu nabila da mufida sunshigo, cikin farinciki momy da hajiya maccha suka rungume juna hajiya maccha tazo takama hanun bunayya cikin fara’a bunayya tagaidata itama cikin sakin fuska.
Suma su nabila sukazo gun bunayya suka zauna sannan suka gaisa, nan suka jata suka fice izowa side dinsu daita.
Wunin ranar dai anan sukayisa, sai dare sannan suka koma gida,
Hakama washe gari suka sake shiryawa sukaje bagudo gidansu Hajiya jolde,anan bunayya taga tsintsar so da k’auna dakuma tarin gata,hatta kakarta wacca akasaka mata sunanta wato hajiyar momy kamar ta had’iyeta dan so.
Aranarma anan suka wuni har dare, sai 8pm sannan bodyguards dinsu sukazo suka wuce dasu.
......................
Bayan sati d’aya da dawowarsu momyn ammar da iyalinta suka sauka k’asar,itama koda taiso ankammala gyara nata side din,side dinsu bunayya ke daga dama nata kuma ke daga hagu kowanne hawa biyu ne.
Yanzu yayan momyn ammar bakwai maza uku mata hud’u, aunty Mardiyya itace tafarko sai Amir da ammar waenda suke kusan tagwaye sbd bawani tsere a tsakaninsu, sai munawara murjanatu muslimat saikuma auta affan wanda yaci sunan kakansa kabir.
Aunty mardiyya da Amir dik sun kammala karatunsu na matakin degree sai ya ammar dake 200level, munawara itace sa’ar bunayya sauran kuma dik k’annenta ne.
A ranarda suka tare aranar kadel yatarasu sudika a babban parlonsa na side din hajiya jolde wato momy yamasu nasihoho masu ratsa jiki akan zaman lafiya sannan yarok’i su momy da karsu hargitsa masa gida kuma karsu shiga tsakanin yayansu, sukuma yayan yamasu tasu nasihar akan su k’aunaci junansu, daga bisani yarufe taro da addu’ah kowa yawatse.
.....................
Sannu ahankali kowa suka fara gudanarda sabuwar rayuwarsu acikin sabon gidansu, yayinda ad’ayan b’angaren companyn Bunayya NLT Company yafara aiki, tini komai ya kammala nasa kama da d’aukan ma’aikata da dai sauransu, aunty mardiyya da ya amir ma and’aukesu hakama baba k’arami wato kamal babban dan abban ramadan wato kanen kadel kenan shima and’aukesa, hakadai akaita d’aukan ma’aikata manya da k’anana aciki.
A b’angaren mr. bunayya kowa wannan dawowar dasukai Nigeria bak’aramin babban damuwa da tashin hankali yazamemata ba, sbd yanzu a kullum gida take bata fita koina sab’anin can london datake yawanta san ranta.
Danhaka tafara neman mafita.
Tin 10am su momyn ta kefita aiki danhaka dasun fita take ficewarta, hakama da dare bata iya zama saitad’an fita mika k’afa gashi batasan wuraren shak’atawa dayawa ba.
Tini ya ammar yasakamata ido sosai har saida yagano inda take zowa,nantake yafahimci abubuwa dayawa agareta kuma ya tabbatar da dadynsu yasan tana fita tinda some times yakan dawo gida batareda ta dawoba.
Dikda yasan rayuwarda sukai a outside daban danan amma baidace ace yar gidansu tana zowa club ba, danhaka yaje yasamu dady yamasa maganar.
Ga mamakin ammar sai dady baiwani nuna damuwarsa ba saima cemasa yai karya damu zaimata magana kawai.
Ganin haka yasa yadan daga kafa kwana biyu saikuma yaga bata daina fitarba yanzuma sai 4am take dawowa gida.
Danhaka yasami ya Amir yafada masa komai, sai Amir yace yabari zaimata magana, Amir yakirata yamata magana hmm nantai cikin ya amir da masifa ita wallahi bawanda yaisa yahanata yin yanda takeso,bawanda yaisa yahanata jin dadin rayuwarta, dama shys aka maidasu nan dan adinga shiga rayuwarta.
Amir baice daita uffanba tana gamawa tafice abunta, still da daren ranar tasake fita.
Washe gari kamin yaje koina saiyaje gun abban ramadan yafada masa komai abunda ke faruwa, abban ramadan yace “dama tinda naga yanayin yarinyar nan nasan dole waennan matsalolin zasu faru, yaya da yaya jolde sunsakewa yarinyar nan sosai, saikace yar gold,amma karka damu Amir insha Allah zand’auki mataki akai” amir yai gdy sannan yafice.
Washe gari around 9am abban ramadan yatura su nabila yace dik yanda zasuyi sutaho masa da bunayya karsu kuskura suzo bada itaba, aikwa haka akayi suka mata karya sukace hajiyar dady ce tace suzo daita tanaso taganta, batai musuba kowa tashirya cikin wando da riga matsattsu sai yar hula data d’ora akanta, sab’anin su dasuke sanye da hijabs dinsu.
Komai bata d’aukaba sai wata yar jaka datake saka phone dinta, nan suka fice.