Sashe 19
Aurenta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dafarko dady yaso yabita amma dayaga komai ya kwab’e ya jagule saiya fara neman hanyar guduwa, suma yaran nasa hanyar guduwa suka kama, malamansa kowa rikicewa sukai suka daburce.
Dagudu security’s sukabi dady da yaran, sukuma malaman aka kamasu aka fice dasu,itama bunayya aka fice daita, dady da yaransa kuma sai abakin get aka kamasu sbd tini har ansanar anrufe get bakuma wata hanyar gudu, dady daya rikice saiyaibatun haura katanga sai d’aya daga cikin security’s din yaharbamasa bindiga a k’afa,hakan yasa yafad’o ba shiri, koda bunayya suka iso wajen taga halinda dady yake ciki dagudu taje gunsa tanata kuka mai tsanani tarike hanun dadyn wanda tini yasome.
Daganan aka d’aukesu aka fice dasu.
...................
Momy na a zaune tai tagumi tanata zubarda kwallah saiga kiran uncle Muhammad yashigo wayarta, aikwa dasauri tad’aga jikinta har yana makyarkyata,cikin zumud’i uncle yalabarta mata bayyanar dady da bunayya a flyt din habuja zai hau jirgin k’asar Abu Dhabi, aidan farinciki saida momy tai sujudul shukru, amma dataji an harbe dady a k’afa saikuma taji ba dad’i taji ranta yab’aci.
Around 4am dot aka iso da bunayya kebbi state dady anfice dashi babbar asibitin dake habuja yayinda sukuma yaransa aka fice dasu station aka rufe, hmm farinciki da murna dakuma kuka aka rasa wanda zaayi, kowa sai kukan murna momy ta rungume bunayya sukaita kuka.
Gidan yacika sosai da mutane maso zowa Allah ikyauta ikara tsarewa, dama kuma ga yan biki dasukazo.
Dole tasa aka d’an d’aga bikin izowa offer week dole.
Farinciki agun mashkur kamar yatake kan jariri dandai bunayya nacikin mutane ne dasaiya rungumeta ko sanyi yaji, hhh Lol.
Sai washe gari suka koma yola taredasu dadynsa shima dandai su dady sunsakashi agabane amma baiso tafiyarba sbd dama yai kewar y’ar k’anwarsa sosai yanaso sud’an shiga labule,amma ina su dady suka hana, bayanda yaiya dolensa yabisu suka fice.
Tsaro na musamman uncle Muhammad yasaka daga gidan momy har gidan aunty kuluwa da yanzu aka kai bunayya akafara mata gyaran amare har family house dinsu momy, security’s masu tsananin tsaro yad’akko suna takewa bunayya baya dik inda zataje guda biyar, yanzuma tinda aka fara guaran nan koina anhanata fita, acikin gidan aunty kuluwa ma ba koina take shigaba, daga parlon aunty sai bedroom dinda take sai toilet shkn.
....................
Yanzukam hankalin kowa ya kwanta sbd yanda akebama gidajen dika biyun tsaro na musamman daita kanta bunayya.
Gyara namusamman akemawa amarya bunayya,acikin yan kwanaki fatarta tamurje tacanja, hakama acan cikin jikinta dik ank’ara matseta da matsi dakuma kazar amarya datakeci, gakuma tirarikan tsuguno datake amfani dasu masu kyau na y’an mai duguri.
Koda tacika sati d’aya da fara gyaran ita kanta saida tasan amarya ce takuma tabbatarda lallai ita amarya ce, dik wanda yaga bunayya saiya shaida lallai ita amaryace, koda mace yar uwarta taganta saitaji sha’awar inama itace bunayyar sbd yanda fatarta tacanja tai laushi tai sentsi sai kyalli take tana shining kamar tauraruwa asararin samaniya.
A ranarda za’afara gudanarda shagalin bikin aranar aunty kuluwa tasaka aka tsattsaramata lalle ja da bak’i mai shegen kyau sannan akamara saloon aka gyara sumarnan aka bazota har gadon bayanta tana kyalli gwanin birgewa, kai masha Allah readers naso kuga irin kyanda amarya bunayya tai, but...karku damu ni naganemaku Lol.
Sannu ahankali aka fara gudanarda shagalin biki inda aka fara da kamu, acikin shahararre kuma katafaren gidan ya Amir aka gudanarda kamun, amarya tai kyau sosai kayanta pich color zani da riga na wani tsadajjen material akamata d’inkin yoruba sannan aka d’aura mata dan kwali aka saka mayafi aka rufemata fuska.
K’awayenta kuma material suka saka see green color sukai gown dashi, hamdallah namak’ale da bunayya hakama ruwaida, dik wanda yaga ruwaida yaga bunayya yasan twins ne saima maganarsu ake wajen kamun sbd kamanceceniyar su tai yawa sosai.
Tin anan ya ramadan yamak’alewa ruwaida harya fad’awa bunayya da momy shifa tamasa,aikwa me momy zatayi banda dariyan farinciki, haka akai kamun cikin tsintsar farinciki aka watse.
Daganan gidan momy aka wuce da amare, suna zowa tacire kayan nan takwanta kan gado sbd tagaji sosai, sallah ma dakyar momy tasamu tayita wai ita adole tagaji.
Tawani manne a cinye momy kamar zata shige cikin momy ne,da’alama dai yau shagwab’ar tamotsa ne Lol bunayya ba’a girma.
Angofa yayi kewar amaryarsa sosai yanzu tinda aka fara shagalin nan ko awayama baicika samuntaba, saiyai kusan 6miss calls kan yasamu ad’aga wani lkcnma wayar bata hanunta,bayanda yaiya dole yake hkr amma badan yaso hakanba.
To yanzuma shine yakira ruwaida takawomata wayar, danhaka tad’aga tafita.
Washe gari Arabian day amma shi a wani katafaren holl ne zaayishi Royal event.
Tin 3pm akafara shirya amarya saikusan 5pm aka kammala sannan aka d’auketa izowa gunda za’a gudanarda event din.
#/Comment Nd’ Share
#/Aufana for life.
[7/22, 23:41] Mugirat Musa: _*AURENTA ZANYI....._*🌷
_Wattpad@Aufana8183_
_37/38...._
Ranar yau ta ahalin shuwa arabs ce, tinda yau ake Arabians day, dik girman holl din Royal event saida yacika taf da shuwa wasuma harsun rasa gun zama sai tsaye sukayi.
Amarya da yayyenta mata da yan uwanta mata dakuma k’awayenta dakuma iyayenta mata da maza dan hatta abban ramadan yaje, momy dataje batawani jimaba tafice wai ita kunya.
Anci kuma ansha anyi ankuma gudanarda al’adu daban daban na yaren shuwa, daga bisani akai pictures sannan aka watse kowa yakama gabansa.
Washe gari itace ranarda za’ayi walima itace kuma ranarda zaa d’aura auren mashkur da bunayya, da dare kuma a gudanarda dinner amma ita a yola zaayita sbd abokanan mashkur ne suka d’auki nauyinta.
Har safiya tawaye bunayya bata rintsaba sai faman juyi take akan gado zuciyarta acike da tarin mamakin wai itace za’ad’aurawa aure gobe, a wani b’angaren kuma tarin kewar mahaifiyarta ne yamata katutu yahanata sakewa,gakuma tinani da tausayin halinda dadynta yake aciki,musamman idan ta tino da irin daddad’ar rayuwarda sukai abaya tindaga Australia har London.
Bata ankaraba kwallah suka fara bin kuncenta,ta d’auki abunda yafaru amatsayin k’addarar rayuwarta kawai, zakuma ta dauwama tana yiwa mahaifan nata adduah dakuma fatan dacewa gobe k’iyama, sunrik’eta rik’o nakwarai sunkuma kula daita sunbata daddad’ar rayuwa wacca take cike da tarin farinciki da jin dad’i.
Saikusan asuba sannan bacci yad’auketa.
Washe gari ranar d’aurin aure anko tayi da momyn ta, wata tsadajjiyar shadda suka saka gizna light blue mai shegen kyau akamasu dinkin gown aka saka mata stones agaba, bayan sunshirya sai akamasu pictures masu kyau.
......................
Around 10am dot aka d’aura auren MASHKUR ABDULLAHI da FATIMA KADEL KABIR akan sadaki mafi tsoka naira dubu d’ari cif masha Allah,abban ramadan shine uba shiya bada auren inda abban ruwaida yazama uban mashkur ya karbi auren.
Allah isanyawa aure albarka ameen.
Can nahango ango acikin dandazon bil adam sai washe hakora yake yana musabaha da mutane masu masa Allah sanya alkhairi yana amsawa, shi da babban amininsa mahbub wanda suka taso tare tin yarinta har girma kayansu iri d’aya farar shaddah mai manyan riguna maikyan gaske,dakaganta kasan taci kudi sosai kodan irin yanayin d’inkinda akamata kasan bak’arama bace.
Ya ramadan hargun mashkur yaje yabashi hanu yamasa Allah sanya alkhairi cikin sakin fuska sannan yawuce, sai bayanda yawuce ake fadamasa shine wanda yafara san bunayya kuma d’an kanen dadyn bunayya ne, nantake kishi yamotsawa mashkur saiya tab’e baki kawai.
Saikusan 1pm sannan sukabar jihar kebbi suka fice yola adamawa, acan d’inma canja kaya yai suka fice gunda zasu gudanarda tasu walima kan amarya taiso.
......................
A b’angaren amare kowa,tinda aka fad’a an daura aure bunayya take tana kuka tamak’ale gun momy tana kuka tin tanayi momy na rarrashinta cikin taisasan kalamai har tazo tasaka zuciyar momy tai rauni takasa hkr itama tafara kukan.
Dakyar aka samu suka hkr aka fice da bunayya gunda zaayi walima.
And’auki tsawon lkc ana gudanarda walimar inda wata shahararriyar malama ta gudanarda walimar, tayi nasihohi sosai akan zaman aure nasihohi masu ratsa jiki waenda suka k’ara narkarwar bunayya da jiki, bayan angama sannan aka d’akko amarya tareda k’awayenta izowa gida.
Bayan sun iso ne aka fara shirin tafiya yola kai amarya, aunty kuluwa ce tai tsaye wajen shirinta, saida tashirya tsab sannan suka sakata agaba sunamata hud’uba, momy aunty kuluwa yaya hauwa da aunty Rukayya da dai sauran yan uwan momy mata.
Sund’an jima sunamata nasihohi sosai akan tarik’e mijinta dakyau ta k’aunacesa kamar yanda shima yanunamata k’auna, lefenta nacan gidanta ankaimata sbd al’adar gidansu dady ce ba’akarb’an lefe saidai mijinki yamaki ya ajiyemaki a gidansa idan kikaje yabaki, to itama mashkur yamata nagani na fad’a, set din akwatayya biyar kuma kowacce Alhmdllh kawai zaace, bayan wanda abban ramadan yamata wanda dama hakan su sukeyi, shima yamata set uku na akwatayya shima kuma yayi kyau sosai, dik d’inkunanda tasaka na biki shine yamata su, haka suma su ya Amir sunmata nasu amatsayinsu na yayyenta ya ramadan ma yasiyamata galleliyar mota amatsayin kyautarsa bayan kuma kayan d’aki dasuka siyamata amatsayinsu na manyan yayye.
Sbd haka suma karta yarda tasakesu tarik’esu gam hanu bibbiyu.
Hakama iyayenta na yola karta yarda tasakesu tarikesu kuma tabasu girmansu da Allah yabasu, sannan tama mijinta biyayya, takumayi hakuri sbd zaman aure saida hkr yakeyin kyau har aji dadinsa.
Sundaimata nasihohi sosai har saida motoci sukazo zaatafi sannan suka bari, momy narikeda bunayya itama tarike momy gam tanata kuka,ita kuka momy kuka dakyar aka rabasu aka shigarda bunayya acikin mota sannan suka wuce tana kallon momynta itama tana d’agamata hanu.
Saida akaje daita gidan hajiyarsu dady itama tad’ora da tata nasihar daga bisani aka sake kaita parlon abban ramadan shima yamata tasa nasihar sosai akan zaman aure,
Sai kusan 3:30pm sannan sukabar jahar kebbi suka kama garin yola adamawa,har yanzu bunayya kuka take sosai tanajin kewar momynta na ratsa jikinta sosai.
Around 7:45pm dot suka isa garin yola adamawa, kai tsaye gidansu mashkur aka wuce daita, abban ruwaida da dadyn mashkur suna parlon dadyn mashkur suna shan coffee.
Bayan anshiga daita ciki yan uwan momyn mashkur mata biyu suka taryi amarya,parlon momy suka shiga daita sukamata yan nasihohi kamin daga bisani suka kaita gunsu dady, acan dinma nasihohin su abba suka mata, har yanzu bunayya takasa daina kuka.
Mashkur nagun abokanansa sunajiran lkcn tafiya dinner yai sufara shiri sai ruwaida takirasa tafadamasa sun iso tareda amaryarsa yanzu haka sunanan gida,wani irin farinciki yaji ya lullub’eshi kamar yaje ya rungume bunayya.
Bayan su dady sunmata tasu hud’ubar sannan aka d’auketa izowa ainahin gidanta na sunnah na aure.