Sashe 24
Aurenta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan kimanin wata shida da bikin khalifa akai auren ruwaida da ya ramadan inda amarya ta tare a katafaren gidanta dake GRA NEPA birnin kebbi, to Alhmdllh masha Allah ubangiji yasanya alkhairi ibada zaman lfy ameen.
Bayan kimanin wata biyar da auren ruwaida da ya ramadan kuma akayi na hamdallah da mahbub aminin mashkur lkcn cikin ruwaida na wata uku su bunayya kuma suna 400level suna gab da kammala karatinsu na degree a biochemistry.
Saidai har yanzu babu lbrn ciki bare alamunsa agun bunayya,yanzukam abun yad’agamawa momy hankali sosai, nanfa akashiga neman magani da gwaje gwaje gun likitoci kuma a sibitoci kala kala,saidai koina akaje sai ace lkcne dai baiyiba amma dikansu lfynsu kalau, wannan ne dalilinda yasa hankalin bunayya bai tashiba har yanzu, damuwarta d’aya son yayanda mashkur keyi sosai, tinda aka yaye khalifa yaje yad’akkosa kokad’an bayasan yatafi sai idan yakoma habuja sai bunayya tamaidasa sbd itama school take.
Itama abun harya fara damunta sbd yanda taga mashkur yake nunak’aunarsa ga yara,bama khalifa kadaiba dik yaga yara kamar yakwacesu yakeji musamman yanzu dabasuda k’ananan yara a gida dik sungirma.
Ahaka ahaka harsu bunayya suka kammala karatinsu kuma Alhmdllh tafito da grade mai kyau, nantake momy tad’aurata akan k’asaitaccen business d’inta, tazaunarda ita takoyamata harkan business sosai,kankaceme bunayya tamafi momy kwarewa a harkan, itakanta momy har mamakin y’ar tata take, saidai awani b’angaren kuma gdy ga Allah take daya bata ita amatsayin y’a.
Acikin wannan lkcn ne abban ramadan yazo yarok’i momy akan tai hkr amaida aurensu da dady, dafarko k’in amincewa tai saidaga baya dasu bunayya suka bakinsu sannan ta amince.
Saidai tace bazata koma can gidansa ba ana gdanta zata zauna,dikda haka yace ya amince din, nan aka sake d’aura auren.
Bunayya taji dadin hakan sosai hakama hajiyarsu dady tanuna farincikinta sosai.
...................
Sannu ahankali bunayya tacigaba da gudanarda kasuwancin, acikin k’ankanen lkc bunayya tashahara tai fice acikin duniyar kasuwanci,saiyazama kowanne company naso yahad’a had’aka da companyn momy kokuma yasaka hanun jari a companyn.
.................
Acikin yan shekaru bunayya tazama fitacciya kuma shahararriyar yar kasuwa wacca duniya tasanta kuma take fad’arta,abun harya shafi mijinta mashkur danshima alak’arsa da bunayya tasa yafarfad’o da kamfaninikan mahaifinsa, dikda yariga bunayya fara kasuwanci amma saiyazamo tafisa ilimi a harkan,dole yadurk’usamata yakwashi ilimin abun shima ya hab’baka.
Momy batada damuwa koguda d’aya tana zaune zaazo akawomata balance na billions of money amatsayin ribar wata shida ko bakwai, ita tinima tadaina fita aiki saita mata dad’i, companynda suka bud’a ita da dady kowa tini tabarmasashi yayansa ke kula dashi su ya Amir sbd shikam lafiya tamasa zarra, yanzuma da k’afar k’arfe yake tafiya da sandar k’arfe yake dogarawa, shys yanzu sam baya fita koina.
Dikda haka bunayya batabarsu ya amir hakaba, suma tasakasu acikin business din, hakama ya ramadan domin sabon companynda tagina a USA shine manager acan yanzu hakama yanacan tareda uwar gidansa ruwaida da yaransu biyu sultan da sultana.
Alhmdllh albarka sai dad’a shigowa take acikin ahalin, saidai har yanzu matsala daya suke fuskanta wacca take damunsu itace rashin haihuwar bunayya, hajiyarsu dady kowa tace tarihine yake maimaita kansa, saidai sukam su bunayya yanzu sunbarma Allah ikonsa tindadai an tabbatarmasu da dikansu lafiyarsu k’alau kawai lkcne baiyiba.
Danhaka sukabarwa Allah ikonsa sukacigaba da rayuwarsu,momy tai kuka sosai harta godewa Allah, daga bisani itama tabarwa Allah ikonsa.
bunayya tad’akko sultan d’ansu ruwaida suka maidashi gunsu suna rayuwarsu cikeda farinciki dajin dadi.
.....................
After 5yrs......
Rayuwa tacigaba da tafiya cikin farinciki walwala dakuma jin dad’i, kimanin shekara goma kenan da auren bunayya da mashkur.
Wata ranar Monday ce bunayya ta tashi batajin dad’i amma batawani damuba tasha magani, yawan jiri da kasala da yawan bacci keta faman damunta kullum saitasha maganin zazzab’i taji sauki washe gari kuma ysake dawowa.
Ahaka ahaka harta kashe kwana sati d’aya tana fama amma bata sanarda mashkur ba, dikta zauna saitaita kallon kanta da jikinta yanda tacanja a kwana biyun nan,dikda ita farace amma wannan hasken datai yabata mamaki ga bobbs d’inta sai kara ciccikowa suke gashi kowa yaganta saiyai magana wai sai shining take, aa abun sai mamaki yake bata itadama take fama da zazzab’i kwana biyu kuma zaace tai kiba tana shining.
Ahakadai harta kwashe wata d’aya sai wataranar Thursday da maraice zazzab’i mai k’arfi yarufeta,amai taketayi kamar zata amayarda abunda ke cikinta.
A haukace takira mashkur yadawo gida yakwasheta sukai hospital.
Tin a gwajin farko ya tabbatarda ciki wata biyu, kamindai result yafito suka doramata drip tareda alluran bacci, sai awashe gari sannan aka kawo result.
Kallo d’aya mashkur yayiwa result din yak’aryata abunda ke rubuce akanta, saida doctor yacemasa “of course Mr mashkur abunda kagani is true gsky ne” sannafa ya yarda ya durk’usa yai sujudul shukru yarungume Doctor cikin tsintsar farinciki sannan yayiwa doctorn kyautar mak’udan kudi da galleliyar mota, doctor yaita gdy yaita gdy.
Nantake mashkur yafara kiran mutane yana fadamasu, nantake hospital din tacika da mutane masoya yan uwa dakuma abokanan arziki, da bunayya tafarka kunya takamata dan haddasu momyn mashkur sunzo dayake suma sunzo yola ne yin wani aikin companyn dake yolar natsawon wata uku kamin sukoma habuja kuma.
Kankaceme lbrn cikin bunayya yakarade koina kowa sai kiran mashkur yake yana tayasa murna da farinciki.
Bayan kwana biyu aka sallamesu suka koma gida akacigaba da rainon cikin acan.
Kulawa tamusamman akebama bunayya da abunda ke cikinta, mashkur kokad’an bayasan tai wani aikin koda d’auke plate dinda taci abinci ne, yak’ara k’aro mata ma’aikata sunkai shida sbd kawai akulamasa da baby’s dinsa sbd tini akai scanning dayakai 7-8months aka gano twins ne mace da namiji.
Yanzu bunayya tadaina fita aiki tinda cikin yakai 6-7months ya ramadan ne yacanjeta harta haihu.
................
Ahaka ahaka har cikin yakai 9months akafara shirye shiryen tarban haihuwa,kankaceme komai na buk’ata na haihuwa mashkur yasiya tindaga na yaran harna mamansu, saidai cikin haryawuce 9months amma ba’a haihuba gakuma cikin yagirma sosai yai k’ato yanakuma wahalda bunayya sosai tagaji dashi tamatsu bata rabudashiba tahuta.
Ranarda dik yacika 10months cif ranar bunayya ta tashi da wata wahaltacciyar nak’uda, tin tana jurewa harta kasa gashi mashkur yafita,ahaka taita murkususu itakad’ai acikin parlor tad’auka zata iya jurewa hartakai kusan 3hrs tana fama.
Ganin abun yakici yakuma k’i cinyewa yasa dole takwalawa halima d’aya daga cikin masu kula daita kira tazo dasauri, ganin halinda uwar gidan tata take ciki yasa taje tafadamawa sauran mutanen gida,cikin sauri aka d’auketa akai general hospital dake anan cikin garin habuja.
Dazuwansu akashiga labour room daita,saida takwashe 1hr dazuwa sannan aka kira mashkur aka fad’a masa,aikwa a haukace yaiso hospital din.
Har kusan 1am ba’a haihuba, ganin wahalan tamata yawa yasa suka yanke hukunci idan takai 2am bata haihuba to zasumata CS domin ceton rayuwarta dakuma abunda ke cikinta.
Har 1:45am bata haihuba danhaka sukafara shirin yimata CS, komai ankammala har mashkur yasaka hanu momy da momyn mashkur da dadynsa sun iso tini kowa rai a b’ace momyn bunayya kam sai kuka take tana rok’awa bunayya Allah isauketa lfy.
To Alhmdllh hausawa sukace bakin uwa lalle ne akan d’anta, cikin ikon ubangiji 2am dot bunayya tasantalo kyakkyawan babynta na farko zowa 2:15am tabiyun itama tafito.
Dasauri nurse tafito tafadamasu tace abada zaninda zaasakasu, ai atare suka sauke nannauyan ajiyan zuciya sudika kan murmushin farinciki yabiyo baya.
Momy tai gdy ga ubangiji hakama mashkur, suma likitocin farinciki sukeyi da Allah yasa ta haihu dakanta ba CS kuma ba k’ari gashi kuma yaranta tubarakallah masha Allah gwanin birgewa.
Bayan angama tsabtacesu sannan aka fito dasu itama bunayya aka kaita dakin hutu.
K’arin jini sukashiga yimata sbd tazubarda jini sosai, bayan nan sannan tashigayin baccin gajiya, basu sallametaba har saida tai sati daya cif suna kula daita sbd yanda tawahala dakuma rashin jininta,a ranarda tacika sati ranar suka sallameta.
Acikin satin bikin akafara shirye shiryen shagalin biki mashkur yace so yake ayi shagalin bikinda ba’atabayin irinsaba.
To haka kowa akayi dandai waennan twins din yan gatane harma sunfi gyatumarsu gatanci, dandai ko momy datakedan nuna kunya tinda jikokine saida tabud’e bakin aljihunta tadinga b’arin naira.
Shagali akayi nagani nafada a bikin bunayya tasamu tarin arziki a wannan bikin kamar yanda momynta tasamu a lkcn bikinta, har gobe ana lbrn irin tarin albarkarda momy tasamu a lkcn bikin bunayya,to yanzukuma gashi itama bunayya ana fadin tarin alkhairinda tasamu a haihuwar twins.
Tasamu tarin kud’i dakuma manyan motoci na alfarma tindagun dadyn twins mashkur har izowa kan yan uwa da abokanan arziki.
Ranar suna yara sukaci sunan Aslam da Islam, to Masha Allah ubangiji yaraya twins da albarka ameen.
Bayan biki dadyn twins da momyn twins dakuma hajiyarsu dady sukacigaba da bama twins kulawa ta musamman, koda sukai arba’in yaran sunyi b’ul bul dasu tubarakallah Masha Allah gwanin birgewa mashkur kaman ya had’iye yaransa yakeji, haka zaita b’ata lkcnsa wurin wasa dasu bunayya kwa taita dariyansu.
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
*Taaamat Bihamdullah.....*
*To Alhmdllh y’an uwa readers anan nakawo k’arshen wannan littafen nawa mai suna AURENTA ZANYI.....*
*Ina rok’on Allah iyafeman kura kuranda nai aciki ishafesa acikin zukatan dik wanda yakarantashi ameen, Allah kuma ibani ladan abunda na rubuta Ameen.*
*Saikuma munsake had’uwa acikin sabon littafena mai zowa insha Allah, ma’assalam.*
*INA MATUK’AR MIKA GDYTA GA AYSHA GARKUWA HAUSA NOVELS, AURENTA ZANYI FANS CLUB 1/2 DAKUMA AUFANA TRUE FANS*
*KHALEESAT HAYDAR HAUSA NOVELS 1,2 AND 3, DAKUMA ZAHRA SURBAJO HAUSA NOVELS, AUFANA HAUSA NOVELS MMN USWAN HAUSA NOVELS AND HOME OF HAUSA NOVELS*
*Dik ina Matuk’ar gdy sosai da k’aunarku agareni, Allah ibarmanku sbd dabazarku nake taka rawata, ni da ku sonso fisabilillah, 4rever insha Allah, saikuma Allah yasake hadamu a wani novel din.*❤️💔🌷
#/Aufana for life.🌷