Sashe 2
Aurenta Zanyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aikwa suna wucewa shikuma yawuce gun doctor, dama anwuce babyn d’akinda ake ajiye new baby’s kamin asallami mai haihuwa, danhaka sunsami yanda sukeso.
Nan suka shiga aka d’auki d’aya daga cikin twins din aka cire kayan jikinta sannan aka cire na nasu babyn aka sakamawa wannan twins din itakuma na twins aka sakamawa babyn su data mutu sannan aka kwantarda ita kusa da d’ayar twins din sannan suka wuce da dayar twins din.
Hmm...farinciki agun Alhj kadel baya misaltuwa haka yaje da babyn har d’akinda jolde take har yanxu tana bacci.
Abun mamaki koda jolde ta farka sai aka mik’a mata babynta, tsananin mamakine ya bayyana k’arara a fuskarta wanda takasa b’oyewa har saida tamawa kadel magana, anan take ya fayyace mata yanda sukayi, wani irin kuka ne ya kwace mata taita yinsa tana fadin “badan nafita gori da wulak’ancin mahaifiyarka ba sannan nasamu magaji nakuma sami wanda zan rik’a gani amatsayin jinina ba nima nasamu wanda zan kira da d’ana akuma kirani da mama wlh da bazan karb’i wannan jaririyar ba” haka taita kuka tana kallon wannan babyn daketa faman bacci.
Saida tai 6hrs da haihuwa sannan aka sallamesu.
Hmm koda suka koma gida tini gidan yacika fal da mutane masoya,fiye da rabin unguwar maza da mata sunzo tayasu murna, sukowa sai farinciki suke suna wasan hak’ora, nantake jolde takira gida Nigeria tasanardasu ta haihu hakama k’awayenta da dik wani masoyinta yaji wannan abun alkhairin daya sameta.
Aikwa daga mai kiran waya sai mai turo tex message na taya murna, hakama kadel sai kiran mutane yake yana fad’amasu tamkar yanzune aka fara haifarmasa, shikansa yasan farincikinda yakeji a yanzu ko sanda aka haifa masa d’ansa na farko baiji kamarsa ba.
Bayan kwana biyu da haihuwa suka tattara suka koma gida Nigeria.
Hmm....readers naso kuga abunda ake kira gata na duniya kuma na zahiri, gidansu maryam jolde babban gida ne irin wanda ake kira da family house, kaka mace da kaka namiji da uwa da yayye maza dakuma matansu da yayansu dik suna acikin gidan,sannan jolde itace auta a gidansu kuma itace mace ta biyu da aka haifa a gidan, and’auki san duniya and’ora mata to wannan san ne yanzu yadawo kan y’arta data haifa a yanzu.
Haihuwar tazamo tamkar itace ta farko da akafarayi a gidan, yaran gidan kowa sai zumud’in d’aukan babyn sukeyi wacca tini suka rad’a mata suna FATIMA ZAHRAH wato sunan kakarsu hajiya baaba sai suna kiranta da zahrah.
Saidaifa wata sabuwa inji yan chacha, har yanzu zahrah taki tak’arb’i nonon jolde idanma tad’auketa takaimata nonon a baki saita tsala ihu taita kuka, danhaka ba yanda aka iya dole aka cigaba da bata madara.
Haihuwar zahrah tazamo tamkar itace haihuwa ta farko da aka farayi a tsakanin wannan ahalin biyu,maana dangin mahaifinta dana mahaifiyarta musamman ma na mahaifiyarta.
Tinda suka iso Nigeria aka fara fitarda naira ana b’arinta domin shirye shiryen shagalin biki tamkar ba’asan zafin kud’inba.
Alhj kadel tamkar yanzune aka fara haifa masa ya, baya iya wuni d’aya baizo yaga lafiyar yarsa ba, zan iya cemaku fiyeda rabin sonda yakemawa jolde yakoma kan zahrah, hakama k’annensa mata da maza damacan su jolde sukeso basasan kishiyarta Khadija momyn ammar, toh sumadai su ammar din sunso suzo suga yar kanwarsu amma mahaifiyarsu tahanasu, gaba daya ma ta kwashesu sunwuce London dikda ba’ayi hutun makaranta ba.
Hajiyar kadel kowa tini tacanjawa jolde fuska,yanxu kamar ta had’iyeta takeji damacan rashin haihuwar ne yasa batasanta, yanzu kwa harda kyautar galleliyar mota tamata, kai masha Allah wannan yarinyar tazo da tarin alkhairai.
Ranar suna haka akai shagali nagani na fad’a,yanda akayi bikin tamkar jikar shugaban k’asa, bikin yak’ayatar sosai yarinya dai taci sunanta na fatima zahrah wato sunan kakarta mahaifiyar jolde, saidai mahaifiyarta tace arik’a kiranta da BUNAYYAH, toh masha Allah ubangiji ya raya Bunayya ameen.
Bayan sati biyu da biki kadel yakoma Uganda sbd kasuwancinsu amma time to time yakan hawo jirgi yazo yagansu yakoma.
Kulawa ta musamman akebama jolde da babynta bunayya, koda suka cike wata biyu sunyi b’ulb’ul dasu gwanin birgewa bunayya tai kiba barakallah gata daka ganta kasan jinin fulani ce kanta dikya cika da suma kamar ba’amata askin suna ba.
Sati daya suka k’ara akan wata biyu suma suka tattara suka koma Uganda.
......................
Maryam Ahmad Abdallah inkiya JOLDE haifaffiyar k’asar kebbi state ce acikin bagudo L/gvmnt, cikekkiyar bafulatana ce gaba da baya, mahaifinta hamshak’in d’ankasuwa ne kamar yanda kakanta ma yake hamshak’in d’ankasuwa.
Su atarihin gidansu kasuwanci shine gadonsu danhaka dik wanda yataso a gidan mace ko namiji kasuwanci shine abun yinsa.
Suntara dukiya wuce tinanin mai karatu ankuma tara masu ita wacca ko jikokin jikokinsu bazasu iya cinyetaba.
Kakan jolde Alhj Abdullahi shikad’ai ne iyayensa suka haifa shikuma yahaifi Ahmad da Aminullah, Aminullah shine mahaifin maryam jolde, sbd alkunya irinta fulani yasa sukecewa Ahmad shine ubansu ba Aminullah ba, kamar yanda shima yayan ahmad suke cewa Aminullah shine ubansu.
Maryam su takwas ne mahaifiyarsu fatima ta haifa maza bakwai mace daya wato ita, sai abokiyar zaman mahaifiyarsu tanada biyar maza hudu mace daya Ruk’ayya.
Muhammad, Abubakar,Umar, Uthman,Ahmad,Abdullahi sai Sulaiman sai Maryam, sune yan uwan jolde, dayan dakin kuma El-mustapha, Aliyu, Aminullah, Ibrahim Sai Rukayya.
Rukayya atare akayi aurensu da maryam da yayansu Muhammad da umar da El-mustapha, yanzu yayan rukayya biyar Muhammad kuma uku el-mustapha ma uku umar hudu sai ita data haihu yanzu.
KADEL KABIR KAMAL, haifaffen k’asar kebbi a birnin kebbi L/gmnvt, amma asalinsa shuwa arab ne kasuwanci ne yakawosu garin kebbi inda anan ne mahaifinsa Alhj kabir yahad’u da mahaifin maryam jolde a lkcnda suka hada hannun jari domin yin kasuwanci atare, tanan ne alakarsu tahadu har suka zama aminan juna harkuma suka hada yayansu aure maryam da kadel.
Kadel shine nafari a gidansu wanda dama su hudu ne iyayensu suka haifa, kadel kamal hafsat sai humairah.
Wannan kenan.
........................
Bayan shekara uku da haihuwar Bunayya suka tattara suka koma Australia da zama, dazuwansu aka sakata school tafara karatu.
#/Vote
#/Share
#/Comment
#/Aufana for life.
[7/22, 23:40] Mugirat Musa: _*AURENTA ZANYI....._*🌷
_Wattpad@Aufana8183_
_5/6....._
Sannu ahankali bunayya tafara karatu cikin nasara da ikon ubangiji,soyayyarta acikin zuciyar iyayenta kowa sai dad’a k’aruwa take,hakama ahalinta na dika b’angaren biyun sai dad’a sonta da k’aunarta sukeyi.
Nanny’s biyu takeda masu kula daita sbd momynta tana yawan tafiye tafiye k’asashe k’asashe kasuwanci haka shima abbanta,yanzukam suda Nigeria sai idan bunayya sunyi hutun school saisuzo anan suyi hutun.
Wata iriyar soyayya take samun agun iyayenta musamman mahaifiyarta wacca kokad’an batasan ganin b’acin ranta, hakama mahaifinta idan kaga yanda yake mata zaka rantse da Allah itakad’ai ce yarsa bashida wasu yayan sbd tsabar kaunarda yake nunamata,
Dahaka rayuwarta tacigaba da gudana cikin tsintsar so da k’auna dakuma cikekkiyar kulawa.
..................
_After 15 year’s....._
Cikin sauri sauri take shirinta na zowa school bayanda tagama sanya uniform’s d’inta wanda yake riga iya guiwa girmanta dark blue da t-shirt fara aciki mai girman hanu iya guiwar hanu, sai white socks da takalma.
Kanta ba hula ko d’ankwali tatufke sumarta gu d’aya tasako da jelar izowa gadon bayanta.
A duk’e take kusa da bed d’inta tana gyara takalmanta, ahankali tad’ago tamike tsaye tareda juyowa domin d’aukan school bag d’inta, woww masha Allah nafurta azahiri batareda ma nasan nafurta ba sbd ganin kyakkyawor halittarda nai.
Dikda ba make-up a fuskarta amma hakan baihana bayyanar tsintsar kyanta a fili ba.
Faffad’ar fuska kyakkyawa kuma fara tas wacca take d’aukeda golding eyes nd’ siririn hanci mai d’an girma da tsayi daidai fuskar, bakinta d’an k’arami mara girma sosai,sumarta mai cika da bak’i wulik kuma mai tsayi ssi.
Dikda sanye take da uniforms amma hakan baihana bayyanar kyakkyawor surarta a fili ba, k’itjinta a cike yake taf da dukiyar fulani daka kalla kasan acike yake,hakama bayanda masha Allah hips dinta barakallah dan har rigarta tad’an d’aga daga baya sbd girman hips dinta, gaban rigar yafi bayan dan tsayi, kai atak’aice dai kyakkyawa ce san kowa k’in wanda yarasa.
Dasauri tashuri jakarta tafice harda d’an gudunta sbd dagani tai letti.
Kai tsaye a dining room tafice inda ta tadda iyayenta acan suna breakfast, dasauri taje ta zauna tana fadin “gud morning momy...gud dady” cikin farinciki suka amsa mata cikin faraa abban yashafa kanta yana fadin “baby kinyi letti yau,ya’akayi hakan tafaru ne” d’an b’ata fuska tai tareda tab’e d’an k’aramin bakinta tace “su jasmine ne suka d’auken hankali jiya mukaita chart har 12, shys nai letti”.
Cooker dinsu ne yazo yafara zubamata abincinda yasan tafiso take kuma yin break dashi,bayan yagama nan tafara ci sukuma su dady suna firarsu.
Kad’an taci tamik’e tana fadin “am satisfying dad” yace “ok darling, Samuel yana jiranki tin d’azu” shagwabe fuska tai cikin sigar shagwaba tace.
“Oh...nooo dady, nifa kai nakesan ka kaini yau” yar dariya yai tareda rik’a hanunta yace “angama sweetheart yau hukuncin yamotsa kenan” itadai momy kallonsu kawai take.
Mikewa yai yana saka takalmansa tareda fadin “oya...lets go” cikin faraa taje tarungume momynta tareda sumbatarta a kunce tana fadin “bye momy” itama ta sumbaceta a goshi tana murmushi tace “Ok...bye sweetheart” nan tafice tana dan tsalle.
Koda suka isa tini har an shiga class bakowa a waje, danhaka dagudu tafice izowa class tanama dadyn nata bye bye, shima bye din yamata yana kallonta harta haye step izowa class dinsu sannan yafice.
Sai 10am sannan suka fito break,damacan ita baruwanta dacin break tin a gida takeyin abunta datazo school saidai taci chocolate da sweet dinta,tin fil azal haka take har teachers dinsu sunsanta dashan chocolate da sweet any time zaka samesu acikin school bag dinta shys koda yaushe taketa fama da ciwon mara sbd zak’i.
Mimi da jasmine sune k’awayenta waenda suka hadu a secondary school dinnan tasu tin jss 1 har izowa yanzu dasuke ss 3 wato ajin k’arshe, suma dikansu yan Nigeria ne zamane yakawo iyayensu anan Australia.
Bayan su jasmine sungama break sai suka koma class,
1:30pm suka tashi daga school suka koma gida.
Daisarta tai wanka tacanja kaya izowa gajeren wando iya guiwa da riga t-shirt fara sannan tafito parlor, ganin momynta bata parlor yasa tahaura sama, a bedroom din dadyn ta tacimmata tana linke masa kaya shikuma yafito daga toilet yana saka kaya, cikin sallama tashiga tareda fadin “hy momy....hy dady” cikin faraa dady yace “welcome sweetheart” ta amsa da “hy dady” tareda kwanciya kan gado.