Sashe 35
Auren Mu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aisha Kuwa babban abokin Farook ta kira tana rokonsa ya taimaka ya yiwa Farook magana,bayan kwana Daya ya samu Farook ai Kuwa Farook ya Masa kaca kaca Indai akan Aisha ne yaki saurarar kowa har wasu abokan sun Masa magana yace ba ruwan su,idan ta kirashi baya dagawa aikinsa yake kawai yana Kara gyara gidansa sosai gidan yayi mugun kyau sai da ya gama komai,Aisha har ta cire rai ma ta hakura taci gaba da zawarcinta tana daukan wanka Kai ka rantse bata taba aure ba tayi kyau da kiba haskenta ya dawo,tsohon mijinta Yana ganinta ya dawo biko Yana so ya maidata Taki yarda tayi Masa fata fata wasu mazan dama lafiyar mace suke wa,da sun ganta fes sai su dawo idan ta koma Suka lalata sai su koreta,tana zaune da Yamma yaro ya shigo yace Aisha tazo inji Farooq,Kamar a mafarki haka taji bata yarda ba ma shine,Mamanta sai Murna take Yi tace maza tashi ga dan Albarka nan ya dawo da Kansa ya huce,Aisha tace maybe ma ba shine ba,shine Inshaallah cewar Mama,Aisha ta gyara ta canja Kaya harda kwalliya sannan ta fita ta ganshi a dalleliyar mota sabuwa ya fito Yana jikin motar, Aisha ta karasa tana Masa Sannu da zuwa ya amsa da sakin fuska yace zuwa nayi naji idan kin shirya komawa gidana ko me haihuwar kike jira? Dan Allah Farooq ka daina zancen nan kayi hakuri ka yafe min nayi kuskure Kuma Inshaallah Zan gyara baza ta sake faruwa ba,Farooq yace ai kin ci mun mutunci Aisha kin nuna min iyaka ta,ko a mafarki ban taba zaton Zaki min haka ba,kayi hakuri dai nace yace munyi magana da Baba yace next week za a daura Mana wani auren shine nace bari na tambayeki naji,tace ba matsala na shirya,daga Haka suka fara hira tace kasan kawata Sayyah ko? Yace tace ai dana fito ta dinga cewa Kar na koma gidanka ashe bata kaunarmu,Haka ma fa Kawu Jinjiri Dan uwan Baba ka gane shi ai? Farooq yace ae tace ai ya dinga zuga Mama Wai Kar na koma gidanka,Farooq yace dama nasan baya kaunata tun auren mu na farko cewa yayi ma ni mayaudari ne a kula Dani ai daina gaishe shi zanyi,Wai kawarki Naja'atu ce ta ganni taki kulani tunaninta mun rabu kenan to ta Allah ba tasu ba,Mata da miji sai Allah shi yasa ko mene ya faru karka tofa zancenka a ciki duk Sanda Suka shirya to sai sun fadawa juna waye yake son su waye kuma baya son su Kai da ka shiga fadan karshe Kaine da kunya zasu koma su hade kansu.
Nusaiba washe gari da katon rauninta a kumatu tazo gidansu ko izinin Sufyan bata nema ba,Mama ta ganta ta shigo tana kuka jikinta duk rauni,Shehu Kuwa ko baki bai sa musu ba bai Kuma tambaya me ya faru ba,Mama tace lafiya Nusaiba,tana kuka tace ta Kare min Mama,na gama yawo wash Ina Zan sa kaina,mutuwa zanyi,Mama tace Allah ya kiyaye, Mama gwara na mutu na huta Kawai bakin ciki ne zai kashe ni wash Allah tana kuka sosai,Mama ta rude tace Wai lafiya? ta sake cewa Mama Sufyan mijina da Kika sani Ashe yaron Aslam ne a karkashinsa yake aiki,ashe Aslam gwada mu yayi ba talaka bane kudinsa Yana nan Sufyan Yaronsa ne,Mama tace ban gane ba Wai me kike nufi sake min bayani,Nusaiba ta sake cewa Mama Sufyan dai mijina Sufyan boyi boyi yake a wajen Aslam,Sufyan dan Boyi boyin Aslam ne ,Mama ta saki ihu ta dora hannaye a Kai tace mun mutu amma ki kwantar da hankalinki sai aurenki ya mutu zamu Zowa da Aslam sabon salo,Nusaiba tace yawwa Mama kiyi wani abu na koma hannunsa tace an gama yanzu ki kwana uku a nan ki huta sai ki koma gidan mijin naki kafin mu samu dabara,Nusaiba ta hada Kai da gwiwa ta zuba tagumi tana tunani,Shehu Yana jinsu ya dinga farin ciki da haka ta faru.
Aslam kuwa Yana ajiye Siyama saman bed ya rude ya gigice kamar yau ya Fara sanin mace sai rawar kafa yake sai da ta tsorata yanda yake kissing dinta Yana Shan bakinta kamar ba gobe,a hankali ya zare Mata doguwar rigar dake jikinta,da baki ya balle bra dinta ya bi sassan jikinta da lasa Yana tsotsa Kamar ba gobe kasa tayashi tayi abin yafi karfinta sai dai gaba Daya ta Zama wet, a hankali yace cire min wandona taji kunya ta rufe ido,Murmushi yayi dama tsokanarta yayi, a hankali yake binta amma komai da zafi zafi yake yinsa,Siyama ji tayi Yana neman hanyarsa tace munyi mantuwa da babbar Sunna fa yace ai gata wannan itace babbar Sunna ya Fara Adduar saduwa da iyali tun kafin ya shigeta ta Fara salati itama ta daure tana karanta Adduar ta saduwa yaga kokarinta matuka,Yana shiga tare suka shide ita na azaba shi kuwa na dadi ya fara sambatu ya haukace Mata abinda bai taba yi ba Kuma bai taba ji ba sai a wajen Siyama,Kalaman soyayya yake furtawa Yana yabonta Yana harkarsa,Hawaye Kawai Siyama takeyi na azaba ta Fara shesheka shi kuwa ko a jikinsa tace ya Isa haka dan Allah cire da zafi,yace Ni a haka nake so na dawwama da zai yuwu Yana Nishi da kukan dadi,sabo da ya taba aure ta Sha wahala a hannunsa bai Mata da Wasa ba,Boobs dinta yake murzawa da hannu biyun Yana buga harkarsa sai da zai kawo ya kankameta a jikinsa Kamar zai rugurguza Mata kashi,bayan ya gamsu sai da ya dan huta sannan ya zare jikinsa ya koma gefenta Yana shafa Mata gashi wanda ya hargitse gaba daya ya kwanta Yana lallashinta Yana lashe Mata hawayen tare da kwantar Mata da gashi, tsokanarta yayi yanda take cewa Aunty kizo yarki zata mutu,Murmushi tayi ba shiri tana ajiyar zuciya,shi Kam cikin nishadi yake marar misaltuwa sai yanzu yasan yayi aure, kallonta yayi yace ashe sai yanzu nayi aure a baya ba aure nayi ba,Sai wurin magriba ya dauketa Suka Yi wanka Suka fito da Kansa ya shiryata sannan yace zanje masallaci yanzu Zan dawo,Siyama ta daga Masa Kai tana boye Fuska sabo da kunya bata so ma su hada Ido,yana Mata wani kallon so yace na fita? Uhmm? Kai ta sake daga Masa Kamar kurma,yace sarauniyar zaki da gardi na,dariya tayi ba shiri tana rufe Fuska da hijab din Sallarta,fita yayi kowa ya ganshi yasan a cikin nishadi yake Yana zuwa bakin gate dubu biyar ya zaro ya mikawa me gadi kyauta,Yana ta godiya bayan an idar da Sallah a masallacin ya dinga raba sadakar dubu biyu dubu Daya yara Kuma dari biyar dari biyu,daga nan ya fito Yana tafiya yana waya da Mum dinsa tana tambayarsa iceko Kuna lafiya? Fatan kana da kudin abinci? Yace ae zanzo gobe Mum,tace Allah ya kaimu a gaida Siyama,gobe yake so ya nunawa Mum shi bai talauce ba a goben yake so duk Wanda ya sanshi yasan shi ba talaka bane har Abokinsa Sabeer.
Yana zuwa ya iske Siyama tana kuka kwance a Kan bed,yace me ya faru ya zauna a gefenta Yana taba jikinta tace zafi wajen yace bari na Kira doctor ya rubuta Miki magani,Haka ya Kira likita ya turo Masa sunayen magungunan ta message yaje ya siyo Mata ya bata ta Sha da kyar.
Washe gari da sauki sosai ta tashi Babu abinda ta gaza yi na girki da gyaran dakinta da nasa,yayi wanka ya shirya ta shiga tana fesa Masa turaruka jikinsa ta dakko wayoyinsa ta Mika Masa da key din mota takalmi ta zabo Masa ya saka ya fito Shar da shi tace muje na rakaka cikin mota Yana farin ciki Suka fito Yana tuna Nusaiba ita komai sai kudi a bata kudi,suna Fitowa Palo ta dakko wani hadadden flask Suka tafi Yana shiga mota ta ajiye flask din a Daya side din tace na Mum ne,ta ajiye wata ledar katuwa tace da wannan ma,ya Bude ledar yaga Sabulai masu kyau da kamshi na wanka da turare kala biyu Murmushi yayi yace tana godiya wato so kike ki siye min uwa shike nan ki kwace min ita ta hana na Miki kishiya,idan munyi fada taga laifina ko to Baki Isa ba,Dariya tayi tace ni na isa tsakaninka da Mum sai Allah,wannan farfesun ai Kai ka kawo kajin,yace ita kawarki ta bata ne duk da ni na kawo shinkafa ma hanata tayi,tace to ka Mika min gaisuwa kace zanzo na gaisheta,Murmushi yayi yace na manta ma Aunty tace a gaishe ki na kirata,Kawu Ina kiransa yace karka dameni 'ya ce na baka mene na damuna,dariya Suka yi tace nasan dama haka zai ce Nima Zan Kira shi,motar ta rufe ta Masa bye bye ya fita,Yana tafiya yace yau har gidan Shehu zanje wayyo Aslam bai San Nusaiba ta tana gida ba da sai yafi Jin dadin zuwa ma sabo da ya cusa Mata takaici.
AsmaBaffa
[4/1, 5:47 AM] Sis Asma: 🛢️AUREN MU🛢️
66-70
Official
By
AsmaBaffa
Page naki ne
Mrs Chief
Aslam ya furta wai ni me yasa ake min haka ne tunda aka daura auren nan sai guduna kikeyi ya furta tare da birkitota jikinsa tana saman kirjinsa ta daga Kai sama Kamar miciji abinka da ba sababa dariya yayi tare da kwantar da Kan nata a kirjinsa,Ni kunyar ka nake ji ta furta da shagwaba,oh dama kina Jin kunya ta? kanta ta tura a kirjinsa me laushi tana shakar kamshinsa me mugun dadi hannayensa ya nade a saman mazaunanta,tudu yaji da tsoka ya Shiga shafawa tana jinsa tana Jin kunya,hannayensa yayi amfani da su wajen tallafo fuskarta zuwa saitin tasa fuskar suka kurawa juna ido,bakinsu ya hade waje daya yana tsotsa a hankali cikin Salo,Siyama kasa komai tayi sabo da kunya shi kuwa sosai yake abinda zai samu nutsuwa da ita,tana jinsa tana Jin dadi tana fuskewa har ta kasa hakuri ta Fara tayashi tana kissing dinsa Kamar ba Siyama ba sai kace zata cinye Masa baki yaji wani Dadi marar misaltuwa cikin rada yace yawwa cinye shi ki huta Ido ta rufe tana Murmushi zata koma kunyarta yace uhm uhm..please ci gaba alright ta furta taci gaba da Masa abubuwa na musamman Yana Jin dadi.