← Book details Asp Zarah Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 18

Sashe 18

Asp Zarah Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Shekararsu Amran ɗaya da watanni mahaifinsu ya kwanta ciwo zazzabi me zafi ya rufe shi, ba shiri ya ɗauki Zarah suka tafi asibiti aikuwa kamar yadda yayi tsammani tana da shigar ciki na wata biyu murna ce ta kamashi ita kuma Zarah ta nuna sam bataji dadi ba saboda yaranta basuyi girman da za'a yayesu duk da dai babu inda basa zuwa da ƙafarsu sannan kuma suna cin abinci sosai.
Shawarwari likita ya basu na yadda zata kula dasu kafin cikin nata ya girma. Da haka suka dawo gidaa.

Sanda Ammi taji labarin cikin Zarah ta kanta ta shiryo ta taho Nigeria ta É—auki su Amran ta wuce Egypt da su dama kuma yaran sun santa gashi basa da kiwa ko kadan dan haka ne bata sha wuya da su.

Tabar M.J yana cigaba da rainon cikin matarshi da a yanzu ma yake fatan ta haifo mishi Æ´an biyun.

*KARSHE*

*ALHAMDILILLAHI NAN NA KAWO KARSHEN WANNAN LITTAFI NA ASP ZARAH, ABINDA NA FADA DAIDAI ALLAH YA BANI LADARSA INDA NA KUSKURE KUMA INA ROƘON ALLAH YA YAFEMIN.*
*MASOYA INA GODIYA SOSAI DA IRIN ƘAUNARKU A GARENI, ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRANSA YABAR ZUMUNCIN DAKE TSAKANINMU. INA GODIYA SOSAI DA HAKURIN DA KUKAYI DANI TSAWON WANNAN LOKACIN. SON SO FISSABILILLAH*

*KU TSUMAYE NI A LITTAFINA NA GABA DA ZAI FARA ZUWA MUKU NAN DA WANI ƘANƘANIN LOKACI ME SUNA AL-MUSTAPHA. FREE BOOK NE NAYI SHI DOMIN KU MASOYA, YAZO DA SALO NA MUSAMMAN KADA KU BARI A LABARTA MUKU*.

*TAKU HAR KULLUM*
*JASMINE🌸🌸*
Chapter 18 · 0% Book details