Sashe 8
Amani Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya ce ke da Allah malaam! Tsaya, tambayar ki zan yi, ina Ummami? Ba wajen ki na zo ba balle ki yi min yanga idon Mukhy na walainiyar da basu san suna yi ba a kan kirjin ta wanda ya dago sosai kamar an an kara hura mata shi ya zama kamar balloon, sai zagin idanun sa suke ta cikin kakkauran towel, da zara-zaran hannayen ta da suka sha jan lalle da hallam hallawa, suka zamar da fatar ta tamkar na jaririya don taushi, wadannan abubuwan guda biyu, gabadaya sun gama tada nutsuwar Mainan Diffa, ya kasa dauke ido a kan ta tsayin lokaci, Amani ta juya don komawa toilet ba tare da ta amsa masa ba. Mukhtar bai san lokacin da ya mike ya soma taku zuwa gaban Amani ba, ya sha gaban ta yana cewa ba tambayar ki nake ba? Nan da nan ta fara rawar jiki don dadin ganin sa da ta ji, ga kuma kunyar yadda ya gan ta, sannan a gaban ta ya tsaya yana fadin, shin sai yaushe zaki yi hankali ne ke? Ko gaisuwa ga miji har yau baki iya ba, gaida miji ma sai an ce ki yi? Ni kam anya Alhaji ya san irin shashashar matar da ya bani? Mukhy yana maganar nan cikin takaici mai yawa, muryar sa na canzawa cikin yar in ina, ta dalilin tasowar wani kwantaccen feelings daga kasan ran sa, duk kuwa da cewa gashi korafi yake akan halin ta, ya yarda yana son Amani har gobe, duk da pretending din nasa, amma baya son halayen ta ko kadan, don haka yanzu ma kokawa yake da kan sa na kada ya sake kai hannun sa gare ta, komai zai faru da shi gara ya faru amma ba zai kara sake mata ba. Mukhtar ya kara taku ya tsaya a gaban Amani hannayen sa biyu cikin aljihun Caftan din jikin sa, ya ce Hajjaju ina fatan zafin kasar mu ta talakawa bai saka ki ciwo ba? Na san yan Qaruna basa son zafi da rana da sauro . A yanzun yana maganar ne fuskar shi dab, da nata, a fakaice yana sunsunar wannan sihirtaccen kamshin ne dake neman bugar da shit un dazu, wanda yanzu ya gane daga jikin ta ya samo asali, mai neman bugar da numfashin sa, ya rasa inda suka same shi. In bai manta ba irin sa ne tayi amfani da shi a Saliyo ya kusa mutuwa a kan ta ba don kwanan sa yana gaba ba. Ta rasa me zata ce da shi, don kamar bakar magana ce ya gaya mata, shi kuwa tsakanin sa da Allah ya san garin akwai zafi, akwai Sauron ma at times, tana rokon Allah a ran ta yasa kada yau ma Mukhy ya tada zancen Shege! Har yayi abinda zai yi bar dakin nan. Zuwa wannan lokacin Mukhy ya kusan hade dan space din da ya saura tsakanin su, ban da makyarkyata ba abunda Amani take yi daga tsaye. Yace cikin tsananin takaici wai ashe ke kanwa ta ce duk wanan lokacin ban sani ba, na tsaya kika yi ta yi min rashin kunya a banza a wofi, kina kunsa min bakin ciki kina cin bulus, kina tada kai da bulus, to daga yanzu kika kara yi min rashin kunya ko hararar nan taki ta raini, na rantse da mai samada mai kasa gwabje bakin ki zan yi sai jini ya fito ta yi wani sunkuye da kai, sannan ta yi kasa da idanun ta bata ce komai ba, jikin takanwa y agama yin la asar. Mukhtar ya kara matsowa jikin ta don kamar wani magnet ya ji yana jan sa zuwa gare ta, abinda bai tsara bane yake neman zuwa da kankanuwar murya ya ce ba zaki koyi gaisuwa ba? Ya kara nacin fade, wannan karon cikin shakakkiyar murya, Amani sai ta soma kokarin gocewa kusancin su, ta yi gaba zuwa wardrobe don ta saka kaya a jikin ta, tana cewa cikin ran ta, Allah yasa kai ne Sarkin kasar Nijar bakidaya, ba mai jiran gado ba, ba zan gaishekan ba, tunda ta karfi ake saka gaisuwar, ayi mutum ba maganar arziki tsakanin sa da wadda yake kira matar sa amma babu lallashi a bakin sa kullum. An yi sati biyu ma ba a hadu ba, yau an hadu tana mararin ganin sa amma ba maganar arziki, ai kuwa bata isa ga wardrove din ba ta ji Mukhtar ya riko gefen tawul din, sai ganin tawul din ta tayi a hannun sa ya rataya a wuyan sa, ta bude baki domin yin ihu, yayi maza ya toshe bakin da hannun sa yana zaro manyan idon sa, ya ce, baki da hankali zaki yi min ihu ki tara min mutane? Meye haka sai kace yanka ki nayi? Zaki jawo a zaci wani abun nake miki? Daga kawai na zare tawul? Amani ta rufe dukkan idanunta kamkam, cikin matsananciyar kunya da gigita, tana ambaton Allah a ran ta, domin Mukhtar ya damke bakin da kyau da hannun daman sa yadda bazata iya ihun da ta yi niyyar yi ba don Ummami ta kawo mata agaji. Shi kuma rufe idon da ta yi sai ya bashi damar karewa kyakkyawar halittar matar ta shi kallo, yana tazbihi a ran sa har ya fito fili. Amani bata san yaya aka yi ba daga nan, don idanun ta suna rufe, gara mata rufe idon da ta hada ido da shi cikin wannan situation din, ta san dai Mukhy ya tallafe bayan ta ya hanata kai wa kasa daga nauyin jikin ta da da kafafun ta suka gaza dauka, daga nan kuma sai saukar bakin shi ta ji a kasan dogon wuyan ta yana sunsunar ta, kafin ya saki wani wahalallen kiss, a asan wuyan nata ba tare da shi kan sa ya shirya ba, ya gangaro a hankali ya saka fuskar shi saman kirjin ta, bai san lokacin da yayi hakan ba domin tun dazu yake kokawa da kan sa a kan yin hakan, amma zuwa yanzu duk wata dauriya da duk wani azanci da ya san ya mallaka ya kwace masa, jaruntaka da da pride din sun subuce masa, wannan yasa ya yarda hakan wani miracle ne da Amani ke da shi a kan sa. Wato duk irin fushin da yake da ita baya jin zai kasa kusanta kan shi da ita, in har sun kebe. Mukhy ya tafi da yawa, Hajiyar kuwa da ke guilty na damun ta yanzu bata yi wani hobbasa na hanawa ba, ya manta cewa a dakin Ummami suke sai faman wannan smooth lallausar fatar da taji wankan madara dana lalle yake yi, yana hadawa da sunsunar ta kamar ba zai daina ba, sai dai kamar wancan karon, yanzun ma sai da kwakwalwar sa ta tuna masa AMANI FASKARI ce fa! Sarkin rashin mutuncin duk duniya, har yanzu bata yi hankalin da zai sake mata ba irin haka, balle yanzu da take matsayin kanwa a gare, shi tana bukatar ya bar ta ta kara hankali har zuwa lokacin da zata kara sanin ciwon kan ta afin ya soma irin wannan rayuwar da ita. Mukhtar ya saki Amani ta hanyar komawa bisa sofa din da ya tashi, ya kama kan sa da dukkan hannayen sa yana jin haushin kan sa, ya nutsa yatsun sa cikin tarin sumar kan sa ya runtse idon sa, ya tuna abinda ta gaya masa ana I gobe zasu taho nan, cewa tana regretting abunda ya shiga tsakanin su a Saliyo, me yasa yake bari ajin sa ke barewa muddin ya kebanta da Amani? Me yasa yake kasa controlling emotions din sa a kan ta, a irin wadannan lokutan??? Amsar da baya son samu daga kasan zuciyar sa dole ita ta soma pumping a cikin kan sa, wato duk da halaye da dabi un Amani Usman Faskari marassa kyau da baya so, wadanda a yawancin lokuta suke saka masa tsanar ta, ya fahimci duk da hakan still yana matukar son ta da kaunar ta. So kuma kwakkwara guda daya, mara algus, wanda ya san daga Allah ne ba don Alhaji ba. Shi kawai tun sanin sa da ita a gidan su yake da wani extra feeling a kan ta, ko ganin ta yayi daga nesa sai gaban sa ya fadi duk da kasancewar ta maras tarbiyya maras mutunta mutane. Idan kuwa ta matso kusa da shi, to kuwa sai ya ji hakan a dukkan jikin sa. Kunya ta sa Amani sanya doguwar rigar Ummami a baibai, wadda ta yayibo daga wardrove din ta, tana jin wata irin kunyar Mukhy, wadda a baya bata da ita a kan sa, tana zuwa tana baibaye ta. Da kyar Mukhtar ya samu ya koma daidai, ya mike yana faman daure fuska kamar yadda ya saba, ya ce, na tambaye ki kin min banza, nace wai ina Ummami na ta shiga ne? A kokarin ta na son adopting kyawawan dabi u daga yanzu, wadanda ta fahimci gaisuwa ga miji na cikin su a gidan sarautar Diffa, kamar yadda suka dauke ta a matsayin kyakkyawar al ada, sai ta yi kasa da murya duk da har zuwa lokacin jikin ta bari yake yi, ta ce. Yaya Mukhy ina wuni? Bai amsa ba, don ko kyau ladabin bai mata ba, da yake bata saba ba, sai ma cewa da yayi a dan tsawace. Nace ina Ummami? Amma a kasan ran sa yana mamakin gaisuwar data yi masan, wadda ya ji ta kamar daga sama, ko kuwa kamar wadda aka tursasa sai tayi, ta yi gaisuwar ne ta hanyar kokarin danne girman kan ta, wanda har zuwa lokacin akwai burbushin sa tare da ita, bai bar ta gabadaya ba, duk da ta yi wa kan ta alkawarin dainawa, Ummami ta tai gun Mai ta bashi amsa murya na rawa da irin hausar gidan, bata gun Mai shima ya bata amsa, to ina jin tana dakin Mammah . Karo na farko a rayuwar su, da Amani ta yi masa Magana cikin kwanciyar jankali. Hakan yasa ya taso ya kara matsowa inda ta ke cikin son tabbatar da canjin da aka samu a tare da ita, na gaske ne ko gizo idon sa ke mata? Ya ce na zo in gay mata ne zamu yi tafiya Burkina-Faso, zamu kai Alhaji wajen mai