Sashe 24
Aisha Saddiqah Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da kyar Hamma yakai bakin mota, su Nenne dai tuni sun bude sun shige basu kara bi ta kanshi ba.
Bayan fitar Hammah Siddiqah ta yi unpacking ta fada wanka ko ta samu karfin jikinta daga gajiyar data kwaso, ta sille jikinnan tas ta zuba sassanyan turaren humra na
turarewutashop
(cr
me de la cr
me), tana gamawa ta dauko
lounge wear
dinta wando da riga ta saka, sai ta dora hijab ta fito falon, tana fitowa taga wayam, Zaid har ya gama tattare wajen ya kunna bakhoor burner ya kwashe kayan abincin da wadanda aka bata, ya bar musu flasks na coffee da tea a dining din, da mugs da desserts harda da dan cup cakes ya tafi, ta kashe turaren don ya kare, sannan ta cire hijabinta ta kunna kallo.
Daman Hammah ya mata connecting wifi kafin ya tafi mayar dasu Nenne. Sai kawai ta kira Ummanta ta whatsapp vedio call, suka danyi hira akan saukarsu lafiya sannan Siddiqah ta haska mata wani sashe na gidan ta gani, tace
Umma kinga gidan
Umma tace
na gani Petel
ta sa albarka, bayan sun yi sallama da Umma ta kishingida a three seater din falon tana kallo, daga nan ne barcin gajiya ya dauketa. Kuma ko a cikin barcin nata duk mafarkanta Hamma Prince ne.
Saida su Nenne suka wuce priority lounge zasuyi jiran one hour kafin tashinsu Hamma ya juyo gida.
Yana tafe a hanya ya kira Zaid, yace kada ya zo masa gobe da safe sai ya neme shi da kansa. They will take care of themselves. A lokacin yana adana motar a muhallinta, ya dauko abubuwan da yake bukata ya fito ya rufe motar. Yasa mukulli ya bude kofar shiga falon.
Shiruuu baka jin komai sai hucin AC. Kafin ya ankara da Aisha a three seater tayi dai-dai akan kujerar tana sharar barcinta sadidan. Prince har da sakin ajiyar zuciya don ji yayi tamkar komai na rayuwa yanzu ya gama yi masa daidai (with his wife Siddiqah by his side). Hamma bai tasheta ba don ya ga alama tana jin dadin baccin, dakinsa ya wuce ya fada wanka.
Har Prince ya fito yayi sallah yayi changing zuwa kayansa na barci wasu ruwan tokar pajamas Aisha bata farka ba, a hankali Prince ya sunkuya yasa hannunsa biyu ya dauki Aisha, ya soma tafiya da ita a hannunsa, yana sumbatar kasan wuyanta da saman lips dinta softly, jinta dauke a hannun Hammah da wannan sumba da yake mata (soft and light kiss) Aisha ta bude idonta ba shiri, idanun ta suka fada cikin na Hamma Abdulrasheed (Prince).
Aisha tace
Hammah
cikin magagin barci shi kuma yace
shhhh, cigaba da barcinki ban so kika tashi ba Baby
Sai Aisha ta mayar dasu ta sake lumshewa, ta kuma sunne fuskarta cikin kirjinsa don kunya, katuwa da ita an mata daukar jarirai. Prince ko a jikinsa don bata fice baby din ba a idanunsa.
A takiyar dakin Prince ya sauke Aisha, kasancewar ya kashe wutar dakin ga barci a idonta sai bata fahimci a inda suke ba, har sai da Prince ya kunna wutar dakin haske ya gauraye ko
ina ta gane masterbedroom dinsa na.
Aisha ta fara bude idonta a hankali cikin nutsuwa tana kallon yadda Prince ya shirya mata
special welcome
A kowacce kusurwa ta dakin kyawawan welcome cards ne na bature, da
scented flowers and rose petals
zube akan gado, wai duk don maraba da saukarta, har saida abin ya so ya sata dariya ya kuma sata jin kunya da farin ciki sosai.
Daga bayanta Prince yasa hannu ya rungumota bakidaya zuwa jikinsa. Ya bata
fresh red rose bouquet
a hannunta, bayeraben mijin nan nata yau zai kasheta da soyayya da farin ciki mai yawa, yace.
Welcome my darling Baby! You have no idea how happy I am that you are here!
Ya sumbaci kasan wuyanta a hankali, Aisha na murmushi tana kara wartsakewa daga barcinta tace
thank you darling!
Sai ji tayi Hamma ya saka bakinsa a tsanake cikin nata, ya soma sumbatarta, deep gentle and cool kiss, wanda nan da nan ya soma shiga kwanyar Aisha ta soma kyarma. Hamma na iya jin yadda jikin Aisha ya soma rawa din. It obviously shows her nervousness and naivity, ta kuma kasa cewa Hammah komai, domin sosai kisses dinsa ke shigarta.
Prince ya kwantar da kan Aisha a kan kirjinsa, wanda hakan yasa dankwalinta ya zame ya fadi ta baya.
Yaa Subhanallah
kawai Hamma ya iya ambato, lokacin da kyakkyawan kitson Aisha akan gashinta mai laushi da baki da sheki ya bayyana, hasken lantarki kuma ya kara masa kyau, siraran jelunan kitson suka kwanto lambam akan wuyanta.
Prince kasa jurewa yayi, don bai taba ganin abinda ya masa kyau irin wannan gashin na Aisha ba, sai da ya shafo kitson da hannun damansa tun daga farkonsa har kasan jelunansa don kamar ba mutum ne yayi ba.
Wata rahma na sauka a zukatansu su duka. Yace
Aysha
tace da kyar
am Hammah
, alhalin ilahirin jikin ta yana shaking, and he can feel it, wato yana jin irin rawar da jikinta ke yi a nasa jikin.
Sai ya soma shafar bayanta a hankali cikin lallashi da son saka mata nutsuwa, ya ce
Aisha are you nervous?
Murya can kasa, ita kanta muryar tata da tasa rawa take, kamar yadda jikinsu ma yake rawa da karkarwa irin nafarin shiga, because she can feel how aroused the Prince is which makes her more frightened.
Ta daure tace
ah Hamm
am not
, yace
to relax, kin ji Aysha. Ki saki jikinki dani, ba abunda zan miki in har zuciyarki bakya so yau.
I will never force you to be with me in this regard. I just want to feel your warmth in me and I feel it, so relax kin ji
Aisha har da ajiyar zuciya, ta fara nutsuwa. Kehinde yana rungume da Aisharshi kamar mai tsoron kada wani ya kwace masa ita, ko ta kara komawa Gombe ta barshi.
Yama rasa inda zai sakata cikin jikinsa da zuciyarsa ya zama contented. Daga bisani ya dora Aisha a laps dinshi suka zauna a gefen gadonsa, ya matseta sosai ya hadata da kirjinsa kamar zai hadiyeta.
Bata san meyasa wata irin kasala ta sameta ba a wannan lokacin da Prince yayi shiru kawai yana makale da ita, sai ta samu kanta da kwantar da kai a kirjin Hammah kawai, tana kara samun wata irin muguwar kasala.
Hammah kamar ya san halin da Siddiqah take ciki, cikin dabara ya kwantar da ita a tsakiyar gadonsa, ya kuma dora mata dukkan nauyinsa.
Prince ya soma yi mata hira, irin hirar masoya mai jan hankali, he
s just trying to make her comfortable with him.
A tsakiyar gadon Hamma suke kwance yanzu, yana kallon jan lallenta, ya soma jan yatsun da suka sha lellen yana mata hira mai ban dariya duk don ta saki jikin ta daga barin da yake yi, daga jan yatsu Hammah ya zarce da yiwa Aisha tausa a santala-santalan kafafunta, tausa mai tsada har ya isa ga inda yake son isa.
Kafin kace meye wannan gabadaya Abdulrashid ya fara kunna Petel din Umma, rawar da jikinta ke yi maimakon ya ragu sai ma ya karu. Kasala ta karu mata. Don Nenne ta bata abinda bazata iya resisting din Hammah a wannan daren ba; wato ciccibin Naggen yarbawa, ga touches din Hammah na kara shigarta very irresistible, amma duk da haka Aisha bakidaya a tsorace take da Hammah a matsayinta na yarinya budurwa a ranar farkonta, har tsoron da fargabar ya rinjayi sha
awar bakidayanta, don dai kasala ta hanata motsi ne balle ta noke masa.
Ya lura sosai da halin kasalar da take ciki, ko yatsanta bata iya dagawa, yace cikin lallashi
Baby please, be comfortable
.kinsan nayi hakuri nayi kokari mai yawa tun aurenmu ko?
Siddiqah ta gyada kai, duk don ta boye masa fargabarta da rauninta. Tuni barcin idonta daya daukota tana yi ya ware. Prince ya lura da hakan yace.