← Book details Aisha Saddiqah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 26

Sashe 18

Aisha Saddiqah Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Siddiqqqqqaaaaaa, nazo bada haquri ne, kiyi haquri kinji, it will never happen again in sha Allah.
Sauri kikai
na gaggawa, da ba sai an kai haka bama zaki ga action da zan dauka
. Tayi shiru, tace
ya wuce Hamma
. Yace
ai ba wanda zai taba ki Aisha inyi shiru, I am not like that. Iyaye sun wuce gaban wasa. So ko ba ke ba, ko wani naga an tabawa iyayen sa, I will make a stop to it, balle ke matata.
So again, I am sorry. Tace
wallahi Hamma ya wuce
. Sam Aisha bata da riko. He hugged her, yace
Aisha i missed u so much
Siddiqah tayi wani lup ta kwanta a jikin shi tana jin kamshi da shauqi, yace
you didn
t miss me ko? Ai naga har wata kiba kikayi, irin ko a jikin ki, ni ko har rama nayi. I don
t know how much I fell for u, sai a week dinnan
, Siddiqah ta daga kai ta kalle shi, yace
yes, I fell soooo hard! Amman ke ina jin har yanzu ni
father figure
ne ko?
Tayi murmushi tace
ashe mita ce da kai Hamma? Tun yaushe akayi maganar nan?
Yace
toh kallo na fa kikayi cikin idona kika ce mun kin gama auren
Sai kawai ta rufe ido. Yace
no matter how I am feeling ba abinda zai sa na taba furta haka
Ta ce
ai fushi nayi
, yace
toh ki daina magana in kikai fushi kin ji Ayshah, sabida kar ki fadi abinda daga baya zaki zo kina nadama.
Nan gaba (try and rationalise) kin ji?
Ta ce
toh Hamm
. kan ta karasa sai jin bakin shi tayi cikin nata tare da wata ajiyar zuciya data kwace masa. He kissed her good, se ji yayi ludayin fura dake hannun ta ya fadi kasa, qarar yasa ya kyaleta, don yasan dai a gida suke. Aisha ta sulale daga cinyar sa, ta dau ludayin tayi hanyar dining zata ajiye, har tayi rabin tafiya taji mutum a bayan ta, kan ta juyo ya rungumota ta baya, ya hada ta da bangon dining din a hankali, he is completely a manne da bayanta, he can thoroughly feel her on his body, hannun sa kan flat tummy dinta tace
Hamma
yace
shhhh
tace
Umma..
yace
I know
. Ya sake matse ta yana kissin kasan wuyan ta
a ta a tare suka saki numfashi mai wahala. Al
amarin na Hamma Abdulrasheed (Prince) yafi karfin birona ya rubuta shi, can dai naji yace
Ya ilahi
. Gaba daya wata kasala Hamma ya saukar mata, basu taba tsintar kansu a irin wannan yanayin ba sai yau
tana cikin wannan halin taji Hamma ya
bata san sanda tace
Babyyyyy!
Ai babyn nan da Siddiqah tace sai ya kuma kwance masa notika.
Ya juyo da ita ta kalle shi ya kalle ta
ba wanda yake hayyacin sa a cikinsu, he started kissing her lips again. French kiss. Duk dan karatun da ya fara koya mata ya zubar yau, gabadaya ya zuba sababbi. Dan Baby brain din nata ya juye shi tassssss
..a kwarya.
Ba abinda Prince yake so irin yau ya angwance, gabadaya sha
awar da ya dakile sun zubo, ten folds yau!
Siddiqah ita ta fara dawowa tunanin ta, na kada fa Abbanta ya dawo tayi maza ta kwace bakin ta
Hamma yayi lamooo a wuyan ta, ya tsaya a haka yana maida numfashi yana manne da ita.
Bai san sanda ajiyar zuciya ta kwace masa ba sosai
. ita kuwa kunya kamar ta nitse. Sai da duk suka nutsu ma kunyar ta sauko mata.

Siddiqah u will not kill me
ya dago yana kallon ta. Da kyar taji me yace, gabadaya muryar sa ta dashe, ita dai ta rufe fuska da hannun ta
Hamma ya qare mata kallo, ya sake gashin ta daya rike dama dankwalin ya dade da zamewa a kasa, ya duka ya dauko mata dankwalin yace
ouchhhh
tace
Hamma yaya?
Ta tsugunna itama yace
se gani tayi Hamma
. tayi maza ta dauke kai, ta bar jikinsa ta yafa gyalenta, ta koma ta zauna kan kujera kamar ba ita ta gama cewa
babbyyyyy
ba dazu.
Prince ya tsaya ta gyara sannan ya qaraso inda take har wani dingishi taga yana yi, ita dai ta daina kallon sa
he sat close to her, yace
babyyyy!
tayi smiling tace
in miko ma furar?
Yace
ai kin bani fura har da nono
tace
innalillahi
duk ta daburce. Zata mike Hamma ya janyo ta yana dariya. A ransa yana son kunyar nan tata, amman ya san se ya mayar da ita mara kunyar kwarai. The Prince yayi wani
evil smile
. Yace
this baby has no idea what she is in for
Tace
menene kake dariyar mugunta?
Yace
baby, tausayinki nake ji, you have no idea what is in store for u
. hmmm
Gabadaya a lokacin fuskar sa ta canza, ya dawo
Yoruba Demon
dinsa yana mata wani arnen kallo, ita ji tai ma kamar period ta fara a lokacin, sai ga horn din Baban ta ya dawo.
Aisha ta zabura ta dauki gyalenta, ta mikawa Hamma hularsa, duk ta rude na rashin gaskiya, shi dai yana kallonta yana murmushi tace
don Allah Hamma ka sha furar nan
ya karba yana sha yana kallonta, sai raba ido take kamar munafuka
tace
Abba ya ce zaka Argentina, ba Qatar kace ba? Ya kalle ta, ya ajje furar bayan ya gama sha, ya goge baki. Yace
kizo mu tafi tare gobe
I need you Babyyyy, kin dai ji irin yadda
it wants u so baaaaddddd
Ya ja baaad din, she felt it har ranta, a ranta tace
yanzu Hamma Abdul ne ke abubuwan nan Innalillahi
. Bata sani ba ashe a fili ta fada, yace
baki ga komi ba, Hamma ya samu abinda yake so
life begins at forty!
Siddiqah tayi murmushi. Yace mu tafi din?
Tace
Hamma wallahi inaso nayi jamb din, kuma jiya ma bayan kun tafi Ummana tana ta murna zan kara one week kan mu tafi, gashi kace ka kara hutu. Allah kadai yasan sai yaushe zamu dawo.
Kayi hakuri ina gamawa ko Sunday ne na yarda mu tafi
. Prince ya numfasa, ya ce
s okay baby
. bakomi.
Amman I have to go on Thursday nayi mantuwa a Argentina, its vital kuma. Sai in hada abinda zan dauka Friday na wuce Qatar don in dan huta kafin Monday din, in yaso Monday din sai ki taho
Ke dai kiyi min addu
a kar in mutu before Monday
. Siddiqah ta bata rai tace
haba Hamma!
Yace
baby you wouln
t understand
ya riko hannunta ya kai bakin sa yayi kissin. Daga nan Hamma ya tashi yace
bari in tafi
tace
suka fito a jere, Siddiqah ta ga dai ya tsaya ya sake kimtsawa.
Suka fito tana gaba yana binta a baya har dardumar su Ummanta, ba kowa. Ta leqa dakin Umma tace
Umma ga Hamma zai tafi
Umman ta fito sukayi sallama, Haj. Zainab tace
Baban naku ya shiga wanka
Yayi masu sai da safe. Ta raka shi har kofar gida tana tafiya lankai-lankai, tana kuma dama masa lissafi. Tace
da safe zaku wuce da Nenne?
. Yace
ai ni sai nazo na sallami amarya ta, so afternoon flight zan bi ko evening
. Tace okay. toh se da safe Hamma
. Yace
ban hannun ki, ta bashi, yasa hannu a aljihunsa ya dauko waya ya saka mata ciki, yace
I will call u tonight, don
t sleep
, tace
okay
, yasa hannu ya dan mata side hug da kiss, ya kalle ta yace
I love you so much Siddiqah. Sai na kira
, tace
okay
Har ya fita ya kusa shiga mota tace
love u too..
a hankali. Shi kuma Hamma da shegen ji, yace
Ayshah what did u say?
tayi cikin gidansu a guje. Zuciyar ta yau sai
lahaula wala quwatta illa billah
don farin ciki ne ziryan a ciki.
Idan Prince ya tuno abubuwan da suka faru yau sai murmushi ya dawo, ba kowa a Falon Oummana shima bai neme su ba ya yi cikin dakinsa ya fada gadon sa ya kwanta

Re-play
kawai yake na inda tace
babyyyyy!
And kissing him back, he don
t know why intensity din yau is different, ko don tana gidansu ne ya san he can
t have her
makes him want her more
Ya ji zai daga ma kansa hankali yayi toilet ya saki cold shower akansa
yace yanzu with what he is feeling, ta ya za
ai satin nan?
Bayan ya fito yayi sallah kenan sai ga wayar Kiki. Suka gaisa, tana bashi hakuri kamar zata yi kuka. Antinta Firdausi told her all what happened, yace mata ai ya wuce yanzu ma ya dawo daga wurin Aysha din. Kiki tace tana ta kiranta off, yace zai tura mata sabuwar lambarta, Kiki tace
so you went to do ZANCE!
. Tayi ta yi masa shakiyanci son ranta.
Da suka gama hirar su da Kiki, ya kira mutuniyar a waya, sau biyu bata dauka ba sai a na ukun.
Siddiqah tace
Hamma!
shikuma yace
babyn Hamma
ba nace kar kiyi bacci ba?
Tace
bansan nayi ba. Gajiya ce
. Hamma yace
me akayi har kika gaji
don
t be a lazy wife ooo, wallahi to gym zan saka ki kina isowa Qatar
. Siddiqah tayi dariya tace
hidimar biki fa
ka manta biki muka gama?
Yace
oh! Na dauka Hamma ne ya miki nauyi
. Siddiqah ta zaro ido tace
good night!
Kit! Ta kashe.

Sukayi bacci mai dadi da mafarkan juna masu dadi yau.
Da safe su Nenne suka wuce. Shi kuma jirgin sa se karfe shidda na yamma.
Yana yin sallar la
asar ya sallami Oummana da Uban kasa, yace daga nan zai biya wajen Aysha daga can ne zai wuce airport, gobe ne jirgin sa na Argentina da dare sha biyu na dare
Uban kasa da Nani Oummana suka masa addu
a sukayi masu fatan alkhairi. Oummana tace lallai yace ma Aisha tazo mata. yace
toh, na bata waya zata kira ki
Chapter 18 · 0% Book details