Sashe 11
Aisha Saddiqah Part 4 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Mu ba mu gaji cin zarafin dan Adam ba, saboda kawai Allah ya ba mu sarauta, ya ba mu aron ni
imar rayuwa daga cikin arzikinsa.
Allah da kansa da ya halicci dan Adam ya karrama shi, ke wace ce da za ki wulakanta dan Adam mai daraja a wurin Ubangijinsa?
Dade yarbanci kawai yake saki tamkar ya fasa kunnen Taiwo, irin zazzafan yarbancin nan mara dadin ji da razanar da wanda ake yi mawa.
Nenne da bata taba ganin bacin ran Dade irin na yau ba, ba ta sanshi da fushi irin wannan ba, don hak ita kanta ta tsorata da temper din da ta gani tare da shi, Taiwo tana durkushe a gabansa, jikinta na rawa da bari, Nenne kuma ta ce cikin daga murya,
in duniya da halacci har Taiwo ce za ta zagi matar Kehinde? Ko kunya baki ji ba? Iya kara a rayuwa Kehinde yayi miki, keda
yanki da zurri
arki. Murjanatu baki kyauta ba sam, kin ci amanar tagwaitaka da zumunci. Haba! ai inda alkawari ko na munafurci ne ya kamata kiso Aisha, tunda kince kina son abunda yake so, ko ba kya son ta bazaki nuna ba ablle gaba da gaba haka, hakan shine adalci ga dan uwanki kuma da abinda kadai zaki saka masa dawainiya da soyayyarsa gareki da Kiki. Wato kiso iyalinsa.
Taiwo a shekarunki sama da arba
in kin san hakan, bakya bukatar sai an tuna miki, amma mun tuna miki, a matsayinmu na iyayenki, ya rage naki ki dauki tunasarwar ko a
ah a wannan gabar, in kuma halin tsiya halinki ne ki yi ta yi duniya ce. Amma ko Kiki duk wautarta ai ba ta rashin hankalin dake uwarta Taiwo ki ke yi
Dade kuma yace
Afuwa daya zan yi miki Taiwo shi ne, in kin je kin gurfana gaban Malam Yunusa, kin mayar da kalaman da ki ka jefe su da su daga bakinki mara saiti, kin dawowa Kehinde da matarsa dakinsa
Daga haka suka fice. Suka bar Taiwo a durkushe a wurin.
Taiwo sai kuka ta ke tana tsine wa wadanda suka kawo Siddiqah duniya.
Ba su jima da fita ba, Taiwo ta mike ta koma gidanta, nan ta hau hada kayanta.
Bari kawai ta hakura da aikin asibiti daga yau, ta koma wajen mijinta dindindin. Za ta wuce gidanta na Lagos, daga can ta yi shirin wucewa UK. Ba ta jin nan kusa za ta zo Ilorin balle gidan iyayenta a Lagos, tunda sun sallame ta a kan Siddiqah.
Ba wani biko da za ta je wa Kehinde, tunda shima yace bata da haske yanzu a idonsa. Yo da aurensa da wannan yarinyar ai gara mata zamansa yadda yake shi kadai a baya, da Dawakansa da soyayarsa da da kulawarsa gareta.
Shin me ke damun Murjanatu-Taiwo exactly?
Tambayar da iyayenta ke yi wa zukatansu kenan a ranar har suka koma Lagos, Kuma a washegarin ranar da suka koma suka ji labarin Taiwo ta baro Ilorin itama zuwa Lagos, kuma wai tayi resigning daga aikinta na asibiti, ba tareda ta yi shawara da kowa nata ba, sannan bata yiwa kowa sallama daga masarauta ba ta baro Ilorin.
Su dai sun san daidai gwargwado sun bata tarbiyya daya da Kehinde, sun mata nuni da sanin darajar kowanne dan adam, hali ne kawai, wato halayen dan Adam mabanbanta na halitta da dabi'a wanda bai da alaka da tarbiyyar da ta samu daga garesu.
Ko bahaushe kan ce hali zanen dutse ne. In ka shekara ba ka ga mutum ba tambaye shi wani abun daban amma banda halinsa. Tun tana yarinya suka fuskanci tana da nakasu a halayya da dabi
Nenne a zuciyarta sai ta koma addu
a tunda nasiha da tunasarwa bazasu yi ba, ta soma addu
a tana rokawa Taiwo gyaruwar hali da saukin kai da halin tawali
u, da daukar duniya da sauki.
Don haka Taiwo ko kai amare gidajensu ba ta je ba, ta wuce gidanta na Lagos ta bar Hakeem a Ilorin.