← Book details Aisha Saddiqah Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 26

Sashe 19

Aisha Saddiqah Part 4 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Yau dai Prince wankan kananan kaya akayi. Duk ya zama dan yaro karami.
Da ya iso gidan Abba baya nan sai Umma. Suka gaisa, yace yana so yaje ya sallami Baba Barau. Umma ta ce Aisha ta raka shi. Nan ta saka hijabi Mal. Buhari ya kai su.
Suka shiga suka gaishe shi. Hamma yace
anjima kadan ze tafi
Baba Barau yayi masu nasiha. Ya saka masu albarka, yace in ya isa yayi settling ya kira shi sai a shirya mata tafiya ko bayan sati ne, sabida ya kimtsa. Da sauri Prince yace
ai Monday zata taho, Baba ba abin da za a kimtsa
. Baba Barau yayi dariya yayi masu sallama.
Suka fito suka dawo gidan su Aisha, a parlon Abban ta. karfe hudu lokacin, 5 ze tafi airport jirgin 6:15 ne.
Nan ya lalace a wurin ta, ta kawo masa abinci ya dan tsakura yana hira yana abubuwansa. Itama dai yau Siddiqah sakar masa jiki tayi yana kissing dinta tana mayar masa, abin nasu wane jiya. Ga Abba baya nan so free suke jinsu. Ita Ummanta ma bacci ne ya dauke ta. ta saba bacci tsakanin azhar da la
asar.
To dai romance kawai ake a falon nan, can Aysha tace washhhhhhh can kaji Kehinde yana kiran babyyyy
Malam Buhari daga waje ya duba agogo, yace shikadai,
yaran zamani, sai jirgin ya tashi ya barshi
. Mukuma nida team of editorial board dina muka ce
ko ina girman Prince Kehinde?
Domin gabadaya Prince ya zama yaro mai tashen balaga, a nan duk ya lalace, sai ji yai wayarsa na kara.
Mal. Buhari na tuna masa jirgi bazai jira shi ba. Nan dai ya dawo hankalin sa ya nutsu ya dauka.
A ladabce Malam Buhari yace
Yallabai, na ga biyar da rabi ne, ba shida bane tashin jirgin? Ka san akwai dan tafiya
. Yace
ina zuwa
, a gajarce yayi maza ya kalli agogon sa. 5:40 yace
Baby kinsa nayi missing flight dina
tace
ba ruwana
ya rungumo ta, ya dau wayar sa yayi dialling wata number, suka gaisa, yace
yanzu zan bar Je ka da fari, zan samu jirgin?
yace
to ba komai, a yankar min wani ticket na morning flight gobe
Aisha ta zare ido tana kallon sa
. ta tashi ta zauna, yana kallon ta lovingly, tace
Hamma da gaske ka rasa jirgin?
Yace
cewa yayi saidai inyi gudu, ni kuma ban son hanzari shine nace ya yanko min na gobe da safe.
Bari in tashi in tafi ina kallon ki haka dinnan bazan iya barin gidan nan ba
Aisha ta mike, shima Prince haka.

Har sunzo kofar gidan Prince yace
ina fa da gida a garin nan, ko muje ki gani?
Yana mata wani kallo ta ce
noooo!
tayi cikin gida ta barshi.
Har ta shiga gida sai ga message din sa, yace
anjima zai zo ya kai ta fadar Gombe, Nani Oummana tana son ganin ta
. tace
Sai ga wayar Mal. Yunus, yace
Abdulrashid an tafi?
Yace
wallahi Abba nayi missing flight dinne, sai da safe. Karfe 6 ne amma nace se 5 zan tafi airport, toh kuma hold up
Abba yace
assha. Allah yasa haka shi yafi alkhairi
Hamma yace
amin
. Yace.

Toh sai ka kaita wajen Oummana din da kan ka kawai. Daman nace zan kai ta anjima
. Prince ya ce
toh shikenan Baba
Chapter 19 · 0% Book details