Sashe 2
Aisha Saddiqah Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Bakomai
inji Aisha.
Ba sai ka min bayani ba Hamma, matar so ce tazo ban hakuri, love of your life akace ko
. so don
t owe me any explanation.
Ni daman ai matar huce haushi ce, so me zai kai nima jin zafin zuwanta? Har zaka tsaya bayanai. Ba komi Hamma bari in yo sallah
Ta wuce.
Prince yana kiran sunanta
Aisha, Siddiqah
Aishah
tace
ba komai Uncle
A ransa yayi tsaki yace shi dai Allah ya isa tsakaninsa da Taiwo, ya samu sun fahimci juna yana zaman zamansa ta kwanto masa kura.
Yace to wai ita Aisha yanzu har ta san kishi? Ko dai itama ta fara sonsa ne? sai yace
shima fa haka yaji ranar da tayi maganar Ishaq.
Haka Hamma ya zauna yanata tsaki buhu-buhu shikadai.
Yaje dakinsa yayi sallah ya dawo dakinta yayi knocking, tun kafin ta bashi iznin shiga yasa kai.
Yana shigowa tana fitowa wanka daga ita sai tawul, ta juya a firgice zata yi baya ta koma tace
Subhanallah Uncle lafiya?
A ransa yace
wato Haseenah ta zo, kalmar Uncle ta dawo, kai! Taiwo Allah ya isa!
Ashe a fili Hamma ya fada, yana bude ido sai ya ga Aisha bata nan ashe ta koma toilet din ta rufe ta bar shi a wurin.
A wunin ranar bakidaya abun duk ya dameshi, gashi Aisha taki yarda ta tsaya ma yayi mata bayani.
Ta zama wata sumu-sumu a gidan. Ta takure kanta, abin duk yabi ya addabeshi.
In ya tuno kalmar nan ta
Haseenah matar so
da tace sai yace
Omooo!
Daga ranar da Haseenah tazo, dan taya shi kwanan da ya samu ana yi duk an daina. Ta koma dakinta bakidaya.
Yau Hamma ya dawo can dare, ya zo ya sameta a falo tana barci a kujera, ya tasheta yace
Aisha tashi muje daki ki kwanta mana
Aisha ta bude ido fal barci, tace
yau dai ka kwana a gadonka Uncle
Ya rasa yadda zaiyi da ita dole ya wuce ya kyaleta, don ta kwashe dankwalinta ta koma nata dakin.
Washegari Nenne ta kirata Aisha ta amsa suna gaisawa, Nenne ta ji ta wani iri, da ta matsa da tambayar meke damunta? Aisha tace bata jin dadi ne.
Hajiya Nenne mai neman kuka an jefeshi da kashin awaki, nan da nan ta dauka ciki ne keda Aisha ta soma murna baka da zuci.
Ta kira Prince tace
Hammansu ashe Aisha bata jin dadi?
Sai kawai yace
sai gata ta fito falon domin ta dora abinci, yana kallonta lokacinda take fitowa suna wayar shi da Nenne.
Sai yace da Nenne gatanan ma ta fito, ina jin girki zata yi
Sai Nenne ta hau fada
itada batada lafiya zaka sa girki? A barta ta huta. Naji muryarta tayi kasa sosai. Kai da zakayi ta lallabata Hammansu, kasan me juna biyu hutu takeso
A ransa Prince yace
me Nenne ke nufi ne?
Ita Aisha bata ji ba, yace
juna kuma Nenne? What
s that?
tace
kunje asibiti?
yace Nenne daga kwana uku ne zuwa yau fa
Sai Nenne ta hau fada tana cewa
har kwana uku tana fama da ciwo baku je asibiti ba? Ina Aishar? Bani ita
yace
gata
yana karasawa kusa da ita da wayar a kunnensa.
Nan Prince ya mikawa Aisha wayar, Nenne ta hadasu su duka tana surfesu da fada,
Aisha ki ajje sokoncin nan kuje a dubaki, haka zaki zauna da ciwo? To dai ciki ba
a masa haka, Allah ya raba ku lafiya
Ai jin ciki sai Aisha ta yanke da kakkaifar wukar hannunta bata sani ba, tayi maza ta jefar da wukar, tsabar firgici, shima Hammah yace
ciki kuma Nenne?
tace
eh mana. Ba shine ba?
Sai yayiwa Aisha wani kallo, ya kece da dariya.
Yace
Nenne yaushe tace miki ciki ne da ita?
Sai Nenne tayi shiru, sai kawai Hamma ya sake fashewa da dariya ya kashe wayar.
Aisha itama abin ya dan bata dariya, ta dan dara ba shiri, ta kalli Hamma yana kara kyalkyacewa (he looks amazing), kamar bai ma san kalar kyan da far
a take yi masa ba.
A wannan dan dakikan da take kallon Hamma Prince, sai taji (her whole world feels complete). Wannan din mijinta ne da ya hada komai da dan adam ke burin samu, kyau da nagarta, nasaba, ilmi da arziki da kuma kyan hali.
Sai kawai zuciyarta ta hasaso mata haka yayi rayuwar soyayya da Haseenah, ita to da aka cusa masa ma ya sake yanzu yake kula da it aba karamin dadi take ji ba, to wannan wane irin dadi Haseenah tayi ta ji a ranta sanda suke tare suke soyayyah yana kula da ita?
Sai kawai far
arta ta koma, Siddiqah ta mayar da annurin fuskarta ta sake dinkewa tsaf.
Ganin haka sai ya kashe gass din data kunna, ya kama hannunta suka wuce (sitting room).
A tare suka zauna a two seater, Hamma yace
Aishah, bana son mu gina rayuwarmu akan zargi da rashin communication.
Ko me nayi miki banso kina fushi dani, just tell me. Kina ji na?
Aisha tace
don taga ya kawar da wasa, he is serious now.
Yace
menene yake damunki tun ranar can kike ta attitudes?
tace
babu komai
ko ki fada min ko in kira Nenne, ita in ta tambaya na tabbatar zaki gaya mata
tayi shiru dai, da ya matsa sai tace
Uncle ko ka kira Nenne ni ba abinda kayi min, hakannan dai kawai ban jin surutu
Hamma yayi shiru, daga bisani ya sunkuyar da kai, yace
kan zuwan Haseenah ne ko?
Sai Aisha ta mike tace
bari in karasa girki na
. Sai kawai ya janyota ta fado cinyarsa duk ta daburce tana kokarin tashi kawai sai taji yayi hugging dinta ta baya gabadaya.
Don Allah Uncle ka sake ni
yai shiru, jin baida niyya itama ta share tayi shiru, baka jin komai sai bugun zuciyoyinsu. Can kuma Hamma yace (in a cool tone).
Yes, Haseenah was my girlfriend, naso aurenta, amma (she did something bad) da ya raba mu. The worst thing da kika sani za
a yiwa masoyin gaskiya.
Kuma a kanta ne na rufe babin mata a rayuwata, wanda hakan yasa I feel Kaman duka daya suke, dalilin ma kenan da yasa ban kuma neman wata ba, kuma ko an bani cikin
yan
yan uwana a family sai ince banaso
Toh Aisha har saida Nenne ta nemomin aurenki da kanta, aka yi ban sani ba, don ta san inna sani bazan yarda ba, amma tun ranar dana je asibiti duba Nenne, na ganki, na yaba dake a raina Aisha, har na gayawa Nenne, nace wacece wannan yarinyar mai hankali haka
Kinga dai kudin goro na yiwa mata, but you stood out, I was impressed with you
Long story short, tun a lokacinma da bansan ke matata bace, naji kin burgeni da attributes dinki, kuma zama dake da nayi na dan lokaci na sake ganin me Nenne ta ganin min.
Aisha naga meyasa iyayena suka nemo min aurenki suka aura min. Kamar yadda kikace addu
ar Nenne a filin Arfah ce ta fado a kanki wannan haka ne. don haka ke zabin Allah ce a gare ni.
You are a light in my life and I am telling you you are shining so bright. Kinga duk ciwon dana ji na rashin Haseenah? To yanzu godiya nakewa Allah da nayi wannan rashin nata, don I wouldn
t have met you
So don Allah ki cire maganar Haseenah a kanki, babu abun fushi a wurin, You my Dear kin zama
ife mi, orun mi, iyawo mi
kinji Aisha?
Sai ta daga kai. A zuciyarta wani sanyi na zuba, ashe haka ake ji in mijinka ya fifita ka kan kowa? That
s the Yoruba husband in action. Sai taji haushinnan yanata tsiyayewa
yana bin rariya, ta gyara zata tashi ya kara riketa, yace,