Sashe 5
Abnur Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk ɗalibai suka zuba mata ido ,sai da ta ɗan yi murmushi kafin tace " _NA'IMA_ _RAZAƘ_ _ABDULKARIM_ wacce kuka fi sani da _NOOR_ " .
Duk student ɗin suka hau murna dan dai sun san ,she deserve it ,itakam ta kasa ƙarasawa ma ,sai da Malamar tace mata "congratulations" tukun ta ƙarasa da sauri ta rungume ta kawai ta fashe da kuka,
Malamar ta shafa kanta tace "karki damu You deserve it Noor,ni dama nayi tunanin haka"
a hankali ta É—ago tace" Malama dan Allah ina so zan tafi gida" , "kije badamuwa gobe sai ki dawo congratulations once again" da sauri ta juya Æ´an aji na ta mata murna ,tana binsu da murmushi ,
sai da ta fita daga makarantar tukun tayi wani tsalle tana faÉ—in "Nenne na samo scholarship zan tafi birni ,ita kaÉ—ai take surutunta tana Allah,Allah ta isa wajen Nenne,
"Baiwar Allah" taji an mata magana da sauri ta juya tana kallon wanda yake mata maganan ,saida ta runtse idanunta ta buÉ—e ganin É—an birni ,a zuciyarta tana faÉ—in ,kar dai tun yanzu ne za'a tafi da ita karatun ,ah ah gaskiya ita fah idan ba da Nenne zasu tafi tare ba ,bazata je ba,
"Baiwar Allah" TaufeeÆ™ ya sake faÉ—a yana kallonta yadda yaga ta wani rufe idanunta da sauri ta buÉ—e idanunta ta kallesa ,ta marairaice tafara faÉ—in ,"dan Allah ba yanzu ba ,ai Ni bansan yau za'a tafi ba ,na É—auka sai na shirya dan Allah ku bari na fara É—auko Nenne sai mu tafi tare,
kallonta kawai yakeyi har ta gama tukun yace " baiwar Allah tambaya nakeyi, a garinnan ko akwai wani waje da za'a iya biya a kwana "
shiru tayi sai kuma ta watsa hannunta tace "oho" "kina nufin baki sani ba"
"Eh" ta faÉ—a tana juyawa ta cigaba da tafiya "keeeee" taji an faÉ—a da wata Muryar da ta tilasta mata juyowa tagako waye dan ta tabbata ba shi ne wanda ya tambayeta ba.
#maimoon
*ABNUR*
*By* *maimoon* 🤓
*Elegant* *online* *writers* 📚📖
*Free* *book*
*Page* *6*
A hankali ta juyo, tana sauƙe idanunta a kansa,yana tsaye ,tun daga ƙafafuwan sa, take kallonsa, har takai kan fuskarsa,kallonsa kawai takeyi babu kiftawa, bata san yaushe ya ƙaraso kusa da ita ba,sai dai kawai ji tayi yace,"to ko zaki nuna mana gidan mai garin,garinnan?"
Sai da ta saita kanta sannan tace "to nidai yanzu wallahi sauri nakeyi,saboda haka ku nemi wani ya rakaku, inada wani abu mai matuƙar muhimmanci a gaba na yanzu haka"
bata jira abinda zai ce ba, tayi saurin juyawa tana cigaba da tafiya,
TaufeeÆ™ ya sake baki, yana kallonta,lallai sai yau ya yarda, rashin sani yafi dare duhu,idan ba haka ba,the whole Sir Abubakar shuraim (Zannur)banda,sa kai wanda hausawa suke cewa ,yafi bauta ai ko ganinsa ma wannan bata isa tayi ba wallahi,
Shidai ya na tsaye a wajen kamar wani statue, sai da ya kalli ko ina yaga babu alamar mutum sannan ya juya ya kalli TaufeeÆ™,da sauri TaufeeÆ™ ya ce
"Sir You don't have to worry, I will manage everything" daga haka ya yi saurin juyawa ganin wani matashi ya tsayar da shi, sai da ya tambaye sa ko akwai gurin kwana na kuÉ—i, matashin yace babu,kafin yace masa ko zai rakasu gidan mai gari, matashin yace babu damuwa,
Sai da saurayin ya rakasu har gidan mai gari, TaufeeÆ™ ya ce "É—an saurayi to ko zaka mana sallama da shi mai garin,kafin ya rufe bakinsa mai gari ya fito, yana gyara rawaninsa, matashin yace"gashi nan ma maigarin,
Taufeeƙ ya masa godiya shikuma ya juya ya bar wajen,mai gari ya washe baki ganin Larabawa a ƙofar gidansa yana faɗin "ah ah baƙi mukayi,to to to sannunku da zuwa",cikin gidan ya koma ya fito da tabarma,ya shinfiɗa musu,sai da suka zauna sannan Taufeeƙ ya fara masa bayanin dalilin zuwan nasu.
Mai gari yayi gyaran murya yana faÉ—in"dan dai wannan babu wata matsala,dan gurin da zaku zauna kam,amma sai dai fa zaku biya haya".
TaufeeÆ™ yace babu "damuwa,zamu biya ko nawane", mai gari yace "to madalla sai ku tashi in nuna muku wajen".
Sai da ya nuna musu inda zasu zauna, TaufeeÆ™ ya biya,sannan mai gari ya koma gida yana ta murna, ya samu kuÉ—i.
Sai da TaufeeÆ™ ya gyara yadda zaima Sir Zannur daÉ—i sannan ya shigo musu da kayayyakin su, shidai bai ce komai ba, dan dai ya je wuraren da suka fi wannan complications, idan dai har zai samu abinda ya ke so, bare nan.
A gajiye yake, hakan yasa wanka kawai yayi, ya kwanta, yanajin nishaÉ—i, daga gobe yakeso ya zaga garin ya gani idan har zai samu abinda yakeso duk da yaga alamar hakan tun daga shigowar sa garin.
A take bacci ya ɗauke shi, Taufeeƙ da ya shigo ɗakin bayan shima yaje nasa ɗakin ya shirya, ya buɗe jakan kayansu ya ɗauko bargo,mai matuƙar kyau da taushi, ya lulluɓa masa, ya tsaya ya na kallonsa,
"Sir is such a rare gem, samun kamarsa sai an tona gaskiya,yana fata da kuma addu'ar Allah ya bashi mata, wacce zata bashi farin ciki, wacce zata kula da shi,dan he really deserve that, Amma bai san meyasa sam batun aure baya cikin ajenda É—in rayuwarsa.
Fita yayi daga ɗakin, ya ja masa ƙofa ya fito waje, tafiya kawai yakeyi yana kallon garin mai cike da ni'imomi iri-iri,sai yamma ya dawo,a shirye ya gansa tsaf da alama fita zaiyi yace
"Sir zakaga garin ne" "eh" kawai yace ya sa kai ya fice, shima ya bisa a baya, sai da suka zaga garin sosai, sai da sukayi sallar isha, sannan suka dawo gida,a gaskiya garin yayi masa ba kaÉ—an ba,yasan zai samu abinda yakeso a nan.
Daga gidan mai gari aka kawo musu lafiyayyen abinci,har da su kaza, TaufeeÆ™ ne kaÉ—ai yaci, shi kam kwanciya kawai yayi, daga haka bacci ya É—auke shi
Ita kam Noor tunda ta koma gida,tundaga tsakar gida take ƙwala kiran "Nenne,Nenne,burina ya cika,rayuwarmu ta kusa canzawa Nenne,ganin Nenne bata fito ba ya sata ƙarasawa ɗakin,da sauri Nenne dake kwance tana fitar da numfashi da ƙyar, ta juya mata baya,dan bataso ta fahimci halin datake ciki,amma inaa ta makara,
Da sauri ta ƙara so ta tsuguna tana kallon Nenne,hankali tashe ta soma faɗin "Nenne baki da lafiya ne, me ya sameki Nenne na", cikin ƙarfin hali Nenne ta riƙe hannunta sannan ta shafa kanta tana faɗin,ki kwantar da hankalinki,babu komai fah kawai zazzaɓi ne yake damuna tun safe,kuma naji sauƙi sosai",Noor ta sauƙe ajiyar zuciya,tana faɗin Alhamdulillah, ai nazata ciwonki ya tashi",
Gyara zama tayi ta riƙe hannuwan Nenne duka biyu tana faɗin "Nenne na samu scholarship,gwamnati zata ɗau nauyin karatuna a cikin gari",
Nenne ta faÉ—aÉ—a
murmushinta tana faɗin "masha Allah, Allah yayi miki albarka Noor,ya haɗaki da alkhairi ko bayan raina", Noor bata wani kula da batun Nenne ba ta miƙe tana faɗin,
"Gobe ranar bikin shekara,dole ma na je na binciko abinda zan ci ado gobe dashi", ta faɗa tana miƙewa tabar ɗakin,
Ai kuwa ranar batayi bacci da wuri ba,sai kai komo take tsakanin dakinta,da ɗakin Nenne, sai wajen ƙarfe sha biyu tukun tasamu bacci ya ɗauke ta a ɗakin Nenne,
kallonta kawai Nenne takeyi yadda take baccinta,a nutse,tana fata da addu'ar Allah ya bawa Æ´ar ta kyakkyawar rayuwa,mai Æ´anci ba irin nasu ba,shafa kanta tayi,sannan ta mata addu'ar bacci ta shafa mata,itama ta lumshe ido,take bacci ya É—auke ta.
Washegari tun safe ta shirya acikin uniform ɗin ta na boko,sai lokacin waɗannan mutanen jiyan suka faɗo mata,to me ya kawosu ƙauyen su,more especially ɗayan ma,yayi mata kwarjini da yawa,ko me zasu je yi a gidan mai gari,
da wannan tunane tunanen ta gama shirinta tsaf ta yi ma Nenne sallama, ta fice a gidan,dan dai yau batayi latti ba,
Tun safe Sir Zannur yake zaga garin, Taufeeƙ dai binsa kawai yakeyi,idan yaga abinda ya birgesa sai ya ɗauka a hoto,mutanen ƙauyen sai kallonsa sukeyi,
wasu samari yaga sun zuba masa ido,ganin irin kallon da suke masa ya sa shi ƙara sa wa inda suke yace
"sannunku"
, da sauri É—aya yace sannu bawan Allah,kafinma ya sake magana duk suka taso suka zo kusa dashi,suna masa sannu,
murmushi yayi yace "in ɗauke ku hoto!? Ya tambaya yana ƙoƙarin sakewa da su,da sauri suka ce "eh" ai kuwa suka hau jeruwa, ya ɗauke su yana nuna musu,
ai kuwa sai yaga mutane sunata ƙaruwa, wai suma a ɗauke su.
abin har ya bashi dariya, harda tsofaffi gyarawa yayi yana ta É—aukansu a hoto,yana É—an yin baya,don ya samu capturing abinda yake so,
buge mutum ɗin dayayi garin komawa bayanne ya sashi saurin juyowa yaga waya buge, bai sani ba, ita kam da har ta kai ƙasa, kasa ɗagowa tayi,
a hankali ya ƙarasa wajenta ya miƙa mata hannu,ɗaga kai tayi ta kalleshi,tabi hannunsa da yake miƙa mata da kallo,
miƙewa tayi ba tare da ta kama hannun nasa ba, tana karkaɗe jikinta,
A hankali yace "meyasa kina tafiya bakya kallon gaban ki"
Da batayi niyyan kulasaba, amma jin abinda yace ya saka juyowa ta kallesa da kyau sannan ta maimaita abinda ya faÉ—a sai kuma tace"malam sai kuma aka ce maka, kai ka dinga tafiya da baya da baya akan layin da ba siya kayi ba ko"
Kallonta ya tsaya yi,sai yanzu ma ya gane ta da sauri Taufeeƙ ya ƙaraso,yana kallonsu,
Bata sake cewa komai ba, kawai ta juya tayi wucewarta,baki sake suka bita da kallo, kafin yayi ƙwafa yana juyawa ya bar wajen,
Tun da aka tashi school ta dawo gida take shirin bikin shekara da ƙyar ta samu ta gama shirya wa, duk da bata yi kwalliya irin na yan ƙauye ba, sai dai ɗigon kwalli da ta yi guda uku a ƙasan haɓarta,sai fararen lumsassun idanunta da ta sanya wa kwalli,
ta fito rass da ita,sai da ta shiga tayi ma Nenne sallama, sannan ta fita a gidan ta nufi wajen bikin shekara wanda ake yinsa duk shekara a ƙauyen,duk wani al'adu nasu za'a yi a wajen.
Tana isa wajen ta tarar har an fara, can nesa ta samu ta tsaya tana kalle kalle,