Sashe 44
Abin Cikin Kwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi na yi najin daÉ—in shawarar Ahmad na ce"babu komai insha Allah yaya Ahmad zanbi shawararka kuma zanyi duk yadda kace inyi".murmushi ya yi sannan ya ce"good girl yanzu na hangi Khairat É—ina".da sauri na kallesa jin abinda ya faÉ—a shi kuma sai naga ya yi murmushi tare da tashi tsaye ya sanya hannuwansa biyu cikin aljihunsa sannan ya ce"to ni zan tafi yanzu saboda ayyukan dana bari a office,Khairat Allah ya baki lafiya,ni zan tafi".
Murmushi na yi sannan na ce"na gode Yaya Ahmad Allah ubangiji yabar zumunci".ya amsa da amin suka yi sallama da Yaya Aliyu sannan ya tafi,har ya tafi kallonsa na ke sai naji Yaya Aliyu ya yi magana sannan na juyo.
******
da wata baƙuwar number aka kirasa ya ɗaga,kai tsaye yaji muryar Alhaji Damas yana ce wa"kai ƙaramin ɗan rainin hankali,ka sani koda ka ceci wannan yaran to baka isa ka ceci mahaifinka ba,wanda ayanzu yana kan hanyar dawowa gida,amman kuma ƙarshe bazai dawo gidan ba,sunyi sallana bye bye".ya faɗi maganar cikin salon dabanci.
Da ƙarfin gaske Bilal ya kira sunansa sannan ya ce"kai mutumin banza la'anannen Allah,har kana da wani iko wanda ya wuce ikon Allah ka sani na bawa Allah ajiyar mahaifina shine zai karemin shi,don haka don Allah idan kaso ka kasheshi ko yanxu,komai yana tafiya ne da ikon Allah ba da ikon wani chan ba.don haka ka yi duk abinda ka yi niyya".yana faɗar hakan ya kashe wayar hankalinsa a mugun tashe.
Jidda da ke kallonsa ta taso cikin salo nason mantar dashi komai ta matso kusa dashi sosai zata taɓa sa,da sauri ya ɗaga mata hannu alamar bai buƙatar hakan,ta mayar da wani malulun haushi daya turniƙe mata xuciyarta cikin fushi ta fara magana"ai daman tunda wannan tsinanniyar ta gama da kai dole ka dinga yimin duk wulaƙancin da kaga dama,babu komai insha Allah kaima za kaga ƙarshenka,don Allah baya barin azzalumi irinka"..
Da sauri Bilal ya miƙe ya ce"ke!jidda kada ki ƙara kirana da azzalumi idan kuma har ki ka kuskura ki ka ƙara kirana da wata kalma da bata yimin ba,to tabbas zanyi miki duk abinda bakya tunani".da sauri ta ce"to se me idan ka yimin?rashin mutunci ai ka gajeshi ne wajen wannan munafukar kakar taka". . .wani mugun mari ya wanka mata wanda har sai da taga hasken wucewar wasu taurari ta ɗauke wuta lokaci ɗaya saboda marin ba ƙaramin shigarta ya yi ba,ya ce"ki shiga hankalinki jidda kinga duk zagin da zaki yimin ki yishi a iya ni kaɗai amman ki ka sake kika saka wannan kakar tawa to tabbas zan miki abinda sai kinyi nadamar faɗar duk wata mummunar maganarki,domin ita dai wannan kakar tawa da ki ke ganinta,ina matuƙar ji da ita aciki n rayuwata,yadda na kejo da iyaye na to ita fiye da hakan na ɗauke ta,don haka matuƙar ki ka ƙara zaginta to wallahi abakin aurenki".
Sosai abin ya bawa jidda mamaki kamar wani wanda aka yiwa asiri ta kasa gane kansa ko kaÉ—an,tabbas ashe da sauran rina a kaba,ya zama dole shima ta yi maganinsa kamar yadda ta yi maganin matarsa,ta yadda sai yadda ta yi dashi ya zama mijin tace hatta ita kakar tashi ma sai ya manta da ita.
Tuni ya fice ya figi motarsa da mugun gudu,masu gadin sai mamakin ogansu suke don sunga gudun ya yi yawa,tun a mota ya kira Captain ringing ɗaya ya ɗauka,ko gaisuwar Bilal bai bari sunyi ba,ya faɗa masa duk abinda Damas yace masa yanzu awaya.Captaim ya ce insha Allah yanzu zanyi shiri in taho,insha Allah ƙarshen Damas yazo.
Kai tsaye gidan Damas ɗin ya wuce,hatta gate ɗin wanda ya ke buɗe alamar yana nuna yanzu aka shigo ba'a kai ga rufesa ba,tuni Bilal ya ɓurma gidan da matsanancin kudu,masu gadin suka taho da sauri zasu rufe gate ɗin amman tuni Bilal ya shige ciki,Damas yana zaune a babbar fadarsa ya ɗaga kai ganin Bilal ya shigo da motarsa har Kusa da babban falonsa.
Ya yi wata muguwar dariya irinta basawa,ya kalli Mahaifin Bilal ya ce"oh Allah sarki Alhaji ka godewa Allah É—anka yana sonka sosai,tunda gashi har yaxo don kaucewa muguntata."Alhaji Abdullahi ya yi dariya sannan ya ce"haba bawan Allah ai duk É—an halak ba É—an shege ba yana don iyayensa,don haka kada ka yi mamaki don ka gansa,abinda yafi haka ma zai iyayi indai har akai na ne". . .ko kafin ya gama maganar har Bilal ya diro Falon.
Alhaji Damas ya saka wata mahaukaciyar dariya ya ce"hhhhh Bilal kenan ta yaro kyau take bata ƙarko,don haka yanzu zan nuna maka isa ta akan mahaifinka,tuni ya yi wani fito sai ga wani mutum ya fito daga bayan mahaifin Bilal ya caka masa wuƙa.da wani irin mugun gudu Bilal ya taho Wasu majiya ƙarfi suka rirriƙe Bilal.
Bilal ya ce"don Allah kada ku kashemin mahaifina wallahi ba shifa laifi akan komai".dariya sosai Alhaji Damas ya yi,dai dai lokacin kuma Captain ya bayyana da wasu ma'aikatsn suji sunfi mutum hamsin.wata irin sufa Bilal ya yi,ya hanɓare wannan wuƙar ta hannun wannan mutumin,tuni Alhaji Abdullahi ya faɗo kan ɗan nasa Bilal ya tare mahaifinsa yana kuka,don a ƙa ida idan abu ya faru da mutum irin haka to kada a yadda ta faɗi ƙasa ataresa da sauri,yin hakan zai sauƙaƙa masa komai.
Captain yana shigowa ya saki uwar wuta shida sojojin da suka shigo ko ta ina sun saki wuta,ana ta ɗauki babu daɗi tsakanin Su captain da kuma yaran Alhaji Damas,Yana ganin haka tuni ya danna layar ɓatansa ya ɓace batt awajen,Captain ya daki iskar wajen yana jin haushin rashin kama Damas.
Kai tsaye Bilal asibiti ya yi da mahaifinsa yana kuka sosai,jini sai malala ya ke ajikin Alhaji Abdullahi,Bilal ya kasa gayawa kowa abinda ya faru gudun kada hankalinsu ya tashi,Bilal ya nuna takaddar shaidar aikinsa..da sauri suka amshi mahaifin Bilal saboda sanin waye Bilal É—in,aka fara taimakon gaggawa.
Ya samu waje ya zauna cikin ɗaya daga cikin kujerun da aka ajje awajen don zama,ya riƙe kansa wanda ya ke shirin tsage masa gida biyu,saboda masifar da ya ke ciki,ga sakin da ya yiwa Khairat har yanzu yana jin abin aransa. ga kuma kamata da ya yi da ƙwarto,bayan haka kuma ga abinda ya faru da mahaifinsa.
********
kai tsaye sashen Hajiya kaka muka yi nida Yaya Aliyu,da kayana wanda Rashida ta É—ebomin agidan Bilal wanda akan wannan kayan sai da akaso faÉ—a da Jidda wai Rashida baza ta shiga ba,ai kuwa ta bangaje ta,ta shige ta É—ebo kayan.
Muna zuwa Hajiya kaka ta miƙe tana ce wa"a'ah Abin cikin ƙwai lafiya nags hannunki harda bandeji"?.Yaya Aliyu ya ce"ba tada lafiya ne kaka".muka samu waje muka zauna da ƙer na zauna saboda hannun nawa,gashi ƙasan mara ta yanzu wanda ya yimin kamar dutse kuma ina jin wajen kamar dutse,ga wani motsi da ya kemin,ina jin tsoron hakan don tun ƙwanaki na kejin wannan motsin wajen wata biyu,wannan masifar dana shiga ita ce ta saka na manta da wannan motsin dana keji.
Babu abinda yaya Aliyu ya ɓoyewa Hajiya kaka tun farko har yanzu,Salati kaka ta yi sannan ta ce"yanzu Bilal ɗin da kansa ne ya yanke wannan ɗanyan hikuncin?tabbas aƙwai wani wanda ya haɗa wannan abin,amman babu komai aƙwai Allah khairat shine zai shige mana gaba".
*MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
Badi'at Ibrahim
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda huÉ—u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda É—aya N300
*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huÉ—u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda É—aya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨
Instagram links👇
https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Facbook group
https://facebook.com/groups/463653111781414/
Telegram links
https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk
*YADDA AKE BUÆŠE ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka É—akko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form É—in kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email É—inki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a taÉ“a *Sign Up* shikenan an buÉ—e account a ArewaBooks💃ðŸ»ðŸ˜‚.
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin buÉ—e account a ArewaBooks.
Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
MISS
GREEN CE
[23/09, 16:29] Miss GreenðŸ€: *ðŸ®ABIN CIKIN ƘWAIðŸ®*
littafi na 3
*byâœðŸ¿*
Ummu maher(miss green)ðŸ€
Wattpad user name
Rabiatu333
Arewabooks
rabiattu0444
*Sirrinki👂ðŸ»ðŸŒˆ*
ki kasance mai yawan yin sadaka da kuma istighfari,yin hakan zai Ƙara kusanta ki ga Allah mahalaccinmu,don haka ƴan uwana mu yawaita yin sadaka.
--------------------------------
79. . . . . 80
. . . . ."Wallahi ƙarya ya ke yimin,ni ban aikata hakan ba".?da sauri Anty kishirya ta ce"Hajiya Iklima ki yarda kawai munyi,kin san kece da kanki ki kaje wajen boka ki ka amso maganin da khairat za tayi ta zubar da jini a ɗauka ta zubar da ciki ne,don haka gwara ki faɗi gaskiya ki zauna lafiya".
Da sauri Hajiya iklima ta rirriƙe ƙafar Babanmu tana ce wa"don Allsh Alhaji ka yafemin wallahi sharrin zuciya ne. . . "Bau barts ta ƙarasa ba cikin fushi ya ce"Iklima kin cuce ni kuma kin cuci kanki da ƴaƴanki,ban taɓa zaton hakan daga gurinki ba,kin sa na tsani ƴata tsana mafi muni,sannan kuma na saki matata wacce na kesonta,so me tsanani,ita ce farin ciki na ni kaɗai nasan yanzu halin dana ke ciki idan na buɗe idanuwa na ban ganta kusa dani ba.yanzu duk wannan bai isheki ba Iklima keda ƴar uwar rashin kirkin naki?.ki sani ayau zan sallameki bazan iya xama da me mugun hali irinki ba,Allah shine zai yimin sakayyar duk abinda ki ka yimin".
Da sauri Hajiya kaka ta ce"a'ah malik kada ka É—auki saki abu na wasa ka yi tayinsa kamar jahili,tabbas zama da waÉ—annan babbar annoba ce,amman ka barsu ko zaman Æ´aÆ´ansu sunyi,kada Æ´aÆ´anka su zauna babu iyaye".