Sashe 18
Abin Cikin Kwai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta buÆŠe baki cikin masifa xa ta yi magana,amman me ganin me fitowa daga cikin motar sai ta yi sauri ta mayar da maganar ta,sai dai sukayi kallon Ƙuda yafi na minti goma har sai da Ƙawarta Rabi'ah ta taÆa ta ta ce"ke jidda lafiyarki kuwa".?
Da sauri ta dawo hayyacinta cikin jin kunyar Bilal ta sadda kanta Ƙasa,ya kalli zara-zaran yatsunta waƊanda suka sha jan lalle wanda ya yi mata mugun Ƙyau.
A hankali jidda ta raÆa ta gefe ta wuce da sauri tana murmushi,ÆŠan shafa Ƙwantaccen sajensa ya yi sannan ya bi jidda wacce har tasha Ƙwana,ya tsaya da motarsa a dai dai wajenta ya fito cikin muryarsa mai daÆŠi da zaƘi ya ce"jiddatul-khairi"!.da sauri ta juyo jin muryarsa wacce ta tafi da ita baki ÆŠaya,gani take kamar babu wanda ya taÆa faÆŠin sunanta ya yi daÆŠi kamar haka".
ganin jidda ta tsaya yasa Rabi'ah ta wuce gaba don har sun fara makara lokaci ya wuce,a zuciyar Rabi'a Tana ji da ma ita ce ta yi wannan gwagwaÆan dacen tunda take bata taÆa ganin namiji hamshaƘi irin wannan ba,kai ko a fina finan nan na indiyawa bata taÆa cin katari da mai aji kuma kyakkyawa irin wannan ba.
kallon jidda ya yi sosai wacce take wasa da Ƴan yatsun hannuwanta take Ɗam wasa dasu ya rungume hannuwansa akan faffaƊan Ƙirjinsa yana murmushi ya ce"sorry jidda na tsare ki kan hanya wanda bai kamata hakan ba,amman ki yi haƘuri nima zuciyata ce ta kasa barina ij haƘura in Ƙyaleki har sai na zo na sameki".
jin haka yasa jidda ÆŠan ÆŠago fararan idanuwanta farare sol wanda har wani ruwane ya kw taruwa acikinsu suna wani shining oily.
Tuni ya Ƙara mace wa akanta yaji wani shork a jikinsa da kallonta da ya yi,ya ce"jidda ki Ɗago idanuwanki ki kalle ni"?.a Hankali ta fara kallonsa gabanta yana faƊuwa don wani irin mugun Ƙwarji ni ne da Bilal don ba abanza ya yi soja ba.
"Jidda!tun kallon farko naji wani abu a dangane dake amman kuma na kasa tuna meye wannan abun dana ke ji acikin ziciyata,amman yanzu zuciyata ta bani amsa sonki da ƙaunarki sune suka kamani alokaci ɗaya,wanda dukkan wata rai an halacceta da son waninta,Jidda tunda na ke bantaɓa son wata mace ba dai dai da sakon ɗaya idan ba ke ba,jidda ke ce komai nawa ayanzu,ins fatan kema zaki ƙaunace ni kamar yadda na ke sonki".
wata irin kunya ce ta mamaye ta tarasa a wani bigire za ta saka abin,wani nishaɗi da farin ciki take ji mara misaltuwa,ta rufe fuskarta da tafin hannayenta saboda kunyarsa,ko da bata faɗa masa ba wannan shine ya ke nuni da ta yi na'am da zancensa,don haka ya ƙara kallonta a karo na biyu ya ce"idan har ba zaki damu ba ina son muje inga gidanku"?.da sauri ta ɗago kanta ta ce"a'ah da zai yiwu dai ka biyoni kaga gidan,amman idan aka ga na shiga motar namiji bansan irin hukuncin da za ayi min ba".ta faɗi hakan cikin shawaɓa,sosai yaji ta ƙara burgesa arayuwarsa yana masifar son yaga mace tana shawaɓa ba yaga mace tana acting kamar namiji ba.
Haka kuwa akayi kai tsaye ta koma gida tana tafiya cikin takunta kamar tana tausayin ƙasa har suka iso gidan na su,suna zuwa da sauri ta kallesa ta yi rau-rau da idanuwanta ta ce"to yanzu zan wuce makaranta kada ayimin bulala babanmu yana ciki".
tana faɗar hakan da sauri ta yi hanyar islamiyyar tasu tana murmushi,ta daɗe tana jiran wannan ranar taga mijin daya ƙwanta mata.ko a mafarki bata taɓa tunanin Za ta samu miji irin Bilal ba,sai gashi ta samu mijin wuce sa'a,daman ko wani saurayi idan yazo wajenta ta koreshi sai ya ce wai ta fiya iyayi don tana ganinta mai ƙyau,shiyasa take ƙwaɗayi da buri.
Har tasha ƙwana bao daina kallonta ba,yarinya ƙarama amman ta tafi da hankalinsa haka?shi kansa mamaki ya ke ko da awasa bai taɓa tunanin hakan za ta kasance dashi ba koda a nafarkine kuwa.
Wani farin tsohone ya fito daga gidan,kana ganinsa kaga ba fulatani na asali,kamarsu ɗaya sak da ƴarsa ya faɗaɗa fara'arsa ya ƙaraso suka gaisa da Bilal sosai ya ke mamakin ganin wannan kyakkyawan saurayi,wanda kana ganinsa kasan kuɗi sun samu gindin zama ajikinsa.
Æoye mamakinsa dai ya yi don wata Æ™ila ko wani abune ya kawosa.
Cikin jin kunya da nauyin mahaifin jidda ya ce"Baba daman naga jidda ne ina sonta da aure so shine na ce bari in fara zuwa gidansu inyi iso sannan kuma idan an bani izini sai in fara zuwa zance".ya faÉ—i hakan cikin kunya da sunkuyar da kai.
Sosai dattijon ya yi mamakin jin haka daga gareshi,ya daÉ—e bai ga yaro mai hankali irin wannan ba,da yawa yawan yaran masu kuÉ—i basu fiya tarbiyya ba,wani ma sai dai ya yaudari Æ´arka ya tafi ba tare dama kasan abinda ya faru ba.
"Yaro naji daÉ—in maganarka sosai don daman haka akeson neman aure,mutum ya zama jajirtacce kuma mai hankali wanda yasan ya kamata,to yaro ni dai ko daga ganin hankalinka nasan ka fito ne daga gidan mutunci,amman kai É—an wani gari ne?kuma kai É—an wani gida ne?".
Cikin nutsuwa Bilal ya ce"to Baba ni dai ɗan asalin garin kano ne anan unguwar rijiyar zaki,wacce take nan ƙasanku,iyayena kuma ƴan asalin bauchi ne garin azare,ni ɗan gidan Alhaji Abdullahi mai ƙwabo ne".
sosai mahaifin jidda ya faÉ—aÉ—a fara'arsa ya ce"ah to kace min kai É—an gidan manya ne?masu kuma dattaku da sanin ya kamata,kai naji daÉ—i sosai sai dai inyi muku fatan Allah ya haÉ—a kanku da Æ´a ta".
*hmmm muje zuwa Fans ba a fara komai ba yanzu salon wasan zai fara Kudai kawai Karku gaji da comment sharhi tare da sharing akwai daddadar tafiya nan gaba*
*GAWURTATTU BIYAR,5🤚TAFIYAR TA MUSAMANCE*
1, *MU GANI A ƘASA..🔥*
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..🥚*
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_
5_ *AUREN WATA TARA👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨*
_Miss Hajo_
Guda É—aya N300
Guda biyu N500
Guda uku N600
Guda huÉ—u N700
Guda biyar 1k
*ZAKU TURA KUƊINKU TA WANNAN HANYAR👇*
Fatima Rabiu Sunusi
0037219728
StanbicIBTC Bank.
Shaidar biya tanan 👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
...........🥚👩â€â¤ï¸â€ðŸ‘¨ðŸ’¥ðŸŒŽ....
*ƳAN NIGER GA HANYOYIN BIYAN KUƊINKU👇
Guda biyar 1000f
Guda huÉ—u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda É—aya 300f
Kai tsaye ku tura da katin Airtel ta wannan number👇
+227 84 50 64 76
*MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU TAKUN FARKO*
*miss green ce👉ðŸ¼*
[23/09, 16:19] Miss GreenðŸ€: *🥚ABIN CIKIN ƘWAI...!🥚*
📃Littafi na 1
By🪶
*®ï¸Ummu maher(Miss green)ðŸðŸ€*
_*TEAM GAWURTATTU BIYAR 5🔥*_
*Wattpad user name*
Rabiatu333
*Arewabooks*
rabiattu0444
Ya ku Æ´an uwana mu yawaita addu'ar fita daga gida don neman kariya daga sharrin shaiÉ—anu.
---------------
25🟩26
. .. . ...Kai tsaye ya wuce gidansu captain,yana isa kai tsaye ya shiga gidan,da kansa yazo ya taresa,Halisa matarsa ta fito suka gaisa harda ɗansa ɗaya wanda sunan Bilal ɗin yaci,Bilal kusan shine hope ɗiin captain ya tsaya masa a komai,shi ne ya nemo masa aiki har yau gashi yana a matsayin captain shiyasa ya ke matuƙar girmama Bilal ɗin,don shi a sahon masu arziƙi masu taimako da gudu zai saka Bilal don mutum ne mai tausayi sosai da kuma son talakawa.
Abinci Halisa ta kawo musu,ruwan shayin dai ya kurɓa wanda yasha coffie sosai don shi arayuwarsa yana bala'in son shayi da coffie suna ɗan taɓa hira captain ya ce"ah mutumina ni fa tunda na ke da kai ban taɓa ganin ranar da naga kana magana kana dariya ba,sai dai inga ka yi murmushi,to meye sirrin A.D? Ko dai ka kamu ne kaga wata ƴar geton namu".?
murmushi ya yi sannan ya kurɓi coffie ɗin sannan ya ce"Captain tabbas ka yi gaskiya,don wallahi na ga wata yarinya wacce ta ƙwantamin sosai a zuciyata".
Dariya sosai captain ya yi sannan ya ce"lallai mutumina wannan wata yarinya ce mai sa'a haka?".
"Hmm captain ni ne dai mai sa'ar don Wallahi yarinyar nan cikin mintina ƙalilan naji ina azabar sonta wanda ban ma san lokacin da ya kamani ba".sosau captain ya ke dariya sannan ya ce"ina ma zan haɗa baki da ita da na ce wallahi kada ta yadda".
dariya sosai Bilal ya yi sannan ya ce"hmm kaga oga maganar ma da na ke maka yanzu ai har na kai maganar wajen mahaifinta,kuma yarinya ta yaba don haka sai ka nemi wata hanyar".
har dukan dining table É—in captain ya yi sannan ya ce"shege mutumina sharp shooter kenan,ka ce har ka kai magana daga haÉ—uwa yau"?.
"To zan tsaya ne abuga min ball?ai kai ma kasan ni winner ne akan komai".dariya dukansu sukayi Halisa na ɗaku tana mamakin jin dariyar Bilal haka,duk tsahon tarayyarsu da mijinta bata taɓa ji ya yi dariya ba koda kuwa awaya ne,don mijinta captain yana da ban dariya sosai.
Suna cikin dariyarsu captain ya ce"yauwa A.D ni kuwa ya maganar case É—inka da Alhaji Damas"?.
ɓata rai sosai Bilal ya yi sannan ya ce"captain mutumin nan ya zarce duk inda ba ka tunani,mutum ne mai mummunan hatsari,yanzu fa wai so ya ke adole gidanmu ya zama mallakinsa,kuma duk akan case ɗinmu dashi ne ya janyo hakan,amman ni nasan ta inda zan ɓullo masa idan ya san wata bai san wata ba".
Yana faɗar hakan ya tashi tsaye ya saka hannayensa cikin aljihun wandonsa sannan ya ce"ni zan wuce captain Allah ya ƙara sauƙi".
"Haba mutumina har tafiya?ah to tunda dai ka samu Æ´ar geto ai dole ka koma gida da wuri"?.dariya sosai Admiral B ya yi sannan ya sanya kyakkyawan glass É—insa ba tare da ya ce komai ba ya fita.
Har mota captain ya rakosa sannan ya koma gida.
Har yaje gida tunanin jidda kawai ya ke,yana godewa Allah yau ya samu wacce ya ke so muradin ransa.
Sanda ya sako hancin motarsa muma lokacin muka fito daga cikin gidan,ya wani kallemu ya watsar ya wuce abinsa,na haÉ—iye wani irin yawu mai zafi.da zanyi da tuni na cire son yaya Bilal araina amman na kasa,kallonsa na ke har ya fito ya wuce sashensa.
Rashida ta dungureni ta ce"to ya wuce sai ki taho mu tafi?".ta faÉ—i hakan tana hararata,kunya ta kamani muka wuce gaba.