Sashe 25
A Bakin Aurenki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
By
Feenat Ja'afar.
[8/7, 11:08 AM] Feenat Ja'afar: *A BAKIN
AURANKI*
*漏 Feenat Ja'afar*.
38_Ranar sakwa-sakwa ta yini tana tuna halin
Alhaji, bai da mugun hali koh daya sai na bakin
kulle da kin yara,bayan nan baza tace ga mugun
halinshi ba.
Zataso sanin wane hali Ja'afar yake ciki a
yanzu,dan tabbas tasan ya zuciya da ita,tunda
gashi ance koh wajen Miemie baya zuwa sai
aike?..
"Mey nai kenan?..
Mey nayi ni Salma?..
Mey yasa
ban iya jure zama ba aure ba a rayuwa kamar
yadda yaso muyi..mey yasa?..
Juyi tayi tana hawaye,
Kila rabon Miemie kadai take dashi a
duniya,tasan kuma aure dai ana yinshi ne dan
abu biyu,samun zuri'a na daga ciki, gashi ita
anan ana son a haramta mata.
Tabbas d'aukar y'arta shine babban mafita a
game da yadda take jin son ta haihuwa a yanzi..
Wayarta ce tai ruri, a hankali ta goge hawayenta
ta tashi,
"Billy" taga a rubuce.
Da sauri ta saita kanta kamin ta daga.
"Sarauniyar kirki kina gida ne?...
Dariya ta danyi kan tace tana nan..
"Toh ina kofar gidan ki yanzu haka.
Da sauri ta tashi dan g'yara fuska tana fadin gata
nan zuwa.
Sai da ta tabbatar da ba mai gane tai kuka kamin
ta fita kofa shigo da Billy.
"Matar nan kinganki kuwa?..
Kin zama big
madam da gaske fa.
Murmushi tayi tana kar6an Ilham.
"Kai Billy banda fa sharri..
Dariya tai tana "ba wani sharri, koh dai mun
karu?..
Miemie tayi k'ani?
Shiru tayi tana murmushin iya le6e.
Bayan sun gaisa take ce mata ai daga wajen
Miemie suke,tai ta kukan zata zo tana jin tace
gun Auntyn ta zata.
Murmushi tai tai kasa da kai,Allah sarki Mimi.
"Yau Miemie aka kaima ziyara kenan?..
Murmushi
Billy tai kan tace "ai duk sati sau biyu Abban
Ahmad (Garba) ke zuwa dan dubo ma Abban
Miemie lafiyarta.
"Shine yau muka je tare,Miemie akwai
wayo,kusan wata shida amma bata manta
Abbanta ba,tana jin muryarshi a waya ta fara
murna..
Shiru tai tana nazari,ba dai ace tun tafiyar
Ja'afar ya zuciya ya bar garin nan ba?..
"Ja'afar kanar wasa,kinga wata shida muke nema
yaki waiwayo mu,sai kulafucin a dubo mishi
gudan jininshi...
"Rayuwa kenan fa,kana naka
Allah na nashi,in kai hakuri sai ka ga na Allahn
ne dai dai a gare ka.
"Amma Abban Miemie namijin duniya ne,mai
ra'ayin kanshi,tunda ya jima haka nasan alhinin
aurenki ne bai sake shi ba.
Shiru tai tana jinta,a hankali ta fara jin nadamar
wulakancin data kartawa Ja'afar, Abban y'arta.
Yau Billy ta kawo fitina,dan har ta tafi bata da
sukuni,har sai da ta tiki kuka son ranta taji
dad'i,yanzu burinta Miemien ta dawo gare ta.
Koh da maigidan yazo yaga yanayinta yasan
tasha kuka,da ya tambaye ta sai tace Miemie
take son gani ta d'akko ta.
Anan ya tada mata bori,har sai da tai da na sanin
maganar Miemie.
Ba abinda yafi kona mata rai sama da yadda
tanaji tana gani yai mata haramiyar
makaranta,sannan Mama ta goya mishi baya,abu
goma da ashirin sun had'e mata.
Adaddafe akai shekara, lokacin tuni ta jima da
d'akko y'arta,dan bazata iya da rashinta ba a irin
yanayin da take na son yaran nan.
Sai sai wani abu,fur Miemie taki jinin Alhaji, ko
abu take in zai kwan dubu yana ta bari bazata
koh k'alleshi ba,asalima har wani kumbura baki
take in ta ganshi,Salma tai magana tasa mata
kuka,ga bala'in Alhaji na wai yarinya tun kan ta
girma ta rainashi shi da gidanshi, har harara wai
take mishi...
A tunaninta kamar Miemie wane harara ta sani
bare wai kumbura mishi baki?..
Amma dan a
zauna lafiya yasa kullum take kwa6ar ta.
A gaban kowa har su Nabila zatai wasa harda
k'yak'yatawa, amma fa koh a nan bangaren taci
ka'ro da Alhaji zata d'unkume,tamkar ba ita
ba,shima kwa da harara zai bita, wani sa'in harda
t'saki..
By
Feenat Ja'afar.
9/29/16, 9:33 AM - Queen Safiyyert馃憫: *A BAKIN AURANKI* *漏 Feenat Ja'afar*.
39_"Aunty A'i na rasa yadda zanyi ne,yadda yake
nuna t'sanar Miemie karara yafi damuna,abu
kadan tayi sai ya hantara,t'sawa, ga kullum yai
ta surutun wai tana hararar shi,koh fa wai turo
mishi baki,nawa take fisabilillahi?...
"Allah bansan
haka agolanci yake sai gun Miemie.
Murmushi
tayi "bari muga,ke dai sa ido... ta kallo Miemie
dake chan gefe tana mota da motar wasa.
Da
k'arfi Aunty A'in tace "ke Miemie...
Rai had'e,
itama ta dago tare da 6ata rai tana kumbura ma
Aunty A'in baki.
Sai Aunty A'in tai mata
murmushi tare da mika mata hannu, "zo Miemie
naga kitso, waya miki?..
Kafad'a ta make
halamar bazata zo ba kenan.
Cikin wasa Aunty
A'in tace "haba Miemie ta,zo zan baki sweet fa..
Da sauri ta taso har tana dariya ta d'are ta tana
kiran sweet.
Baki sake Salma take k'allonta,Allah
yaga banda yau ta gani da idonta bazata yarda
Miemie zatai haka ba.
Gira ta daga ma Salman
halamar ta gani ai.
Miemien na fita tace "Ikon
Allah Aunty A'i, ashe dai gaske ne Miemie na
mishi hakan.
Kai ta kad'a, ''amma in ya mata irin
yadda na mata,kila koh wasa take yana mata
ne,yaro kamar Miemie dan lallabi ne,shi yasa tun
farko banso kin karbi yarinyar nan ba
Salma,gudun irin matsalar nan..
Ba magiyar da
Abbanta bai min ba shima a waya kan baison
ya'rshi ta zama agola, Gashi in bakiyi wasa ba
shi kenan ta gama raina miki miji.
Cike da
damuwa tace "Nikam ta rufan asiri karta kashen
aure Allah..
Dariya Aunty A'i tayi,lalle ma
Salma,wai karta kashe mata aure?
"Haba dai ke
kuma,sai kace wata babba,kawai dai ita tata
salon fad'an ne haka,amma zata daina.
Ajiyar
zuciya ta sau,kan tace "Bazaki gane ba Aunty
A'i,wallahi in Abban su Nabila zai kwana yana
cewa Miemie bari koh kallonshi bata yi,wannan
nasan tana dashi,shi kuma sai ya kule,baya duba
yarintarta,sai ma ki ga ya hauni da sababi.
"Toh
ki dinga sata misali kai mishi abu haka,kina kuma
kula d yanayinta in yana mata magana,sai kina
sata a hanya.
Har magriba suna abu
daya,matsalar gida Alhaji har ta tafi.
Washegari a
ita ke da shi,tun wuri ta shirya Miemie ta d'auke
duk kayan 6arna duk dan a zauna lafiya.
Chankula chankoto take mata tana dariya,ta
sunkuya tana mata "aci ladan gabe" tana dan
mata duka yai sallama.
Kallo daya ya musu ya
d'auke kai, dagowa Miemie tayi,in ba idonta ke
mata gezau ba kamar harara ma ta mishi,tuni ta
gintse fuska ta daina dariya.
Ya salam, Miemie
tai nisa a tsanar Abban su Nabila.
Yake tai kan
ta tashi dan binshi d'aki, "Miemie tashi muje gun
Abba koh?...
Kafad'a ta mak'e tana turo baki, sai
tai kamar bata gani ba ta kinkime ta,a ranta tana
fad'in "sai nayi da gaske a kanki Miemie.
Ihu ta
fara tana zazzamewa,a dole ita bazata je ba,jin
suna iyowa dakin yasa da sauri yace "Kar ki
shigo min kina min wannan kukan dama..
Chak
ta tsaya tare sauke ta,kafadar ta kara makewa
tana kallon Salman,sai ma ta fita tayi bangaren
su Ja'afar.
Kai ta dafe tana mai mamaki ita
kam,Miemie,toh mey take so da ita?. *DAN
KUKA...* ************************** Dube yake
zai k'alli news amma baiga d'ayan remote ba, ga
Salman ta shiga wanka, Kamar ance diba hannun
Miemie dake chan gefen corridor tana wasa sai
ga shi kuwa,yau shine motar ta ma.
Da zafin
nama ya tashi ya nufi gunta..
"Jiyinnnn" take
dashi cikin tsawa yace "Wannan ne abin yin
motar?..
Dagowa tai tana t'sareshi da ido cikin
had'e rai, "Bani nan ni labarai zai wuce ni
sarauniyar 6arna.
Kafad'a ta mak'e mishi tare da
yi da remote din bayanta tana zunguro mishi da
baki.
Cikin zafin nama ya dagota, dai-dai fitowar
Salma dan jin fad'anshi, binta yake daga zaunen
tana matsawa taki bashi,kawai sai ya fizgota da
niyar kwata ta tun karfi, kai cikin fushi ta kwada
remote din a kasa tana kuma mishi ihun kukan ya
hanata wasa..
Dagashi har Salman suka bi
remote din da kallo wanda kowanne part yai
nashi gun battery ya cire.
Da sauri Salman ta
karaso ta kwada mata mari,sauke ta yai kasa
yana sababin ai wai ita tasa ta raina mutane yai
waje,k'allon da baiyi ba kenan ya fice.
Harara ta
kwada mata kan ta kamo kunnenta ta murde
tana kuka, "Baki isa ki chazan matsala ba ja'irar
nan,wato bakin hali ki ke son kowa koh?.
Kashen
aure zakiyi ne?..
Kullum baza'a aji kanmu da
mijina ba sai akanki?..
Cikata tai tare da dan
rangwashenta, "Toh baki isa ba,dole kizo ki koma
gurin Mama koh dangin Abbanki da zama...
Bata
karasa ba Miemie ta fad'i tana burburwar fad'in
taki,ita bazata ba.
Ido kawai ta sa mata,kan tai
kwafa tai d'aki,da gudu itama ta bita tana kukan
bazata ba Salman ta rufe kofarta ta batta da
bugun "Antee,Antee bata cho.
Anan tai ta
mitarta tanaji daga dakin tana "Ai sai kinje...
Tuni ta kara jiniya, kuka harda shudewa amma
tai burus da ita tana kwalliyarta.
Zuwa chan taji
shiru,sai tai murmushi, Miemie matsala.
Fito wa
tai dan ganin koh fita tayi,sai ta ganta kwance
bakin kofa sai sauke ajiyar zuciya take tai bacci.
Sunkuyawa tai ta leka,ido har ya kumbura, duk
sai ta bata tausayi,batasan lokacin da ta d'akko
abarta ba,batajin tunda Miemie take ta ta6a
dukanta haka tai kuka.
Kwantar ta tai a gado
tana goge mata fuska da tissue,baki ta kai
fuskarta, "am sorry kinji... kamar ta sa kukan
itama,Miemie taurin kai toh,Alhaji hancini,ya
suke so tayi da ranta ne?
By Feenat Ja'afar.
9/29/16, 9:34 AM - Queen Safiyyert馃憫: *A BAKIN AURANKI* *漏 Feenat Ja'afar*.
40_Washegari bayan la'asar tace mishi zata
maida Miemie gidan Mama dan Allah ya batta
taje daga nan sai tai barkar Ummi data haihu
cikin dare.
Da har zai hana,ganin kayan Miemie a
akwati yasa bai gardama ba ya batta,kwarai
tasha mamaki,dan rabonta da fita har ta
manta,amma dake wacce bai kauna za'a mayar
ya batta.
"Ga driver in kin gama ya kaiku,kar
kuma ki dad'e..
Kai ta daga tace ta gode.
Rayuwa kenan,da ya batta ma taji dad'i,koh ba
komai zata leka gida yau.
Gidan Ummi suka fara
zuwa,sai ta6e baki take tana korafin yadda ta
zama matar k'ulle.
"Aure sama da shekara
wannan ne zuwanki na biyu gidana,wannan wace
iriyar rayuwa ce,mutum sai shegen kullen t'siya..