Sashe 12
A Bakin Aurenki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama na da kamasho a ta6ar6arewar aurenta
kashi 70 acikin dari...
Tabbas uwa uwa ce,
amma su kam tasu uwar sai g'yaran Allah..
"Au,au,kuka ki ke?
Dan nace baida gidan
kanshi?..
Koh shi ya siya ya gina da gumin ajin?..
Yarinya ki duba yadda ake harka,y'an uwanki na
shiga ta alfarma amma ke kin zama y'ar k'allo..
Ki farka a bacci Salma,dan rayuwar nan ta zo mu
fafata ce.
Kai ta k'ada tana goge ido,sai ta mike
tai hanyar waje, "Bari na shirya zuwa gidan
Aunty A'in, naga 10 tayi.
Kai Maman ta daga
harda washe baki, "Yauwa,ko ke fa..
Maza aje a
shirya,ga nan abincinki a kitchen.
Kai ta k'ada
kan tai waje, da kallo Maman ta bita, ba abinda
y'arta ya gaza a gareta,wa ma zai ce ta ta6a
aure in ta fito da ita gari?..
Dole kud'in da ba taci
ba da yanzu taci gun Salma. ***************
************** A k'wance take kan _3sittern_
Aunty A'i,in banda ciwan kai ba abinda take,
"Tashi ga maganin kisha...
Kai ta dago,Aunty A'i
rike da kofi da _paracetamol_.
Bayan tasha ta
g'yara zama,d'uk gidan bata jin da wanda bai
ta6a kushe mata Ja'afar ba sai Abba da Aunty
A'i.
Hawaye ne ya zubo mata,kan kai duk'e tace
"ban san mey Ya Ja'afar ya t'sarewa su Mama
ba da sam basa kaunarshi...
Yanzu ki duba Aunty
A'i Mama yau tace murna take an sake ni..
Harda fad'in g'wara da bamu samu rabo ba...
Kuka ne yaci k'arfinta,tuni ta hau yi ba
kakkautawa.
Taso wa Aunty A'in tayi zuwa kusa
da ita ta hau lallashi,chan ta numfasa itama
harda hawaye ta fara fad'in "Kinyi wauta Salma
matuka,samun irin Ja'afar a yanzu wallahi sai kin
tona,irin halin da kika dinga karta mishi duk na
samu gun Abba,kinsan nima ba wai Mama nayi
dani bane sosai,dan ban fiya shiga irin shirgin
nan ba.
"A gantali har gida sukutum ki ka kona
mishi Salma..
Naji ance ya kuma shiga cikin y'an
_missed call_..Bana tunanin har yau ya gama
tattare takaddun da ya rasa kuma duk a dalilinki
fa,amma dai dai da rana daya bai ta6a hanaki ci
koh sha ba?..
Duk da baki san ta ina yake samu
ba.
"Maimakon ki zama mace ta gari mai
k'wantar mishi da hankali har ya manta bakin
cikin da yake ciki na rasa aikinshi,a'a sai ma
kara hura mishi wutar masifa ki ke a gida.
"Salma kina da ilimi fa,kinsan d'ukkan hukunci a
game da matar da take sa6a umarnin mijinta,
bare ke da kusan kullum cikin shi kike?..
Ina ki
ka bar islamiyar taki Salma?..
Da har kika bari
rudin su Ummi da chan wasu jahilan makotan
suke hure miki k'unne,wanda in zaki titsiye su ba
mai iya rashin mutuncin da ki ke Salma..
"Nayi
imani zaman cikin gidan ki ya fiye miki alkairi
sama da zaga makota yawan gulma da ki ke..
"Ya sanar ni shi sai a shafe wata nawa,baiga
makotan naki na zirya gidan ki ba sai dai aiken
bani taliya bani mai, shin sun fiki sanin ciwan
kansu ne Salma?
"K'wanaki haka har gida na
samu yana fad'a kina fad'a, amma dana shiga nai
miki fad'a, sai kika nunan wai maza sai da wuta..
"Kan kiyi aure Salma ni nayi da shekara hudu, ba
zaki fad'an halin maza ba,amma a lokacin na biki
da murmushi ne kawai.
"Ki dube ni nan Salma...
Dago tai ido jajir hawaye na zuba.
"Wallahi tunda
nake akan fita unguwa ban ta6a sa'inasa da
Abban Aslam ba,kar kara in naja,ya ja,hakura
nake na barshi,wani sa'in sai kiga har ya
fita,amma sai ya dawo yace in shirya ya sauke
ni,ina fara'a za'a gama komai ba bacin rai, duk
wanda zai fad'a miki ana tank'wasa namiji ta
fad'a da bala'i wallahi karya yake miki,sai dai ma
kullum yai ta baud'e ga uwa uba sane mishi da ki
ke.
"Zuciya nason d'ukkan mai k'yautata mata
Salma,sannan a kullum tana kara nisa ga wanda
ke munana mata...
Ki gane wannan, tunda dama
taki,shine ya koma miki ta hagu, ki fita a bakin
aurenki Salma, tun da kuruciyar ki wai har kin
zama bazawarar k'arfi da yaji?
Ranar da kanshi
Ja'afar din yazo gidan nan,akan irin yadda ba
k'ya jin maganarshi,nai mishi alkawarin zanje har
gida na miki fad'a sai gashi Allah ya kawo
wannan.
Sosai tai mamakin Aunty A'i,da yau ta
zauna fed'e mata biri har wut'siya..
Tai imani duk
maganganunta ba wanda ba ita ke da laifi ba
tabbas.
Wata muguwar nadama ce ta sakko
mata,kuka kam ba kama hannun yaro, har sai da
taji ba dad'i.
Bataki koh yanzu ta nemi gafarar
Ja'afar ba kan ya maidata aurenshi,tai alkawarin
d'auwama acikin dakinta har sai yace Salma fito.
Aiya Salma, Ja'afar baya tataki,yanzu ta Bintu
yake..
By Feenat Ja'afar.
Like 路 1 路 Reply 路 Report 路 Jul 29
Feenat Ja'afar Novel's
*A BAKIN AURANKI* *漏 Feenat Ja'afar*.
23_Zazzabi harda amai take,duk zatan Aunty A'i
akan kukan da taki dainawa ne.
Washegari ba
zato ba t'sammani Aunty A'i ta t'sinkayi sallamar
Abba a t'sakar gida.
Lokacin dawowarta daga
band'aki kenan ta gama zuba ma Salma ruwa a
amai na tun jiya da yaki t'sayawa,sai dai tana jin
Abba ne ta mike tare da yin waje da sauri.
Hannu Aunty A'i ta d'aura aka,ganin zabga-
zabgan bulalin da Abban ya shigo dasu gidan,
fad'i yake "Ina take Aisha?..
Tuni idonta ya raina
fata,fatan ta Salma taji ta buya.
Cikin in'ina tace
"Abba wa d'in?..
Hannu daya marar bulala ya
nunota dashi, "Kinci gidan ku...
"Bani hanya na
wuce,yau mai rabani da Salma sai Allah a gidan
nan..
Da k'arfi Aunty A'i tace ta gudu,hayaniyar
ce ta fiddota a band'aki ta had'a uban zufa dan
azabar amai, har bata danji sosai, lekawa tai ta
labule jin an ambaci sunanta...
Ido waje ta koma
da baya tana neman ma6oya,tuni ta ware tai
bayan kujera tana rufe baki da duk hannunta biyu
jin Abba a parlourn.
"Dan Allah Abba kai
hakuri,wallahi bata da l...
"Aisha,koh ki fito min
da ita koh bulalinnan su kare a kanki...
Ido Salma
ta rint'se da sauri,kirjinta sai d'ukan tara tara
yake.
Sai dai mey?
Kamshi turaren kayan Abba
ne ta busu hancinta,take taji amai ya taho tai
kokarin ta mat'se sai dai ta kasa,tuni k'ak'arin
aman ya taho sai dai ciki ba komai.
Bata zata ba
sai jin magiyar Aunty A'i tai tana dan Allah yai
hakuri...
K'wak'waran mot'si batai ba taji saukar
bulali tai ajiki ta ko'ina.
Ihu take da iya guntun
k'arfin daya rage mata tana Abba zan mutu,
ina,kawai lafta mata yake,da Aunty A'i ta rike sai
ya cika ya hau zuba mata wata.
Makogaro ba
ruwa,duk ya tafi a amai,tuni har muryarta ta
dashe,sai k'ak'arin amai da take.
Kamar an hullo
mama sai ganinta sukai a kid'ime,ganin yadda
yake jibgar Salman ta bala'in tsorata, da sauri tai
waje dan kara kiran yayanshi Ganin Abba zai
kisa,yasa da sauri Aunty A'i tai ma Salman rumfa
tana yai hakuri cikin kuka,ganan Salma koh
k'wakkaran mot'si batai,bai bi takanta ba ya hau
zuba musu tare, "Abba ciki ne da ita,wallahi zai
zube....
Chak ya t'saya da bulala a hannu sai
zufa yake, yai dai dai da shigar Mama tai katari
da zancen Aunty A'in.
Bulala ya yarda yana
haki,tamkar yasa kuka dan bakin ciki,tunda yake
basshi da fadanshi amma bai ta6a sa hannu ya
dakesu ba sai akan Salma,wannan shine karo na
biyu gareta.
So take tafi k'arfin kowa a ganin
shi,toh shi bazata fi karfinshi ba.
"Ba mai fin
karfina a gidana ban maganin shi ba...
Yau kin
t'sira a dalilin zancen A'i,da na lahira ya fiki jin
dad'i..
Duk da laifin nafi daura ma uwarku data
zuba ido kuna abinda kuke so...
"Mun shiga
uku...
Da sauri Maman tai kan Aunty A'i mai
magana.
Jijjiga salman take tana kira.
"Salma!...
Salma!!..
Mama bata mot'si wallahi...
Tuni suka
hau jijjigata Aunty A'i na kuka.
"Shikenan Malam
ka kashe min Y'a ka huta...
Babu yadda banyi da
kai ba akan kai hakuri kar kazo,kar kaje,ga nan
irinta ka...
"Ki rufe mana baki, koma meye ke
kika jawo, ruwan k'anin Aslam ya gani a jarka da
sauri kuma ya dakko wai su mat'sa agun,ido duk
hawaye suka mat'sa.
A hankali ya dagota tare da
yayyafa mata, a hankali ta kawo numfashi sai dai
ido a rufe.
"K'unnen k'ashi gare ki ne Salma,shi
yasa baza mu shirya ba sam sai kin g'yara hali.
Kuka ta fara kad'an kadan lokacin da suke
dagata, sosai ta lillisu,duk jiki ciwo.
Wayar Aunty
A'i,da Ja'afar suke magana wai yaji Abban su
yace Mama ta bugo kan Abba zai kashe Salma...
Cikin kuka tace "Kazo gidana suna nan.
Duk ya
kuma kid'ime, tabbas ba d'ukkan wasa yasan
Abba yake ma Salma ba,tunda Aunty A'i take
kuka.
Garba ya kalla,"dan Allah kaini gidan Aisha
yayar Salma.
Da mamaki yake K'allonshi, "amma
dai kasan yanzu _chairman_ zai zo yama signing
koh?..
"In bazaka kaini ba na fita na hau abin
hawa.
Kafad'a ya daga, "a muje, ni meye nawa.
Mijin Aunty A'in ya kira koh yana gidan,yace su
shiga kawai,Abba ya sanarshi komai tun dazun.
Abba ya fita lokacin da suka zo,mama ta tafi
nemo abin hawa.
Aunty A'in ce ta shiga
dasu,ganin bulalin wajen duk sun kakkarye ji yai
kamar yasa kuka,yanzu duk bulalin nan a jikin
Salman sa ta kare?
Jiki a sanyaye suka je
parlourn,duk ta kudindina tana rawar sanyi,da
sauri ya karasa gunta yana kira,tana jinshi ta
kara rushewa da wani kukan.
Hijabin ya yaye
mata,yana ko'k'arin cicci6ota ya tuna da sakin
dake t'sakanin su,sai ya zame hannu tare da
zama.
Bai san wani irin so yake ma Salma
ba,wanda har yake rawar jiki akanta duk da
abinda ta mishi, gashi har taja jiya ya bada kai
gun Bintu bori ya hau.
"Mey yasa Salma?..
Mey
yasa ki ka zabar mana irin rayuwar nan?..
Gashi
yanzu kin dasa min son kara aure koh na samu
maslaha aciki...
A zabure ta tashi,duk da yadda
take jin jiki tana cije le6e dan azaba.
"Mey kace
Ya Ja'afar?..
Aure?..
Da sauri ya k'allo ta,sam bai
tunanin zancen ba a ciki yai ba.